Sashe 38
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To zan iya sauke ki a gidan ku dan naga gidan dan Wllh najima ina neman irinki."
"Gidan yana nan sauna idan kace gidan malam Zakar me azama kowa yasani."
"to shikenan amma wannan kam baki isa kice bazaki Karba ba".
yame kamin rafan dubu dubu guda 3 dubu dari ukku
naso namusa saboda na tabbatar masa ni salahace amma yamasa na karba mukayi sallama
Ina zuwa gidan aunty Kubra nazube a cinyar ta na tsara mata komai da bukatata na zama a gidan ta har nasamu na auri Ismail dan nasan idan a goron dutse ne bazai yuwu ba
Ta amince saboda tana son na shiryu Mijin tama ya abince zai zauna a matsayin Babana kinga tsakanin sauna da goron dutse ba mezuwa yamin muna furci yanzu haka nazo gidan uwar dakina Sa a zata rakani asbiti a min d'inki nakoma budurwa dan ba maganin da zan sha ya mayarni muburwa a yanda nake a fafaren nan sai de a dinkani."
"To kinji wacece HALIMA zaki so ta shiga Zurian ku."
Ruwaida ta numfasa tace kishiyata yar gidan driver na
Afili kuma tace Cabal Dan Allah kar ki hana auren nan kibari tayi wata kila tsilar shiryuwan tane kiduba kemafa kinyi bariki muma munyi ina tausayawa duk matar da take bariki kinga Halima mijina zata aura amma bazan iya sawa a fasa auren ta ba duk tsananin son da nakewa yamall kullum sai yamin abinda yaka mata ace na tsane shi amma sai naji son sa yana kara nunkuwa acikin zuciyata amma nafi karfin zuciyata bana nunawa kowa haryanzu ina son sa banda Ayya da Hamrah ba wanda yasan nayi murnan auren nan duk da ina son nemawa Affan mafita
Dan Allah karki tona asirin Halima kibari yacika gidan sada yan barikin."
"Shikenan uwar dakina yanzu gobe ne tariyan kibani number da zan sameki kinsan wadan nan folisawan naku sai anyi kira an tabbatar zasu bari a shiga."
Ruwaida tace "yi zamanki Cabal ban gaiyaceki ba da yawan magananki nan ai gobe kikace je gidan sai kowa yasan wacece HALIMA."
har wajen mota Cabaliya ta raka ta sai data fita takoma ciki
Ruwaida ta danyi nisa da gidan motan ta yatsaya cak
Tana dubawa taga danjan mai ne yakama dukan sitiyari tayi dan bata san ya zatayi ba gaba waya a hannun ta Ummi ta kwace
gashi duk titin anguwan ansanta shiyasa ta fito da mota me bakin glees
Aiko tana fitowa samarin anguwa suka dau ihu
KALA KALA ABASU KALA ABASU KALA RUWA RUWA
Duk idan sunzo wucewa sai sun mata wannan kirarin danma fuskan a murtuke yake batsa tsayawa
Wani tasamu da tasanshi ta aikashi yasiyo mata mai
tana tsaye wani mota yawuce ta motan tabi da kallin dan kamar tasan motan
Mall ne da abokin sa Mujashid acikin motan "Mujashi yace "dakata Mall wata nagani kamar Sis dinka Kharajina."
Mall da yaga Ruwaida sarai
murmurshi yayi yace "baka kalleta daidai."
Mujashid dama shine yake jan motan baya yayi dai dai sanda wasu samari suka zo wucewa suna kara yiwa Ruwaida kirari
Mall yace Kai kaji kirarin tama ina ga wannan wata me siyar da hajace fa kai ko dama dan hannune kasamu".
Mujashid yayi murmurshi yace" Wllh kuwa naga alama amma wannan macce .me tsada haka gakuma shigan mutumci."
"bakaji kirarin da yara suke mata ba kai de ka taya kozaka dace."
Mujashid yace "haka za ayi dan Wllh na kyasa."
Yabude kofan yafita
Sai da yabari ya karasa inda Ruwaida take
Dakarfi Mall yadaga murya yanda Ruwaida zataji
yace kafin kayi amfani da ita kaje a Amata Tast na HIV dan Wllh idan ka kaso bazan baka kanwata Nafisa ba."
Aiko taji dan saida suka hada ido da Ruwaida
Mujashid
Ya karasa inda take
Shikuma Mall yafito yazaga yashiga bazaunin direba yaja motan da karfi
Ruwaida ta Kalli Mujashid tace ba damuwa na amince inde Mall yaturoka wajenan
Har dare Mall shiru baiga zuwan Ruwaida ba kuma gashi abokin sa idan yakira baya dauka
Daurewa yayi yace Ummi wai ina Ruwaida tajene."
Ummi tace "Wllh fadan da mukeyi da Abida kenan tun dazu tafita wai zataje duba ma aikatan wancen gidan nasu nace ta dawo dawuri za amata kunshi amma shiru ba labarin ta gashi ba waya a hannun ta kuma agidan nan ba wanda yasan gidan Sai Sahal shikuma yana adamawa yanzu na tura masa Test yaturo min address din gidan baiyi Ripley ba ina gama bai duba ba kasan halin Sahal
Me kunshin har tagaji duk anyiwa kowa ita ake jira ni tsorona ma kar ta gudu dan bason auren take ba Wllh ina gudun aikin danasani......
Mall bai karasa jin maganan Ummi ba yafito yana cikaba da kiran Mujashid
sai asannan mujashid ya dauka cikin fara a yace Mall kana damuna fa kana rage minjin dadi....
cikin wani irin murya Mall yace "Mujad kana nufin wanan karuwa ta yarda dakai kuna tare kenan."?
