Sashe 37
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuma duk 'yan'uwa musumai da irin hakan ya shafa,domin idan idan ka shiga damuwa tofa karkayiwa kanka addu'a batare dakasa 'yan'uwankaba. Maryam kuwa tun wannan lokacin ta sake shiga matsanancin damuwa fiye danada. ita kuwu lubna yah ibrahim yayi iyakan k'ok'arinsa dan yaji ta bakinta saboda canji dayagani tattare da ita musamman akan aunty, amma sam ta'i gaya mishi komai dan batamasan ta ina zata faraba. Ana saura kwana uku tafiyansu aunty india,sega hajiya khadija agidan hajiya iya. Koda hajiya iya ta ganta seta fashe da kuka itama ma hajiya khadijan kukan takeyi,bayan sun gama koke kokensune hajiya khadija tace da hajiya iya dan Allah hajiya muyi k'ok'arin fad'an gaskya tunkafin su auntyn yara subar k'asar watak'ilama tfyarsu kenan bazamu sake had'uwa kuma gaskya bazan so hakanba yazama dole mufasa wannan dad'ad'd'an kwan kowama yaji warinta ban damu da abinda zai biyo bayaba nidai mu sauke wannan zunubin da muka d'aukawa kanmu. Hajiya iya tace shikenan khadija karki damu nina haddasa komai kuma zan wankeki da yardan Allah....garakam! Gara kugayawa duniya abinda kuka aikata kaka,konima zan samu lfy,juyowa sukayi sukaga marwan tsaye akansu ranshi a b'ace yake magana yanacewa wlh baki kyautaba kaka kinso kanki dewa awannan lamarin natabbata koda daddy zai zauna bashi da d'a aduniya bazai tab'a yarda da wannan abinba wannan aiba sonshi kikeba hajiya danba haa ake son mutumba,hajiya iya cikin muryan kuka tace jikana marwan bason mahaifinkane yasa nayi hakanba sedan son da nakeyiwa mahaifiyarka da kuma toshewar kwakwawa irin nawa. Marwan yace babu toshewar kwakwalwa anan kaka,domin wannan abun da kikayi se mutum mai wankakken kwakwalwane zai iya aikatashi kawaidai son zuciyane irin naki da kuma rashin tausayi,kaka matar dabasan yanda akayi ta haihubama dan tsabar azabar datasha kiduba yadda ake kwatanta rad'ad'in haihuwa wanda kema kinsan hakan tunda kin haifa amma shine kika sace mata yarinya haba kaka! Wani irin shaid'anune suka shiga kanki awannan loacin!? Mum ce ta mik'e tace marwan kayi ahankali kakarkacefa duk lalacewa. Afusace yace tabbas kakatace shiyasa nake gyara mata kuskurenta mum ba lubna da iyayenta kad'ai kuka cutaba hardani da dad! Gabad'aya kun gama b'ata mana suna mum,kuna tunanin zaku gayamusu gaskya suyi hakuri abar maganan to mum sauran jama'an garifa?? Shikenanfa sunanmu yab'aci kun cucemu kuma wannan sunan bazai tab'a gyaruwaba domin yariga dayazama tabo! Kuka sosai marwan yakeyi tare da juyawa hanyan waje yace nizanyi tfy yau nida rashida se bayan wata d'aya zamu dawo kigafarceni mum... Hawaye yakasa tsayawa daga idanunsu dukkansu sunabinsa da kallo harya fita. Mum tasan halin d'anta marwan sarai,sam bayason zalinci,gashi dama rashin amininsa manosh yafi komai d'aga mishi hankali,yanzu kuma gashi tasake k'ara mishi damuwa wanda har yasashi rashin lfy kuma gashi yatafi ya barta. Rashida ce zaune ita da aunty tana gayamata irin sauyi sosai da take gani agun marwan,ko hakkin aurenta ya denabata kwata-kwata,sannan bayason duk wani magana dazata gayamishi seyace dan Allah kirabu dani. Aunty tace kiyi hakuri rash,watakila yanada damuwane kuma kinsan maza idan har sunada damuwa tofa basa buk'atar *sex* domin shi sex jindad'i da kwanciyar hankali shine ke kawosa wanda ba mijinki ne kad'aiba duk mazan duniya haka suke. Dan haka kiyi hakuri *kimishi uzuri pls?