Sashe 9
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yankaba ya sauke mu ananan muka samu wata me sai da abinci wanda da ganin ta yar duniya ce muka samu muka ce mu Bakine ta nema mana gidan haya da farko taso musawa dayake akwai kudi sosai a wajen Ayyya muka samu ta yarda a gidan ta muka kwana washe gari ta nema mana gidan haka muka fara zaman kanmu da farko bamu sa zamuyi bariki ba saboda ba abinda muke nema mu sara Ayya tanada kudi muna kuma renon cikin jikin Ayya har yacika watanin haifuwa wani private hospital na kaita dan Ayya ta tsiya mana mota abinka da kudi ba anemi kowa namu ba ta haifu muka zo gida aranan munyi kuka dan bamu San da wane suna zamu Kira Barrta kanwar Ayya ko y'arta ni Cema nace muce mata BARRAT har Barrat ta shekara ba ruwan mu da rayuwan kowa kuma muna da kudi dan Ayya bata san yawan dukiyar da Mamata ta mallaka mata ba kafin ta koreta
Haka munayin yanda kukeso
munayin samari irin idan muka dan fita amma bama kulasu
Haduwar mu da Ruwaida shi YA canza komai."
Malam kaji nawa rayuwan."
Nunfasawa Malam yayi yayi gyaran murya yace "Nura yayi zalinci cikin sakaci na naki iyayen,
Sai ke Ayya ki fadi nakin duk ida naji Sai na San hukuncin da zamu dauka akan abin."
Ruwaida tace " Malam wane shukunci ai mu mungama yankewa kowane azzalimin mu shukunci kuma ba bashi ba munzo bane Dan ka temaka mana da shukunci munzo me mugaya maka Kaden waazinka akan karuwai kad'ai ka dinga bibiyan abin yake jefasu ciki
Dan haka Ayya bissimillah dan muna da appointment da yawa
"SUNANA
AYYTARAM nafito acikin garin meduguri
*Muje zuwa YA labarin ayya zai kasance wane amana uwarta ta cimata ya akayi ruwaida ta canza musu rayuwa*
*B Jattko*
[9/19, 5:52 AM] +234 806 165 0187: *AMFANIN SOYAYYA*
_____________________________________
*NA*
______________________________________
*BATUL ADAM JATTKO*
_____________________________________
Kainuwa Asso
*Assalamu alaikum*
*Mabiya wannan labarin* *ina meka godiya ta agareku da kuma Baku hakurin jina da kukayi shiru daga yanzu zaku cigaba da jina Insha Allah Alhamdulilah kuma ina baran Adduar*
*Bazan iyayin alk'awarin yi muku posting a kullum ba amma nasan kuna hakurin bina shiyasa nima nake mutukan kokarin insha Allah zaku samu a sati so 3*
```Nagode```🤝🏻
*5*
*Labarin*
*Ayyyaram*
Mahaifiyata hajjya kingiram auren tana fari tsoho aka aura mata watan ta 5 agidan Allah yamasa rasuwa bayan ta gama takaba Yayar mamar ta Yakura da take zaune a kasan saudiya ta kirata taje Mama tana sauka a saudiya bayan watanne har tafara jin larabci a ka kaita aiki gidan larabawa gidan da aka kaita gidan masu kud'ine sosai
wato gidan Kalam bin Abduljabar Kalam yanada yaro daya rak Abduljabbar yana da mata part din su daban ne Amma part din iyayen suke dinner shida matar sa Suraiya da sun dauki tsawon shekaru da aure Allah bai basu haifuwa ba,
Surayya matar Abduljabar tana koyarwa awani makarantan primary Wanda ita ta bude dan neman lada ana karatun kyuta ne dan yawanci yaran tukuruni acikin makarantan
Abduljabar mahaifin shi Kalam shararririn me kud'i ne ya malllaki kam fanunuwa ciki harda rijiyar Man fetur
