← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 45

Sashe 28

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita amma tabbas zan dawo wannan alkawarine kuma wlh bazan kyale maryam ba,danya d'auki son duniya ya d'aura mata wanda hakan yana k'ona min rai sosai,ibrahim yace toke akwai aure a tsakanin ku damu ne,tace eh nida manosh kam wlh akwai aure a tsakaninmu,ibrahim yace menene sunanki? Tace sunana SHUKRA,yace to shukra ina miki gargad'i na karshe ki fita a rayuwarsu idan ba hakaba zakisha wuya,tace lallaima yah ibrahim wlh kona fita zan dawo kuma idan ka rabani na masoyina senayi maganinka,yace kiyi koma menene sannan yaci gaba da karatu babu sassauci,ihu takeyi tana cewa wlh zan fita kayi hakuri ibrahim mugu zan fita wlh, aisam bai saurareta yanata karatu se kawai akaji manosh yayita attishawa,dukda haka ibrahim bai tsayaba seda yayi sosai sanan yayi hamdala ya koma gefe ya zauna. Tare da gaisawa dasu dad,se godiya suke mishi harda marwan da jikin yayi sanyi. Wayan ibrahim ne yayi k'ara ya duba yaga baban maryamne ya d'auka hello baba,baba yace ibrahim lfy baka dawoba mamanka ta damu an kiraka shuru,yace lfy lau baba yanzu zan dawo insha Allah,yace to Allah ya kare,yace ameen sannan ya katse yaga time har 11:20pm. Yace toni zan koma sedai inda hali kar'a barsu sukad'ai agidan,dad yace mungode sosai ibrahim badamu semu tafi gida dukkanmu inyaso zuwa gobe sesu dawo,ibrahim yace to nagode aunty kiyi hakuri kinji komai yawuce insha Allah,cikin sanyin murya tace nagode Allah ya kiyaye hanya,yace ameen sannan suka fita shida marwan ya rakashi. Mum tace sannu maryam aima kinyi k'okari wlh jeki ki had'o nuku kayanu koda kala d'ayane semu tafi ko,tace to tare da mik'ewa shi kuwa dad yanata kallon d'ansa cike dajin tausayinshi wanda har yanzu bacci yakeyi bai farkaba. Marwan ya shigo daidai lokacin maryam ta fito da kit se dad ya tashi manosh kuwa yana farkawa yagansu ciki da mamakin ganinsa kwance a k'asa kumaga marwan,mum tace son muje gida,yace mum lfy,tace lfy lau ga dad naka a bayanka,juyowa yayi da sauri ya kalli dad tare dajin kunya ya gaisheshi,se dad ya mike yace zamuje gidan dakai da maryam gobe seku dawo,mamaki sosai manosh yayi amma bazai iya cewa komaiba se toh. Maryam ya hango rik'e da kit a hannunta kanta a sunkuye marwan yajawoshi yace muje. Marwan yayi musu sallama ya wuce gida,manosh yace dad bari nakaimu,bamusu dad ya bashi key d'in tare da shiga gaba,mum da maryam akuma suna baya ahaka suka isa gida. Koda suka isa se mum tace kuje side naka seda safe,daga shi har maryam kunya sosai sukaji tare da wuce. Suna shiga ya rufe ko ina,ya juyo suna kallon juna da maryam,murmushi tamishi shima haka tare da rungumeta yace apple kiyi hakuri kinji,bansan dalilin dayasa su dad sukajeba kuma sukace muzo nan,amma gobe zan tambayeahi kinji,murmushi tayi tare da d'agowa suna kallon juna tace kanaso in dinga kallonka? Yace eh mana,sedai fa aduk lokacin da kike kallona fita hayyacina nakeyi,tace wannan karon babu abinda zai faru inane d'akinka,yace mujene,kai ta d'aga mishi aise ya d'auketa kamar bby ita da kit d'in dukka ae d'akinshi,akan gado ya ajiyeta tare da karb'an kit d'in ya ajiye a gefe yace namance wayaya wlh ni kwata kwata banganebama,tace karka damu wayanka yana cikin kit d'innan na d'auko mana komai,yace yaushe marwan yaje gidanmu,tace tare dasu mum yazo nina kirasu nace ina tsoron gidanmu,shine sukazo