* Sannan kikai kukanki gun Allah,Allah ya daidaita al'amurorin mijikin su koma yadda suke insha Allah komai zai daidaita,kuma banaso ki sake gayamin duk wani hali dakike ciki keda mijinki domin babu wanda zai miki maganin damuwanki se ALLAH. Rash taji dad'in kalaman maryam har cikin ranta kuma taji sanyi azuciyarta,sannan tabbas itama se yanzu take danasanin gayawa maryam sirrinta da mijinta tunda wannanma shine karo na farko dasuka fara samun matsala itadashi. Sallamar marwanne ya tsaidasu suka fito zuwa palon baba. Marwan yace aunty zamu tafi,dan Allah ki k'ara hakuri mucigaba da addu'a insha Allah captain zai dawo garemu musammanma gun apple d'inshi da kuma abdallah alfiya. Murmushi sosai tayi dan tasan yanaso yasata farincikine,tace insha Allah kuma nagode sosai Allah ya kiyaye hanya akulamin da k'awata sosai pls,murmushi yayi na k'arfin hali yace baki da matsala indai wannanne aunty. Rash tana murmushi ta mik'e tare dacewa barinaje na d'auko jakata. Bayan fitar tane marwan ya sunkuyar da kanshi k'asa yace aunty dan Allah kiyi hakuri da abinda zakiji bayan tfyarmu,aunty banaso ki tambayeni komai zakiji komai bayan mun tafi,kuma dan Allah kiyafi wanda suke da hannu cikin abin badanniba sedan ALLAH,shiyasa zanyi wannan tfyn saboda inaga yin hakan zaimin d'an sauk'i araina,sannan banaso kigayawa kowa abinda na gayamiki ayanzu,ki rik'eshi amatsayin irin sirrin da kika rikewa *lubna* abaya. Yana kaiwa nan ya mik'e yafita waje ita kuwa jikinta gabad'aya yayi sanyi dai-dai nan rashida ta shigo tace to aunty semunyi waya kenan,ta daure tace to Allah ya tsare Allah ya dawo daku lfy,rash tace ameen sannan suka fito waje rash ta shiga mota marwan yaja dasauri suka tafi inda akabar aunty atsaye jiki babu kwari maganganun marwan ne suketa mata yawo a kwawalwar ta... [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas 81-82 Jiki sanyaye aunty ta koma cikin gida dama mama bata nan,dan haka ta wuce d'akinta ta kwanta tana tuno kalaman marwan. Tace me yake nufi da wad'annan kalaman nashi? Kuma me yake nufi da sirrin dana b'oyewa lubna? Kardai na fyad'en da saddam yayi mata? Towaya gaya mishi indai hakane? Duk wannan tambayoyin ita kad'ai takeyiwa kanta bayan tasan bata da amsoshinsu. Hakan yasa tayi shuru tanata tunani,daga bisani aka kira sallah ta mik'e taje tayi alwala tayi sallah tare da addu'oi sosai kamar yadda ta saba musamman akan *peach* d'inta,sannan tayi akan maganganun marwan cewa Allah yasa taji alkhairi. Yau asabar mum d'in manosh tazi duba aunty tare dasu abdallah da alfiya. Sunyi murna sosai da ganin juna dan sund'an juma basu had'uba,sakamakon mum d'in manos datace subar aunty ta huta sedai akan kawosu suyi kwana biyu. Sunyi kyau sosai se k'ara girma sukeyi. Abdallah yace mum wai yaushe daddy zaidawone gaskya ya dad'e sosai ni ina son ganinshi ya d'aukeni muje yawo inga sauran abokansa sojoji da wannan ogan nashi yana da kirki sosai domin yana sona,rananma yazo gidan su mum din dad yayi mana sayayya sosai kaya masu kyau yace dad namu yakusa dawowa amma gashi har yanzu shuru. Aunty ta rungume d'anta ko ince sanyi idaniyanta domin jinshi take kamar abdallah marigayi,tace kad'an k'ara hakuri kad'an kaji aiyukane suka mishi yawa amma ya kusa dawowa kaji? Alfiya kuwa fushi takeyi waisam se an kira mata dad nata sun gaisa tunda ya tafi basuyi wayaba kulum rikicinta kenan,hakan yasa aunty ta kira muhsin sakamakon yakan kwaikwayi muryan manosh wani lokaci,bayan ya d'auka da hello aunty,kawai setaji hawaye yana bin idanunta amma seta daure tace hello daddyn abdallah da alfiya,jikinshi yayi sanyi kuma yasan cewa su abdallahne suka sata kiran babansu domin