Sashe 32
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
babu inda zataje manosh zaidawo d'aki bazai sametaba,tausayinta ya kamasu mum d'in manosh ta rungumeta tanata rarrashinta itama kukan takeyi har suka k'arasa gun mota dakyar ta shiga motan mamanta tana cewa kiyi hakuri maryam jarabawace kuma insha Allah zakici wannan wannan jarabawan ki daure kiyita addu'a. Dama yah ibrahim ne yaje ya d'aukosu baban maryam,dan haka shiya d'aukesu ya mayar dasu mama da maryam sun zaune a baya, hmmmm akwai aiki........ [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas *dedicated to sad-nas fans* 69-70 Hajiya khadija tana tsaye a palo se faman rusa kuka takeyi tana kiran lubna,amma ina lubna ta d'auki bag da gyalenta ta fito da sauri tana hawaye ta nufi gun mota,inda hajiya khadija taketa faman kiranta amma ina aguje ta figi mota se girei. Hajiya khajida ta kira hajiya iya ta gaya mata komai,hankalin hajiya iya ya tashi sosai dama kuma ranan batajin dad'in jikinta sam. Sallamar maryam ce yasa hajiya iya tayi saurin katse wayan tace maryam yanzu seda kikazo dubani dukda irin halin da kike ciki? Maryam tayi murmushin k'arfin hali tace haba hajiya ai rashin lfy ya wuce komai ya jikin naki? Tace da sauk'i yasu hajiyan,maryam tace lfy lau sannan ta marairaice murya tace hajiya kusan *sati uku* fa kenan babu lbrn manosh d'ina gaskya banajin zan iya ci gaba da rayuwa indai har na rasashi har abada,tacigaba da cewa hajiya ina son manosh fiye da tunaninku ko a wani hali yake ciki se Allah Hajiya tayita rarrashinta da kalamai masu sanyaya zuciya dukda dai ita maryam ji take kamar ana sake sata kukane hakan yasa ta mik'e ta wuce cikin d'akin hajiya ta shige toilet domin wanke fiskanta,ita kuwa hajiya sebinta da kallo takeyi cike da tausayawa da kuma laifin datayiwa maryam da iyayenta wanda a yanzu taketa d'an dana sani da kuma tunanin abinda zai biyo baya yanzu da hajiya khadija tace luvna tasan komai gashi ta fita tana kuka ba'asan ina ta nufaba. Kamar daga sama hajiya iya taga lubna ta shigo rai a b'ace ko sallama babu ta fara zagin hajiya iya zagi marasa dad'in ji. Hakan yasan maryam ta fito da sauri har tana tuntub'e,tsakanin lubna da hajiya iya ta shiga tana cewa lfyanki kuwa lubna,wani irin rashin hankaline wannan me kuma ya kawoki nan dahar zakizo kina mata irin wannan rashin mutunci? Lubna batama san waya shiga tsakaninsu da hajiya iyaba saboda yadda ranta ya b'aci cewa take kinji kunya wlh tsufanki bai amfaneki da komaiba se tsuta dacin amana wlh kunya nakeji wai ace ke kakatace...lubna bata kai ayaba taji wawan mari da maryam ta sake mata a fiska tace baki da hankaline wai lubna kin santane? Kuma meta miki haka dazaki mata wannan cin fiska sekace wanda bata da tarbiya? Se a wannan lokacin lubna ta lura da cewa ashe hasanantace maryam jininta,hawaye masu zafi suke kwaranyowa daga fiskanta cikin sanyi murya tace maryam lfy lau kuma nasan me nakeyi hajiya iya ta cuceni ta cuci rayuwata kuma wlh har abada bazan tab'a yafe mataba tir da mai hali irin naki wlh kinji kunya kuma ki sani randa kowa zaiji wannan abun rananne kowa zai d'aukeki a matsayin tsohuwar banza kokuma ince tsoffin banza wlh kunji kunya kun cuci mahaifina sannan kin cuci d'an cikinki tunda shima baisan komai akaiba muguwar tsohuwa... mari maryam ta sake bata tace lubna ki fita kibar gidannan dan bazaiyu in barki kiyita hauka