← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 45

Sashe 26

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*dedicated 2 amal aliyu & ummul aliyu* 57-58 Gidan majid duk an watse amma banda lubna,tanata kuka tana jiran shigowan majid. Bayan ya shigone yaga motarta,yana shiga yaga se kuka takeyi,yace sis lfy kike kuwa meya faru? Nan miher ta bashi lbrn duk abinda yake damunta game da bro manosh. Shuru majid yayi tare da tausayawa lubna,yace amma sis kinsan kina sonshine shine koni baki tab'a gayaminba,idan bazaki iya gayawa marwan ba aini seki gayamin ko muhsin ko muh'd,gaskya ina tausaya niki sosai dan wlh lokaci ya k'ire yanzu tunda kinga manosh yayi aure,sannan kwata kwata captain bayi da ra'ayin yin mata biyu a rayuwarsa dan yana kaunar aunt fiye da tunani wlh sannan koda marwan d'in kika gayawa nasan hakuri zai baki danmune shaida akan irin k'aunar da manosh yakeyiwa aunt. Banaji ance ibrahim brothern su rash yana nemankiba,ai shima mutumin kirkine sis dukmun yaba da halinsa wlh ga addini zakiji dad'i sosai agunshi,amatsayina ya brothernki shawaran dazan baki shine kiyi hakuri ki cire captain a ranki dan wlh wahala kawai zakisha bazai yaddaba,dama ace ace baiyi aure bane toyariga dayayi aure sis. Lubna cikin muryan kuma tace pls bro majid kayiwa daddy magana wlh ni shikad'ai nake so dan Allah ka taimakamin,tausayinta ya kama majid sosai yace kiyi hakuri sis amma gaskya nake gaya miki idan kikaci gaba dasashi a ranki to wlh zakisha wahalane kawai gara kiyi hakuri kici gaba da addu'a. Wayan manosh ne yashigo majid ya d'auka hello abokina yane,yace lfy lau ina k'anwata,yace gatanan,nan majid ya mik'awa miher ta karb'a tate dacewa hello bro,yace yakike,tace lfy ina aunt,yace gata zakuyi magana,nan maryam tace hello amarya,miher tayi dariya tace amare dai,tace ina ango majid,tace gashinan,maryam tace ok yadawo gida kenan shima,tace eh,maryam tayi murmushi tace toshikenan seda safe,miher tace to Allah ya bamu alkhairi sannan ta mik'awa majid,yace ango shikenan,manosh yace aunt ce tace waina dawo gida da wuri bayan ku baku komaba,shine na kiraka danta tabbatar da cewa kana gida,dariya majid yayi yace a isarmin da gaisuwa,yace tana jinka ai seda safe yace okey. Majid yace lubna muje in maidake gida se driver ya dawo dani dan bazan barki kiyi driving a hakaba,cikin kuka ta mik'e suka tafi. Manosh ne zaune kusa da maryam a d'akinta yace meyasa kikayi shuru agaban friends nawa? Tace tomezance aidai na musu godiya bayan sun gama jawabin ko,murmushi yayi yace to kici kazan mana,tace nifa ak'oshe nake,yace niban uardaba kici,tace wlh nak'oshi bazan ciba. Yace kinaso mu b'ata ko,ta e Allah peach akoshe nake,yace to shikenan nima bazanciba. Kazan ta bud'e tasa musu a plate tace to bismillah seta d'auki k'oda taci,sannan shima yaci amma itakam bata sake cin komaiba se ruwa datasha. Dama tunda yaje raka friends nashi ta shirya tasa rigan bacci dogo iya gwiwanta ya tsaya se hula dayake kanta mara nauyi,shi kuwa 3quater ce kawai ajikinsa jikinshi babu komai,hakan yasa takejin kunyanshi da kuma tsoronshi. Bayan ya gamane seya shiga toilet nata da sauri ta kwace komai takai kichine tanata sauri ta dawo karya fito daga toilet amma setaga harma ya kwanta kuma yasa riga k'arami a jikinsa yayinda ya rufe rabin jikinsa da bargo. Dad'i taji aranta tace Allah yasama bacci ya d'aukeka dan tsoronshi takeji sosai yaud'in. Ahankali ta kwanta gefe tare dajan bargon itama ta rufe dukkan jikinta dan d'akin yayi sanyi,sunkai kusan 10minit shuru kamar wanda sukayi bacci amma kuma idonsu biyu,juyowa