Sashe 11
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kuka Ayya tace Amina wane irin shedan ne zai sa kuyi lalata da dan uwanki ciki daya kuma kece babba uwa daya uba daya haba wannan wane irin duniya muka zo,
Ashe shine dalilin da yasa shiyana London ke kina india kullum kuna hanyan kaiwa junan ku ziyara Mama tana nan tana yabonku kuna son zumunci Ashe ku da abida kuke aikata wa rayuwan dabbobi kukeyi."
Abinda muke ji a Kasa shen turawa yau acikin gidan mu
Haka de suka dinga bata
hakuri da marairaice wa kamar basune da suka rainata suna ce mata jaka ba harda su aunty Yau
Tace "Sai kunmin alkawarin kundena."
da sauri sukace munyi mekewa tayi dan mata san yanda zata musu nasiha ba dan ba islamiya aka sa taba yanzu nema da tayi wayo ta shiga da kanta cikin satinan ta shiga direct part din Mama ta wuce security dinta sun so hanata shiga kamar yanda suka saba amma ganin yanda ranta yake a bace basu hanata ba
Akan gado ta sameta ta baje laptop har 2 tana ta aiki ta kalli wannan ta Kalli wancen ko sallaman kin karba tayi
still ta sake cewa "Mama magana zamuyi fa
Mama bata dago ba tace"bakiga abinda nake bane."?
.Ayya ta sauke numfashi
Tasake cewa "Mama maganan yafi aikin da kikeyi mushin manci dan abune da yashafi iyalink....
"subbahanallashi Ayya waya baki izinin shigowa bakinsan yanzu lokacin aiki bane bakwa shigowa koma meye kibari na gama mana fice min get out! tanuna mata kofa
(" *mama bazan fitaba* )
Da sauri mama ta daga ido ta kalleta ta yanayin da taga Ayya Sai da gaban ta ya fadi Yau har ita Ayya take mayarwa magana y'arda tafi duka yaranta Yi mata biyayya janye laptop din tayi tacire farin glass din idon ta tanunawa Ayya bakin gadon ta zauna tace "Ina jinki
"mama meyasa Baku samu islamiya ba tun muna yara Wllh fahatiha wannan Sai kwanan nan nakoya daidai nima kenan da nayi makaranta a makarantan hausawa balle su Amina da tundaga nursery a ta arna sukayi har suka fita waje meyasa Baku karfafa addinin a tarbiyar muba?."
"tuhunata kika tashi ba kinshiga yanzu ba ai Sai kiyi yanzu
zan cen banza bokon da aka saki ma karatun ki kayi Ina baki fashimci komai ba balle a hada miki 2 ya zaki kasance....
"Mama to tarbiya fa?
"meye tarbiya? Gayamin."
Shiru Ayya tayi can tace "Ina nufin kula da yara da tattalin su."
Rai abace Mama tace"kina nufin bamu kula dakuba kenan mekuka nema kuka rasa duk fadin Nigeria gaya min abinda akayiwa wani d'a da ba amuku shiba dazaki ce ba akulaku ba kigaya min abinda kika rasa arayuwa."?
"Mama idan baki gane me nake nufiba ba wai gata na abin duniya ba wannan kam yamana yawa ma Ina nufin gata na sa ido akan tarbiyar mu haba Mama kiduba yanda ki ka watsar mu kamar bakece uwar muba Sai fa nayi kwana 3 bansaki a idona ba kuma muna gida daya nida nake gidan ma Kennan balle Wanda aka fitar dasu waje yanzu yaushe raboki da kiyi zama na cikkken awa daya da ni ko kannena tun Ina yarinya a haka natashi a hannun ma aikata rashi karatuna da dalili amma Mama kin taba binciken meya hanani yinsa?
Yau kece a wannan kasa gobe kece wanncen baku da lokacin mu Sai na neman kud'i koda kina gari Mama baki da lokacin mu shifa tarbiyar yara Sai iyayen su sod.....
"ke dakata bana son daki kanci irin naki na marasa ilimi Bari na barmiki dakin tunda ke fazaki fita ba ."
"Mama awai wani bomp agidan nan dalilin rashin kula da tarbiyar mu Wllh idan ya Fashe gwara rasin ilmina."
Mama tace
"a shir dinki tarbiya saide naki ne zai lalace dan dama tanan kika fito ta lalacecen hanya bade na yarana tsarkaka yaran sunna ba tunda ance annabi yace duk wanda yayi zina da Dan wani Sai anyi da nasa wannan ayan akanki yake bade yarana ba."
Ta ibi wayoyinta zata fita
Ayya tace Mama nida su Bilki Dama ba Abu daya bane ni dama alalataccen hanya nafito bangane ba."
Sai asannan Mama ta tuno da tabaran da tayi tayi saurin cewa "Allah Kai kema da wani abin haushi kike amma naji zan na kula shikenan."
Ayya ajiyan zuciya ta sauke tace "mungode Mama shikenan yi aikinki amma a sa Amina a islamiya har Bilkisun ni bilki fa tunjiya ban ganta ba Mama kinsan inda taje."
Shiru Mama tayi can tace "Eh to dazu muyi waya amma bata gidan ne."
Ayya tace "to AI kinga."
Ai irinta ko."
"nace za a gyara kar ki damu jeki my daughter
Ayya tafita tana adduar Allah yasa asa Amina da Bilkisu a islamiya
Kiranta maman ta sake yi ta komo
zuba mata ido Mama tayi tace "Ayyya lafiyanki kuwa naga kin dan rame ga wani fari da kika kara inaga shawara ke damunki ko."?
Wllh mama nima bansan meyake damuna ba ina
Yawan bacci
Ga saurin jin yunwa
Ga bakina ba komai yake jin dadin saba
Ga amai ga kuma yawan zazzabi."
