← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 46

Sashe 27

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

atake na yanke shawaran na fidda Affan na huta da son maso wani dan ko yau sai da mommy sa ta kirani harda kukanta na bata hakuri akancewa komai yazo k'arshe

duk wannan abin da ake Ruwaida karfin hali kawai take amma bata da lafiya maranta yana mata ciwo sosai

bama ciwon maran ne yafi damun ta ba kamar yanda bata jin dadin bakin ta harshen ta Yana mata ciwo gawasu kuraje masu wari ita kanta tana jin warin su kuma idan taje brush bakin ta yana jini da kuma zafi
abin bai gama bata tsaro ba saida yau

Kharajina tace" sis ni kam tuntuni nake sonyi miki magana amma bansan yanda zaki karbi maganan ba."

"wani magana kuma sis zakiyi shayin gaya min."

"sis akan warin da bakin ki yakeyi ko baki bude baki ba inde kina kusa da mutum to yana jin wannan warin shine nace ko zakije hospital ne."

Kuka Ruwaida tasa tace " sis Wllh bansan me dallilin warin bakin nan ba nima abin Yana damuna kuma idan ina brush jini sosai nake gani da wani abu me yauk'i kamar d'iwa."

Ashe Ummi tana jinsu
tace "Eh nayiwa Yayan ku magana zai zo kuje asbiti kishirya nima naji"

"Haba Ummi duk Drivers din gidan nan da ma aikata a rasa wanda zai Kai ta asbiti sai ni dan ciwon HIV din ta yatashi...

Atsarace Umma Kharajina ta kalli Mall dan ita har yanzu ba agaya mata Ruwaida tayi karuwanci ba

Ummi cikin b'acin rai tace "Ismail kanwar taka kake jifa da wannan Kalman a gabana."

yace "Ummi to meye k'arshen karuwa kuma kinsan masu HIV da kurajen baki suke farawa....

Ummi bata San sanda ta d'aga hannu ta zubawa Mall mari ba
Tace "kuma wuce ku tafi."

rai amugun b'ace yafi ta Ruwaida tabi bayan sa

Umma shiru tayi tana tunanin meyasa Ismail ya yiwa Ruwaida haka kalman karuwa ya tsaye mata arai da kuma HIV
To kode Ruwaida ba ta kame kanta bane

Motoci ne jere nashi da na security din shi raba ido ta fara dan bata San wanda zata shiga ba Shahadan bude wani na tsakiya tayi ganin ahine k'arami a motocin
tsawa ya daka mata yace "motana namiki kama da wanda zai hada numfashi ta karuwa ne."

da sauri ta ja baya ta bude wani ta shigo bayan suka ja

*A*

Office din doctor ya numfasa yace Major Mall Akwai problem sosai tare da sister din ka fa wanda bansan ta inda zan fara maka bayanin saba."

Mall dayake can jefe Yana danne danne a wayan sa ko d'agowa baiyi ba yace ba sister dita bace yar gidan me aikin gidan muce naji tausayinta na kawota fadi duk abinda zaka fad'a Kai tsaye."

jijina kai doc yayi yace Eh amma da mamaki dan a ganina wannan batayi kama da yan aiki ba."

"Amma doctor ba wannan question din ne abin muka kawo makaba so kayi aikin ka."

"ok da farko maganan ciwon ciki anji mata rauni a cikin ma haifa a yunkurin abortion din da aka mata kuma ba a daura ta akan maganin da yadace ba wanda yajawo lalacewan mahaifar ta,

Amma duk wannan ba shine damuwa ba tunda mahaifa za a iya cireshi ma tayi rayuwanta

matsalan bakin ta shine babban matsala dan tagamu da cancer ne a saka makon gamsarda namiji da takeyi na yau da kullum ta baki saboda sperm din da yake yawan ta ba bakin ta ya hassada mata ciwon cancer a baki Yana saurin illata mutum saboda hade yake da ciki da kuma jijiyoyin Kai kuma tana hadiyan yawu yana da wuya yarinyar nan ta Kai wata 2 aduniya sai de wani tsananin rabo."

tunda ya fara magana Ruwaida ko matsi takasa yi jin numfashin ta take yanayin sama

Shiko Ismail ko a jikin sa danne dannen sa yake sai da yaji doc yayi shiru ya dago yana murmurshi

yace "to Alhamdulilah idan hakan ta faru an huta da ganin mugun iri ni a tunani na ma HIV ne ashe abin ya wuce nan."

yakarasa maganan fuskansa dauke da murmurshi

wani irin shakuwa Ruwaida ta fara atake ta fita cikin haiyacin ta da sauri doc yasa nurse suka kaita emergency

shiko Mall bai ma bisu emergency din ba yayi gida

anuse ya tsarawa su Ummi abinda yake damun Ruwaida ba tare da damuwa ba atare dashi

wani irin k'ara Umma Kharajina tasa tareda zubewa a wajen
Ummi tayi kan ta tsarace tana cewa Ismail idan na rasa yar uwata bazan yafe maka ba..........

*Dur k'ashi nida masoyan Ruwaida yau akwai kwasota Kennan*

*Amma ina son kugane cewa shi zina yana da illoli dayawa jataftar sa yana da yawa sai de muce Allah ya Kare mu da aika tashi kawai*

*TEAM RUWAIDA* 👍🏻

*B JATTKO*
[9/12, 10:16 AM] ‪+234 803 970 1225‬: *AMFANIN SOYAYYA*
aure

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*
*ASHBAT*

*Kai Kai*
*Masoya ina jin dadin*
*Comment din ku amma bani da network din* *amsa muku ina ganin naku* 🤝🏻

JATTKO NOVELS
KAINUWA FANS
GARKUWA FANS
SADNAF FANS
SAWWWAMA NOVELS
Da
Sauran group nagode

*INA YABAWA DA SOYAYYAR KU*

RALLY GARBA
KEMA NAGA NAKI 👍🏻

*Na hana amin document amma sai naga anyi dan Allah kar acigaba da yin*

Kainuwa asso

*14*

Doc yace
"za a iya amma akwai zafi Dan za ayi amfani da wasu k'arafai masu tsini ne."

