← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 45

Sashe 42

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya kira mum nashi ta d'auka tare da cewa hello,manosh yace mum nine wai ina aint ne?" Mum tayi ajiyar zuciya tace son karka damu aunt tana lfy sun tafi indiane domin duba lfyarta,kayi hakuri zakaji komai agida gaji,barka da dawowan my son. Murmushin karfin hali yayi yace to mum,sannan ya ajiye wayan inda alfiya tace daddy ina ka tafi ka barmune kullum idan muje gire gun mummy kuka kawai takeyi waidan baka dawoba. "Murmishi yayi yace tobaganinadawoba,kigayamin medame mummy take gayamiki dabanan?" Alfiya tace ai suna dewa,abdallah dake gun muhsin a baya yace toba se ki gayamishi wanda tafi gaya manaba,tace ina ruwanka aini aka tambaya bakaiba,daddy cewa takeyi munyi kewankako,semuce mata eh,setayi hawaye tace mana itama tana kewarka sosai amma karmu damu kakusa dawowa muyitayin maka addu'a Allah ya dawo dakai lfy,Allah ya kareka daga sharri duk wani abu mai cutarwa afad'in duniyannan semu karanta maka *qulhuwallahu ahad da falad da nass* sannan muyi maka addu'oi wani addu'anma bamu iyaba mummyce takeyi munace ameen. Abdallah yace wlh nidai na iya daddy alfiyace bata iyaba setayita yin jagwalgwale wai ishcibisshaa setace ameeen. Ba manosh kad'aiba dukkansu seda sukayi dariya,inda alfiya tace wlh daddy ka'arya yakeyi na'iya kuma idan mummy ta dawo a tambayetama. Manosh yace ainasan duk kun iua,amma alfiya kinsan abdallah yayankine ko,tace eh tare da d'aga kanta sama,yace to bakyau k'anwa tacewa yayanta yana k'arya kinji? Tace to daddy nadena bazan sakeba,yace yawwa maisanyi na yana mata dariya,tace mutafaaa daddy,ai kuwa seya mika mata hannu suka tafa,sannan ya juya ya dunk'ulawa abdallah hannu suka buga duk suna jin dad'i tare dajin k'aunar yaran nashi yana sake shiga jikinsa musammanma dayasan apple nashi batanan. Muhsin yace saukeni anan muh'd zanje gidan radio goyel domin musanar da al'umma cewa captain ya dawo sannan muyi musu godiya kuje zanzo na sameku. Sukace ok sannan sukaci gaba da tfy hankalin manosh duk baya kansu yana can tunanin apple nashi saboda bala'in missing nata dayayi gashi kuma koda tanananma baisan ya abun zai kasanceba. Majid yace wai lfyanka ko prince,tunanin me kakeyine haka munata magana?" Manosh yace me kukace,wai ina marwan yajene? Muh'd yace wlh bamu saniba dan numbernsa bata shiga sam. Manosh yace kamar yafa? Majid yace pls kabar duk wani magana semunje gida zakaji komai. Babu wanda ya sake cewa komai har suka isa gida Tun daga gate suka fara hango mutane dasuka yiwa manosh barka har suka shige,masu gadi da sauran mutanen sukazo gun da sauri sunayiwa dad d'in manosh barka tare da gaishe da manosh,ba laifi ya sake sukayi musabaha daduk jama'an yana rik'e da alfiya a hannusa sannan suka wuce gefenshi dake gidansu nan yace da alfiya taje gun mum zaiyi wanka,ba musu suka tafi itada abdallah seya wuce toilet. K'arewa kansa kallo yadingayi sannan yayi wanka ya fito ya shirya yayi sallolin da baiyi wato azahar da la'asar. Bayan ya idarne ya fito sanye da jallabiya,dan yana da kaya kad'an a gidan nasu. Abinci aka kawo musu suka ci amma sam dukda yadda manosh yake son fruit yak'isha seya koma kan kujera ya zauna tare kiran abdallah da alfiya ya ajiuesu akan cinyarsa. Daidai nan miher ta shigo da gudunta ta rungume manosh tana kuka" Wani sanyi yaji aranshi dan base nagaya muku irin son da yake tsakanin yaya da