Sashe 14
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaman kaduna yafi yiwa malama dadi dan sawa tayi aka gina mata islamiya acikin gidan tana koyarda matan aure da yan mata malama Hajara maccece da ake girmamawa ta Shara wajen fad'akarwa a kulmu cikin shidiman addini taken bude makaran tona rijiyoyin ruwa a anguwan nin masu karamin karfi gina masaltai a Sabin anguwani da k'auyuka kaiwa ziyara gidan marayu da asibitai Sam abin hannunta bai rube mata ido ma hakan ya tsayo mata kima da daraja a wajen dan gin Mijin ta musamman sirikar Hajja da Ahj Dashiru acewar su ta karawa family daukaka sosai ba kananun kudi Hajja take samu awajen Mudda ba kusan duk sanda taga dama tana ciran abinda take so ga arzikin Muddda wani Irina bungasa yake wanda yanzu duk duniya ansan Mai kwano shine dan kasuwan da yayi fice a aduniya tofa iyayen Mudda Sai suka dauki malama kamar wata silan bunkasan dan su kowa Sai ita ga rashin haifuwa amma bawanda ya damu Sai itace ma ta damu Tashiya tabi Mijin ta Yana America alokaci
Kwajin farko aka samu matsala a ajikin Muddakam amma bawai bazai iya haifuwa bane wani baiwan Kwan haifuwane dashi wanda yake da karfi sosai wanda acikin maza 100 da wuya asamu irin sa shi nashi Kwan Yana da karfi idan ba na wanda yayi daidai da nashin ba bazai iya haifuwa ba saboda Yana shika cikin mahaifan macce inde ma karfin su daya ba to narkewa yake atake ko 1second bazaiyi ba
Shine yasa zakuga wani yayi ta aure aure bai haifuba Sai ace baya haifuwa idan macece irinsa Sai ace juya ce rashin dacewa ne shiya turawa idan zasuyi aure Sai sun kwada amma ga muslmi bai hallta ba."
Abin yabigi Malama da mudda dan suna son haifuwa musammam Malama
Mudda yace "yanzu ba zamu haifu ba Kenan."?
Zaka haifu idan kayi dace da daidai kai amma ba da wannan matar ba,
Haka ita ma zata haifu Sai de amma bada Kai ba ita bazatayi wahalan samun daidai ita ba inde zaku Hakura da juna."
Ina daga malam har shi ba yanda zasuyi su hakura da juna
Haka suka dawo gida jiki a sanyayi
Mukaddam ya kasance mutum Mai harka da bokayi sosai kunsan manyan yan kasuwan nan da yan siyasa bakowa yakeda tsarkakaken zuciya ba afile suke mutane amma aboye halin su Sai su
Haka ita ma malam aboye tana bin Malaman subbu abin har ya kazanta ita kam gashi afili idan taga Mijin ta Yana wani abun yanzu zata dinga jawo aya tana fassarawa da take yawan sashi kunya yafara boye mata dan shima bazai iya dena bin malamai ba
Dan abone da yagada tun yana yaro uban sa ya koya basa bin bokaye da malamai
Malama duk da halaye masu kyu da ta nuna afili ta samu dangin mijinta amma awai aikin malamanta
Shiyasa akace kayi aiki da abinda malami zai wa azantar amma idan kaga halin sa kar kafi
Bawan da zai ce malama tana da fuska biyu abune da hankalin mutum bazai iya dauka ba
Akawi wani tantirin boka tun na mahaifin Mukaddam muda ya yarda da boka *AUTA* bai taba bashi failure a aikin saba
Malama da taji bazata Haifu ba tasamu Aminu
Aminu amincecen Mudda ne shi yake guda nar masa komai
"Malama ance kina son ganina.?
"Aminu bawani boye boye wani temako nake so kamin."
"Malama bawani temakon da zaki nema inada ikon sa ban miki ba ."
"Aminu wane boka ko malami ne amincecen yallabai."
"malama AI yallabai baya bin malamai koda da yanayi yanzu yadena kin shawo kansa keda ki keyiwa wasu ma wa azinnan balle Mijin ai yadena tun.....
"dakata Aminu kar ka maidani karaman yarinya mana,
Aminu nasan dukka motsin ku kaida uban Gidan ka katsaya kaji temakona kawai."
"to malama me temakon."
Kasa kasa malam tayi da murya tace "an tabbatar min da bazan haifu da mudda ba
Kuma naje wajen bokana ya tabbatar Minda bazan haifuba amma duk ba wannan ne damuwar ba damuwar shine mudda yanada rabon haifuwa kuma wai kwana kusa amma boka yace min na samu amincecen malamin muda ko boka sa zamu hada karfi da karfi da karfin awai aikin da zai min na mallaka Wanda Sai yanda nayi da mukaddam."
Aminu yace"wllh malama AI koyanzu kingama da Sir ban taba ganin macen da take juya mijinta cikin sauki ba irin ki Wllh da nazata kawai tsabar ilimin kine yake tafiyar da komai naki daidai da nusuwa Ashe de k....
Murmurshi malama tayi tace "karasa mana."
Shima murmushin yayi ya sunkuyar da kansa
"Idan da ilimin ma da temakon masu aiki da gagggawa na samu kan mijina da dangin sa dan da farko naga alama Sir bawani so yake minba Sai nayi wata guda bai kirani ko awaya ba Sai da aiki ya haukan sa bawanda yasan sirrina Sai Kamal
Sai Tabawa Sai Kai."
