Sashe 41
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
se kuma su abdalla dansuki binsu mum sunce gurin daddynsu zasuje" Se yanzune manosh ya juya da sauri yacewa muhsin kai wai ina *aunt* ne babu wanda yacemin komai,kunyansu dad ne yahanani tambayarta wlh _where is my wife_ muhammad dake driving yace ba alfiya ta baka amsaba,tayi tfy wlh,majid yace tfya mai nisama kuwa,muhsin yace akallah zatakai 3month kan ta dawo ba. Kallonsu manosh ya tsayayi d'aya bayan d'ayan yace wai meyasa kukemin hakane bawasa nakeyibafa kunsani ina apple d'ina? Abdallah yace daddy apple ta tafi *india* batada lfyne shine suka tafi ita da mama da baba da kuma uncle ibrahim da aunty lubna duk suka tafi.... [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUTY'N YARA Written by sad-nas *_If no one in d enter world cered about you, did you really exist at all?_* _i thankyou so much 4d luv nd care fans_, i *love you all* 93-94 Isarsu manosh hospital dad d'in marwan yana bacci. "Amma dole ya farka,dan abdallah sedaya tasheshi yana cewa bappa tashi ga daddyna ya dawo" Da sauri ya farka,inda ya nuna farincikinsa sosai tare da mik'owa manosh hannusa ya janyoshi har zuwa inda yake yana rik'e da hannunsa yace d'ana nayi matuk'ar farincikin ganinka sosai wlh Allah mungode naka. Manosh yace nagode daddy ya jikin,yace da sauki sannan ya tsuguna ya gaida hajiya khadija dake zaune akan carpet. Tunda yafurta cewa yasake amma sam tak'i tfya saboda rashin lfyan dayake cikin kusan babu wanda zai kula dashi shiyasa ta zauna. Itama ta nuna farincikinta sosai da dawowar manosh,haka dai sukaita hira sosai sannan sukai sallama inda manosh yace mishi zai dawo zuwa bayan isha. "Koda suka fita gidan *tv gotel* dake hanyan hayin gada ta hanyar gire suka tafi" Ma'ana gidan tv da radio na *alhaji atiku abubakar* da kowa ya saninshi. Shiga sukayi inda akaso jinta bakin manosh kasancewan ko'ina anji lbrn b'atansa kuma ansan cewa aljanace ta d'aukeshi. "Nan dai manosh ya fara bada lbr kamar haka... Lokacin muna zaune da matata *aunty'n yara*, dan ranan sam ban fita aikiba munata hira. Kawai senaga wata mace tana kirana da cewa lokacin tfyanmu yayi dan haka inzo mu tafi,sam nayi banza da ita,seta naga tana k'ok'arin cutar da aunty da wani abu wanda bansan meneneshiba,ganin hakan yasa nacewa aunty ta kwauce amma tak'i saboda batasan dalilin fad'in hakanba. Nikuma babu yadda zanyi dantafi karfina,hakan yasa namik'a mata hannuna shine bansake sani komaiba se bayan wasu lokaci dana b'ude idona sena ganni a wani gida na alfarma wanda babu alaman k'ofa bare window. Bayan na gama bin gun da kallone sena maida kallona gun ita wanda nake gani. Cemin tayi barka da farkawa mekake son ci? Nace mata babu komai inane kuma nan? Tayi murmushi tace dani masauk'ina kenan anan zancigaba da zama har muyi aire da ita. Nace mata aini ina da aure,tace wacece matar nawa? Amma sam nakasa tunawa da komai akaina bare har in kira sunan wani nawa. Ganin hakanne yasa tayi dariya tare da zuwa inda nake tashafi kaina tace my manosh karka damu kakuma kwantar da hankalinka dan kazama nawa nima na zama naka yanzu kaji? Dan haka gayamin mezakaci? Kaina girgiza mata nace bana son komai inaso ta maidani inda ta d'aukoni,amma setace ainazo kenan bazan sake komawaba saboda na baro wannan duniyan mutanen nan duniyansu na aljanu nake. Ban iyawa cewa komaiba itama kuma haka har lokacin sallah yayi wato magrib. Ita da kanta tazo tacemin lokacin sallah yayi tayimin nuni da wani gun acikin inda muke wanda