ba da alamun tab'in hankali a tattare dake,waya ta d'auka ta kira yah ibrahim take gaya mishi irin cin fiskan da lubna takeyiwa hajiya wanda har a wannan lokacin zagin takeyi shi kansa yah ibrahim yana jiyo muryarta da munanan kalaman da take gayawa hajiya iya. Ita kuwa hajiya iya kuka sosai takeyi tare da kasa had'a ido da dukkanninsu saboda tasan bata da gaskya,ita kuwa maryam rungume hajiya iya tayi tana rarrashinta tare da cewa lubna kibar gidannan baki san cewa bata da lfy bane? Lubna tace ai dole tayi rashin lfy,sakayya ne ta fara gani tun a duniya akan abinda ta aikata natabbata idan kika san abinda wannan tsohuwar banzan tayi wlh sekin tsaneta har abada,maryam wannan tsohuwar basonki takeyiba domin ita ta rusa miki farincikinki muguwace ta k'arshe shiyasa take kyautata miki sosai dan abinda ta aikata miki amma kinji kunya wlh tsohuwar banz....mari mai kyau marwan ya d'auke lubna dashi wanda har yah ibrahim seda ya tausaya mata bare kuma maryam da hajiya iya. Yah ibrahim yace haba marwan irin wannan marin,yayi saurin kamo matarshi ya rungume ita kuwa lubna dukda tsoron marwan da takeyi amma sam a wannan lokacin seta nemi tsoron ta rasa bare kuma yanzu da tasan shiba yayanta bane,tace ko kasheni zakayi wlh bazan dena zagin tsohuwar banzan nanba maciya amana wlh kinji kunya,sannan kuma karka sake marina dan baka da wani iko akaina ina fatan ka gane me nake nufi,tunda kakarkace sekaje gareta amma dole maryam zata bar gidannan,da gudu taje ta janyo maryam daga jikin hajiya kaka tace zomu tafi *aunty* ki rabu da tsohuwarnan datasan bata da gaskya ai gashi tayi shuru bata cewa komai se kukan nadama da takeyi wlh kin cucemu kuma nikam bazan tab'a yafewaba. Mamakine ya kama marwan sosai shidai yasan lubna tana tsoronshi sannan bata da rashin kunya amma yadda yaga ta dage tana kuka tana magana hakan yasa jikinshi yayi sanyi yaje gun kakanshi hajiya iya yanata rarrashinta,maryam da yah ibrahim ma mamaki abun ya basu,maryam ta fisge hannunta tace koma me hajiya iya tamiki bata cancanci haka daga garekiba lubna tafa haifi mahaifinki tunta naji kince kakarkuce,lubna tace kakar bro marwan dai amma banda ni kizo mutafi *aunty* bazaki gane komaiba a yanzu kuma banaso ki gane komai saboda bayida amfani a yanzu muje my luv kakyi k'ok'ari asamu a fitar da *aunty* waje ayimata aiki wannan shine burina na farko na biyu kuma Allah ya bayyana mana captain,tsantsan farin ciki maryam ta rungume lubna tana hawaye saboda an sosa mata inda yake mata k'aik'ayi. Wani irin dad'i sosai lubna taji lokacin da suka rungume juna da jinin jikinta,tana maganan zuci tana cewa ancuceni da aka rabani dake 'yar'uwata bazan iya gaya miki komai ayanzuba saboda damuwan da kike ciki,sannan dukka cewa hajiya khadija ba mahaifiyata bace ina sonta sosai har cikin raina saboda k'auna data nunamin wanda ko d'an cikinta bro marwan albarka,sun nunamin gata na k'arshe hakan yasa bazan gaya miki komai yanzuba dan naji tace ko daddy nama baisan da zancenba to amma yaya hakan ya faru kenan ya za'ace daddy baisan cewa niba 'yarsa bace? Yah ibrahim ne ya katse lubba da zancen zuci da takeyi idanunta rufe tana kance a kafad'ar maryam. Afirgice ta d'ago da kanta tana kallon maryam,mamakine ya kama maryam d'in daduk wanda yake tsaye agun. Lubna ta wayance tace muje na rakaki gida *aunty* dan kema baki da lfy muje ki kwanta ki huta my luv