Sashe 37
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mommy insha Allah bazai mutu ba kuma auren kakata zata raba ta bani Affan."
tana gama Fadan haka ta kashe wayan ta fita da gudu adaidai sanda Affan yayi parking
Balle murfin moton yayi yafita agigice yana haki abinka da fari duk faskan nan yayi jajir dashi
Ruwaida murnan ganin yazo lafiya bata san sanda ta fada jikin saba shima runguman ta yayi
yace "dan my love kice Kharajina wasa take min."?
Murya sukaji abayan su yace "gidan walwala ba gidan karuwai bane ku nemi gidan karuwai muna da kanne kar ku bata musu tarbiya
Idan na kara ganin kafan ka agidan nan iyayen ka zasu gwashi kwakwalwan ka anan kuje can inda kuka saba had'uwa da."
Inji Mall cikin wani irin tsawa
Kafin Affan yace wani abu sukaji muryan Baba Haruna ma Yana cewa subbahanallashi ya haka Aisha ya haka ina ganin ki kamar me hankali kike wasa da aure haka ai ko ba aure abin da kukayi ya haramta a addinin mu."
Mall ma yakara da cewa Baba kuma agaban din bin jama a nan na haraban gidan nan sukayi haka inaga idan suka kebe haka fa yayi zaman jinyar ta a India wllh ni dan haushi sai barmusu wajen nayi nazo."
Ruwaida sai alokacin bugun zuciyarta yadan lafa ta janye jikinta daga na Affan tazube kasa shakaf da wani irin kunya
shiko Affan kamar andasashi Kalman Baba ne kawai yake dawo masa
*Aisha ya haka inaga kamar kina da hankali da aurenki kike wasa da aure haka...*
wannan Kalman ne kawai yake dukan dodon kunnensa masa
Ahankali yafarajin zai iya d'aga kafan sa yataka har gaban Baba Haruna
hannun Baba yakama cikin wani irin murya yace "Baba da gaskene dama anyiwa Ruwaida aure Wllh nafi major Ismail son Ruwaida zuciyata bazata ina juran rashin taba."
Yana maganan yana dafe kirjin sa ."
Adaidai lokacin mommyn sata karaso
Baba Haruna dama yasan HAJIYA HADIZA shugaban alk'alai dan haka kama Affan yayi yace mushiga ciki ayi maganan
Family meeting a ka kira kowa ransa ya baci akan abinda Ruwaida tayi amma kowa yaji tausayin Affan da mommyn sa dan sai kuka suke mommy tana neman alfarman dan Allah a warware auren abawa danta
Shiko Mall har yafara murna zai rabu da Ruwaida cikin sauki ba tare data tare masa gida ba
Ummi tace "hakan ne HAJIYA bazai samu bashi Affan ba musulmi bane bai san kaddara ba koke amatsayin kina shugaban alkalai hakan yayi daidai ne tsaban son d'a da son zuciya yayiwa mutane yawa kota wacce hanya sai anbasu abinda suke so kenan ko.......
Mommy tace
"Dakata nan ba kotu bane shiyasa ma nazube a gaban ku nake kuka dan inda kotu ne saide kuzube min dan haka kubar maganan wani shugaban cina Affan daya na Haifa kuma shi nasani akan sa zan iyayin komai Ruwaida yake so kuma zai samu."
Hannun Affan taja yatashi su fita yaki yaci gaba da kukan sa Yana cewa "mommy dan Allah ki bisu da lallami ni abani my love na."
Sun kuyawa tayi ta rada masa wani magana a kunne da karfin yameke yana murmurshi zasu fita ita ma Ruwaida tace "dan mommy kiyi wani abu kar narasa Affan."
Murmurshi ta mata tace "hadin kanki nake nema Ruwaida inde nasamu komai zai iya yuwuwa."
