← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 46

Sashe 7

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Direct d'akin Hamra ya shiga inna tana zaune Tana tsitan wani kanzo da alaman gwadan ta musu zatayi
Jakan da senator yabata ta meka masa da sauri yakaba yazuge zip din da sauri ya saki jakan tare da sawani ihu badan inna kurma bace da nuni ta shigo jikin sa narawa yace "Hh
H H Hamraaa me wannan? ina kika tsinto afirgice yake maganan."
Hamra zama tayi tana yatsine fuska dan sosai jikin ta yaje bata ciwo
Ta masa bayani yace "habawa d'agata sama yana juyi da ita
Yace "Hamra munyi kudi ko yanzu amma zamu d'ada ma ajin ban
za ya isa ya dauki nauyin karatuna bayan ga Zazaja nan Allah yanzu da gaske kin ganshi ido da ido yazauna ya lissafa kudin yace yana ta zare ido
2 million naira yagani "Hamra kin wuce yanda nake tsammani kizo nakai kudin nan bank
Yanzu ina katin zazaje din ai basai gobe ba yanzu zan kirashi ke zaki tayashi kwana ma yau."
"What haba ya Nooryn tsohone ba amma Sai karfi kaga yanda ya bani wahala kaji tausayina." tana magana tana lalume inda Tasa katin a kasan flet bata samu aiko nan ma masifa yafara kinsan mashin mancin katin kika jefar ai yafi kudin ma
Amma ba dawuwa nasan goben idan kinje zai ne meki ai bana jinki tunda ya dan dana ki Wllh bashida sukuni yanzu dauki abincin nan mukai cikin gida UMMA ta huta da hura wuta har na dare ma."
"Amma ya Adan ragawa su Inna ma kaga inaga ba suda abinda zasu dafa kaga tana tsintan k'anzo"
Wani kallo yamata yace "Wllh anki abasu kinga irin bakin cikin da sukeyi damu ai."
Sai taji bata ji dadin abinda yayi ba akaron farko amma dayake bata isa ta fad'a ba ta dauki abincin ta bishi
"yawwa ina wanda MA ajin yabaki dan wannan bazamu tab'a ba ta bashi ya iriga dubu goma ne
Suna shiga yace "Umma ga abincin sai tace ce "har ta dawo Kenan ta maka kontai ko ai dama nace wahalan baza zakayi".
Yace
"Ah ah wani ne yamata juye yace ta sadakar shine ta kawo gida
ya cire dubu 5 acikin kudin MA aji yabata ta karba tana kud'a tare da cewa "ashe de bakayi kiwon banza ba eeeyye."
Sude suka fita sukayi dan Kai kudin banki
Washe garima haka taci ado ya tare mata me napep tana zama ba jimawa Saiga wasu maka makan motoci rabi duk sojojine
Sahal wal wal tun da yafara wurga idon sa akan Hamra ya sauka dayake glass din azuge yake yana ganin yanda tawani bude baki take kallon motan dai dai inda Hamra take yacewa Driver yayi parking yana daga cikin motan yace "Mall kana ganin halitan da nake gani.?
kuwa Ismail wanda aka kira da Mall yace "saime matsyaciya mai tallha naganta."
Yace Alhamdulilah inde kowa yana ganin ta ba gizo take minba bakuma aljana bace."
Hamra ma shi take kallo amma ji tayi wani irin faduwan gaba kafafuwan ta kamar bazasu iya daukan taba yafito ta yayi da hannu bata San sanda tayi inda yake ba ga kafafunta Sai sarkewa yake ga dan dazon Jama a shiko Mall wani irin dogon tsaki yaja data karasa inda suke ya kawar da kansa yana bawa s s dinsu daman su bude masa ya shiga shima
Sall baiji dadin yanda surorin yarinyar yake waje ba itako tana karasawa setting wundon taji wani irin kunyansa bata taba jin kunyan mutum kamar wannan dan gayun ba zata durkusa yace " kinga tsaya anan kike zan shiga ciki dan anturomu bincikene kar su dauke wani abun Dan ba asan da zuwan muba zamu shiga mu fito zan sameki ko."
Da sauri da gyada Kai yace"good sunana
Sa adu M wal wal amma ana kirana Sahal ya kara sa magana tare da fitowa yabi bayan Mall shima ana take masa baya amma koda yazo shiga saida ya waigo amma dayake wajen akwai ja ma bai hangota ba
Itako Hamra jikin ta na rawa tayi hamdala tayi saurin karasawa wajen kayanta tayi saurin dauka da sauri ta fita a sakateriy dan aganita watakila mayeni amma idan ba maye bane ya za ayi daga ganin sa taji gabanta yana faduwa haka ta ma manta da wani hawa napep a kafanta ta dinga tafiya tana gudu gudu sauri
Tana Kara sawa gida da Nur din ta fara cin Karo yana gan rijiya ya na aikin nashi chatting wani ka yatatccen murmushi ya mata ya meke
"yawwa madam akin yana kyu mushiga daga ciki."
Ko kula da halin da take ciki baiyi ba
Suka shiga d'aki Tana zauke nun fashi ta gaya masa komai AI ko kara sawa bai barta tayi ba ya d'aga hannun sa yabata tagwayen mari yace "ke baki da hankali baki San waye *Sall wal wala* ba dan gidan matemakin shugaban kasane fa dan Gidan Muhammad k'asaita WAL wala
Dan uban ki wuce mutafi."
"Allah ya tsoron sa nakeji dan Allah kayi hakuri."
"idan kurane ma yacinyeki baki san irin wannan ranan nake jira ba shiyasa nayi ta dawaniya d'ake."
"ya dama bani kake so baaaaaa