Mujashid Yace "sosai amma kadena kiranta karuwa sunan ta Ruwaida kaga banzo ba ko yarinyar ce mezafi ce ta hadu karshe Ashe a Africa ana samun irin su."
"da gaske kake ta amince da kai.?
Mujad yace "sosai gamu ma a w w Hotel amma yanz.....
Awani irin tsawace Mall yace whattt!!!!!!? tare da jefar da wayan yazari key din motan sa kamar zai taka megadi yayi han yan hotel din daddy sa W2
*Tofa banji comment dinku sosai ba a pg 19 shiyasa ban kawo muku wannan dawuri ba na gaya muku yawan comment yawan typing*
*Wane mataki mall zai dauka*
*Da gaske ne Ruwaida tayi abinda mujashid yace*
*Ya Mall zanyi da halee kyan bariki a gani a gida*
*B JATTKO**AMFANIN SOYAYYA*
aure
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
ASHBAT
Kainuwa writers association 🤝🏻
*21*
ikon Allah ne yakai Mall w2 yana yin parking ko kofan motan bai tsaya rufewa ba ya shigo afusace cikin reception
din gai dashi ma aikatan suka shiga yi cikin girmawa
yace "manager duba min list wane room Mujashid yakama."
"OK sir na wane rana zan duba."
"na yau Kamar misalin 12pm ."
girgiza kansa yayi yace "Sir ai tun 6 na karbi duty amma oga Mujahid bai shigo ba sai de ko kane meshi awaya k......
Mall awani irin tsawace ya katse manager
" stupid! kamin aikin da nasaka kawai."
jiki na rawa manager da sauran ma aikatan wajen suka shiga duba list din yau sun duba yafi soba dadi
da kansa ya fuskanci lalle babu fuuu yafita kamar gogowa
Ajiyan zuciya suka sauke daya yace "to yau kuma waya tabo oga Mall ne?
dayan yace "kaide Ciko yi shiru suna lek'en sa har yashike mota sannan su kayi hamdala suka Fara gulmansu
Mall Yana shiga mota yasake kiran Mujashid amma abin mamaki sai yaji wayan yana Ringing a seat din baya
Afusace yajiyo sai kawai yaga Mujashid akance sheme sheme da earpiece akunnen sa yana gyad'a kai idon sa arufe
Hannu Mall yasa zai shako wuyan mujashid mujad da dama yayi ready yayi wuf yaja baya yatura kofa da kafa ya duro waje sai da yagan shi a waje ya fashe da dariya harda rike ciki
Mall kamar zai bude yafito kuma yaga kar yayi abinda zai zubar da kiman sa a inda yake da kima kifa kansa yayi a sitiyari yana wani irin huci idon sa yamasa nauyi
Mujahid lekowa yayi ta Window yace "major mena maka kake son yiwa mommy da my Nafi asara na."?
Mall da yadago kansa sai da mujahid yaja baya dan yanda idon Mall yayi wani irin ja har yabawa mujashid tausayi dan bai taba ganin sa cikin wannan yanayin ba zagawa yayi yashiga motan
Dafa kafadan Mall da yasake zama abin tausayi yayi
"haba my friend yaushe muka fara boyewa juna tsirin mu ne kake shirin boye nin to ni da kake gani dani aka daura auren ka da Aisha Ummi da kanta ta kirani take gayanin nazo a daura amma kai ma baka sani ba kar nagaya maka kaga na rigaka sanin wacece Ruwaida awajen ka dan Sahal ya gayamin komai tsakanin kada Ruwaida ko dama nasanta duk da ban cika zama a kasan ba ina cikin hotoro na kasa sanin wacece Ruwaida
Ai dazu ganin yanda kabi inda take da kallo kuma yanayin fuskan ya sauya alokaci guda ne yasa na Kalli inda kake kallo ashe itace har kana cewa naje na sameta amma maganan bai kai zuciba dan nasan waye Mall katuna tundaga nursery tare muka fara har kan degree mu na farko kafin kowa yaraba kafa nasan waye kai dama Sahal yace min kanayiwa Ruwaida mugun so kuma gashi nan nima na goda na'
Bari kaji
Yanda mukayi da Ruwaida ina zuwa wajen nace "ah ah amaryar mu lafiya kike tsaye anan duk da munyi lefi mu abokai bamu gabatar da kanmu a wajenki ba saboda yanayi yanda abin yazo mana Amma ama na afuwa ina zuwa da wannan ranan?
Ruwaida kallona tayi rai abace tace "da abin da abokin ka yafada da abin da kai kazo dashi da banbanci. "
Dariya mujahid yayi yace "ashe kinjishi daga nan ya Kwashe yanda sukayi da Mall ya gaya mata
Kuka ta fashe dashi tace "bansan wane irin k'i yamall yake min ba yanzu koni ba matar sa bace a matsayina na yar uwa agareshi Ya kamata yamin haka koda acikin karuwancin nake ballema na shiryu."
"gaskiya bai kamata ba amma ni nasan yana sonki insha Allah wata ran komai zai wuce ai soyayya me tsada kukeyi duk soyayyar da aka masa wannan jayayyar tafi k'argo dan haka ina son duk abin da zai miki ki zuba masa ido wataran kina da riba
Yanzu ina son kibani hadin Kai mushirya masa wani plan din da zamu gane yana sonkin
Kinsan
Hassana kanwar Sahal ko."?
Ruwaida tace Aunty Sana yanzu ma agida na barta ai."
"to matar yayana ce dan Haha zan kirata tazo gidanta
zan kai ki gidan ki zauna sai dare ki koma shima Mall zai dauka muna tare
Yaron da ta aika siyan mai yana kawowa na karbi motan na kaita gidan an mata kunshi da gyaran jiki ka godewa Allah Mall kana da sa a ayaruwa dace da irin su Ruwaida AI.......