Tabawa me aikin tace wanda ita tafara koyawa malama komai kuma daga can rigasa ta dauko ta
Kamal dan gidan yayar malama ne yataro gidan mu yazama kamar yaron gida kuma shi malama ta dauka driver nata acewan ta shine muharraminta aboye kuma tayi haka ne dan yarike mata sirrin ta tunda bawanda yafi kusa dakai irin direba ka
Aminu da malama agaban boka Auta bayan malama ta siyi Auta da da manyan kudi da Mukaddam baya basa irinsu ya yarda da zai mata aiki duban farko yaga awai aure da mukaddam zaiyi kamar yanda nata malamin ya gaya mata
Da ganan yamata duk abinda yadace sukayi sallama
*Bayan shekaru 10*
Awanan lokacin malama tayi fice sosai wajen wa azi da sadaka da temako tayi suna Malama Hajara har kasashen ketare ansanta
Kamal ne yake jan malam a get na farko malama ta sauka dan hango wani buzu me gadi su da wani dan uwansa tana son buzun dan yana da abin dariya ko zata ji sanyi dan awajen wani bokanta take yagaya mata wani abu yana son faruwa da ita shine gaban ta yake ta faduwa
ta nufe su
"ah ah buzu dan fillo bak'i kayi ne."
"Malama ba baki na bane bakin najeriya ne yazo neman yariyar sa Yana kuka na gansa awaje shine nace yashiko na bashi abinci ga yaron sa."
Sai asanan idon ta ya sauka akan yarinyar da take ta faman gansaran abinci fari da kyan yarinyar bazai fadu lokaci guda ba budurwace zata Kai 15 ko 61
"bakon buzun da sauri yafito da pic na ya matso gaban ta yana nuna ma wata acikin hoton da yake alama family ne mutumin ne Sai wata da alama matar sace Sai wata budurwa da samari da Yara mata kanana 2 su 7 acikin
abin mamaki Sai taji shiden ba Yaren su buzun yakeyi ba shi shu awa yakeyi ita kuma dayake ta iya larabci tuda malama ce sai Sai sukayi magana babbar budurwa cikin pic din yanuna yace yarsa ce wani Doc a Nigerian yaje ya Aura sama da shekara 11 shine yafiyo neman ta dama su 5 ya haifa amma duk sun mutu a guguwan da ya afka musu har matar yara sa Sai yarinya daya ta rage masa yanuna wannan yarinyar kar ban pic din tayi tana sake kallon yarinyar da yanuna mata tace "yasunata yace *Ruwaiya* wannan kanwar tata kuma *Karajina*
malama tace meyasa Zaka aurar da yarka awanda baka San inda yake saune ba."
Cikin kuka yace yace" Yana yana Nigeria."
tayi mugun tausayawa mutumin da ganinsa dan kauye ne sosai wanda mutane kansu kamar ma tsoron su yake ji musamman
Yar tasa Sai wani zare ido take
Malama Tace "shike nan amma kazauna anan zamu nema maka ita amma yanzu garin nan ba karamin gari bane kar kufada wani hannun malama akwai Nuna tausayawa godiya bakon balaraben yamata tace daga wane gari kuke.?
Yace "mu shu awan jejin chadi ne".
Malama tacewa buzu to ka kaishi part dinku ya huta da alamun gajiya."yace "
Ita kuma ta kama hannun yar budurar da banda wani hamanin wari ba abinda take dan datti kamar an tono ta ga gashi amma gashin ba kyan gani awani dankare da gani bai taba jin me taza ba
Suka shiga
Hajja tace " y'ata abin alfaharina anya tausayinki da kwshe kwashen ki bazai sa wataran ki jawowa kanki wani masifan ba kidu ba yanda kika dauko wanda maki san asalinta suba kika ajiye kashi yanzu Mukaddam yace Yana mafarki da ita wayasani ma ko maiyace."
Murmurshi malama tayi cikin ladabi tace "Hajja Allah sai kiyaye
Hajja ta sake cewa "to yaushe zasu tafi ne."
Malama tace "Hajja ni abin ne yake bani tausayi wai y'arsa yake nema Wanda wani daga nan Nigeria yaje har chat ya Aura ya taho da ita to bajima da auren ba sukuma inda suke aka musu wani guguwa me karfi ya afku sanadin hakan yarasa matar da yaransa 3 da wasu dayawa adangi shi shine suka tashi awajen dan dama guguwan ya addabesu dan yawan Saharan wajen to bai sani ba ko ita yar taje neman sa bata sabuba shine yadauko photon ta yazo yana yawo nace awane gari suke yace Nigeria narasa kan bin ne."
Hajja tace"to kinjifa angaya musu Nigeria anguwa ne da zasu zo suna nuna photo ke kika daurawa kanki."
Shide Mukaddam yana jinsu dayake bame yawan magana bane amma gaba daya hankalinsa Yana kan zancen yarasa meyake damunsa akan wannan yar araf din da ko yarenta bayaji
Abu gamar wasa Mudda yakasa zuwa wajen harko kinsa zuwa yanzu yasan son wannan yarinyar yake
Cikin dare malama tayi juyi sai ganin mudda azaune tayi yazuba uban ta gumi
Ta shi tayi
"alhaji meke damun kane kakasa gaya min amma ni dan so da damuwa da Kai nagane da muwan ka nace son yariyar nan Kake kace ah ah baka daukeni yanda na dauke kaba kuma ni yanzu amatsayin yar uwa nake awajen ka kacire batun komai duk abinda kake so nima inaso."
"Malama meyasa zuciya bata shawara Wllh zuciyata bemin adalci ba baki cancan ci kishiya ba daga ni har dangina muna samun nusuwa dake da baiwarki da ban San me zuciyata take nufi da son wannan yar kauyen ba....