k'anwannanba. Manosh yace haba kuma miuena kukan tunda ga bro naki ke kad'ai ya dawo,murmushi tayi tace Allah sarki bro manosh darabon bazan mutuba ashe zan ganka,yace haba sis kidena fad'an haka mana inba kinaso inyi kukaba,take ta share hawaye tana rik'e da hannusa tace yaya ina suka ajiyeka dan Allah? Yace miher ba yanzuba dan Allah kimin bayanin akan aunty bazan iya jiran bayanin su dad ba,kekad'aice zaki gayamin komai. Nan take tace bro Allah sarki aunty taga jarabawa iri iri wlh idan kaganta dole ka rausaya mata danma tana da tawakkali. Bro aunty tana da matsalan *kidney* dukka biyu nata sun lalace ce bro anje mata dashe k'odane bro abinda ya kaisu kenan broo...seta fashe da kuka, mik'ewa manosh yayi yace what!!? Dashe fa kikace nawa za'a dasa mata badai na ibrahim ba!? Miher ta tsorata dan yadda taga hankalin yayanta ya taahi,itama mik'ewa tayi tace karkasa damuwa aranka na *lubna* za'a samata. Manosh ya juya yana kallon miher cikin tuhuma yace lubna kuma? Tomeyasa sena lubna? Meyasa aka tafimin da matata batare dana saniba meyasa!? Abdallah da alfiya se suka fara kuka dan ganin yadda daddynsu ya sauya cikin k'ank'anin lokaci. Muh'd ya mik'e yace miher shiga dasu abdallah gun mum,bamusu ta kamosu sunata kuka kafin su fita manosh yace miher ina marwan rai ab'ace? Tace yaya bro marwan bamusan inda ya tafiba dad nashima yana kwance a hoapital din su bro muh'd. Majid yace my luv jeki ciki dasu pls. Bayan ta tafine majid yace za'a sawa aunty kidney'n lubna sabida su sisters kuma twince ita da aunty,akwai sirri babba wanda hajiya iya kakan marwan da kuma mum d'in marwan suka b'oye wanda se yanzu muka sani,tuk kafin mu sani ashe shi marwan mum nashi tagaya mishi lbrn shine silar rashin lfyanshi daga bisani kuma yayi tfy wanda komuma bamusan inda yakeba har yau. Mamakine bayyane k'arara a fiskan manish ji yake kamar a mafarki kallonsu kawai yakeyi inda dukkansu suka rasa abunyi kowa da abinda yake tunawa aranshi. Sallamar muhsin ne ya katsesu, yace lfy kuwa naganku haka? Manosh yace mekuje nufi da wannan lbrn ne nakasa fahimtar komaifa,meya samu dad din marwan kuma? Sukace hawan jini,sannan dagaskene aunty da lubna ciki d'aya sukafito duk yaran alhaji muh'd atta ne... Wayan muh'd manosh ya karb'a ya kira numbern oganshi sau biyu kafin ya d'aga yace hello sir manosh ne. Ogan yace what! Manosh kana ina? Yace sir ina gida pls sir visa nake so ka taimaka in samu zanje india. Sir yace manosh yanzu haka akwai wanda zai tafi india jibi amadadinka,amma bazan iyabakaba saboda kana bukatan hutu ina nan zuwa gidanku... manosh yace no sir pls aunty tana cikin wani hali sir natabbata tanada bukatana acan,yace manosh _i know everything but you need to rest gaskya_yaushe ka dawo? Yace yanzu sir,pls sir i'm alright wlh just help me,ogansa yace ina zuwa gidanku yanzu. Manosh ya shiga d'aki ya cire jallabiyan jikinsa yasa kananan kaya ya fito yace dasu muhsin muje hospital muga dad d'in marwan,muh'd yace no manosh ka zauna mutane biyu suje gunshi amma kai ana buk'atanka anan,yace ina bazai yuba ai yanzu zamu dawo idan kuma bazakujeba toni na tafi. Sunsan dagaske yakeyi dan haka suka fito inda dad yake waje suna zantawa da wasu malamai. Manosh ya nufi gunsu suka gaisa sannan yace dad zanje duba daddyn marwan yanzu zamu dawo,dad bazai iya hanashiba dan yasan yadda marwan da manosh suke,yace kuje pls majid ku dawo da wuri,yace insha Allah dad sannan suka juya zasu tafi muhsin ne mai