bazai wuce taku shiddaba tace dani toilet ne idan inada buk'aka. Mamaki sosai naji dan nidai ganin gurin nayi kamar irin kumbo ind'in aka jera masu kama da gwala-gwalai se shek'i sukeyi,ban iya hakuri nanufi gurin ahankali,ajikin kumbon naga wani guri kamar alaman kofa ce amma kuma baida girma sosai danko kainama bazai shigaba bare kuma nikaina. Gurin k'ofa nad'an sa hannuna senaga kofar nata girma kamar di ana bud'e gate mai taya haka wannan k'ofar ta bud'e inda idanuna suka makance da wasu irin abubuwa burgewa dana gani aciki,bansan lokacin dana shigaba. Nakusan 1hr ina kalle-kalle kafin yayi alwala nasake sa hannuna agun seya bud'u. "Tana tsaye tana kallona tare dayin murmushi tayimin nuni da sallaya mai kyau naje nayi sallah ta agun. Bayan na idarne nake tambayanta ita tayi sallan ne? Tace dani batayiba kuma bazatayi harsena amince zan aureta idan ba hakaba kuwa bazata k'arayin sallahba. Cikin sauri nace mata na amince zan aureta,tace tofa lallai inda gaskene sena tara da ita kafin ta yarda. Nace mata addina ya haramta hakan bazan iya aikatawaba, tace toshikenan muje amana aure,nan naji zuciyata tak'i amincewa da dahan,nace mata bazaiyuba,idan zaki bautawa Allah tofa kiyi dan tsoronsa amma badan son da kike minba,dan haka inhar kinaso in aureki dagaske tofa sekin koma ga Allah da zuciya d'aya. Tacemin zatayi tunani akan hakan,tofa wannan tunanin nata yakai kusan wata d'aya bata gamashiba. Kuma kullum irin abincin dana sabaci takebani,da farko wani abinci takawomin wanda bansanshi,amma sena k'i nace mata bansanshiba nafison irin wanda na saba ci tace min a ina kenan? Amma sam na kasa bata amsam dan bansaniba bana iya tuna komai na kaina. Murmushi tayi taje ta kawomin abinci irin wanda na saba ci,koda ci abinci senaji irin girkin mum d'inace,da sauri na kalleta harzanyi magana,seta katseni da cewa irin abincin mum d'inkako,nace mata eh ina mamakin kaina,tace karka damu natane acan naje nad'ibo maka dan nasan bazaka iya cin namuba kuma banaso karame. Nidai inada niyan tambayanta akan mumdin nawa,ban sake tunawaba kuma. "Kullum haka muka k asance har tsawon wata guda kuma bata salla. Idan zanyi baccima irin wannan kumbonne dai aciki gadona na alfarma yake da kayan sawa,komaida akwai. Bayan wata guda tacemin ta'amince dan haka ta fara salla,amma bata yadda muyi tare sedai kowa yayi nashi,sannan bansan a inda take kwanaba sesai kawai inganta aduk lokacin da nake da buk'atar ganinta kawai zan ganta kusa dani. Ranan take cemin zata nunamin wani abu amma sena tsunbaceta,sam nak'i senaga hoton aunty agunta,idanuna na bud'e sosai ina kallon fiskan amma nakasa gane wacece,harzan karbi hoton seta b'oye tace dani idan kana so kasake gani dole seka tsunbaceni,nikuwa nak'i,se kuma nagane cewa auntyce,sannan na tuna komai nawa awanan lokacin,da sauri na juyo gareta nace wannan auntyce ai matatace apple nawane meyasa kika rabani da dangina kimaidani kinji? Murmushi tayi tace bazan maidakaba kamadena b'ata bainka. Har zai sake magana setace ka tsunbaceni zan maidake,babu yadda na iya haka na tsunbaci bakinta cikin rawar jiki. Tun daga wannan lokacin ban sake gane komaiba jinta kawai nakeyi acikin jikina,tana cewa kayi hakuri my manosh,wayan aunty ta kira tanata magana da ita amazaunin nine,wanda babu yadda na'iya bare inkaryatata cewa banike magana jikina ta shiga tun lokacin danayi kissing nata. Haka kuma ta sake kiran ibrahim amma cikin ion Allah shiseya gane cewa banine ke maganaba,itace. Taji haushi sosai,dan cewa tayi seta