"eh mun yarda
inde zai bi maguji
Inji Hamrah

Ruwaida tasha washala sosai amma buk'ata ta biya ciki yabi maguji inji Hamrah

Ayya tace
"Sis yanzu kinsan ya za ayi da mommy da Affan.?

"Yako za ayi banda suyi abinda zasuyi."

Hamrah tace "Ah ah idan kince haka zafa su raba mana hankali muda muke cikin wannan halin kawai
Ki lallaba Affan akan cewa kin yarda zaki aureshi amma sai kin samu danginki shikenan nasan inde shi ya yarda abinda yake so shi mommy take so."

Ruwaida tace "hakane fa Wllh kin kawo shawara."

Yanzu de sun dan ta k'aita daukan fansan saboda yanayin jikin ruwaida

Borno

Duno dam kam ya samu kofan gidan cike da mutane yaja Mama gefe ya gaya mata suka koma gidan su na gwange asalin gidan iyayen su washe gari Mama ta tafi bank dan ta fada musu sunyi gobara asake mata check din kudi zata ciri kudi ana duba account din aka ga wayam tun a bank din tafara kuka dan tasan ita ma nata kudin da company da suke waje Ayya bata Bari ba
Allah sarki Duno komai ya tsaya musu cak Sai de rufin asirin su daya Sun temaki dangi asan da suke da dama dan haka sun samu temako sosai
Haka de ake zaune cikin rufin asiri amma komai ya canza

Nura Allah ya temakeshi gari bai gama wayewa ba suka shiga Adamawa Gidan sarkin k'iran suka nufa gaban mahaifin sa yazube yana kuka Yana tsara yanda Hamrah ta masa wulak'anci bayan anbashi kayan k'anin sa yasa

atake gidan sankiran yarikice baye inna HADIZA mahaifiyar Nura tafi Nura shiga damuwa sai tsinewa Hamrah suke atake suka had'a baki suka ciwa kabiru kurma mutumci Yau kam har Baba Haruna me bin bayan su bai yi magana ba

Koran Kare sukayiwa Kabiru da iyalin sa wai suji yanda Nura yaji kafin su maka Hamrah a kotu

Juwairiya ta kira Wassileem ta ke gaya masa dariya Wassileem yayi yace "ai Juwa haka nake so su koremun ni dama ina tunanin yanda zan zo na sauka a wannan k'azamin Gidan

Bari na kira Mujashid yanzu zai zo ya kai ku gidan da YA Sahal ya gina mana

GIda ne na garari a cikin shagari Sahal ya ginawa iyayen Hamrah inna Dumba da Kabiru basu ta ba shiga irin wannan GIdan ba fur suka dage bazasu shiga ba saida Juwa tayi ta rokon su

Ansa ranan auren Juwa da Akkram Wassileem da
Ammatee Allah Ya d'au kaki family Kabir Sanki

Agidan yan ukku
Hamrah Sahal
"my Sahal yanzu tafiya zakayi".

"haba my baby kema kinsan ba dan da Mal zamuyi tafiya ba da dake zan tafi to nasan halin sa Wllh zai iya wulakanta min ke."

Nunfasawa Hamrah tayi tace "narasa meyasa danginka suka kini Wllh idan suka yarda na aure ka zan musu biyayya musamman umma da Mal nasan sune matsala na."

"Hamrah lefin ki me girmane wanda ban ga lefin Umma ba dan ta hanani auran ki ba uwar da zata so d'an ta ya auri irin ki amma mu barwa Allah ikon sa
Dan ni nakafe Sai ke

Shima Mal bashi da budurwa wai wata yagani sama da shikara 6 wai ita yake nema shine basu matsa nin ba amma da Mal yayi aure nasan ba zasu barni ba."

Hamrah kwance tana chatting da wani saurayi da Ya nace shi sai ya aurare ta

Ruwaida tafito cikin wani arnen shigan ta wanda ba za ka taba cewa tasan muslumci ba

tazo dai dai kan Hamrah tace "wai ke ba zaki fita bane?.

" kai bana jin fitan nan amma ga check ku biya bank saboda da safe muna da zuwa Gidan marayu."

Hamrah tayi maganan tana mekawa Ayya check
din

Abdullah da Barrat ne suka ce Momi zamu."

Ruwa tace "ah ah kuje Cabaliya ta muku wanka Sani ya kai ku kusha ace cream ."

Barrat ta turo baki dan tana son fita dasu Abdallah kuwa murna yayi sosai

A bank jama a sunyi yawa kasan cewar karshe wata ne amma da yake su Ruwaida idon duniya ne atake a ka karbi check din su ajiye cek din yayi akan teble sai de dawani cek din awaje bayan yasa hannu a wandan yake hannun sa ya dauko na wasu Hajiyoyi da suka fara meka masa
amma Sai yaga check din iri daya ne da nasu Ruwaida hakan yasa ya kasa tan tacewa dan duk signed din SA IDU M WALWALA ne

Ya dago

ya "Kalli matar yace HAJIYA ai check din naku yazo daya da wannan kode tafiyan ku daya ne na kasa gane wanda ki ka ban."

da sauri matar tace "manager ban gane ba muga.
tana garba taga check din Sahal ne tare da signed din sa

"waya baka wannan din." yace gasu."
yanuna Ruwaida da Ayya

"ke ina kika samu wannan cheick din?
Chapter 27 · 0% Book details