yayi yana ganinta yayi magana batare daya kira sunantaba yace dawuta kike bacci ne,amsa tabashi batare data juyoba tace a'a,tashi yayi ya kashe wutan sannan ya koma ya kwanta. Bayan tayi addu'ointane ta tofe ko ina sannan tayi niyanyin bacci,shuru babu wanda yace komai har kusan 1hr,itadai maryam tanata mamakinshi sam baice suyi nafila ba,dan haka tayi niyan yin bacci abinta se taji yace wai bacci zakiyine,eh tace dashi,setaji yace bacci kikazoyi? Tambayar yayi mata wani iri amma setayi shuru kamar batajishiba,ya sake cewa dake nake *maryam*bacci kikazoyi gidanna,mamakine sosai ya kamata dajin irin kalaman manosh,gashima yau ya kira da sunan mum nashi kai tsayae wanda sam bai tab'a kiranta dashiba tunda suke. Batada amsan da zata bashi dan haka tayi shuru tana jiran mezai k'ara cewa. Sunanta ya kira a tsawace maryam! Ina miki magana kinajina,take tsoro ya kamata tayi saurin cewa naga kamar bacci kakeji shiyasa,yace aikin banza tare da tashi ya d'auki wayanshi yabar mata d'akin zuwa nashi d'akin. Maryam ta tashi ta kunna wutan d'akin tana mamakin abinda ya faru yanzu kamar a mafarki take gani. Wani zuciya yace ta tashi ta bishi,wani zuciyan kuma yace mata kwanta abinki,haka takasa kashe wutan ta kwanta tanata tunanin abun aranta daganan bacci ya d'auketa ba ita ta farkaba se asuba. Koda maryam ta farka bataga manosh ba,hakan ya tabbatar mata da cewa bai dawoba kenan a d'akinsa ya kwana. Mikewa tayi tayi alwala tayi sallah tare dayin addu'ointa sannan ta wuce d'akinshi dake sama ta shiga da sallama,yana kwance akan sallaya inda yayi sallah,harma ya fara bacci seya farka tare da amsa sallamarta idanunshi sunyi jah. Tunda taganshi tasan cewa baiyi bacciba jiya,sunkuyawa tayi har k'ara tace ina kwana,yace lfy kin tashi lfy,tace lfy lau yanaga idanunka sunyi jah haka,yace bacci nakeji sosai apple kuma na gaji wlh ban ganewa jikin nawaba,tace subhanallahi bakayi bacci jiyabane? Jajayen idanunsa ya d'ago yana kallonta yace bakin barni nikad'aiba kink'i kizo,mamaki sosai tayi tace muna kwancefa ka tashi ka fito peach kodai fushi kake dani dan nak'i cin kazan jiya,yace a'a taimakamin inhau gado pls apple,kallonsa takeyi kamar dai bugegge haka ta rikoshi ya kwanta tare da janyota jikinshi ya rungumeta yace i luve apple,wani sanyi taji a ranta ta kwanta lub ajikinshi. Shuru taji alamun bacci yayi,ahankali ta d'ago da kanta setaga yayi bacci,mamaki abun yabata tace tomeya hana peach yin bacci jiya,abun ya d'aure mata kai sosai setayi yunk'urin tashi,amma sam ya k'ank'ameta da hannayenshi daya had'asu a bayanta,idan tayi yunk'urin tashi seyace pls apple let sleep okay? Tace okay peach amma na takuraka ai a hakan bari mu gyara kwanciya,sam yaqi hakata kwanta harseda baccin nashi yayi nisa sannan tajanye jikinta tare da rufeshi tanata k'are mishi kallo sannan ta fita zuwa d'aki itama baccin tayi bayanta gama tunani. Manosh bai farkaba har se azahar,maryam ta damu sosai da irin baccinshi. Har aka kawo musu abincin safe dana rana duk yana bacci. Yana tashi yayi toilet yayi wanka tare da alwala yayi sallah ya shirya cikin kananan kaya ya fito,abincine jere akan daining na palourn shi amma seya wuce d'akin apple inda take kwance akan gadonta,shigowarshi yasata mik'ewa ya qare mata hannayenshi da sauri taje ta rungumeshi tana murmushi shima haka,yace kiyi hakuri apple inata bacci nabarki ke kad'ai yaushe kika tashi,tace tun lokacin dakayi bacci,yace wato kinmin wayoko,murmushi tayi tace muje kaci abinci mum ta aiko mana tun safe ga kuma naranama. D'aukanta yayi cak yayinda kunya ya kamata shi kuwa