← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 45

Sashe 19

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tashi tana k'okarin tashi amma ina seta fad'a kan katifarshi kamar macacciya,da sauri ya rabata da kayan jikinta tas se lashe baki yakeyi kamar tsohon maye,yahau shafeta tare da wani irin gigicewa da ganin kyakkyawar suranta. Cikin k'ank'anin lokaci ya rabata da budurcinta gashi ya kwashi romo sosai danshi a tunaninshi an dad'e da sanin lubna saboda irin shigan dayaga takeyi. Bayan ya gamsune yayi saurin watsa ruwa ya shirya tare da kwashe kud'ad'en dake jakarta ya d'auki akwatinsa ya gudu da motarshi. Koda lubna ta dawo hayyacinta kuka sosai takeyi tare da tsinewa saddam albarka tana tuna yanzu shikenan ya gama b'ata mata rayuwa ya zatayi kenan? Miher ce kawai ta fad'o mata arai harta d'auki wayarta zata kirata kuma seta tuna cewa koda yaushe miher suna tare da majid kuma tasan dole miher zata fad'a wanda idan bro marwan yaji shikenan nata ya k'are. Kuka sosai lubna takeyi gashi jikinta duk jini haka ta rasa yadda zatayi kawai se maryam ta fad'o mata a rai data tuna da abinda wani tsoho ya gaya mata akan maryam,ai kawai seta kira maryam. Lokacin su maryam sun shigo jimeta dasu yah ibrahim dasu sameera,mamaki tayi sosai da ganin kiran lubna,seta d'auka hello,lubna cikin miryan kuka take magana hello maryam dan Allah ki gafarce akan abinda na miki nasan kinsan komai amma dan Allah ki rufamin asiri dan yanzu hakama Allah ya saka miki akan abinda na miki maryam sadda ya cuceni yamin fyad'e bazan iya kiran kowaba seke,saboda abunda wani tsoho ya gayamin dan Allah maryam ki taimaka kizo saddam ya gudu yanzu haka ina d'akinsane a bayan gg idan aka sani za'a kasheni a gida musamman bro marwan maryam dan Allah ki rufamin asiri. Shuru maryam tayi ta kasa cewa komai,kuma batasan ya za'yi tabar su rash taje ita kad'aiba. Nan tace ok inazuwa tare da kashe wayar, tace yah ibrahim dan Allah ku saukeni anan ku shiga kasuwan rash idan naje na gama zan gaya muku inda nake sumu tafi,yah ibrahim yace to shikenan sannan ta sauka tahau nape se bayan gg,nan dai ta kira lubna tayi musu kwatance suka k'arasa har gun sannan ta sallameshi ya tafi,ta sake kiran lubna nan taji k'aran wayan a kofar gabanta,da sallama ta shiga taga lubna a kwance cikin jini,tsorata sosai tayi tare da dasa key a kofan tana ta addu'a,ta k'arasa ta taimaka mata ta mik'e ta rakata toilet dake kicin d'akin sannan ta tsaya daga bakin kofa tana mamakin abinda ya faru. Wayartace tayi k'ara ta d'auka hellow peach,yace apple nah kina ina,k'irjinta ya buga tace ina jimeta munzo sayayyane dasu yah ibrahim idan muka gama zan sake kiranka muna cikin kasuwane,yace ok badamuwa,tace ina kake? Yace muna kan aiki yanzu zamuje inda saddam yake zaune ne mu kamashi,tace a ina kuka sameshi peach,yace wai yana bayan gg yanzu haka muna hanyane,tsoro ya kama maryam tace to shikenan sena kiraka,yace ok byee. Maryam tace lubna fito su manosh suna hanyan zuwa nan domin sun samu lbrn cewa saddam yana nan karsuzo su tarar damu anan gashi na mishi karyam idan ya samemu anan tofa ina cikin tahin hankali,lubna take zawo ya kamata haka tayitayi a toilet d'in tana kuka,ita kuwa maryam se kallon windo takeyi tare da k'ara rufe ko ina a d'akin,daidai lubna ta fito tasa kayanta da sauri jikinta se b'ari yakeyi tausayinta ya kama maryam har seda tayi kwalla,seta d'aga zanin gadon taje ta wanke da