sun tab'ayin hakan agaban jama'a bayan sunbar gurinne dad din manosh yace se'a dinga had'asu da muhsin ta waya tunda muryansu kusan d'ayane. Muhsin bai iya cewa komai se tausayinta daya kamashi,tace dama ashe bakayin waya dasu abdallah ko,gaskya yanzu dai ga alfiya se fushi takeyi barina bata. Da murna ta karb'a tace daddy,kwallane ya zubo daga idanun muhsin amma seya daure yace sweetynah yakike,tace lfy lau daddy inaka shiga haka kaki dawowa nidai gasky muna so kadawo domin mu koma gidanmu da mummy kuma kaga gidansu mummyn daddy basu da swiming pool kuma inaso inyi wanka,dariya sosai muhsin yayi yace karki damu nanda wata d'aya zan dawo kinji,kidai inaso idan kikayi sallah kice Allah ya dawomin da daddyna lfy kinji,tace idan nayi zaka dawo? Yace da wurima kuwa,ai kuwa setayi murmushi tace da kana kusa dani dase mun tafa daddy,yace yanzuma zamu tafa mutafaaa,ahankali ta ajiye hannunta akan screen shima haka kamar suna kallon juna setayi dariya tace *i luv u daddy* yace *i luv u too my swthrt* sannan yace ina abdallah,tace gashi can yayi fushi wai bazaiyi magana dakaiba sedai ka dawo kuje yawo a mota,yace kie mishi yayi hakuri ya karb'i wayan,tace daddy yaqi ga mummy,yace to kicewa abdallah ina gaisheshi kuma shima yayimin addu'a zan sayo mishi mota karami wanda zaku shiga ku biyu kuma ina sonshi kinji? Tace to daddy mungode byee. Bayan alfiya ta mik'awa mummyntane setace to daddy kafa dawo dawuri dan kaga abdallah yana fushi dakai ka dinga kira ta wayan mum seku gaisa,yace insha Allah aunty,tace nagode se anjuma. Muhsin ya sauke ajiyar zuciya tare da tausayamusu dukkansu,se kuma ya shiga tunanin lokacin da suke hira dukkansu suna cewa captain kam ai dole ya k'ara aure,seyace musu wlh apple na ita kadai ta isheshi,kuma ko wani irin rayuwa ko hali zata tsinci kanta nan gaba koda kuwa zata zama batada matancin kwata-kwata to wallahi ita kawai nakeso ba wani abuba,guys ina k'aunar apple yadda bakwa tsammani fatana mukasance tare da ita har a lahira, basan wani irin k'auna nake mataba bansan taya zan fahimtar daku akan k'aunar da nake mataba, ama dai nasan cewa bazan iya rayuwa babu *aunty ba wlh* shiyasa fatana idan mutuwa zata d'auki d'aya daga cikinmu tota d'aukemu atare da apple d'ina. Bayan muhsin ya gama wannan tunaninne se hawaye yazo masa ido,yace Allah sarki abokina Allah yabayyana mana kai ameen. Su alfiya yini sukayi dan sunzo yiwa aunry bye ne akan tfyarta india,sun kuma mata addu'a kamar dai yadda mum d'in manosh tagaya musu. Dakyar abdallah ya yarda yabi mum,saboda yace shisam zaibi mum nashi india yanata kuka dakyar suka tafi. Bayan tfyansu ne aunty taketa faman nata kukan inada mamanta taketa rarrashinta tare a mata nasiha kamr yadda ta saba,aunty tace mama ina iyakan k'ok'arin ganin cewa na dena,amma sam bana iyawa mama taya za'axe aljani ya d'auke d'an adam ne tayaaaa seta fashe da kuka,inda maman nata take cewa haba maryam,karki fad'i haka mana,maryam d'ina nasanta da ilimi da d'aukan kaddara maikyau ko mara kyau,dan haka kicigaba da addu'a Allah yana tare damu maryam koai zai daidaita insha Allah kiyi k'ok'ari kici wannan jarabawan maryam kinji? Tace to mama nagode da kika tunatardani amma nina kewar captain mama wlh inaso inganshi mama koda so d'ayane,itama mama seta tsinci kanta cikin hawaye sakamakon tausayin 'yarta. Amma ahakan tayita gayamata kalamai masu sanyaya zuciya harta dena kukan. Yaune lahadi su maryam sun gaa shiri tsaf hakama su yah ibrahim da lubna. Dama baba ya sanar dasu yah ibrahim da kuma umma mamansa cewa