ko'ajikinshi har suka isa daining sannan ya ajiyeta akan cinyarsa ita kuwa ta zuba musu abinci tare da spoon 2,tana bashi yana bata abin sha'awa take ta mance abinda ya faru jiya sunci abinci sosai sannan sukasha fruit,ya sake d'aukanta se d'akinta can suka kwanta akan gado ita kuwa tana kwance a jikinsa. Yace apple meya faru jiyane,tace bakomai,yace ya akayi banci amarcinabane,kunya taji sosai batace komaiba,ahankali ya fara shafata ita kuwa tsoro ta faraji,yace menene apple,tace babu,yace akwai mana gashi jikinki yana rawa,kina jin tsorone,kaita d'aga alamun eh,yace kidena tsoro bazan miki komaiba kinji? Shuru tayi tanajin yadda yake tab'ata,yawu ya had'iya tare da cewa yau kam ai zanci amarcina ko apple,kaita girgiza alamun a'a,murmushi yayi yace haba apple d'ina meyasa,cikin wata irin murya tace inajin tsoro,matseta yayi ajikinshi tare dayin k'asa da muryanshi yace kidena tsoro bakomai kinji,batace komaiba yace apple dakenakeyi,nidai banso,yace toni ai inaso apple bakya tausayinane,akunnenta yayi maganar a hankali qanda ya sake kashe mata jiki ta lume sosai ajikinshi,shi kuwa rikicewa yayi dosai aise yahau kissing nata tun tanajin kunya harta sake. Da dare kuwa manosh yana d'akinshi sam baizo gun maryamba. Ita kuwa tayita jiran shigowarshi amma shuru har 9:30pm,kuma bataso takai kanta dan haka ta kwanta har tayi bacci baizoba aeda taji kiran sallah seta farka tare da mamaki yauma manosh a d'akinshi ya kwana kenan,abun ya fara damunta yanzu kam,bayan tayi sallah ne taje taga yana bacci tare da jallabiyarshi a jikinshi da alamu tunda yayi sallah ya koma bacci. Hakan yasa ta koma d'aki tanata tunani,gashi su samira sunbata lbrn yadda sukasha wuya agun mazajensu,dukdadai basu gaya mata komaiba amma tasan duk sunci amarcinsu inbanda rash da take period nata. Hakadai manosh da maryam suka kasance har tsawon 3days batare da wani abu ya shiga tsakaninsuba. Yaune kwana na hud'u kamar kullum maryam tace bari dai taje ta duba meyasa manosh baya zuwa da dare seda rana yayita romancing nata. Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ta fad'a tare da k'arasawa inda yake kwance yana juyi tare da rik'e cikinsa da hannayensa. Maryam ta rik'oshi tana hawaye peach lfy,meke damunka,hannunta tasa adaidai nashi tace cikinkane,cikin wata irin murya yace apple tashi ki tafi d'aki,tace meyasa zan tafi d'aki bayan gashi kanafa da ciwon ciki,ita a tunaninta dan yaga tanajin tsoronshine baya so ya kusanceta harya ja mishi ciwon cikin. Cikin kuka tare dajin tausayinshi tace peach dan Allah kayi hakuri wlh daga yau nadena jin tsoronka bansan ina cutar dakai har hakaba pls kayafemin. Yace apple pls ki tashi ki fita! Cikin tsawa wanda sedata razata amma sam tak'i barinsa se kuka da takeyi tana tofa mishi addu'a a cikin nashi sannan ta cire rigan baccinta daga ita se wandon tace peach kayi hakuri wlh nadena daga yau,jinta a jikinshi kuma yaji babu riga yasashi tasowa idanunsa kamar atarugu yana kallonta rai b'ace,take tsoro ya kamata tace peach miye kuma haka kake min irin wannan kwallon,wuyanta ya kamo yana cewa wato ke gaki mara kunya 'yar iska ko,take maryam ta fara tari da kuma kuka tana magana da kyar tana cewa pea..ch menay..i ma..kane zaka kashe..nine.wuyana pea...ch sannan taci gaba da tari,flower gefen gadonshi ta d'auka ta buga mishi awuya sannan ya saketa da sauri ta gudu zuwa d'akinta tana kuka tare da sauke numfashi tana mamakin manosh,tabbas manosh yaba cikin hayyacinsa,riga ta d'auko a walldrop tasa setaji yanata buga k'ofa yana cewa ki bud'e kofannan *maryam*
Chapter 26 · 0% Book details