Tana fadan haka tajuya su kafita
kowa Sai da ransa ya baci da abinda Ruwaida tayi Ummi harda marinta daga nan kowa yaci gaba da yimata nasiha akan aure da kaddara duk da tuni ne akan abinda tasani amma sosai jikin ta yayi sanyi
Suna zuwa part din Ummi
Ummi tace Farida raka ta tazabi part din daza a mata jeren anfasa sai asabar din a goben zata tare a huta kuma bani wayan ki."
Ruwaida ta mek'a mata wayan tana kuka
Ummi tace "kuma a cinku duk wanda ya dauki waya yabawa Ruwaida dan tayi waya Wllh ni da itane tanuna Nafi da Farida da Kharajina
Part din Mall
Wow suka ce suna shiga kasan duk parlour ne wamda girman sa ba amagana sai babban kitchen
tun kafin su hau suke cewa hawa nabiyu yafi na daya kyu duk da fentin iri dayane amma tsarin da bambaci
saida suka duba hawa na dayan shima yayi ba lefi d'akuna 5 ne aciki sai kitchen da parlour 2 iri daya dana Sahal
Suka hau na biyun ai bude baki sukayi yayi mugun haduwa har yafi part din iyayen su kyu gashi ba wabi tarkacen d'akuna daki 2 kacal sai kitchen duk parlour yacinye saboda girman sa dan falo ne iya ganin ka haka dakunan ma manya ne
"Kai ga kicin sai kace a turai har yafi kitchen din aunty abeed kyu ai nan zaki zafa sis."
inji Nafi
murmurshi Ruwa tayi da tatuno warning din Mall amma dayake itama kwanan kantace tace" Eh ."
Ayya tawarke ras sun dawo Hamrah ta koma adamawa dan shirye biki
Mall yayi mugun jin haushin yanda Ruwaida ta zabi part din su bayan HALIMA ya ginawa amma idan yatuna tarkon da ya dana mata sai yayi murmurshi
wai wacece HALIMA
Halima Musa y'ar gidan wani drive ne Musa wanda a gidan su Ruwaida da Ayya yake aiki na hutoro
Ayya ce tayi ta damun Ruwaida akan taje duba su Cabaliya dama ita suka barwa digan Ruwaida ita kadai ta tafi dan su Nafi suna makaranta
Tanayin horn megadi ya lek'o jiki na rawa dayaga Ruwaida dan mugun tsoronta sukeji
Shijaf har kasa tafito ta rufe kofan motan tana sanye da farin glass tayi kyu dan Ruwaida komai tayi kyu yake mata
Ita tafara gaida megadin da sauran Ma aikatan mutane 3 awajen harda Musa baban Halima
"Baba garba ina kwana ku."
Abin yabawa ma aikatan gidan mamaki
Ka rasowa tayi inda suke
Tasake cewa "Aunty Ayya tace a tambaye ku kowa yaga alert ko."?
Musa yace "Eh Hajiya mun gani har da Karin kudi aka mana wannan watan."
Murmurshi tayi tace "to kuyi Addua Allah yakara daukaka Aunty Ayya yakare tada shirrin makiyan ta."
Malam Tanimu me wanki yace " wannan kudi da ake ta bamu bama aikin komai anya halak din mu muke ci kuwa.?
Ruwaida tace
"Ai ita ta baku halak din kune
kuma ba kuna yiwa cabaliya aiki ba."?
"wallashi ranki yadade bawani aiki agidan nan yanzu"
inji Musa
Murmurshi tayi tace to shikenan Baba MUSA dama Aunty Ayya tace zata yi sharawa daku idan kun yarda zakuyi aiki a meduguri zata baku aiki a companyn ta amma sati me zuwa zata zo sai tazabi wanda zata dauka."
Godiya suka mata tashige ciki
Cabaliya tana ganin ta tace "wanake gani kamar uwar dakina Ruwaidatu."
bayan sun gaisa Cabali tace "ai bansan kinzo ba yajiki."