d'aukanmu. Kallon maryam yakeyi tare dajin mamakinta harzaiyi magana se tace pls peach nifa amaryace koka manta,inaso in watsa ruwa,inda take yazo tare da rungumeta yace i luv apple,tace i luv u too peach,sannan ya cire jallabiyanshi dagashi se boxer tayi saurin juya mishi baya ahankali ya cire mata doguwar rigan se wandon sleeping dress nata kawai,kunya sosai taji tayi saurin kare k'irjinta da hannayenta dare da rufe idanunta. Juyo da ita yayi a hankali yana kallonta,batare data bud'e idoba tace inaso inyi wankane cikin wata irin murya,d'aukanta yayi cak se toilet shida kanshi yayi mata wanka tanajin yadda yake gogeta da sosonshi cikin wani irin salo,ita kuwa idonta arufe tana jin kunya. Seda ya wanketa sannan ya dawo da ita d'aki yayi pecking idonta yace bari inje inyi nima kinji,shuru tayi batace komaiba ya wuce toilet. Da sauri goge jikinta tasa rigar bacci dogo har kasa,sannan ta d'auki wayanta ta kira yah ibrahim,bugu d'aya ya d'auka yace hello aunty,murmushi tayi tace yah ibrahim ka koma lfy,yace lfy lau harma na kwanta,ya captain,tace lfyanshi mun gode sosai yah ibrahim,yace bakomai aunty seda safe ko,tace to sannan ya katse wayar yana maijin kaunarta har cikin ranshi sam baiyi bacciba.... [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas 61-62 Bayan manosh ya fito daga wanka ne,tace peach ka kira marwan kaji ya isa lfy,wayanshi ta mik'a mishi ya kirashi,marwan yace lfy lau wlh harma na kwanta,manosh yake toseda safe,yace yawwa. Kayan baccinsa ta bashi yasa tare da fesa turare sannan yamatso har inda take kwance ya mannata da jikinshi yace apple bamuci amarcinmubafa kina sane,shuru tayi kamar bata jishiba seya janyota jikinshi yana mata wasu salo na soyayya tace dan Allah ka bari ba'a gidannu mukebafa ni ina kunyan su mum. Yace aibazasu jimuba,tsakaninmu dad'an nisa,tace nidai pls kayi hakuri semun koma gida,haka ya hakura suka kwanta amma suna manne da junansu kamar zasu had'i juna. Washe gari mum ta kirashi inda suka zauna da dad ya gaya mishi duk abinda ya faru jiya,mamaki sosai manosh yayi sannan dad yaci gaba da mishi nasiha yana cewa nasan baka wasa da ibada manosh amma ka k'ara himma,gidiya sosai yayi sannan ya tafi musu da abin karyawa. Maryam tayi kyau tana zaune yazo da abinci ya zuba musu sukaci suka koshi se yaketa kallonta,yace apple abinda ya faru kenan dama,kai ta d'aga mishi,ya matso ya runguneta yace kiyi hakuri kinji,tace bakomai wlh aiba laifinkabane komai ya wuce. Manosh yaso su kma amma mum tace sam su bari se magariba,haka suka kasance a cikin d'aki har dare bayan sunyi salla se driver ya maidasu da kulan abincinsu. Seda suka gama komai yace tazo suyi sallan nafila,bayan sun idarne ya wuce kan gado ita kuwa ta mik'e ta cire himar tare da zanin jikinta dayake rigan baccin daya d'auko mata guntune sosai iya cinya. Tana cier zani tayi sauri kashe wuta ta kwanta a gefe,dariya yayi yace kunyata kikeji,shuru tayi batace komaiba in banda tsoronshi daya cika mata zuciya. Ahankali yake mata wasanni har suka shagala sannan captain ya hankad'oni waje anan bakin k'ofa na tsinci kaina bana iya jin komai se kukan maryam. Tun tanayi a hankali na dauriya harta kasa hakura,se kusan 11pm kafin na samu dama shiga ciki lokacin manosh ya kunna wuta yana rungume da ita ta baya yana bata hakuri,ita kuwa ko motsibatayi in banda kuka. Toilet ya wuce ya wanke jikinsa sannan ya dawo ya kwanta a bayanta ciki dajin tausayinta. Wutan naga ya sake kashewa zuwa iri 2:30am naji kukan maryam se dad'uwa yakeyi shi kuwa captain numfashinsa kawai kakeji. 