Sashe 18
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruwaida tace ke atunanin dan kudin da Mama tabaki zai isheku kuyi rayuwa dashi ku uku gashi yanzu ni da Abdallah mun karu."
Hamrah tace "toya zamuyi."
Ruwaida dafa bakin kujeran da Hamrah take zaune tayi tace " mu kodewa Allah da suka barmu da kyan mu zamuyi amfani dashi wajen sani manya dan mudauki fansa."
Ayya tace idan na fashim ceki kina nufin muba da jikin muwasar da darajan mu kenan."
Ruwaida tace "haka nake nufi kunsan manyan nan irinmu suke so duk dana san ba zamu Tara kudinda Abba da Duno suka tara ba zamu San manya yanda zamu dauki fansa cikin sauki wanda kudi bai isa ya siya mana ba."
"Wllh bazan zubar da mutumci na ba nayi na farko bazan kara mistake din da nayiwa rauyuwata ba" cewan Hamrah
Hararanta Ruwaida tayi tace "ke yanzu har mutumci gareki Ai masu mutumci suna gidan iyayen su dan haka yazama dole kiyi abinda zaki kwatar wa kanki yanci ki temaki iyayen ki ko da aboye ne ki temaki rayiwan kaneki
Kai shiga karuwanci yazame mana dole."
Ayya tace "gaskiya nima ban goyi bayan mu sabawa Allah ba muda muke zaman mafita a wajen sa mu saba basa."
Ruwaida ta matso daidai inda Ayya take tace hakan shine mafita bana jin akwai me ilmina a cikin ku amma yazama dole na take saboda shine mafita Yanzu ke ATM din da Mama ta baki ki tuna ba kudi hannu bane kuma tabaki ne dan kiciri iya abinda zaki cira kiyi nesa da ita amma gaki har yanzu akasan kullum kika ciri kudi sai taga address din da kike ta alert dan haka tasan ba Kiyi nisa ba zata iya zuwa ta rufe account dinta shike nan ina kika kama."?
Ayya ta meke tayi taku kamar 3 tace "kuma fa haka ne dan kudin ba ahannun yake ba zata iya dauke shi duk sanda taga dama amma meyasa wannan tunanin bai taba zuwa mana ba
To yanzu meye mafita."?
Ruwaida tace Mune mi namu kinsan ance babu maraya Sai rag'o Barikin zamu shiga da gaske ai abinda suka toromu yi kenan."
Ayya tace" ta ina zamu fara ".?
D'aga kafada Ruwaida tayi ta tabe baki
tace 'Wannan saide mu tambayi Hamrah ita tayi harkan".
dakyar suka shawo kan Hamrah ta abince
Cikin kan kanin lokacin muka shahara dan daga wane sai dan wane suke harka dashi sun mallaki manya gidaje har gidan mai suka bude dan kullum kara bunkasa suke
sai de abin Sha awa sun hana Ruwaida siyar da budurcinta
Wani babban kamu Ruwaida tayi tashi daya Wanda ba kowa bane illa baba Duno mijin maman Ayya Ayya ta bata numbar sa su ka masa magana ta WhatsApp tare da tura PIC na ta ai atake yarude abin ka da dan hannu Dan tunda yayi taraiya da Ayyya yake neman fararen mata duk baiji kaman Ayya ba amma Yana harka dasu Sosai balle wannan Ruwaida da ta masa kamar Ayyya yake gani ai washe gari sai gashi a kano
RUWAIDA
Fara Ce shuwa kamar yanda kuka sani siriri Ce doguwa sosai gashin ta ko a ribon sai da da bara take kamashi saboda tsan sinsa k'iran jikin ta yafi komai daukan hankalin maza tana da Dogon fuska dogayen gashin idonta baki kirin sun sake haska kyawawan idon ta musu haske ta ko INA bata da makusa
Haka
AYYARAM
Ma saide ita Ayya gajera ce Sosai amma gata Yar dumaduma kyan fuska kam itada Ruwaida bansan Wanda yafi wani ba
Sabanin Hamrah farar bafulata na itama doguwa siririya kunsa Hamra tun tana garama tana da daukan hankalin maza
Ihu suka dauka ganin yanda Ruwaida ta dau makeup gawani uban kamshi da take zubawa
Shiru Hamrah tayi fuskan ta ya canza Ruwaida ta kula da hakan tace "yade Sis ko kezan barwa baban ne naga kamar....
Katseta Hamrah tayi tace " haba ba haka bane kawai INA jin haushin yanda zaki siyar da budurcinki abanza wllh inason ace ko da kedince kin tsira dashi.?
"Bazai yuwu ba Hamrah bai kamata ace kullum INA ci daga gareku ba ko ba haka ba ni na zama karuwa shine burina zan yi barin cikin fara taraiya da Dunoma kin manta abokin Abbana ne fa wllh sai nayi taraiya da baba Duno nayi video naturawa Abbana yagani San nan shi kansa Abban nawa Sai nayi taraiya dashi yamin ciki na kaiwa malama shegen gasken kuma daga Babana aduniya shine burina."
Ayya tace Ah ah Ruwa bai kamata ki yiwa abbanki haka ba kin manta ba acikin hai ya cinsa yayi ba."
"Ba ruwa na da haka ai asiri ma waje yake samu."