"cikin rudewa Mama tace Ashsha kin tabbata bawani namijin da yake yaudaranki ko".
"Eh Mama
OK karki yarda da maza akwai macuta a cikin su inaga kawai shawara ne ki shirya kije kiga likita
Washe gari Ayya agaban doc
"doctor bangane ina dauke da cikin na 4months ba ."!!!?
"madam abinda nagani Kennan amma nasan kaman ke ace da ciki ai abin kunyane Dunoma family dan haka nime rufa asiri kune a zubar saide gaba kina kiyayewa kar kibari ciki ya shige ki kina kula da mata kanda zai hana shigan ciki har kiyi aure yawan abortion yana lalata mahaifa."
"dakata doctor ana daukan ciki a abinsha ko abinci.?
Girgiza Kai yayi yace Sai ta hanyan SADUWA."
"To kayi karya dan tunda nayi wayo ban bar wani namiji ya rabeni ba."
"Wllh AISHA kina da ciki yaushe rabonki da ganin period din ki."
Dummmm gaban Ayya ya fadi Ta manta rabonta data ga period din bata damu ba dan ta yarda da kanta Mutsi taji a cikinta tayi saurin Shafa cikin ta tana kallon doctor tace "kaji motsi nakeji fa Wllh ban taba yarda da namiji ba tunbayan shekaru 12 ko nada yana zamane daga baya yafito yazama ciki."
"ah ah nayanzu ne abinda nake so dake yanzu azubar miki shi yabi maguji kawai amma batun baki yarda da namiji ba bai taso ba amma kafin azubar kije ki sanar na HAJIYA tukun."
jiki a sanyaye Ayyya tafito a fili take cewa meyake shirin faruwa damu ne jiya na kama kannena suna neman junansu gashi yanzu acemin inada ciki a ina na samu ciki har ta wuce motan ta bata san ta wuce ba
*Naso na karasa lbrn Ayya a wanan pg saboda labarin Ruwaida lbr ne me tsawo shiyasa nabaku lbrn hamra da Ayya a takaice amma Sai pg na gaba zamu karasa lbrn Ayya*
*B JATTKO*
*TEAM RUWAIDA*
[9/19, 5:52 AM] +234 806 165 0187: *AMFANI SOYAYYA*
*___________________________________*
*NA*
*____________________________________*
*BATUL ADAM JATTKO*
*___________________________________*
Kainuwa Asso🤝🏻
*6*
Doc Ababas ne yabi bayanta "Madam please ki kawo na maidaki gida bai kamata kiyi tuki acikin wannan hali ba."
Idon ta ya kada yayi jajir ta koma baya ta meka masa key din
Bayan ya kaita gida
yace "yanzu idan kinshiga kigayawa Hajiya idan a goben za AYI aikin sai kusanar dani."
"doc kace bawani hanyan da zan gane ya akayi na samu ciki bayan saduwa kace babu ko toso nake kafin a zubar dashi nayi bincike ta ina yashiga dan zubar dashi batare da an bincika ta Ina cikin yashiga ba,
Nake gaba mafita bane kasani ni ba yarinya bace 24years nasan komai bana son Mama tasani yanzu dan zanyi bincike sosai akai Kai ma inason karike min amana idan ina bukatan temakon ka zanne neka."
Ta bude ta fita ko key bata tsaya karba ba tayi gaba
Doc ya girgiza Kai cikin tausayi badan zun zurutun kudin da yagani ba,
ba abin dazai kaishi wannan aikin Dan ya dausaya mata
Ayya tana shiga
Part din ta tawuce zubewa tayi a kan kujera tana tunanin ta inda zata fara kawar ta Yana Bura ta tuno ko ita zata nema tunowa tayi Ashe ta bar jakan ta a bangaren Modu kuma wayoyin ta na ciki gashi bata fatan ta sake komawa wannan part din
Haka tawuni a daki sallah kawai takeyi abinci ko tunoshi batayi Sai Dare ta fito falon ta ga an kwashe abincin yaran dama ita bacin na dare take ba fridge tanufa ta bude apple juice dinta ta dauka Wanda kullum dare shine abin Shanta ta dauka tayi tashige bedroom dashi zama tayi a kan gado ta fara kurba ahankali a hankali Sai asannan ta tuno da gayen jiya *Grema* wani kuka ta fashe dadi tana Shafa cikinta da yake motsi nasan ma bazai soni da ciki ba dan Allah ciki ya akayi kashigeni wazai yar da dani Ina sheda na y..........
Wani wahalellen bacci taji yayi gaba da ita luuuu ta sake gaba daya cop din hannuta ma sakin sa tayi ya fadi tas yafashe
a gigice ta farka jin abinda yafaru da ita kamar a mafarki zaro ido kawai take kwakwar wanta da tunaninta sun kasa daukan abinda ya faru a mafarki ko a ido biyu Sai bin kayan ta dake yashe a kasa take ba komai ajikinta har pant da bra nata ayashe leka gabanta tayi dan yanda take jinta ajike sharkaf saurin rinse idonta tayi dan yanda taga abin har tsantsani yabata take abin yafara dawo mata wani k'ara tasa tace "BABA BABA BABANA jitayi anbude kofan yana sanye da jallabiya da laptop a hannun sa yana jifanta murmurshi
yace "naam y'ar baba dama nasan daidai wannan lokacin Zaki farka Aishatu y'ar Abduljabbar
"Baba meyake faruwa.....
"karki damu dama shigowa ta ai dalilin gayamiki ne duk da nasan zuwa yanzu kinsan komai amma bakisan Munufan yin hakan ba,
Yabode computer din sa nan danan na bai Yana kuma abin mamaki a d'akin Baba ne ba a nawa