ruwa tazo ta bazashi akan gadon sannan maryam ta kwashe mata wayanta da sauran kayan makeup nata tasa a bag na lubnan suka yunk'uro zasu fita kenan sega motar su manosh,aida sauri suka wuce toilet sunata addu'a ita kuka lubna zawone ya sake kamata haka tayitayi tana hawaye sosai dan yadda take tsoron bro marwan barema kuma aji cewa an mata fyad'e ne hmmmm... [7:12am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Writren by sad-nas & Hama gee muh'd *dedicated 2 khafeelat abdulhafis* 45-46 tsayawar mutar sukaji,ba lubna kad'aiba ba harta maryam a tsorace take,gashi tayiwa manosh karyan cewa tana kasuwa kuma yanzu idan ya ganta a d'akin saddam kimarta zai ragu a idonsa addu'anma dakyar take iyayi,ita kuwa lubna idan ka gantama dole kayi kwalla dan tausayinta. Muryan manosh sukajiyo yana cewa ya kuma naga padlock a k'ofan,hakan yana nufin saddam ya sake tserewa kenan?yusuf yace ai mu b'alla kofan kawai k'ila sawa yayi a rufeshi ta baya dan muyi tunanin bayanan. Maryam da lubna aise suka tsure suna *innalillahi wa inna ilaihirraji'un* jikinsu se rawa yakeyi. Bawan Allah ne yace duk yadda akayi saddam guduwa yayi baya ciki domin banga motarshiba lallai yasan za'azo nemanshi shiyasa ya gudu,manosh yace ina kenan kake tunanin zai tafi?yace numan zai koma inda yakai maryam,wanine yazo wucewa manosh yace kai ina wanda yake zama anan?mutumin yace d'azu ya fita da kayansa dewa ya zuba a mota da gudu yabar nan. Manosh yace muje yusuf,nan danan sukabi bayan saddam gudu sosai manosh yakeyi da mota. Basu maryam kad'aiba,harta ni *sad-nas* seda nace *alhamdulillah* wani irin ajiyar zuciya maryam ta sauke tare da k'arayin godiya wa ALLAH sannan suka fito. Lubna tace kwad'o fa naji sunce ansa ajikin k'ofan to taya za'ayi mufita kenan,maryam ma abun ya bata mamaki tace towaya mana kwad'o kenan? Gwada bud'e kofar tayi cikin mamaki taga kofan ya bud'u,kallon juna sukatsayiyi ita da lubna dukkansu mamakine ya bayya a fuskarsu,maryam tace shikenan gaskya muyi hanzarin barin nan,dan nima su yah ibrahim suna jirana. Lubna ta rik'o hannunta tace kije maryam niki barni anan dan bazan koma gidaba wlh bro marwan zai kasheni. Maryam tace ki dena fad'a haka lubna aiba a son ranki bane fyad'e aka miki kawai ki fad'a musu gaskya,lubana tace wlh na gwammace insha wani abun in mutu amma sam nikam bazan iya komawa gidaba maryam bazaki ganebane,ba'asan ina da alak'a da saddamba,idan kuma aka sani to za'amin kallon mutumiyar banza za'ace dama mun saba iskanci dashine baza'a tab'a uarda fyad'e yaminba wlh nan ta fashe da kuka sosai.. Tausayinta ya kama maryam tace toke meya had'aki dashi lubna? Lubna tace wlh kawai yaketa bibiyata waishi yana sona,ni kuma danaga 'yan shaye shayene se tsoro ya kamani dan kar sumin wani abu shiyasa na tsaya muka dai gaisa duk dan mu rabu lfy,so dewa idan maza suna takuramin saddam shine mai taimakona dayake anganshi ana tsoronshi dan ansan zai iyayin kissa ma indai a kainane,kuma babu wanda yasanshi a gidanmu hakan ya bani daman sakewa dashi dan taimakona da yakeyi,nima ina mishi kyautan kud'i sosai amma sam baya so sabodashi wai sona yakeyi muyi aure shinefa naketa binsa a hankali danmu rabu lfy. Lokacin dana tabbatar da kece macen da price manosh yake k'auna se kishi ya kamani saboda yadda na dad'e ina k'aunarsa shinefa na biya saddam kud'i harda kukata na gaya mishi k'arya tare da b'ataki agunshi,shi kuwa yace seyayi maganinki shine ya