Sashe 30
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*dedicated to hama gee muh'd* 63-64 maryam bata farkaba har se azahar,koda bud'e ido mum d'in manosh ce da mamanta zaune suna mata sannu maryam,kunya sosai taji dan tasan cewa ta haihu. Mum ta kira manosh a waya tace to "son" maisunana ta farka seka kwntar da hankalinka kaci wani abun ko,mirmushi yayi tare da cewa thankyou mum ina zuwa yanzu. Maman maryam tace Allah ya gagara cin abinci ko,mum tace wlh yaqi sam duk ya rud'e, kunya sosai maryam taji,mum d'in manosh ta had'a mata malt da peakmilk aka bata tasha sannan aka bata nama mai zafi sannan suka bata guri danta sake. Yah ibrahim ne ya shigo da mamanshi,murmushi takeyi tace yah ibrahim,yace na'am sannu ya jiki,tace da sauk'i ciki dajin kunyarsa,yace Allah ya baki lfy ya kuma raya mana twins,tace ameen a ranta,afili kuma tace nagode,sannan suka gaisa da maman rash inda ta ajiye mata tuwon shinkafa da kuma kunun gyad'a mai zafi. Haka dai akaita shigowa su k'awayenta da kuma abokan manosh musamman muh'd dayake shine doc d'inta. Manosh baizo hospital ba se 3:10pm shida maigidanshi,bayan sun gaisa dasu mum ne seya mishi jagora har d'akin marya. Tana kwance tana d'an hutawa kamar yadda doc yace abarta ta huta dan tana buk'atan hutun. Da sallama suka shiga,manosh yayi saurin d'aukan himar nata yasa mata tare da kashe mata ido d'aya sannan yace yallab'ai bismillah,cikin mamaki maryam taga babban mutum ya shigo,sunkuyar da kanta tayi tace ina wuni,yace lfy lau mmn twins mun samu k'aruwa,tace hmm tana murmushi,yace toh Allah ya raya manasu tafarkin addinin musulunci, tace ameen mungode,yace amma babu wani problem ai ko,manosh yace yes bakomai amma dai doc yace tana buk'atan hutu sosai inga zamu kai jibi kafin a sallamemu,oganshi yace ok to Allah ya bata lfy,manosh yace ameen "sir ga bbys d'in,nan suka k'arasa suka d'aukesu shima manosh se yanzu ya k'are musu kallo se wani farinciki yakeyi wanda oganshi se kallonshi yakeyi,yace gaskya dole kayita smiling irin wannan kyauta da Allah ya maka gaskya se godiya,manosh yayi dariya yace "thankyou sir" yace boy zai zama soja kenan shima,dariya sukayi dukkansu harda maryam,sannan yayi musu sallama manosh ya rakashi gun mota inda driver yake jiranshi sannan ya dawo gun apple nashi. Da gudu ya rungumeta ita ta sake langwamewa a jikinshi ta matseshi sosai tana cewa i luv u peach,yace ai wasane apple,nene nake k'aunarki kamar zanyi hauka wlh peack mai zafi ya manna mata yace thankyou so much apple,kai ta d'ago tana kallonshi mai d'auke da alaman tambaya,yace yes saboda kinyi k'ok'ari gashi kinsha wahala sosai wlh "im sorry for what i did to u apple" tace me kenan? Yace (dana shigeki mana) amma dai munga riban hakan tunda gashi mun samu yara har 2 a lokaci d'aya, ya rad'a mata akunnenta. Dariya sosai takeyi shima haka,slm sukaji tayi saurin janye jikinta daga nashi,shi kuwa bai matsaba dan yasan dai basu mama bane. Miher ce ta shigo tana murmushi tave eyye maman twins kamar bake kika haifesuba,manosh yace karki yarda kowa yagansu yasan itata haifesu kidena hura mata kai dan yanzu kam ta tsufa saura inyo mata amarya,wani irin kallo ta watsawa manosh tare da cewa wlh peach kaga bana sofa,dariya sukayi shida miher ya tashi yana cewa jealousy tare da d'aukan boy d'in dan miher ta d'auki girl. Tace peach matso dashi nan pls,ba musu yakai mata tanata k'are mishi kallo tace mai kama da bbnshi,miher tace wannan kuma mai