Hamrah tace" nide shawara ta akan mutumcin kine zaki iya taraiya da Namiji ba sai ya kusan cekiba kuma ki biya masa mukata idan bai kamsu ba yace sai yayi sex dake dole ki kira ni na biya masa
Balle ma zan koya miki yanda zakiyi da namji wllh ko kince yayi sex zaice a a daga nan ta fara koyawa Ruwaida yanda zatayi har ta gane
Gaskiya Ruwa ta dauki karatun tarikita Duno iya rikita tukun tace ita ba a kusan Tatta daga haka shike nan tana da cutan sanyi bata iya juran sex
Washe baki yayi yace "ai yarinya haka ma kinbiya wllh nayi taraiya da turawa gwanannun iya wasani basu taba bani nuwa irin haka ba amma ba tafiya zakiyi ba zamu kwana ko zan miki sallama mekya tace ba matsala
washer gari da manya kudi Duno ya sallami Ruwaida
Su Ayya fa
har ka ta bude Abika da Harkan media Hamrah bata sha wahalan haduwa da
SA IDU WALWALA dan gidan matemakin shugaban k'asa ba wanda ba karamin gata Yamana ba amma iyayen sa sunki yarda Da auren Hamrah hakan ne shima yajefashi cikin harkanmu
Ta numfasa
Malam kaji nawa rayuwan"
Jijina Kai malam yayi yama rasa nacewa dan yasan malama kusan bawata mata da tafita temako a harkan musulumci sosai dan duk fadin kasan nan da kewaye ansanta
Malam zai yi magana Ruwaida tace "ban gama ba malam bayan barina gida akwai abubuwan da suka faru Wanda Allah ne yanuna ikon sa"
Na nemi Aminu P A din Abba na sana din
Kidnapping din yarsa da muka sa aka mana
*Aminu*
"Ruwaida dama kece kika sa aka dauke min Hajjara?!!!!. "
"Murmurshi nayi nace a shema sunan Malama taci ashema uwata ce."
"Ruwaida ina Hajara kar ki cutar min da ita Wllh uwar ta ta rasu kuma ita daya ce Dani kiji tausayi na."
Tasha nayi nayi taku nazo na daga kafana daya na daura akan cinyan sa ga takalmina da uban sini na dago habar sa nace "ina *Kharajina* ka ban Ummata na baka y'arka kwara Kai zaka sake aure ka haihu ni Uwa daya ce".
Tunda Ruwaida ta fara magana jikin Aminu yake ta rawa wani irin zufa ne ya keto masa
Baki na rawa yace "Ruwaida Wllh nasan da farko nayi kuskure amma Wllh na gyara kuskure na Wllh yanzu haka kharejina tana tare da yallabai wanda yallabai baisan da ita yake Tare ba har ta haifu yan biyu duka maza amma bai san da ita ya Haifu ba."
Sauke kafanta Ruwaida tayi ta koma kan kujeran da yake fuskatan sa
tace "ban gane ba har ta haifu da shi ba."
Aminu yabara bada labari kamar haka
Sanin kanki kinsan banu shiri tsakanin Zakar Muhammad Walwala matemakin shugaban kasa da Abban ki to Abbaki yayi yayi kar abashi takara amma dayake ana sonsa dole shugaban kasa ya bashi takaran shugaban k'asa
Shine Abban ki ya samu auta yake gaya masa dan ranan tare mukaje
Mudda yace "na gaya maka Auta walwala ba sona yake ba idan ya hau kujera zai iya kar yamin tattalin arzikina saboda yana min hassada dole zakayi wani Abu akai".
Dariya Auta yayi yace "nace maka hanya dayane nace maka dole Sai kayi taraiya da
mahaukaciya kuma ka tsosi maniyin ta Sannan zaka zauna ba wanka har ayi zabe na tabbatar maka wanda kuke so shine zai hau kace min kai baka zina ya zanyi maka banga wani hanyan da yawuce shiba."
"shike nan Auta yana iya zanyi na yarda hakan
Bello Garza na ke so abawa takara ."
Dariya Auta yasake yi yace Saide akwai sharadi fa."
Mudda yace "me sharajin."?
"ba zaka taba hada ido da mahaukaciyar ba kuma baza kaji muryanta ba zaka de sadu da ita batare da ta ga idon ka ba ko kaga nata ba."
Bayan mun fito yallabai yace yanzu Aminu yazamuyi musamu mahaukaciyar da ban taba ganinta ba har mu sadu da iya kuma bamuga juna ba."
Niko dama tunda na jefar da karajina kusan wata 3 hankalina yana kanta jinake Allah bazai taba yafe min ba kawai tunanin na dauko masa Kharajina ya fado min aiko da sauri nace
"Sir AI abune me sauki irin jejin yoben nan za a je kaga ba zuwa kakeyi ba idan angama amaida ta."
"kakawo idea dan Barno ina shiga saboda Donu amma yobe ba wajen zuwana bane yanzu da wa zaku neman ."?
"Ni daya zanje."
"idan ansamu ka kaita gidana na can hanyan Zaria asata a cikin dakin da yake k'asa...
Dasuri katseshi nace gidan k'asa dan nasan gidan Abba ya taba gai ni gidane da
Aka tona rami akayi gini aciki yana da duhu sosai baza ga gane rana ne ba ko dare idan kashiga ciki ajiyan kudi Abba yakeyi aciki dawasu sirrikan sa saboda a dan bagalar da mutane Akayi gidan gona a wajen gidan
"Aminu yanzu acikin duhun nan UMMA take.?
Kuka nafara sosai
Yace" tsaya kiji mana
Da kyar na samu Kharaji a wani kauyen bread nake nuna mata da wayo da wayo har tabini cikin motan naja gashi dama damina ne mutane kauyen yawanci suna gona haka na din ga driving ina bata nama da bread har muka K'araso na sata aciki gidan nabata maganin bacci