← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 45

Sashe 24

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

addu'a. Bayan an d'an watsene aka fara shirin zuwa d'aukan amare. Nidai bazan iya irga motocin da sukazo d'aukan maryam rashida da kuma samiraba,dan tun daga titin daya shigo unguwansu maryam wata *holmare*acike yace tun daga k'arshen layinsu har kan titi,wasu motocinmma emty suka koma. Ko wacce amarya da manya aka had'ata wanda yapendo ladi itace k'anwar mama maryam,se kuma goggo hafsatu itace k'anwar baban maryam,dayake maryam mai jama'ace hakaaka wuce da kowace amaryam katafaren gidanta tare da jama'anta. Masha Allah kawai kakeji kota ina ana yaba gidajen amaren,tare da wanke ido suna kallo. Abokin manosh ne yayi musu jagora har sama inda d'akin maryam yake,shi kuwa manosh ango yana tajin farinciki sosai a ranshi yau ya mallaki maryam apple nashi se godiya yakeyiwa Allah. Maryam tana zaune a gadonta na alfarma ita kanta tana cikin farinciki sesai akwai damuwan rashin abdallah wanda har a yanzu kuka takeyi data tuna zuwansu gidan tare. Bayan anga gida anyi san barka masu cire kauyanci sunyita fama se dariya akeyi masu d'aukan pic sun d'auki ko ina a gidan,gefen manosh ne kawai basuje dan a rufe yakema. Haka aka sake maidasu girei se mutane kad'anne kawai a gidan amaren,sayayya angwaye sukayiwa amare da kuma wanda suka rakosu nan aka kawo musu,inda abokin manosh yace wannan wai na amaryarmuce,wata ta karb'a tare dayin murmushi tace to amarya tagode sannan ya tafi ita kuwa taje ta kaiwa maryam a d'akinta. Koda maryam ta bud'e amincine a take away ga kuma nama mai zafi da drinks,dama yunwa takeji dan haka ta taci sosai tayi hamdala gashi naman yayi mata dad'i. 11:00pm manosh ya kira number maryam ta d'auka lokacin su yapendo sunyi bacci dukkansu a d'aya d'akin bak'in da kuma palonta,ita kad'ai ce a d'akinta se friends nata 2 koma ince 'yan'uwanta yaran yapendonta da kuma goggonta sune mazaunin k'awayenta. Ta d'auka tare da cewa hello,yace apple kinyi bacci ne,tace zanyi dai,yace su goggo fa,tace duk sunyi bacci,yace ke kad'aice idonki biyu? Ta juya ta kalli nafisa da hadiza da suke kwance a k'asan kafet suna waya da mashinshinansu,tace eh sedai kawayena biyu sune idonsu biyu,yace ok ina son ganinki pls,tace to kana ina,yace ina d'akina na k'asa,tace to ina zuwa tare da katse wayar. Nafisa da hadiza sukace wato bazai iya hakura mu tafiba gobe ko,kunnuwansu maryam taja tace kawai danyace inje shine har kuke fassara wani abu,to Allah ya shiryeku ta wuce a hankali dan kar su yapendo suji,su hadiza kuwa se dariya suke mata suna binta da kallon tsokana. Da sallama ta shiga,ya amsa yana zaune akan gadonsa da kayan ball masu dogon hannu. Tana tsaye tace gani,kallonta yakeyi tun daga k'asa har sama,dan rigan baccine a jikinta riga da wando dogo kuma himar nata har k'asa ya sauka sedai yana iya hango kayan jikin. Kunya taji sosai kanta na agefe,yace bazaki k'arasobane,ahankali tace daga bakin gadon ta zauna tare da cewa gani,yace fruits nakeso ki yankamin pls aunt,murmushi tayi tace to ina suke,yace nakai miki kichine,tace ok tare da mik'ewa ta ta fita cikin jin kunya shi kuwa yanata binta da kallo. Kichine ya burgeta sosai,da irin abubuwan dake ciki,tirai k'arami ta d'auko ta goge da karamin towel data gani an jerasu dewa sannan ta d'auki wuk'a ta yanka mishisu kamar yadda ta saba sedai yau batayi zanen fiskanshi dasuba ta wanke hannu takai mishi tare da sallama. Lokacin yana gyara gashin kansa seya juyo tare da k'arasawa