muje,yah ibrahim yace kaka dan Allah kiyi hak'uri bari na kaisu gida zan dawo,maryam zatayiwa kaka magana kenan se lubna ta janyota da k'arfi tace muje nikam dan idan ina gidannan tofa abin bazai mana kyauba nan gaba,haka maryam ta bita a baya kamar wata wawiya se cikin motan yah ibrahim. Yah ibrahim yace meyake damunkine my luv,mum naku ta kirani tana tambayana kokinzo gida nace mata a'a,munyita kiran numbernki bakya d'auka kuma mum tace mana rai a b'ace kika bar gida kina kuka shine tasa marwan yaje ko ina ya nemo mata ke hankalinta ya tashi sosai wlh waime yake faruwane my luv,kuma menene hajiya iya tayi miki haka? lubna dake zaune a baya itada maryam seta rushe da kuka tace wlh an cuceni my luv kuma bazan tab'a yafewaba,gara cutan da saddam yamin so dubu akan wannan cutan da akamin wlh, kuka sosai takeyi kamar ranta zai fita wanda yasa hankalin yah ibrahim da maryam tashi sosai tare da mamakin jin kalaman lubna. Maryam ta janyota jikinta tanata rarrashi har suka iso gidansu maryam,dukkansu suka wuce cikin gidan inda yah ibrahim ya wuce palon baba su kuwa suka wuce d'akin maryam,wani sanyi da ni'ima lubna ta tsinci kanta a ciki,maryam tace barina dubo mama ina zuwa,lubna tace to. Fitan maryam kenan wayanta ya fara ringing,lubna tana dubawa taga *PEACH & CREAM* ai da gudu ta fito ta nufi d'akin mamansu tana cewa hello,ai kawai setaji muryan manosh yace apple, da gudu da murna take kiran aunty ga bro manosh..., [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas *dedicated to sweet sis maryam tahir (hajja)* 67-68 koda suka isa gida maryam kuka kawai takeyi,su abdallah kuwa suna gidansu mum dan ba'ama zo dasuba. Iyayen maryam sun tausaya mata sosai,musamman yah ibrahim,ahankali aka fara shirye shiryen tfyansu kano domin aduba lfyar maryam kamar yadda shukrah tagaya musu,mama da yah ibrahim da kuma muh'd ne suka tafi kano inda dad d'in manosh yabiya musu kud'in jirgi se aminu kano. Kamar da wasa doctor ahmad babban dr ne wanda kowa yasani, ya iya aikinsa sosai batare da b'ata lokaciba cikin 2days akayiwa maryam duk wani gwajegwaje daya dace,maganan shukrah dai ya tabbata domin k'odan maryam kusan dukma sun samu matsala wanda dolene se'an mata sabon dashe,ma'ana se'an sa mata wani k'odan. Hankalin mama ya tashi sosai,tanata hawaye,yah ibrahim da muh'd ne suke rarrashinta tare da kwantar mata da hankali,kwanansu biyar suka koma yola. Mamaki sosai akayi dajin matsalar maryam,mahaifinta yace zai fitar da ita zuwa *india* domin ayi mata aiki,amma sam maryam tak'i tace ita babu inda zataje se manosh ya dawo. Su marwan sunyi iyakan k'ok'arinsu zuwa masallatai da kuma malaman sunna akan abinda ya sami amininsu manosh,sun raba kud'ad'e sosai kota ina zuwaga marasa k'arfi domin atayasu da addu'a Allah ya baiyana manosh. Addu'oi sosai aketayi ba dare ba rana, kusan kullum ake kiran number manosh amma sam baya shiga yau kusan sati kenan. Abdallah da alfiya kuwa tunda akace musu daddynsu yayi tafiyane shikenan suka yadda tunda dama yanayin tfya yayi 2to3month ma baidawoba,dan haka sam basu damuba. Ahankali mahaifin manosh yake shirye shiryen tfyansu maryam india batare da sanin mahaifin maryam ba. Idan kaga maryam da miher dole ka tausaya musu sun rame sunyi wani iri,barema maryam da damuwan yayi mata yawa kuma dama kunsan batada auki. Miher tana son bro nata wanda kowa yasan da hakan,shiyasa