← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 45

Sashe 35

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_nagaba yayi gaba na baya se lbr our sweet aunty, kece ta farko kuma kece ta karshe,babu wata bayan ke *aunty sis*,muna alfahari dake akoda yaushe... 75-76 marwan ya rasa mema zaicewa mum nashi,dan tsabar yadda jijinshi yayi sanyi kamar k'ank'ara. Cikin sanyi murya yace mum danasan abinda kika aikata kenan daban miki alk'awarin dana d'auka mikiba,amma koba komai ke mahaifiyata babu abinda zan iyayi ko kuma ince miki,sedai kiyi hakuri amma sam abinda kukayi baidaceba sam wlh mum abin babu dad'i ji. Matsowa yayi kusa da ita yana kwalla kamar yadda takeyi yace mum kidena kuka inaso kimance da cewa kin bani wannan lbrn,ki d'auka cewa har yanzu sirrine kamar yadda kuka rufeshi keda hajiya iya,dan gaskya mum nibansan ne nake cikiba a yanzu haka. Komin dad'ewa gaskya zai fito wanda bansan yazan tsinci kainaba a wannan lokacin da kowa zaisan me mahaifiyata da kakata suka aikata. Jiki babu kwari ya mik'i zai fita tayi saurin kamoshi tace dan Allah kaban mafita ya d'ana. Mum wlh babu wata mafita danasan zan baki akan wannan lamarin domin baki bani wani ilimi akan hakanba lokacin da kuka bani tarbiya keda dad. Mum tace nasan ban kyautaba shiyasa nake neman nafita marwan? Marwan yace mafita shine kisami dad ki gaya mishi komai tun kafin lubna tatona muku asiri mum. Bayan fitan marwan ne mum taketa kukan dana sanin akan abinda suka aikata. Shikuwa marwan gida ya koma da zazzab'i mai k'arfi daya rufeshi,seda rashida ta kira dr muh'd a waya yazo gida yayi masa allura da kuma magunguna inda suke mishi sannu. Sam marwan ya kasa had'a ido da abokan nashi saboda tun a yanzu kunyansu yakeji bare kuma ace gaskya ta bayya kowa yaji. "Lubna ce kwance tana bacci ad'akin maryam hankalinta kwance,ita kuwa maryam se mamakin kulawar da lubna tayi da ita takeyi acikin zuciyarta tare dajin sonta a ranta. Wayan lubna ce yake k'ara koda maryam ta duba setaga yah ibrahim ne,daidai nan lubna ta farka tare dasa wayan a kunne tace hello,yace kin tashi lfy yasu aunty,tace lfyansu lau ya mama,yace tana lfy ina hanyan zuwa d'aukanki da fatan kin shirya? Ta murza ido tare da kallon maryam tace wlh yanzu na tashi ko wanka banyiba kabari se anjuma kad'an pls...? Yace ok naji amma ki tabbata kin shirya dan zamubi gidan marwan mu gaisheshi bayida lfy tun jiya zazzab'i mai k'arfine ta rufeshi wlh. Subhanallah!tobari kawai na shirya nan da 1hr sekazo. Maryam ta kalli lubna tace lfy? Lubna tace bro marwan ne ba lfy zazzb'i sosai,maryam tunda nake ban tab'aganin rashin lfyanshiba bro marwan yana sona sosai har cikin ranshi dukda zafinshi amma akan gaskya yake komai na shi i respect him so much aunty,maryam tace eyyah nima barina shirya muje tare inyaso zanbi gunsu miher zuwa yamma sena dawo. Maryam ta gama shiri tsaf,ita kuwa lubna tana zaune tana k'are mata kallo,maryam tace naga kina zaune,lubna tace eh bazan maida kayan jikinabane shiyasa dan sunyi datti. Maryam ta gane me take nufi hakan yasa ta d'auko mata zanin da manosh ya saya mata tunda ta d'inka bata tab'a sawaba ta batashi tace ga wannan kisa,godiya sosai tayi ai kuwa nan danan ta mik'e tasa sun mata kyau sosai ajikinta ta juyo tace aunty nagode kayan sun amshi jikinki sosai wlh harda rungume maryam,azuciyarta tace nagode sosai 'yar'uwata jinin jikina. Mama ta shigo tace todai sekunci abinci kafin