gunta ya karb'eta yana kallon friuts d'in ba amar yadda ta saba mishi,kallon juna sukayi a tare suna rik'e da tirai d'in,kunya taji se tayi saurin kawar da kanta gefe tana murmushi,yace rik'e kayanki nibazan shaba tunda bakyaso inshane,rik'e tirai d'in tayi tace kayi hakuri bawai hakabane,yace banci abincibafa friuys d'in kawai nafibuk'a kumani wannan yamin kad'an,murmushi tayi tare da juyawa ta fice,shima murmushin yakeyi yana kallonta. Bayan 2minit ta dawo ta ajiye mishi akan stul d'in mirrow shi tana kallon fiskanshi,se murmushi yakeyi dan kuwa tayi zanen fiskanshi da friuts d'in abin yana birgeshi sosai. Kallonta yayi tana tsaye bata zaunaba,hannunta ya kamo yace bazaki zaunabane,tace eh zan komane,yace ina kenan? Tace d'aki,yace bazakije ko inaba anan zaki kwana,k'irjinta ya buga tace a'a nidai zan tafi sakeni dan Allah,ai kuwa seya janyota ta fad'o jikinsa kan cinyarsa,hannayenta tasa ta rufe fiskanta dan kunya dataji,murmushi yakeyi tare dashan fruits nashi baice da ita komaiba. Kunya sosai taji,gashi ta kasa tashi kuma tak'i bud'e fiskanta tana zaune kan ciyarsa,setaji yasa hannunshi akanta ya manna kanta da k'irjinsa yace idan bacci kikeji tokiyi baccinki ajikina kinji,tmaryam kamar ta nitsi dan kunya aranta tace qato dama manosh ya iya soyayya haka,tace wlh inaso in koma d'akine,bana so su yapendo susan nafito,yace saboda me,aiko sun sanima bazasuce miki komaiba sunsan na zama mijinki yanzu. Tace dan Allah ka barni in tafi,yace tosekin bud'e fiskarki,ba musu ta cire hannayenta amma tak'i su had'a ido,shidai friut kawai yaketasha bayama kallonta sam,hakan ya bata daman satan kallonshi,murmushi yakeyi da sauri ta sunkuyar da kanta,yace aibase kinyi satan kallonaba kiyita kallona bakomai na zama naki yanzu,kunya taji tace pls ina so in tafi kayi hakuri,yace zaki tafi amma sena gama shan friut,shuru tayi tare da juyawa tana kallon friut d'in wanda ko rabi baiyiba,kanta ta d'ago tana kallonshi tana ganin yadda friut d'in yake wucewa a mak'ogoronshi,dariya yayi tare da sunkuyo da kanshi suna kallon juna,tayi saurin kawar da kanta shikuwa yace meyasa kike son kallonane apple nifa banso wlh,ita dai batasan meyasa bayaso tadinga kallonshiba,tace to kabarni in tafi bacci nakejifa,yace ainagaya miki sena gama kozaki kwanta akan gadon inna gama se'in rakaki,tace a'a dan tanajin dad'in turarenshi sosai kuma bataso ta kwanta kar bacci ya d'auketa. Manosh yaci gaba dashan friut tana satan kallonshi a hankali,fiskanta taji ya rik'o batayi zatoba yace banace miki banason kina kallonaba, tace bazan sakeba,yace b'ude bakinki in baki kankana,tace nakoshi,yace idan baki shaba anan zaki kwanafa,ido ta d'ago tana kallonshi,yace yes am serious apple,ba musu ya d'auko yankakken apple yasa a bakinshi sannan ya rik'o fiskanta suna kallon juna,kunya taji kuma babu yadda zatayi wani irin kallo mai kashe jiki yake mata hakan yasa ta nutsu,ya kawo bakinsa mai d'auke da apple d'in daidai saitin bakinta wanda ita kanta basan lokacin data bud'e bakinta d'an kad'an yasa mata apple d'in yana gutsuransa ahankali ita kuwa rufe idanunta tayi tana jinshi saura kad'an abakinta seya cire bakinshi yana kallonta idanunta a rufe dan kunya da wani yanayi da takeji,idanunta ya tsunbata tare da kwantar da kanta a k'irjinsa yayi magana cikin wani irin murya yace kici sauran kinji,ba musu ta faraci idonta a rufe,sedata cinye tace" zan tafi" cikin wani murya mai shigan jiki,yace bazaki tafiba sena gama kiyi hakuri kinji,shiru tayi bata sake d'ago da kantaba tana kwance a