Sashe 44
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ta mishi." Maganin *islamic* ake mishi wanda yake wanka da kuma shafa wasu mai da aka harhad'a dan jinnu,shine yake shafawa akan mazantakarsa dan dama sam kamar ya dena aiki. "Wata rana manosh yana bacci seya tsincikanshi dayin mafarkin shida aunt kuma suna tarayya irin na ma'aurata acikin mafarkin nashi" Kodaya farka kuwa,seyaga dagaske ya b'ata jikinsa wanda dole seyayi wanka." "Yawansa ya d'auko a gefen gado ya kira apple" Da sauri ta daga tare da cewa peach?" Muryansa mai d'auke da sha'awarta yayi maganan cikin yanayi na kashe jikin mai sauraro yace "apple" Seda ta had'i yawu sannan tace na'am ina kwana?" "Lfy keda waye agurin?" "Nida lubna ne" "Ina so inyi magana dakene" Ta kalli lubna sannan ta mik'e zuwa toilet dan babu inda zataje tunda a hospital suke." "Tace ina sauraronka lfy?" "Apple ina cikin jin yunwarki domin yau da mafarkinki na farka kuma koda na tashi senaga harna b'ata jikina pls do some for me apple." "Murmushi tayi tare da cewa Alhamdulillah peach,insha Allah ka samu lfya kenan" yace no apple pls try something" "Hhhh peach da... ya katseta da pls *aunt?"* "Jikinta ya mutu tace ok... Hmmm! Kunnuwana sun kasa d'aukan abinda *aunty* takeyiwa *prince manosh*, daga wayan aunty nake iya jiyo muryan manosh yanata tsanbatu,ita kuwa cewa take ya isa haka peach. "Manosh yace no apple no." "Yeah karka min asara dewa mana,kabar min sauran domin nima ina jin k'ishinsu sosai." Hhhhhhh! Manosh yayi dariya yare da cewa *ok* my luv,thankyou so much luv u. Koda taji ya katse wayar seta hau yin dariya tace eyyah peach kasamu lfy Allah nagode maka... "Koda aunty ta fito daga toilet seta lubna tsaye tana nunata da yatsa tana cewa wato hakane koh?" "Tofa lallai bazai yuba,domin inanan koda yazo babu abunda zai wakana harse malamai sunyi sharhi akan airenku tunda kusan *4month* kenan bakwa tare dan haka se an sake sabon aure." "Maryam taja kunne lubna tace ba'aso k'ananan yara sunayiwa manya lab'e." Bayan maryam ta wucene akabar lubna da ido tanabin aunty da kallon mamaki,ita kuwa aunty wayanta ta rungume a k'irji tace _"oh my peach,i missed you more"_ tare da rufe idanunta tana mirmushi tana kad'a kanta ahankali... lubna kuwa se ta bud'e idanu tana kallon ikon Allah... Komai na tfyar manosh ya kammala. "Kowa sako yake basa zuwaga aunty dasu yah ibrahim" Sak'on addu'a kala-kala yanata godiya aminansane suka rakashi har abuja,bayan ya tafine sukuma suka dawo yola. "Saukar manosh a india kenan yayiwa wani abokinsa *hakim* waya,batare da b'ata lokaciba hakim yazo ya d'aukesa basu wuce ko'inaba gidan hakim,bayan yayi wanka ne sam yak'i cin abinci ruwa kawai yasha yace shida apple nashi zaici abinci insha Allah. "Tafe suke shida hakim har hospital d'in,dama acan shi hakim yake aiki,kuma tunda manosh ya dawo ya nemi number'n hakim ya gaya masa komai, dan haka hakim ya nemi su yah ibrahim kuma kullum seya zo dubasu,yah ibrahim dasu baba dai sunsan cewa hakim abokin manosh ne saboda ya gayamusu,amma aunty da lubna basu saniba. "Isarsu hospital d'in suka had'u da ibrahim nan suka rungume juna da manosh,suna ta murna sannan nufi gunsu baba. Manosh ya gaishesu cikin girmamawa sannan suka d'anyi hira kad'an se yah ibrahim yace muje gacan d'akinda su aunty suke fitowana dai sunata bacci dukkansu. "Da sallama suka k'arasa,amma duk suna bacci abinsu" Daga gefen gadon auntyne ya hango pix nashida ita dasu badallah sunyi kyau sosai. Murmushi yayi tare da sauke ajiyar zuciya Ahankali ya k'arasa inda take kwance sanye da pakistan red riga da wando baisanta dashiba yasan tabbas a nan india suka saya na lubna blue amma duk tsarin iri d'ayane. Sam ya kasa dena kallonta dan yadda yaga ta k'ara kyau sosai,aranshi yace garin ya karb'eki apple. "Ahankali ya ibrahim yaje inda lubna ke kwance yamata magana a kunne yace(my tashi manosh ya k'araso) Kamar jira take ai kuwa seta bud'e ido taga yah ibrahim yana mata murmushi,sannan ta dubi sauran dr hakim se kawai taga bro manosh yana shafe gegen fiskan aunty da yatsan hannunshi ahankali. Ai da sauri ta tashi tare da murna tace "bro manosh?" Ahankali ya juyo yana kallonta yana murmushi wanda yake k'ara mishi kyau yace na'am *sis lub* "Ai kamar a mafarki aunty tajiyo muryan peach, kafin ta bud'e ido hakim yayi sairin janye manosh shiya tsaya a inda aunty take kwance,shi kuwa manosh ya b'uya a bayan hakim." Koda aunty ta bud'e ido setaga yah ibrahim ne da dr se kuma lubna" Amma sam tana jin wani irin k'amshin turare wanda ta tabbatar agun peach nata kawai take jinshi. "Yah ibrahim yace aunty doctor ne yazo dubaki" "Tace yah ibrahim kamar naji an kira sunan peach yanzu" "Lubna tace sedai a mafarki k'ila kikaji, se kuma tayi murmushi tare dayiwa aunty'n alama da kanta wato yana bayan doctor hakim" " take aunty ta gane manufar lubna dan haka ta tashi da sauri tasa silipas nata tayiyo bayan doctor hakim da sauri shima manosh ya fito ya rungume matarshi tsam ak'irjinsa itama haka ta k'ank'ameshi tana mai farinciki azuciyarta da fili,su kuwa dariya sukasa inda hakim ya koma gefe d'aya ya tsaya sunata kallonsu inda manosh ya rufe idanunsa luf yana juyata a hankali. "Ganin hakan yasa yah ibrahim kamo hannun lubna batare dayai maganaba suka fito waje dukkansu domin subawa amaryam da ango guri...? [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas _zanyi amfani da wannan dama agaremu dukka, dan Allah 'yan'uwana musulmai koda bakwa karanta littafina toku daure ku d'an bani *1minit*_ *"'yan'uwana dan Allah kada mu dinga mance sa (baba buhari) acikin addu'oinmu nayau da kullum aduk lokacin da mukayi sallah."* *"Harta yaranmu,komai k'ank'antarsu mudinga sasu yiwa shugaban k'asanmu addu'a Allah ya bashi lfy,Allah ya k'ara masa nisan kwana,Allah ya kareshi daga dukkan sharri da'ake tunkararsa dashi,Allah ya d'aurashi akan makiyansa ameeen."*