← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 45

Sashe 36

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

magana lubna ma tayi saurin d'auke budurwan da mari tace ai shashashun suna dewa wawiya jaka ke har kinkai a tab'a mijinki,yah ibrahim ne ya shiga tsakaninsu yanayiwa lubna fad'a,ita kuwa maryam sam bataji marinba tamaida hankalinta gun manosh da yake tsaye yanata kallonta baya ko kyafta idonsa. Ahankali ta sake dawowa gefensa tana mai zubda kwalla tace *peach* jikina yana bani cewa kaine dan Allah kacemin wani abu. Kawai setaji yace baiwar Allah banine wanda kike tunaniba,sunana *muawiya* sannan wannan matatace. Kuka mai k'arfi maryam ta fashe dashi tare dabarin gurin aguje zata koma mota nan sukayi kicimus da majid,kallon juna sukeyi har cikin ido tanata hawaye tace majid dan Allah ka k'are mishi kallo wancan ba captain bane duba kakinsafa dan Allah kazo muje nasan zaka iya ganeshi tunda tare kuka taso. Da sauri majid ya karasa lokacin fad'a sosai akeyi tsakanin lubna da wannan budurwan tace cewa kisa maganata a ranki cewa senayi maganinki,lubna tace ta Allah ba takiba banza mara hankali da kyar yah ibrahim ya janyo lubna ya kaita mota gun maryam se faman kuka takeyi lubna ta zauna a gefenta tana rarrashinta. Majid yaje dabda manosh ya tsaya yana k'are masa kallo tun daga k'asa har sama,shima manosh d'in kallonsa yakeyi kamar dai yadda yayiwa maryam,majid yace *dude kaine*? Budurwan tace yau naga ikon Allah waiku wasu irin mutanene haka,kawai kunzo kun damemu kunat....tsawa mai kyau majid ya daka mata kimin shuru badake nakeyiba! Take ran budurwan ya b'aci idanunta sukayi jah jazur kamar attarugu tayi saurin rik'e hannun manosh tace kadaiga yadda akacimin mutunci amma ka kasa sewa komaiko,shikenan mutafi dan idan nacigaba da zama anan to lallai mutanen dake yankinnan kam zasu shiga cikin matsala. Yah ibrahim da majid suka kalli juna sukace matsala kuma? Daidai nan maryam ta fito daga mota da gudu tana cewa yah ibrahim wlh peach d'inane shine gashi yana min bye bye. Koda yah ibrahim da majid suka maida kallonsu ga manosh da budurwan se sukaga wayam,babu su kuma babu motarsu. Mutanen dake gurin kowa kafa menaci ban bakaba kusan rabi duk sun gudu,su kansu yah ibrahim sun tsorata sosai,majid yace ina suka shiga? Maryam cikin muryan kuka tace wlh manosh ne yah ibrahim wannan duk aikin shukrah ce wlh sune lokacin da take magana kaida majid kuna kallon junanku se manosh ya juyo yana kallon inda seting motarmu take shine ya d'aga min hannu yanamin bye daga nan kuma suka b'ace yah ibrahim dan Allah kace tadawo min da mijina inda manosh ya tsaya nan maryam taje ta zauna agun daya ajiye kafafunsa tanata kuka,lubna da yah ibrahim ne suka d'agota dakyar suka kaita mota shima majid ya shiga nashi suka koma girei gidansu maryam. Koda baban maryam ya samu lbrn abin shuru kawai yayi danya rasa mezaice,mama kuwa tanata rarrashin maryam tare da cewa lubna kekuwa meyasa kika rama mata marin?yanzu gashi kin mari aljana idan kuma ta d'auki matakifa gaskya bana son wani ya cutu ata dalilin maryam. Lubna tace mama zan iya bada rayuwa indai akan maryam ne kuma matuk'ar ina raye tofa sedai ad'auki raina bazan tab'a bari a cutar da itaba wlh har abada anyina farko kuma anyi na k'arshe wlh Allah ya isa bazan tab'a yafewa Allah ya isa mama....tanata kuka wanda hankalin kowa yadawo gun lubna se zagi da fad'e-fad'e takeyi wanda babu wanda yafahimci abinda take nufi se ita kad'ai. Maryam ce