← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 45

Sashe 45

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*LAST PAGE*
99-100 "Aunty tayi saurin d'ago da kanta tana k'arewa peach nata kallo cike da farinciki afiskarta."
"Shikuwa sake kwantar da kanta yayi ak'irjinsa yana cewa "please apple let me be okey?" Murmushi tayi tare da sake nitsewa sosai ajikinsa tana addu'a acikin ranta."
"Sund'auki lokaci sosai ahakan sannan tace "i luv u peach" "i luv u sooo much!"
"Ahankali ya d'agota suna kallon junansu cikie da shauk'in juna yace "d'ume avi?" Idanunta suka kawo kwalla tace "miyid'ima gorko am."
Kwallan daya cike mata ido yakebi da kallo tare da rik'o fiskarta da hannayensa biyu yace "sake fad'amin kalaman masoyiyata" fiskanta abin tausayi tace "ina sonka peach,k'auna ta hak'ika" ahankali hawayen suka fara kwaranyowa daga idanunta,amma dukda haka bata d'auke idanunta daga kallonsaba."
"Harshensa yakai gun hawayen yake lashesu cikin wani irin salo na k'auna"
"Ita kuwa mannuwa sosai tayi dashi tana shafe bayansa da k'ananan hannuta."
"Manosh ya sake kallonta har cikin ido yana murmushi yace "pls say it again apple"
"Murmushi tayi tare da lakace mishi dogon hancinsa da yatsan hannunta sannan tace "i maryam muh'd attah, luvs d prince d captain nd my sweet peach manosh soo verry much more...!"
Hhhh
hhhh!
"Manosh yayi dariya tare da d'agata sama dama kunsan bata da auki sosai,dan haka se juyi yake da ita acikin d'akin yana cewa "you are d best among d bests my heart." Akoda yaushe godewa Allah nake dayabani ke amatsayin matata ta duniya da kuma gidan aljannah insha Allah."
"Allah ya barmu tare apple"
"Tace ameen peach"
"Ya sake cewa Allah yasa mubar duniya tare rana d'aya lokacima d'aya"
"Ta sake cewa ameen"
"Yace Allah yara mana yaranmu ya albarkaci rayuwarsu bayan ranmu"
"Aunty tace ameen"
"Yace Allah ya biya iyayenmu da gidan aljannah"
"Tace ameen ya Allah"
"Yace Allah kabiyawa 'yan'uwa musulmai buk'atunsu na alkhairi duniya da lahira,Allah wanda basu da lfya Allah ka basu lfy,Allah ka gafarta mana zunubammu wanda muka sani da wanda bamu saniba, Allah ka d'aukaka musulunci tare da musulmai, ka k'ask'antar da kafurci tare da kafurai Albarkacin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S A W)...
"Manosh da aunty'n suka amsa da ameeen,nima sadnas nace ameeen,kufa masu karutu?"
"Manosh ya sauke aunty ahankali tare da matse tsam ajikinsa yace "i miss you 3much apple."
"Tace me too"
"Fiskarta ya rik'o yana mata wani irin kallo mai kashe jiki da brawn eye nashi.
"Kunya ta tsinci kanta aciki"
"Shikuwa seya d'aura harcensa akan saman idonta yana yawo dashi harkan hancinta"
Koda yazo nan seya kira sunanta "aunt?"
Kaita d'ago anitse suka had'a ido dashi,harcensa yasa akan lips nata ya lashesu cikin wani irin salo."
Yad'an juma ahakan sannan ya fara tsotsesu kamar wanda ya samu zuma"
"Itama seta farayin yadda taji yake mata idanunta a rufe.
"Asannu suka fara kissing d'in junansu kamar bazasu sake junansuba,duk sun gama shiga wani hali kusan 10minit."
"Nocking lubna taketayi amma sam basuma jiba"
"Tahad'a da sallama shuru."
Aiseta sake sallama da karfi tare da bud'e k'ofan ta shigo.
"Aunty dai taji shigowar mutum,amma sam manosh yakasa barinta taga wayene"
"Se tsotson abarsa yakeyi kamar "kare yasamu nama"
Ganin haka yasa lubna yin murmushi ahankali ta fita tare da rufe kofan ta yadda bazasujiba."
"Manosh ya saki bakin apple yace koma wayene ai sunsan abinda zai faru bayan had'uwata dake,dan haka ad'aga mana kafa na 3hrs."
"Ido aunty ta zaro tace 3hrs fa kace peach?"