had'akar da rayuwan aunty,shima batai nasaraba saboda irin addu'oin jama'a dasuketayi min. Dan kanta ta bar jikina inda naji ta janye leb'enta daga nawa ta zauna afusace. Inda yake a matsayin d'akin kwanciyana na nufa na kwanta ina haki. Hakadai muka kasance wataran sena tuna da dangina,amma na k'ank'anin lokacine kuma na sake mancewa kenan se kuma wani lokacin harna shafe wata kusan uku a haka,kuma bana ganinta sosai kamar da. Idan na tambayeta ina take zuwa se tacein mutanenka ne suka sani agaba dan haka bani da zama nima. Ma'ana dai addu'oin kune 'yan'uwana dan wataran gabad'aya kwakwalwarta toshewa yakeyi kamar ba itaba gabad'aya seta canja kamanni tayita ihu tana wasu irin abubuwa wanda bana iya jure kallonsu sedai ingudu zuwa d'akina inyi kwanciyata harsena dena jinta. Saboda dazaran nashige makwancina tofa bana iyajin komai datakeyi,watarana tace min inzo zata maidani gida amma sena rungumeta,bamusu na rungumeta tak'e tace inrufe idona,bayan a rufe idonane nad'an mintina setace in bu'de. Kodana bud'e sebangantaba kawai dai naganni a wani shop tsaye ajikin mota se dubata nakeyi da idanuna ina ganin kayanjikina da kuma agogon hannuna wanda bansan ya akai nagansu ajikinaba. Kawai senaga aunty dasu ibrahim sunzo suketamin magana amma sam nakasa ganesu sebinsu da ido nakeyi musamman aunty. Haka dai har suka fara fad'a duk bansan meya had'asuba danna d'auka duniyar tasuce muke har yanzu. Sedata rik'e hannunane tace min ind'awa aunty hannu tayi min nuni da hannunta,shine kuwa nayi yadda ta gayamin sannan tace inyi sauri in rufe ido,kawai sena gammu a nasu duniyar inda tamin masauki. Bayan mun nitsune kuma sena tuno da komai sakamakon b'acewar motanu a idon mutane wanda kowa ya tsorata sekace a film. Dalilin hakanne masu yimin addu'a suka sake yawaita tundaga ranan ban sake mance komaiba game dani harta kaimu wani guri wanda har yanzu bansan ina bane gurin nakasa gane gurin... manosh ya tsaya daba lbrnsa anan saboda razana dayayi yace muhsin wlh nagana marwan. Tabbas naga marwan da rashida awannan gurin kuma suma sun ganni danhar na kirashi ama sam tak'i ta barni muhad'u daga karshema bansan inda takainiba sedana bud'e idonane naganta tana kuka tana cewa wlh bazai yuba my manosh, bazantab'a yarda a rabani dakaiba idan bazan kasance tare dakaiba to wlh auntyma sedai tarasaka......... _inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un_ manosh ya furta lokacin dayazo nan da lbrnsane ya tuna da abinda shukrah ta zuba mishi akan dick nashi wanda yayi sanadiyar sumewansa tare dayi ihu mai karfin gaske. Da sauri manosh yasa hannunsa akan dick nashi yaji dai yananan,sanan ya kalli mai d'aukansa yace da wannan nake godiya ga dukkan 'yan'uwa musulmai Allah yasaka muku da gidan aljannah aminnn..... [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas 91-92 Manosh yace what!?? Muh'am kugayamin meke damun aunt! Muhsin yace haba abokina katsu mana kasan dai dolene bazamub'oye maka komaiba amma yana da kyau ka huta. Majid yace kana nufin zai samu sukunine batare dayasan inda aunty takeba,abokina aunty bata da lfy shine aka fitar da ita waje domin duba lfyarta dakyau. "Kafin manosh ya sake musu tambaya muhsin yayi saurin cewa karka d'aga hankalinka rashinkane yasata cikin damuwa harta kamu da ciwon...muh'd yayi saurin cewa ciwon mantuwa. Manosh dai bai gamsu da bayanin nasuba se kallon tuhuma yake musu d'aya bayan d'aya wayar muh'd ya ciro daga aljihun gaban rigansa yayi dailing numbern aunt amma sam baya tfy,hakan yasa