ta kamota tace lubna ki nutsu mana meyakawo zagi kuma nan lfyanki kuwa? Tace lfyata kalau aunty wlh an zalinceni kuma bazan yafeba Allah ya isa! Da k'arfi ta k'arasa maganan,nan dai hankalin kowa ya tashi akace gaskya akwai matsala,yah ibrahim ya kamota,takisam ta mannu ajikin maryam tanata kuka. Majid yace gaskya akwai matsala kodai shukrah ce ta maidata hakan? Hankalin kowa ya tashi domin kowama abinda yake tunani kenan. Maryam ta rungumeta tace a'a majid shukrah bata isa ta mata komaiba lubna dan Allah ki bari kicemin lfyarki kalau kinji,lubna ta d'ago da kanta tana kallon maryam tace lfyta kalau aunty babu abinda yake damuna se abu d'aya,maryam tace menene wannan abun? Lubna kamar zatayi magana se kuma ta fasa domin yadda take k'aunar hajiya kadija aranta bataso ta tona mata asiri,nan ta sake fashewa da kuka tace kigafarce aunty bazan iya fad'aba sannan ta mik'e da sauri ta koma d'akinsu tanata kuka mai k'arfi,su kuwa aka barsu da kallon labule,kowa hankalinsa atashe kuma tunaninsu shine kodai shukrah ce tayimata wani abu akan marin data mata? Bayan sun gama magananne yah ibrahim yace aunty kiramin lubna tazo mutafi,bamusu maryam ta mike jiki sanyaye tanata tunanin had'uwansu da manosh yanzu,tace dama rungumesa nayi lokacin dana ganshi,wayyo Allah peach Allah ya dawomin dakai ya mijina uban yarana i luv u so much peach dan Allah ka dawo garemu. Maryam bata sammata shigo d'akinba kuma ita ta d'auka cewa acikin zuciyarta take wannan maganan bata cewa lubna tajiba. Lubna ta dakata da kukanta tace kiyi hakuri aunty insha Allah bro manosh zai dawo gareki shukrah bata isatayi komaiba wlh,itama kuma lokaci da zaidawone baiyiba kidena kuka pls aunty dukda dai nasan yadda kikeji amma bana so inganki cikin damuwa pls kiyi hakuri mucigaba da addu'a kinji aunty? Rungume juna sukayi sunata kuka sannan maryam tace yah ibrahim yana kiranki wai kije ku tafi kuma dan Allah kugaida marwan kice nima zanzo ko zuwa gobe insha Allah. Lubna dai bata soba amma babu yadda ta iya seta mike ta shiga palon baba rai ab'ace tace baba mama se'anjuma sannan ta fita waje tanata kuka,mamakinta ya sake kamasu dukkansu haka dai suka fito suka tafi tanata kuka. Tun a hanya ibrahim yake tambayarta dalilin kukanta amma sam tamak'i kulashi har suka iso gidan marwan. Nanma da kukan ta shiga gidan amma tad'an tsagaita sukadai gaisa da rashida sannan tagaida bro marwan yanata k'are mata kallo ita kuwa sam tak'i kallonsa. Rashida tace lubna yanaga idanunki sunyi jah haka? Lubna tace bakomai,yah ibrahim ne yabasu lbrn abinda ya faru,ahankali marwan ya mik'e zaune yace kunga manosh? Ibrahim ya tabbatar mishi da zance,mamaki sosai sukayi dukkansu,rashida tace Allah sarki maryam Allah ne kad'ai yasan yadda takeji acikin ranta yanzu haka,dabadan rashin lfyarkaba danaje na d'ebemata kewa dan nasan tana cikin damuwa da tunani musamman ma yau data ganshi dan tana matuk'ar k'aunar captain sosai,hawayene yakebin idanun rashida,ita kuwa lubna fita tayi da gudu tana kuka bata tsaya ko inaba se cikin mota. Da sauri rashida tabi bayanta tana tambayarta ko lfya? Shi kuwa yah ibrahim lamarin ya fara damunsa sosai. Marwan yace ibrahim ina neman wata alfarma agurinka akan lubna,dan Allah duk wani abu da zata maka kayi hakuri kamata uzuri ninasan irin k'aunar da lubna takeyiwa aunty. Ibrahim yace bakomai wlh zamu tafi,haka dai sukayi sallama suka tafi rashida dai bataji komai daga gun lubna ba. Yah ibrahim ne da lubna kwance akan gado yana