"Yace yes! Yana d'aga mata gira tare da sake maida bakinsu ya had'e guri d'aya suka d'aura daga inda suka tsaya."
"Uhmm! Abun ba sauk'i fah."
Lubna tana tsaye abakin kofa tama rasa ya zatayi,domin dama doctors ne zasu shigo gun aunty shine yah ibrahim yace lubna taje ta sanar dasu,se kuma gashi ta fito tana tsaye abakin kofan."
'Ya ibrahim ya kirata,tace ina zuwa"
"D'akin ta sake shiga da sallama,amma wannan karon setaga aunty kwance ajikin manosh inda shi yake kwance akan gado amma bakomai sukeyiba fase kissing d'in juna."
"Da sauri ya rufe kofan tare da bubbugawa da hannunta tana cewa aunty ga doctors zasu shigo dubaki."
"Ai cikin sauri aunty tabar jikin manosh tare da kamo hannunsa wai ita adole zata d'agoshi daga kan gadon.
"Ai kawai seya janyota ta sake fad'owa jikinsa yayinda shi kuwa yake mata dariya yace kinajin zaki diya d'aganine?" Tace pls peach kaji fa doctors suna waje,kuma nasan hardasu mama da baba za'a shigo yanzu hakafa suna tsayene awaje wlh kunya nakeji pls katashi."
"Bashiri manosh ya tashi tare da gyara jikinsa da sauri-sauri,ita kuwa aunty se dariya take mishi harya k'arasa bakin k'ofa kafin ya juyo yana kallonta tare da d'aga mata gira d'aya ya kuma kashe mata ido sannan ya fita."
"Manosh yana fita yaga lubna akofar d'akin,makzewa yayi yace ah *sis lub* yaushe kikazo?"
"Murmushi tayi tace awa d'aya da suka wuce."
"Manosh ya sosa gashin kansan sannan yace bisimillah tana ciki sannan ya wuce da sauri ita kuwa tanata binsa da kallo tana dariya ta shige d'akin."
"Shuru aunty tayi tana kallon lubna"
"Lubna kuwa taje kusa da ita ta zauna tana tace uhumm abun dai ba sauk'i sam."
"Aunty taja kunnenta tace tokema meya kawoki a irin wannan lokacin?"
"Lubna tace ganin k'ok'op"
"To ai kingani koh?"
"Lubna tace sosaima kuwa"
"Aunty tayi dariya tace wayyo Allah, luv yayi arayuwa wlh tare da rungume lubna daga zaune."
"Lubna tace sosaima kuwa luv yayi kam,amma kuma kudai bansan me kuka aikataba dan babu aure a tsakaninku tunda 4month kenan bakwa tare, kuma ance idan mata da miji basuyi tarayyaba har sawon 4month tofa babu aure se'an sake."
"Aunty ta gyara zama tace Allah malama lubna?"
"Lubna tace sosaima kuwa,kuma gashi ku bayan kiss ma harda runguman juna,dan haka dole idan malamai sunzo maida aurenku to zan gayamusu harda abunda nagani domin suyi muku sharhi akai."
"Hhhhhhhhhh!"
"Aunty tayi dariya,tace to malama lubna babu wani aure daza'a sake atsakanina da peach domin kuwa aurenmu yananan babu abinda ya sameshi."
"Shi kuwa kiss da duk wani abu da kika gani munyi sharhinsa shine d'unbin lada da muka samu, sannan wannan idon naki maison ganin k'ok'op wataran seya makance."
"Hhhhhh! Sukasa dariya dukkansu daidai nan kuma dictor suka shigo dasu manosh."
*.......*
"Bayan sati d'aya dayiwa aunty dashe k'odan 'yar'uwarta lubna kenan yanzu.
"Cikin ikon Allah anyi aikin cikin nasara sedai muce Alhamdulillah." Domin aiki yayi kyau kuma dukkanninsu suna cikin k'oshin lfy,ga kulawa na musamman da suke samu daga gun mazajensu da kuma iyayensu kai harma da doctors d'in."
"Manosh ne zaune da apple nashi tana kishingid'e ajikinsa yana bata tea baki"
"Yace Allah yabaku lfy apple,nima insamu in sauke nauyin daya dad'e akaina."
"Murmushi tayi tace ameen peach d'ina wlh har tausayi kake bani,wata kusa hud'u bama tare gashi kuma yanzu an k'ara mana wasu watannin. Ina tausaya maka peach amma idan kana ganin zaka takura to wlh na amince maka daka k'ara aure domin ka samu biyan buk'atanka dan nasan ku maza bakwa iya jurewa kamar mu mata.....