"da sauki nazo shikaran jiya gobe ne ma zan tare."
"wai ni uwar dakina acikin yaran walwala waye babban soja zaiyi aure kwanan nanne?
Rawa tace "Ismail ne."
Cabal tace "ai yar gidan Musa direban kune Halima
Shiko yaron me yake gani zai daukawa kansa jaraba ai sai da naje har gidan dan nabawa iyayen naku labari wacece HALIMA folisawan get din suka hanani shiga nayi nayi sun hana ai sam Halima bata dace da irin wannan gidan ba."
Ruwaida tace "to ai gwara da suka hana ki irin kune masu kai suka a bata sunnah ko?
"ba haka bane uwar dakina kinsan de bazan yiwa Musa bakin ciki ba kituna dan dakinane ni nakawo muku shi gidan nan ma amma hakan bazai bari na bari acutar da gidan kuba dan kunmin rana
Halima auren ta 3 duk ka mazan suna rabuwa da itane akan halinta na bin maza da mata ita
Daga nan tafara bata labari
Halima itace babba a yaran Musa tun tana budurwa tayi ciki aka zubar mata sannan akayi auren ta anyi aurenta da wata 5 ta haifu mijin yace ba nasa bane tazo gida tareni danta Sadik
Tasake aure Mijin ya kamata da wani yaro me shiga gidan dama ya kamata da wata k'awar ta suna madigo amma aka basa hakuri ya hakura sai da ya kama ta da namiji yasaketa tafito da yaro daya a nan ma
Duk cikin goron dutse waye baisan Halee kyan bariki a gani a gida ba
Yanzu haka bata jima da yaye yarda da ta haifa shegiya ba
Samari da matasa
Idan sun ganta kirari suke mata suce Halee kyan bariki
sai tace a gansu a gida suna yawo
Kin san ma anan a gani a gidan da take cewa."
Ruwaida ta girgiza kai
Cabal tace "to aga yaran shegu suke nufi idan suka ce kyun bariki sai tace a gani a gida
Yaranta 4 daya ne kawai dan sunnah
Danaji wannan sai da naje har gidan dan na tambaye ta wai garin yaya tasamu wannan Mijin me tsada
Kinsan gidan Musa ba bakona bane ko matan sa sunyi fada ni yake kaiwa namusu sa Santo sannan ina musu alheri sosai nasan kinsan tsakanin mu
Goron dutse
Gidan Musa
Halima murmurshi tayi tace "Mama Cabal zaki ce tayaya nasa meshi Allah yabani shi wata rana rashin kudi ya matsoni kona abinci banida shi kawai gidan yayar mamar mu ya fadomin a rai tunda gidan masu kudine nayi wanka nasa dogon shijaf dan nasan mijin ta malamine idan naje da shiga irin wanda nada nakeyi a nan ba barina zatayi ba
naje tsallaka titin yankaba zan shiga cikin sauna dan tunda ga bakin asbiti a daidai yace kudina ya kare a kafa natako na gaji ban kula da hanya ba na wuce kawai sai jinayi mota ya turani gefe Allah yasa bai takani ba yayi parking ya fito wani farin saurayi kamar balarabe yake ta bani hakuri yace nazo ya kaini asbiti
nace "ah ah Wllh banji ciwo ba wannan dan gurjewan ma faduwan da nayi ne zan iya tafiya."
"ok amma dakin bari na Kai ki ".
"ah ah bakomai"
nace dashi
"OK kibani numbar Mijin ki ko wani matsalan zai biyo baya nima ganawa yabude motan sa yabani katin sa."
nace "aini banida waya agidan mu ba a barin budurwa ta rike waya amma me yasa kamin kallon me miji."?
dago kansa yayi yafara kallona
Yace da gaske kike ke budurwa ce yanayin shigan kine yasa na zaci matar aure ce ke."
Murmurshi nayi nace "ai haka yan GIda mu suke