*B JATTKO*

*TEAM*
*RUWAIDA*
[9/19, 5:52 AM] ‪+234 806 165 0187‬: *AMFANI SOYAYYA*
____________________________________

*NA*
_____________________________________

*BATUL ADAM JATTKO*
_____________________________________

*4.....*
_____________________________________

Baba Haruna yace "me yasamu Hamratun.?
"Baba tacimin amana Hamrah tarushemin tanadin da nayi tuntana yarinya nake tattlinta dan nasan nine Mijin ta amma da abinda zata sakamin kenan dakon shekara 19 nayi da son Hamrah me nayiwa,
Hamrah zata hukutani
Da hannuna nayiwa Hamrah tarbiya.....

"dakata Nura gaya mana meke faruwa.?

"Baba Haruna results din hannuka shida ne na tana dauke da ciki 2 ajikinta."

Salati suka dauka duk kansu
Baba Hamza yace "haba biri yayi kama da mutum bude idon yarinyar nan yayi yawa dun bata kai haka ba HADIZA ta sha gayamin tana zarginta dama yaya Haruna Kai kadage Sai anyi wannan hadin amma bawai dan inason hada jini da Kabiru ba dan yaransa kyu yamusu yawa ita ko mace tafiye kyu tofa bazaman lfy dan aganinta ko tafita zata samu miji."

Nura yace" Wllh Baba duk wannan wahalan neman akan Hamrah nayi dan nasan ita ba matar talaka bane amma yanzu nasamu dukiya nasara Hamrah Ina amfanin dukiyar tawa."

Baba Haruna yace"Nura zancen karasata ma bai taso ba idan Kai baka rufawa yar uwar ka asiri ba wazai rufa mata."

Cak Nura ya tsaya da kukan yana yiwa baba Haruna wani kallo dama yasan shine matsalan sa dan shine kadai Mai son Kabiru da yaran sa gashi kuma shine d'ana 2 Baba Amadu ne babba Sai shi Haruna kuma ayanzu haka Haruna shine sarkin k'iran yana da iya reke girma da dattako shiyasa ko a anguwa ana bani respect sosai

Nura yace "kana nufin na aureta a haka Kennan kasan Allah ko zan mutu ba aure bazan auri Hamra ba."

"ni Kake cewa bazaka aure Hamra ba Nura ka manta Kai ka mata tarbiya koma meye ai Kai Kaja ka daura mata tallah ka daurawa kanne ka ne?
Ka kaita makaranta tsawon shikaru 4 baka kawota ba sai da ciki
So nawa na maka magana akan ka na kawota sai kace kayarda da inda take yanzu zaka kawo min zancen banza
To Hamrah bata da Mijin da yawuce ka bayan ta haifu."

"lalle Haruna sabo da ba D'an ka bane to bazai aure ta ba kuma daurin auren gobe ba fashi yariga ya gama gaiyatar manyan mutane yace musu me ni zan bashi Aishatu yar wajena a goben zan wanka nabashi aci gaba da harkan biki."

inji ya Amadu babban yaya

"Hamza yace Yawwa yaya nagode hakan yamin dad'i." Dan dama bason wananan kod'adiyar nake ba."
Haka Baba Habu da Baba Lawa da Baba habibu su kace hakan yayi taje can ta nemi Wanda yamata ciki Wllh mukam ko dan da nan bazamu jeba dan wani nema mata hakki ai tasan iyayenta kurame ne ba iya shariya zasuyi ba ta je ta tarkato kayan magana."

Haruna yace
"Sam Wllh bazai yuwu ba
Me kuka dauki Kabiru ne yaron da uban ya bar mana amanan sa Wanda shi bai masan kunayi ba wai idan kuka nunawa kabiru yan ubanci me ribanmu dole de jinin mune Allah yagani inason kabiru ina tausayin sa....

"ai tunda Kake tausayin sa ka dauki karuwar y'ar sa ka aurawa dan ka Ahamed ba de d'ana ba."

Ran Haruna ya b'aci "yace insha Allah Amadu bashida matar da yawuce Hamratu

Wassilim da tun tuni yake jin duk abin akeyi bai san sanda yayi wani kukan kura YA cakamo wuyan Nura yana cewa " maha inci bakin azzalemi wlllh ni nasan kai kabawa YA Hamrah ciki ai nasha ganin ka rungumeta tun ina Yaro nasan da haka kuma Wllh na tsaneka Wllh nima Sai na Kashe ka...
Chapter 7 · 0% Book details