"Manosh yace haba apple banaso kina sa irin wannan tunanin aranki pls,nasan cewa maganarki gaskyane bakowani namijibane zai iya jurewa,wasu sekiga sun fad'a neman matan banza wasu kuma auren suke k'arawa saboda gujewa sab'on Allah, amma Alhamdulillah kuyita tayamu da addu'a Allah ya karemu daga sharrin shaid'an domin yana tasiri akan kowa sedai wanda Allah ya kare."
"Dad'i sosai taji har cikin ranta,tace insha Allah sweetheartnah."
"Yace amma dagaske zaki yarda in k'ara aure?" Tace ina k'aunarka matuk'ar k'auna peach,sannan kishi halittace daga jikin ko wace mace sedai nawata yafi nawata. Dan haka daka fad'a halin neman matan banzan awaje wlh gara ka k'ara aure yafimin,cikakkiyar k'auna da mata zata nunawa miji kenan shine ta cetoshi daga dukkan wani hanyan sab'on Allah." Wannan shine k'aunar da nake maka,sam bana so kaucewa hanya "Ya mijina" koda kuwa wani irin hali zan shiga indai zaka kasance cikin farin ciki to nikam Alhamdulillah."
Allahu akbar! 'Yan'uwana anya akwai sauran mata irin aunty kuwa.?
"Manosh ya rasa mai zaicewa aunty domin taji dad'i kamar yadda yakeji ayanzu."
"Kanta ya dafa yace yah Allah kasakawa matata maryam da gidan aljanna,aljanna na firdaus,ya Allah kabawa mazajen baya dabasuyi aureba mata nagari kamar matata maryam masu ilimin addini musulunci ameen."
'Ya'uwana mata gu koma ga Allah,mu rungumi aurenmu da hannu bibbiyu da gaskya da amana,koda mijinki yana cutar dake karki fasa yimishi biyayya,domin idan kina kina masa komai dan Allah,shi kuwa yana k'untata miki,tofa kisani shi Allah yana farinciki dake. Allahu akbar,nasan babu wacce bazataso ace Allah yana farin ciki da itaba,indai Allah zaiyi farin ciki dani,tofa koda yanka namana mijina yakeyi bazan damuba."
"Mukoma islamiyya musamo ilimi mai albarka mai amfani,muzamanto masuyiwa mazajenmu biyayya da addu'a maikyau koda ko sun zalincemune,mucire son duniya aranmu,mudena fifita duniya sama da lahira,domin ita duniya aronta aka bamu bata da tabbas kokad'an,amma lahira fa...?"
**********
"Watansu aunty uku da sati biyu a india aka sallamesu domin sun samu lfy sosai."
"Kasuwa suka shiga sukaita sayayya tare dasake k'arewa garin india kallo.
"Ahankali suka gama duk wata shirinsu,manosh yace apple waime zakiyi da wannan robobinne?"
"Peach zankaiwa almajiran unguwanmu tsarabane domin dewa daga cikinsu basu da roban bara, kuma naga suna da sauk'i ne robobin shiyasa na saya."
"Eyyah my apple,Allah yabiyaki da gidan aljanna"
"Tare dakai sweetheart"
"Mama da baba ma sunyi kyau sosai,sannan,sunyiwa umma wato mahaifiyar yah ibrahim tsaraba na musamman domin yah ibrahim yabasu kud'i.
"Hakama kuma manosh,kud'i sosai yabasu har baba yana k'in karb'a."
"Da kwana biyu su aunty sukabar k'asar india zuwa gida nigeri."
"International airpot na abuja suka sauka,bayan wasu awanni kuma suka sake hawa wani jirgin zuwa yola."
"Dama gidan manosh tunda ya tafi yabar koma na gyaran gidan agun aminansa,dan haka komai tsab yake an gyara sosai,hakama ya ibrahim an sharemusu ko ina tas isowarsu kawai ake jira."
"6:10pm jirginsu manosh ya sauka a yola,inda aminansa suke jiran isowarsu wanda har da abdallah sukaje tarosu a airpot."
"koda abdallah yaga iyayensa murna ya dingayi babu sassauci yaje da gudu ya rungume aunty yana cewa " sannuku da dawowa baban mummy,mahaifin maryam yace sannu abdallah ina alfiya?"