kama da mmntaba,dariya sukayi yace wani suna kike so aba girl d'in? Tace boy d'infa,yace a'a banda boy ke kizab'a sunan girl ni kuma inzab'a na boy,tace to ayiwa su mum da mama da ni kakwara,miher tace lallaikam nima na amince shikenan maryam ta haifi maryam,hhhhh sukayi dariya,manosh yace thanks naji dad'in hakan kuma na amince,amma wani suna aza'a kirata dashi? Maryam tace *Alfiyya*, miher tace "wooo! what a nice name" gaskya sunan yamin dad'i,maryam tace nagode,manosh yace thankyou *mom alfiyya*, miher tace bro boy kuma zakayiwa majid takwarane ko,hhhh sukayi dariya,yace kunji mara kunya ko,hhhh sannan ya mik'e yace se nan da 3days zakuji sunan boy nah. Bayan manosh ya fita miher ta zauna sunata hira tare da shirin yadda suna zai kasance. Hajiya iya ta shigo tanata murna tana cewa sannu da zuwa mai gida da kuma kishiya,hhhh maryam tace bakya kishi,tace banayi tunda na samu sabon mai gida. Hakadai akaita hira koda yaushe mum d'in manosh tana hanyan zuwa duba jikokinta musamman datasan takwara aka mata ita da mmn maryam dan duk sunansu d'ayane. Yau kwana uku da haihu aka sallami maryam,gidan mijinta aka maidata inda yapendo ladi take zaune da kuma nafisa itace mai girki. Manosh ya sanar da apple sunan yaro "ABDALLAH" dad'i sosai taji mara misaltuwa,dan duk tunaninta zaiyi wa mahaifinsane takwara. Rungumeshi tayi sosai tana murna harda kwalla,dan har azuciyarta tanada niyan yiwa abdallah takwara amma sam bata san ran yanzu bane. Hawayen ya share mata yace bana so ki sake kukan rashin abdallah apple danga abdallanki ya dawo.murmushi tayi tace nagode sosai peach,kai dabanne acikin sauran mazaje shiyasa akoda yaushe nake k'arayin godiya wa Allah daya bani miji kamarka,peach ina maka k'aunar dabasan iyakacinsa,fata akoda yaushe shine Allah yabarni dakai har' aljanna. Rungumeta yayi sosai danjin dad'an kalamanta masu kwantar da hankali da kuma shiga rai,har seda ya kwantar da ita akan gadonsa sunata kissing junansu,dakyar ta kwaci kanta ta gudu d'aki tana mishi gwalo shikuwa murmushi kawai yakeyi tare dajin k'aunarta na ratsa jijin jikinsa. D'akin alfiyya komai pink ne kamar yadda kuka sani,shi kuwa abdallah blue,basena na tsaya yin bayanin yadda d'akin zai kasanceba,saboda ku masu karatu kunsan wanene manosh kua kunsan abunda zaiyi Yau suna harta motanta 307 sayarwa manosh yayi ya saya mata benz sabudal. Kar kuga yadda akayi wani decorection agidan,'yan makarantansu su maryam kowa se kallo dasan barka,idan kanajin ruwan kud'i tofa anyi ambaliyansa agun maryam da yaranta, ranan gidan a cike yake da 'yan media se d'auka akeyi, gift kuwa maryam ta samu hardana hauka. NOKIA manosh ya saya guda 100 irin masu tosh d'innan wanda a yanzu kusan 8k suke haka yasa aka k'era mishi ya raba a suna,banda sauran tarkacen da akayi wanda bazasu irguba. Idan ka kuna wayan sunan abdallah da alfiyyane yake bayyana maimakon kaga NOKIA,hmmm naso ace *fans* kunje sunan zaku wanke ido taass. Kula sosai suka samu daga maryam har yaran. Inda aka tura manosh k'asar waje kuma zaikai 3 to 4 kafin ya dawo. Haka ya shirya ya tafi danba yadda ya iya. Yana can miher,zahida da rash suka haihu. Manosh baya gari akayi suna,suma kunsan ba bayaba,shagali sosai akayi. Satinda manosh zai dawo satin samira da amina suka haihu,manosh yana gari akayi suna. Hmmm abundai ba sauk'i. Bayan dawowan manosh ne yapendo ta koma amma nafisa tana nan daga gidan take zuwa makaranta,dan manosh ya rok'a abar nafisa