Abduljabbar shine d'aya d'ansu
Akulmum idan suraiya ta tafi makaranta to zai zo ya yace Khadija Mamata kenan taje ta dafa masa coffee tana shiga kitchen zai bita tana aikin yana Shafa mata hipes dinta da boobs dinta tun tana damuwa har yazama ita ma har so take yazo yakirata ummy mahaifiyar sa bata gane ba wata rana tana tana kitchen kananan kayane ajikinta ya baiyana suran jikinta yana binta ta kallo aranan yayi gigicewan da bai tabayi ba jan hannunta yayi har cikin bedroom bayan yagama komai kuka ya fashe dashi sosai dan Abduljabbar ustazi ne sosai shida matar sa
Ita ko Kangi kayan ta Tasa dan tana tsane dawani kallo da balaraben yake mata kamar na nadaman abinda yayi
Aiko tana gama sawa shima yasa nasa cikin tsawa yace ta fita masa a d'aki bayan ta fita sake kifa kai yayi Yana kuka yanzu lefin zina yayi kamar shi dan gidan Kalam Bin Abduljabbar da lefin jifa yanzu ina zai shiga da wannan zunubin Sai kawai ya figi jallabiya ya jefa ya fita gaban UMMYN saya zobe yana kuka yana fadan lefinsa Jan hannun sa tayi suka shige bedroom ai Mari ta zuba masa tace "baka da hankali Kasan hukuncin Wanda ya aikata zina jifa ne har lashira shine kake fada a gaban mutane kana son narasa kane na rasa mijina ko dan nasan baban ka bazai juri rashin kaba ana jifan ka shima zai bika."
Aiko Abdujab shima dagewa yayi akan shi Sai ya fadi lefinsa bazai yarda ya tunkari mahaliccinsa da wannan lefin ba Aiko rigima yayi rigima a sakanin su har saida Suraiya matar sa tazo ta same su
Kuka ita ma tashayi amma tace bazata yarda a fito da zancen ba haka suka kira Kalam mahaifin Abduljabbar shima ya Hana da kyar suka samu Abduljabbar ya yarda da zai dinga istigfari amma a kore duk mata ma aikatan gidan dan suna da yawa da indiyawa da yan Indunosia
A Ranan a Ka sallami duk ma aikatan mata duk cekinsu mama ce Marar daraja Dan sauran dama a k'asar su aka dauko su dan haka cikin mutumci a ka maidasu mama ko Sai da tafita waje ta hango Yayanta Duno Dan gidan YAKura ne yayar mamar ta Wanda shima ma aikacin gidan ne dan shi ya mata hanya dama
Bata boye masa komai ba dama driver ne ya ko dauketa a mota ya Kai gida yakura tayi kuka sosai Dan akanin ta sunyi rashin gidan Kalam guda amma ta hakura da sunan zata nema mata wani gidan
*Bayan wata 2*
Shiru Mama bata ga period dinta ba daurewa tayi tagayawa yakura aiko ta Kira Duno ta gaya masa yana zuwa yace "amma yakura bai ka mata azubar da cikin nan batare da ansanar da masu shiba kuwa dan Wllh hanyan arziki Allah ya kawo mana Dan ko cewa sukayi muzubar to zasu bamu makudan kudi balle ma imani irin na gidan Kalam bazasu ce azubar ba."
Da wanan shawara sukayi amfani su ka dauki Mama suka tafi basu samu matsalan shiga gidan ba dan da Duno
Bayan sun gabatar da abinda yakawosu a gaban Abduljabbar da Suraiya matar sa da iyayensa shiru sukayi cikin jimami Kalam yace "shikenan kuje da ita mu zamu dinga daukan nauyinta har ta haifu Idan ta haifu muka je muka ga yaron bayan fitan mu sai kukai yaron ku jefar idan a ka tsinci yaron aka Kai gidan marayu zamu je mu karbo mu rike abinmu munaso."