cewa haba y luv yau kwana nawa kenan rabonda wani abu ya shiga tsakanina dake? Tace to ai period nakeyi shiyasa,yace amma fa kwananki uku kenan da gama period d'in nabarki ranan jiya kuma agidansu aunty kika kwana sannan kuma yau kicemin bakya mode? Cikin sanyin murya tace dan Allah kayi hakuri wlh damuwace tamin yawa bazaka tab'a gane kainaba shiyasa nake baka hakuri idan kuma ka yarda zaka gamsu kai kad'ai shikenan bisimillah nidai bazaka samu tallafinaba yau. Ibrahim baiji dad'in kalamantaba gashi yanada bukatarta hakan yasa ya daure ya juya yayi kwanciyarsa. Shurun dataji yayine yasa tasan cewa fushi yayi,ahankali take kiran sunanshi my luv dan Allah kayi hakuri karkayi fushi kamin uzuri tunda ban tab'a maka hakanba se yanzu banaso kayi fushi domin bana son tsinuwan Allah ya tabbata akaina kaji my luv tana rungume da bayansa ajikinta. Yace naji amma ki sakeni dan kina kara tayarmun da hankaline,bamusu ta sakeshi tare dayin godiya se wayansa ta fara ringing. Da sauri ya da'uka dan ganin mahaifin manosh ne mai kiranshi,bayan sun gaisane yake sanar dashi cewa tafiyansu india ran monday ne shida baba mama da maryam da kuma lubna,yah ibrahim yayi godiya sosai sanan ya ajiye wayar ya juyo yana kallon lubna yace tfyarmu ran monday amma banda ke,ta marairaice tace habamana my luv najifa lokacin dayacemaka da lubna saboda yasan kila zaku wuce 4month kuma dama ka'ida ba'ason miji yabar matarsa har tsawon watanni hud'u,yace to aike babu amfani zuwanki tunda kina hanani hakkina, dasauri ta rungumoshi tana dariya tace wlh nadena amma pls karka barni my luv kaga ai zan taya mama kula da aunty ko? Shima murmushi yayi sannan ya matseta ajikinshi suka fara sarrafa junansu kamar zasu had'iye junansu.... [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas _ASSALAMU ALAIKUM masu karatu! kud'an min hakuri mana, dole kunsan babu wani abu yadayafi karfin *ALQUR'ANI* aduniyannan domin munsan cewa duk wata cuta ko damuwa da d'an adam ya tsinci kansa aciki tofa maganin matsalarshi yananan cikin *Qur'ani mai girma*. Dan haka kuyi hakuri kudena bina kuna min magana akan *prince manosh* plss,aljanu gaskyane kuma Qur'ani yana tarwatsasu har abada, masucewa sun dena karanta buk d'in tunda *manosh ya b'ace*,karku damu dole zai dawo komai jimawa *kusani kuna raina akoda yaushe a kuma duk inda kuke* 79-80 Bayan yah ibrahim da lubna sun samu cikakkiyar gamsuwa da junansune suka wuce toilet bayan sun tsabtace jikinsu ne se suka sake shirin kwanciya amma duk sun kasa bacci babu abinda yake musu yawo a kwakwalwa se b'acewar manosh da shukrah da sukagani d'azu agaban idanunsu kamar a fimlm. Wannan abu ya dami mutane dewa sosai harta wanda abin ya faru aaban idanunsu sun kasa yadda da hakan ya faru dan gani sukeyi kamar amafarki. Hakan yasa akakai lbrn gidan *radio gotel* wanda basusan da faruwan abun bama tofa gashi yanzu sunji agidan radio magadai ya baza ko ina agarin *Adamawa*. Hakan yasa majid yaje gidan *TV GOTEL* akayi hira dashi inda yake cewa aabansa akayi komai ba kuma tatsuniya bace gaskyane domin abokinsune wanda kusan kowa ya sanshi tunda sojane mai kwazo sosai. Hakan yasa akayita rok'on jama'a cewa sutaimaka a addu'a akan b'acewan captain manosh,kokuwa d'aukeshi da aljana tayi tsawon wata uku kenan harda kwanakima. Wanda matarsa itace maryam muh'd attah wanda akafi sani da AUNTY'N YARA mahaddaciyar qur'ani, cikin kwanaki biyu ko ina se faman rok'on ALLAH aeyi akan manosh da
Chapter 36 · 0% Book details