tad'an zauna kafin twins suyi kwari. Ita dai nafisa bata soba,dan haka maryam taketa mata dariya tana tsokanarta, nafisa tace seki barni da yara kije kuyi soyewa da mijinkiko wlh na kusa tafiya. Hhhhhhhh maryam tayi dariya tace tome aikinki babu inda zakije se lokacin aurenki yayi kuma wlh ki tabbata kina kula mana da yaranmu idanma biyanki kikeso muyi to zamuyi amma kar in sake ji kina kirana idan peach nah yana gida saboda kina takura mana wlh. Harara nafisa takewa maryam tare da d'aukan teadyn alfiyya ta jefi maryam dashi, da sauri ta fita da gudu inda sukaci karo da manosh yayi saurin rungumeta tace peach kaga nafisa ko,d'aukanta yayi cak se d'aki yace muje karma ki sake komawa sedai in twins suna buk'atan nono. Kiss ta manna mishi tare da cewa yawwa angon maryam shiyasa nake k'ara sonka,daga nan kuma suka wuce duniyartasu. Ayau ake auren yah ibrahim da lubna,programs sosai lubna tayi su maryam sune k'awaye su manosh kuwa abokai kuma yayyu. Zanso kuga bikin abin sha'awa da birgewa babu wasu k'awaye iya zallah sune kawai,sedai shi yah ibrahim yanada friends sosai. Mahaifin lubna shiya gina musu gida mai kyau acikin jimeta,inda akayi harda d'akin mamansa daga gefe. Dukda dai yah ibrahim yasan halinda lubna take ciki,amma dukda haka a had'e yajita sosai saboda gyara datasha sosai,kuma da taimakon Allah tunda fyad'e ne bawai dasonta bane, zaman lfya sosai sukeyi hankali kwance,zumunci mai k'arfi yashiga tsakaninsu kamar 'yan'uwa. ***** 3years Lokaci babu wuya yanzu su abdallah sunada shekara uku,ga wayo shiyasama akasa a skul dukkansu. Yau sartuday sukaje girei gun kakarsu zasu kwana d'aya sunbar manosh shi kad'ai agida. Alfiyya ita dai se shigan turawa kawai take so adinga mata,shi kuwa manosh cewa yayi abarta tunda k'aramace idan ta fara girma se'a dena sayowa,maryam batasoba amma haka ta hakura. Farin rigane a jikin alfiyya tare da wani dogon takalmi se kuma hula inda gashinta ya rufe mata fiska dan tsawo,dan tafi maryam gashi gashin manosh suka d'auko,sunaji da yaran sosai akama mutane suna son yaran musamman alfiyya. Haka ta ishe maryam waisam tayi mata hoto dan idan baban maryam angonta ya dawo zata nuna mishi,dariya maryam da mmnta sukayi sannan ta d'auketa........ [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas NOTE *sorry fans,kunjini shuru ne saboda rashin lfy danayi 2days,sannan cikin satinnan muna da bikine dan haka kuyi hakuri da rashin post nawa da zakudinga gani* *masoyana kuwa ku sani cewa kuna raina akoda yaushe,najin dad'in ganin sak'onninku na nuna kulawarku agareni,kuyiwa amaren da za'a aurar daga gidan addu'an Allah ya basu zaman lfy,Allah kuma ya dauwamar dasu a d'akin mazajensu ameen* *yan matan da zawarawan da basuyi aureba kuma to Allah ya zab'a muku mazaje nagari ameeen sad-nas luvs u so verry much* 65-66 Ayau akayi hutun first term,inda manosh ya kashi su alfiyaya kaisu gun mum sunyi 2weeks,daga can kuma sesu wuce gun maman maryam a girei. Gida daga maryam se manosh,tana zaune a d'akin alfiya tanata k'arewa d'akin kallo duk kewarsu ya kamata gashi manosh bai dawo da ruwaba yau har 9:30pm sannan taji shigowar motarshi, da sauri ta fito tana sanye da gajeren wandon manosh da kuma wani shets nashi fari dama ya kasa mishi dan haka tasa ya mata kyau sosai ta tsaya ajikin k'ofan shigowa daga gefe,yana shogowa da sallama tace kamashi nan! Tsorata sosai yayi ita kuwa kayayyakin hannunsa ta karb'a ta wuce da gudu tana mishi dariya