driving. Abdallah ne ya fito yanata kuka wai zaibi daddynshi,daga mirrow manosh ya hangoshi dan haka muhsin ya tsaya muh'd yace zomuje abdallah. Acinyar babanshi ya zauna idan uban ya rungumeshi yana hawaye yana cewa insha Allah zan tafi india zanje gurin mummynka abdallah nasan tana buk'atana akisa da ita,ya Allah kakaremin matata Allah ka bata lfy yana hawaye akan d'ansa abdallah su majid suka amsa da ameeen ya rabbi... [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNT'YN YARA Written by sad-nas *Zanyi anfani da wannan dama domin inyi muku godiya masoyana,nagode sosai da addu'oinku domin kuwa Alhamdulillah na samu lfya Allah yabar zumunci ameeen!* 95-96 sannan ya sake cewa ina sake neman wata alfarma agareku jama'a dakusa matata acikin addu'oinku domin an fita da ita waje domin yimata aiki fatanmu shine Allah yasa ayi aikin a sa'a ameeen nagode. Da sauri abdallah yace nima zanyi jawabin,akace mezakace to? Yace Allah yabawa mummyna lfy,Allah yabarta tare da daddynah har mutuwa ameeen... Dariya akayi tare da amsawa da ameen sannan manosh ya d'aga d'ansa sama suka fito waje yana cewa baka so in kawo muku aunty amarya kenan? Abdallah take ya b'ata rai yace bana so. Muhsin yace yanzuma kuwa gurin amaryan zamuje kafin mu wuce gida,abdallah yace tosedai idan bana nan dan bazan tab'a yadda daddy yaje wani gun babuniba kuma itama amaryan zata gane kurenta ciwonta anyi kuma zance mata sam bana kaunarta nida alfiya. Hakadai suketa hira har suka iso gida. Ai kuwa se suka sami maigidan manosh harya iso dan dama sun zauna suna kallon bayanin da manosh yakeyine a gudan TV GOTEL wanda akeyi kai tsaye,hakama gudan radio. Duk wanda yaji lbrn se san barka,hatta almajirai saboda aunty itana kowane. Bayan awanni biyu maigidan manosh ya tafi inda akace manosh bazaijeba ya zauna ya samu lfy sosai. Wanda shi kuwa sam baiji dad'in hukuncin da aka yankeba. Rashida zaune da marwan suna cin abinci,tace yaudai dan Allh kabani wayata inkira jama'a kodan asan inda muke. Anitse yasa hannu a aljihunsa ya fito da wayansa ya kunna. Texs ne wanda babu adadi sukaita shigowa,sam bai bud'e ko d'ayaba yayi saurin kiran number'n mum nashi,lokacin ta idar da sallan la'ar kenan a hospital da sauri ta d'auka tare da cewa hello mum,wani sanyi taji a ranta tace marwan inaka shiga haka anti neman numbernka amma shuru kaida rashidan fatan dai kunanan cikin koshin lfy? Shi kanshi yayi missing na mum nashi yace lfy lfyanmu lau mum ya kuke,tace lfy k'alau ina kuka shigane haka? Yace muna nan a abuja mum. Tace Allah sarki marwan kayi hakuri ka dawo gida dan Allah domin komai ya wuce yanzu,marwan yace to mum zamu dawo ya dad,mum bansan me zan fara cewa dad ba gabad'aya tsoron kiransa nakeyi wlh. Mum tace marwan karkaji tsoro domin daddynka yana buk'atanka ayanzu yana kwance a asibiti yana fama da jinya abokanka suketa fad'i tashi akanshi mahaifinka nada buk'atan ganinka marwan dan haka kayi gaggawan dawowa sannan kuma...innalillahi mum meke damun dad? Marwan kaidai ka dawo gida cikin sauri,badamuwa mun,ganinan akan hanya insha Allah kigaida dad d'in. Marwan yana katse wayan ya tashi hankalinsa dukya koma gun dad nashi ba shiri ya shirya suka fito. Abokinsane ya musu hanya suka samu jirgin karfe biyar se yola. Suna isowa kusan 6 ya tara musu adaidaita sawu suka shige ya sauka a hospital yacewa mai nape ya wuce da rashida gida taje tayi abinci sannan tazo da mota. Mahaifin
Chapter 42 · 0% Book details