3am na samu ganin maryam kwance babu yadda take dan wuya datasha agun captai. Bayan ya fito daga toilet yaje ya wanketa tas,sannan ya shiryata, kan gadon nasu kuwa babu jini ko kad'an akai,ita kanta maryam tayi mamakin rashin ganin jinin,dan yadda tasha azaba. Shi kuwa captain se washe baki yakeyi ya same maryam daidai gata masha Allah zanzan ya jita yadda ake buk'ata Sorry apple,am very sorry akay? Shuru tayi tare da matsawa daga jikinshi wai ita a dole tana fushi dashi,murmushi yayi yace haba aunt wlh balaifina bane pls karkiyi fushi dani,cikin muryan ban tausayi tace amma kanaji inata baka hakuri koka saurareni,dariya abun ya bashi yace to ai bana jinkine apple amma kinsan ai bazan miki hakaba ko jealousynah,murmushi tayi tace ka tafi d'akinka ka barni,yace haba apple am sorry bazan sakeba kinji,lumui ta kwanta ajikinshi ya matseta sosai a haka sukayi bacci Bayan sunyi sallan asubane yace bari na fita kozan sami chemis a bud'e in nemo miki magani jikinki yayi zafi sosai,tace to peach karka dad'e pls,yace bazan dad'eba aunt tare da manna mata kiss sannan ya tafi. Duk chemis d'in a rufe suke dan haka ya kira muh'd yace bari nazo na karb'i magani agunka mana apple na fama da zazzab'i wlh,dariya muh'd yayi yace ai dama ina tausayin aunty randa ta shiga hannuka,dariya manosh yayi tare da katse wayar ya isa gidansa. Magani muh'd ya had'a mishi yana dariya kai kuwa baka mata a hankali bane,koda yake ashe kaid'in sojane komai da zafin nama akeyinshi,duka manosh yakai mishi yace ashe kaima majid ya b'ataka ban saniba,muh'd ya gudu gefe tare da kiran marwan a waya yace marwan ganiga captain yayiwa aunty bad-bad shine yazo neman magani,ai da duka manosh ya biyoshi,shi kuwa muh'd yayi saurin shigewa gate d'in gidansa ya rufe yana dariya,shima manosh dariyan yakeyi ya shiga mota ya wuce tare da d'aukan kiran marwan yace 'yansa ido me kuma zaka gayamin,marwan yace idan ka isa gida kashewa aunty ina mata sannu,dariya manosh yayi yace zan had'u daku,marwan yace nidai ka isar min da sakona bari in gayawa muhsin. Ai kuwa nan danan muhsin ya kira manosh yace haba captain ba sauk'i sam kodai bakaga aunty namu 'yar chukula bace,manosh yace wlh karka sake ce mata 'yar chukula dan wlh idoce ita chukulan amma a ciki ba haka abin yakeba,dariya sosai muhsin yayi yace naji kaje neman magani dama kai baka tanadi maganiba bayan kasan yadda kake,manosh yace d'an isa karku sake kirana ya katse yana dariya. Yasan cewa majid zai kirashi dan haka yayi saurin kiran majid yace kaikuma mezaka cemin? Majid yayi dariya yace nidai kawai kabar aunty se bayan 3days kafinnan ta samu lfy sosai dan idan ka sake afka mata yau tofa dole muje asibiti jinya,manosh yace kaifa iskancin naka daban ne amma zan rama d'an iska wayasan wuyan da sis miher tasha agunka,majid yace duk wuyar da zatasha dai bazaikai na matar sojaba dai hhhhhhhhh,manosh yace zaci ubaka wlh majid idan muka had'u zaka gane,majid yana dariya yace ai bazama mu had'uba jibi zanyi tafiya nida my luv,manosh yace ai zaka dawo d'an iska ai gara kowa dakai wlh,majid yace captain ba suki Allah sarki aunty walh ina tausayinta hhhhh. Da dariya sosai manosh ya shigo d'aki tare da rungume maryam yace in hada miki tea? Tace a'a ruwa kawai zata sha,nan ya bata tasha da
Chapter 28 · 0% Book details