Sunyi na am da haka har sun tashi Suraiya tace "inada shawara ni nawa shawaran Yaro de namu ne da murikeshi a matsayin maraya ai gwara ace ni yanzu inada ciki bayan ta haifu Sai mu karbi danmu a ceni na haifa."
Sosai shi kanshi Abduljabbar ya yarda da shawaran matar sa suma iyayen sunyi naam AI atake da yake Abduljab doctor ne ya dauki jinin Mama ya je asbitin sa yana aunawa yaga ciki yasa sunan Suraiya ajikin katin result din YA koma gida suka dinga kiran dangi suna gaya musu ai Suraiya tasamu ciki aiko ba jimawa gidan yacika makil da yan uwa kwarya kwayar walima akayi ita ko Mama aka ware part guda aka bata tattali da kula ba wanda Mama bata gani ba har aka cika watannin haifuwa ranan da Mama ta tashi da nak'uda Abduljab ne ya karbi haifuwan abin mamaki yara ukku reras Mama ta samu cikin sauki 2 mata 1 namiji gasu farare masu kama da Abdujab sak duk kamasu daya shi kansa namijin Sai de agane shi ta halittan sa na mazakuta burin familyn Kalam yacika dama burin su ace yaran su kasance larabawa
Suraiya tayi murna ta dauki wannan ta ajiye ta dauki wancen a gaggauce Abduljabbar ya duba Mama yaga bata da wani matsala yasa aka kira Duno yace yafita da Mama tun kafin su sanar da haifuwan suraiya
Amma Mama kuka ta fara dan jitayi son yaran ya gama kamata
Tausayin ta yakama Kalam yace a bata yarinya daya zai raba dukiyarsa Gida 3 yabata rabi sureke ta da daraja kuma kada su gaya mata cewa ita shegeyace ai Duno suman tsaye yayi da yaji dukiyar Kalam gida 3 daya zasu bawa jaririyar kuma su basu jaririya Godiva YA shiga yi musu amma Suraiya da Abduljab da kyar suka yarda Kalam yace su Mama su gaggauta fita Abduljab ya karbeni yamin shuduba da *ASHSHA* yace akirani da shi
Ita ma yakura dadi taji sosai dan zaman saudia zaman bauta YA Kare inde an basu wanann dukiya bayan kamar sati 2 komai na rabon dukiyar da Kalam Zayi ya kammala cikin Sirri yakira wani lawyer yace zai aikeshi Nigeria wani aiki yana son mallakawa wata marainiyar yarinya dukiya amma yana tsoron yan Nigeria da rashin amana dan haka zakaje kanemi lawyer na amana acan kafin na danka dukiyar zamuyi yar jejeniya dashi."
Jamal yayi murmurshi yace "ai inde Nigeria ne bani da Matsala akwai wani abokina Mujashid Ahamed da mukayi karatu a misura tare yana da amana na yarda da shi sosai hakan ko akayi Kalam ya Nemi Duno ya hada da lawyer sa yaturo su Nigeria a kaduna suka sauka barriter mujashid suka samu ba adau tsawon lokaci ba Barrister mujashid ya nemi wani abokinsa Barrister Bunima dan meduguri ne ya hada da barrister Jamal a ka nemi katon Fili a medururi da za agina campany basu sha wahalan wajen samun hadin kan gomnati ba dan Bunima yana da ido sosai cikin kan kanin watanni aka sarrafa babban companyn sarrafa auduga mesuna *ASHSIHA KANGI* Sunana da Sunan Mama baba Duno yaji haushin hanashi takaddun company a hannu dan a hannun barrister Bunima a ka danka komai da sunan idan Ashsiha ta gima ya danka mata
Tare Jamal da Duno suka koma saudia Dan a tafo da Mama da jaririyar ta da Yakura
Kalam yakira Mama sukayi yar jejeniya zata reke amanan Ayyya da kuma kada ta kuskura ta gayawa Ayya asalinta dan kada wataran tazo ta batawa sauran yan uwanta asali ta sa hannu shima Duno yasa