ku tafi,bamusu sukaci amma maryam kad'an taci dan dama tunda aka nemi manosh aka rasa tadena cin abinci. Ita kanta mama lubna tana burgeta kome dalili oho,ita kuwa lubna sakewa sosai tayi dasu ko'ajikinta dukda ta lura da cewa suna mamakin yadda ta sake dasu tazama kamar 'yargida. Gun motan yah ibrahim suka nufa bayan sun gaisa suka shige maryam ce a baya suna tfy ta hango manosh daga nesa. Peach ta kira sunanshi cikin mamaki wanda yasa yah ibrahim tsaida mota da sauri suka had'a baki tare da cewa ina yake? Tayi musu nuni da hannu zuwa inda yake tsaye ajikin wata black car. Mamaki sosai sukayi dan tabbas shine tsaye sanye da kakin sojojinsa ya hard'e hannaye yana duba agogon hannunsa bisaga dukkan alamu wani yake jira... [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas *dedicated to ummi hambali* _Assalam fans nagode sosai da kulawarku,lfyata lau kawai sungullane yake min yawa a'yan kwanakinnan shiyasa bakwajina_. _sannan masu min tambaya akan konice marubuciyar *lalata*, no! Banibace *sad-naf ce* dafatan kun gane_ 73-74 Marwan auren so da k'auna mukayi da dad naka kuma shi shi d'an wan mahaifinane auren dangi aka mana nida dad naka. Tun ina 'yan'mata Allah ya d'oramin son yara musamman mata,kowa yasan da haka a dangi. Bayan munyi aure da mahaifinka ne kusan 2yrs kafin na samu cikinka,bazan iya gaya maka burin da muka d'auka akan wannan cikinba,dan muna ta fatan Allah yasa mace zan haifa,amma se yazama kaine marwan na haifa,hakan baisa na fidda ran haifan maceba. "Marawan har kakai 12yrs ban sake sake samun cikiba,babu irin damuwa da tashin hankali da bamu shigaba harta dangi,dayake ansan yadda nake son mace,gashi dangi kam kowa namiji yake haifa ba mace ko d'aya. Hajiya iya mahaifiyar dad naka tana sona sona tamkar 'yar cikinta sam bata son ta ganni cikin damuwa,har zamuje gidan marayu d'aukan yarinya,amma se mahaifin dad naka wato wan mahaifina yace a'a bai aminceba,hakan yasa muka hakura har wata rana naje girei gun hajiya iya yini... "Muna zaune se aka zo da sallama wai wata mata tana nak'uda kuma ta galabaita sosai gashi duk mak'otan sunce bazasu iyaba sedai a nemo tsofi,sakamakon mijinta baya kusa,kuma yana fama da kansa ana tunanin idan an kaita asibitima kud'i za'a nema lokacin kuwa kowama yana fama da abinda zaicine. Hakan yasa nida hajiya iya mukaje gun wannan mata mai nak'udan wanda batama san inda takeba ta zama abin tausayi bata cikin haiyacinta sam. Munfi awa muna kanta cikin ikon Allah ta haifi bby girl kyakkyawa,kwalla ne ya zubo a idona dan ji nayi kamar in gudu da jaririyar,muna cikin murnan kenan sega wani kai ya fito ashe dai 'yan biyune dukkansu mata,murna sosai mukayi nida hajiya iya muna cewa ashe 'yan biyune shiyasa ta wahala haka. Tofa shine hajiya iya tace dama mijin natan baida hali kuma gashi har yara biyu,dan haka tace in tafi da d'aya tunda babu kowa a waje,duk wanda suke jiran haihuwan harsun gaji sun tafi saboda sunga bata haihuba. Ni kuwa banyi tunanin komaiba saboda yadda nake son mace,a d'ankwalina na nad'e jaririyan nasata cikin himar na koma gidan hajiya iya,acan na mata wanka da komai na koma gun hajiya na d'auki kayan jaririya d'aya dayake sund'an sayi kayan kad'an,na koma na sama mata. Ita kuwa hajiya iya tayiwa jariya da uwar wanka ta kimtsasu saf,amma har'a lokacin uwar jaririyan bata farfad'owa harse bayan awa biyu,koda taga abinda ta haifa murna sosai tayitayi tare dayiwa hajiya iya