k'irjinsa harya gama,seyace nagama to muje in rakaki? Kanta kawai ta d'aga alamun eh,yace to d'ago fiskanki,sam ta kasa,hannunsa yasa ya d'agota yana kallon fiskanta tare da tambayarta meyafaru apple,tace bakomai kamar zatayi kuka,kwantar da ita yayi akan gadon tare da mik'ewa ya kashe wutan d'akin,ya dawo gunta tare da kwanciya akanta ya rungumeta sosai,kuka ta fara tace dan Allah ka barni in tafi,yace apple ki dena kuka bazan miki komaiba kibarni a hakan "for some minit pls" apple ya k'arasa maganar akunnenta. Shuru tayi amma k'irjinta se bugawa yakeyi gashi yayi mata nauyi kafad'arsa take bugawa ahankali tana cewa peach pls cikin muryan shagwab'a,bakinsa kawai taji acikin nata yana kissing nata,ahankali itama ta fara kissing nashi se k'ara matseta yakeyi wanda shi kanshi yakejin tausayin. Jikinta taji ya jik'e yayinda take jin yadda abu yake fitowa daga jikin manosh,tsoro taji sosai,se bayan 2minit ya saki bakinta tare da barin jikinta ya kwanta a gefe yana sauke numfashi,da sauri maryam ta mik'e zata gudu yayi k'ok'arin kamo hannunta amma hartakai gun kofa,mik'ewa yayi ya cafkota tare da rungumeta sosai yace "thankyou apple" kiyi hakuri kinji,batace komaiba,seyayi peacking kunnenta yace i luv u apple,tace i luvu too,sake matseta yayi sosai sannan ya saketa tareda bud'e kofan yana rik'e da hannunta hargun steps sannan yace mata gud nyt,kai tad'aga mishi sannan ta hau sama dasauri yana binta da kallon sannan shima ya wuce d'aki ya shiga toilet yin wanka. Maryam taga harsu nafisa sunyi bacci,dan haka ta wuce toilet ta gama komai sannan ta fito ta mayar da kayan data ciren don karsu nafisa su mata tsiya da safe,sannan ta kwanta tana tuna abinda ya faru tsakaninta da manosh tace wato yanzu harya gamsu kenan a hakan tunda dai gashi yafitar da maniyi? Hmmm se kuma taji dad'i aranta tace wato dai ya iya soyayya amma shine kamar ba ruwanshi,murmushi tayi aranta tace i love you so much peach,da haka bacci ya d'auketa............. [7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas & Hama gee muh'd *dedicated to aunty binta* _matar bro_ 55-56 Washe gari da asuba maryam ta tashi tayi wanka tare dayin alwala tazo tayi sallah sannan ta zauna shafa mai ta shirya tsap cikin maroon less daya mata bala'in kyau sannan taje suka gaisa dasu yapendo. Hadiza da nafisa sukace amma dai jiya acan kika kwana yau da asuba kika dawo nan ko? Murmushi takeyi tare dace musu eh acan na kwana. Dariya sukayi sukace ehen dan har mukayi bacci baki dawo gaskya akwai aiki da captain d'innan naki,maryam tace bafa nason sa ido kun dameni wlh bari inmishi waya azo a maidaku kawai,dariya sukayi dukkansu tare da cewa base anzo kaimubama,zamu tafi da kanmu. Nafisa tace bari inje naji ana kirana,da sauri ta fito taga abokin angone,bayan sun gaisane yace dan Allah kiyiwa amaryanmu magana captain yana kiranta wayanta a kashe,tace ok tareda komawa tace hmm wannan angonka wai kije ki bashi na safe ya kira wayarki a kashe,dariua maryam tayi tare da dukan nafisa tace wlh kina da aiki yanzu badama ya kirani seda wani abu?tace eh mana tome zai niki aidai ya hak'ura semun bar gidan. Maryam ta d'auki farin gyalenta mai kauri ta yafa tace kanki akeji 'yar sa ido sannan ta fita. Ahankali take sauka daga saman,amma bata hangoshi a palonba,tace kodai yauma a d'akin yake? Daga bayanta taji yace apple,juyowa tayi ta ganshi sanye da kakin sojojinsa yana zaune kan daining. Ta k'ara inda yaja mata kujera ta zauna tare da cewa ina kwana,yace lfy kin yashi lfy
Chapter 24 · 0% Book details