d'aukeki dukda taimakona amma gashi gashi tun ina duniya Allah yayi miki sakayya maryam dan Allah kiyi hakuri ki yafemin. Maryam ma kwalla takeyi dan yadda lubna ta bata tausayi,rungume juna sukayi lubna tanata kwalla ga azaba da takeji a jikinta. Dukkansu se suka tsinci kansu cikin nishad'i alokacin da suke rungume da junansu,harta kukan da lubna takeyi seta denashi wanda basan dalilin tsayawanshiba. Maryam ta saketa tace karki damu lubna nayafe miki har cikin ziciyata wlh fatana shine Allah yasa kar saddam ya ambaci sunanki idan an kamashi,idan kina da number'n shi kiyi sauri ki kirashi. Haka kuwa akayi number biyu duk a kashe suke seta sake kiran d'ayan liyin cikin sa'a ta shiga,ya d'auka tare da cewa hello my luv kiyi hakuri da abinda na miki kece kika tunzurani alokacin danaga kyakkyawan suranki kuwa sena sake haukacewa naji bazan iya kyalekiba,wlh dama d'aukeki nayi muka tafi kawai muci gaba da zamammu dan gaskya baiwarki daban bby kin had'u sosai. Zazzafar hawayene suke zubowa daga idanunta tace saddam ka cuceni ka cuci rayuwata wlh bazan tab'a yafe makaba mugu azzalimi d'an iska Allah ya tona asirinka...kuka ma tsanani ta fashe dashi,shi kuwa saddam se dariya yakeyi tare da cewa Allah sarki lubna bby kiyi hakuri kinji,koda an kamani nayi miki alk'awarin bazan tab'a anbatar sunanki a cikiba koda kuwa kasheni za'ayi tunda dama bani da iyaye shikenan nima sena bisu,ki kwantar da hankalinki kuma ki goge nanmaba a wayanki karki sake kirana dannima yanzu zan yarda sim d'in ne ki kula da kanki kuma ki yafemin my luv byeee. Kukan taci gabadayi,maryam ta rungumeta tanata rarrashinta. Aduk lokacin da maryam ta rungumeta setaji wani sanyi a ranta har bata so maryam ta saketa wlh,maryam tace lubna ya isa haka miyi mubar nan muje gida ki gayawa mahaifiyar komai karki b'oye mata,lubna tace wlh bazan iyaba maryam sedai inbar garinnan inje wani gurin,maryam tace ina kuma zakije bayan ga iyayenki anan lubna dolene mahaifiyarki ta sani wannan ba maganene da zamuyi shuru akaiba,saboda idan asirinmu bai tonu yau ba,tofa tuabbas zai tonu watara wanda hakan zaifi miki ciwo da zafi ina nufin kamar idan kikayi aure dolene mijin daya aureki zansan cewa keba budurwa bace wanda hakan zaija miki babban matsala wlh,amma idan kika gayawa mahaifiyar komai zaizo da sauki insha Allah. Lubna dai tak'i yadda da shawaran maryam,haka maryam ta gaji ta rabu da ita tace to shikenan Allah yasa karki d'auki ciki lubna,dan inhar kin d'auki ciki tofa nida kaina zanje har gidanku in gayawa iyauenki komai bazan b'oyeba,amma inhar baki da ciki toni na cire hannuna akai sedai kiyi k'okari ki dinga shiga cikin ruwan zafi safe da yamma insan samunema ki nemi ganyen magarya ki tafasashi da jan kanwa kina zama a ciki insha ALLAH zaki had'e amma fa bazaki koma kamar budurwaba sedai kuma zaki had'u sosai. Lubna taji dad'i sosai tace nagode sosai maryam gaskya keta dabance wlh nagode sosai,maryam tayi murmushi tace karki min godiya lubna,amaimakon godiyan da zakimin,inaso idan kin samu dama toki taimaki mutum uku suma kuma kice su taimakawa wasu ukun. Murmushi lubna tayi tare da sake rungume junansu suna masu matuk'ar farin ciki dukkansu. Ahankali suka fito babu kowa agun dan haka sukayi sauri suka k'araso bakin titi suka suka sami nape se gidansu lubna. Suna tafya lubna daga gani kasan tfyarta ya canja dukda dagewa da takeyi dan kar'a gane amma dole
Chapter 19 · 0% Book details