"Tana gida tana kuka waiseta biyomu" abdallah ya saki aunty ya rungume manosh sannan yaje gun mama se kuma yah ibrahim dukya bisu da oyoyo." Bayan su marwan sun gaisa da iyayen maryam ne se kuma aka gaisa bakid'aya sannan aka wuce gidan dad d'in manosh dan acan aka musu abinci na musamman.
"Anci ansha anyi hira sosai inda maman maryam take gun mum d'in manosh da hajiya khadija mun d'in marwan da kuma umman yah ibrahim se hajiya iya.
"An had'u anata hira, su dad ma suna can nasu gefen,hakama su manosh suna can gefensa,inda su aunty kuma suna had'e dukkansu ad'akin miher su rash se murna akeyi aunty ta dawo,su samira amina da zahida anata shewa abun sha'awa nima sadnas ba'a barni abaya...
"Kusan 9:00pm su manosh suka maidasu mama girei"
"Bayan sun dawone aka maida yah ibrahim dasu umma,dad d'in marwan kuwa ya d'ibi su hajiya iya da matarsa.
"Daga k'arshe aminaima kowannesu ya d'auki matarsa cike da tsarabobinsu kowa yawuce gidansa cike da farin ciki aranshi."
"Manosh da aunty da yaransu sune suke hon,cikin hanzari maigadi yabud'e gate tare da nuna farincikinsa na dawowarsu."
"Ya k'arasa suka gaisa sannan yayi saurin bud'e musu kofa tare da shigar musu da kayansu ciki.
"Abdallah da alfiya se murna suke sun dawo gidansu."
"Har kusan 11:00pm kafin sukai bacci,manosh ne yakaisu zuwa d'akunansu tare da musu addu'a sannan yazo gun aunty. Cak ya d'auketa se toilet,dariya aunty takeyi tana cewa "haba peach saukeni nifa basu alfiya bane."
"Injiwa?" Ai baki da maraba dasu,kinsan fa akwai nauyi mai tarin yawa daya dad'e a kafad'una "hakanne yasa nace zan miki wanka ta yadda bazaki b'ata mana lokaciba."
"Hhhh to pls dai atausayamin peach"
"Karki damu aunt, zan lallab'aki kamar sabuwar jaririya" peck mai zafi ta manna mishi akan idonsa tace "i luv u peach"
"I luv u more apple..."
"Haka sukai wankansu sannan suka fito yana rik'e da ita sukai shirin bacci ko kuma ince shirin......
*Alhamdulillah*
*Godiya ta musamman ga*
*'Yan grp d'ina wato*
-Sad-nas novels
-Hama gee novels
-Miemiebee novels
-Aneelurv novels
-Our ladies our prides
-Ummi hambal novels
-Nafee anka novels
-Writters planet
-Junaihat novels
-All hausa novel grps
-Halima ameen novels
-Matan kwarai grp
-Mace tagari grp
-Zaratan mata grp
_Matan k'warai grp
*Daduk sauran grps daban samu daman jerosuba,ina godiya sosai agareku are da muku fatan alkhairi arayuwarku...*

*Ina alfahari daku familyna,wato tahir's family.*
*"Allah ya albarkaci danginmu bakid'aya, Allah ya dauwamar da k'auna a dukkan zuri'armu ameen*
*Bazan manta dakuba*
_aunty halima_
_hajiya rakiya_
_aunty sis_
_aunty zahra_
_ummi abj_
_fatima namtari_
_aunty binta (matar bro)_
_saratu katagum_
_billy losh_
_nurcee luv_
_billy tabaco_
_miemiebee_
_aneelurv_
_leemcy_
_jidda aliyu_
_hama gee_
_manshart_
_mom sudes (tawans)_
_fiddy_
_seemby_
_munay_
_ayusher_
_murbash_
_ummi hambal_
_ayusha ilyasu_
_halima ameen_
_aisha hanwa_
_maman yasir_
_maman adnan_
_dadai dukkanin 'yan'uwana musulmai ina godiya sosai agareku,wanda ban ambaci sunayensubama kusani ba manceku nayiba,ina sonku._
*_fans d'in tana raina akoda yaushe bazan tab'a mancekuba aduk inda kuke kusani cewa nima kuna raina*
...........
*"daga k'arshe ni sadiya tahir (sad-nas) kece muku ma'assalam, sekunjini a sabon littafina insha Allah...*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
d2bf81045baf49e0b28c30a4c41da63b
Chapter 45 · 0% Book details