godiya. "Bayan hajiya iya ta dawo gidane,tace maza in tafi da jaririyar gida kar asirinmu ya tonu,tsoro ya kamani nace tome zan gayawa dad naka? Tace zata mishi bayanin cewa an sami jaririyar ne a hanya aka ajiyeta kuma kowa na tsoron d'auka saboda yadda duniya ta canja,shine ita ta d'auka mana tunda tasan muna son 'ya mace. Dayake lokacinma dad naka yana umrah shine komai yazo da sauk'i kuma haka muka gayawa kowa na dangi da kuma abokan arziki harda kuma.... Hajiya khadija ta tsaya anan da lbrnta tana kuka,marwan kuwa jikinsa yayi sanyi yama rasa me zaice mata saboda shidai asaninsa wannan abunda mum nashi da kakarsa sukayi sata kenan satan jaririya. Mum ta lura da yanayin marwa tayi saurin rik'o hannunsa cikin muryan kuka tace marwan karka manta kamin alk'awarin zaka taimakeni amma tun yanzu naga rashin jin dad'i afiskanka,marwan karkace komai ka saurari ci gaban lbrn.. Haka na rik'e jaririyannan na samata sunan hajiya iya muna kiranta da *LUBNA* gata sosai ta samu agun mahaifinka,kuma dukkanmu muna sonta tsakani da Allah..marwan ya katse mum nashi da cewa naji mum kuma na fahimta,yanzu lubna 'yar gidan wayene,su wanene iyayenta a ina suke? Mum tana kuka sosai tace marwan iyayen lubna sunan a raye kuma acikin girei sannan 'yartama tana raye dan lubnan itace k'arama. Marwan ya mik'e tsaye yace mum baku kyauta ko kad'an wlh,wannan abinda kuka aikata bansan me zance akaiba kun kyauce sosai wlh kun raba yarinya da iyayenta da 'yar'uwanta yanzu idan maganannan ya fito waje duniya sukaji mum ya kike so inyi da raina,sunanefa zai b'aci mum ace mahaifiyata ta aikata hakan mum,da wani ido zan dubi jama'a musamman abokaina mum? Kwallane yake zuba daga idanun marwan yace a ina suke? Mum ta mik'e ta kasa dena kuka tace marwan se yanzu nake nadaman abunda na aika busa son zuciyata. Marwan yace no mum,dukda tarbiyan da kuba lubna kiga dai abinda ta aikatawa *aunty* yanzu da asirinta ya tonu a lokacin da dawani ido zan kalli princ mum,kinsan yadda nake son manosh kinfi kowa sanin shak'uwarmu dashi da kauna dake tsakaninnu ashe ankama lubna ce tayiwa aubty haka daya zanyi,kumafa kiga ita *auanty* ne ta had'a lubna da miji nagari irin ibrahim,mum kinsan yadda ibrahim yake son aunty,wlh daya san lubna ce tayiwa aunty haka wlh bazai tab'a bariba,amma kuma duk wannan bai isaba kika yaudaremu dukkanmu dangi akan tsintota kukayi alhali bahaka maganan takeba haba mum... yanzu waye mahaifin lubna ki gayamin mum? Cikin nuryan kuka sosai tace bakowa bane *illa mahaifin maryam aunty'n yara* marwan aunty itace twin sister'n lubna ita ta fara zuwa duniya kafin lubna,ta k'are maganan tana zama a k'asa kamar kayan wanki. What! Marwan ya tambaya da k'arfi da fiskan mamaki tare da juyawa yana kallon mum nashi kamar yaga dodo yana fad'in *innalillahi wa'inna ilaihir raji'un*,ita kuwa mum kuka kawai takeyi tana rik'e da hannun d'an nata... [7:14am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas *dedicated to ayusher muh'd* 77-78 da sauri yah ibrahim ya tsaida motarsa suka fito dukkansu suka nufi gun da *manosh* yake tsaye,cikin mama maryam ta rik'o hannushi tace peach? Ahankali ya juyo yana kallonta kamar wawa,yah ibrahim yace aunty sakeshi...ai bai k'arasa maganaba seka wata kyakkyawar budurwa ta fito daga wani shago kawai ta d'auke maryam da mari tana cewa ke wace irin shashashace dazaki rik'emin miji? Ai kafin yah ibrahim yayi
Chapter 35 · 0% Book details