Sashe 8
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mamaki kowa yaji na ganin Wassilim d'an da bai fi shekara 17 amma dayake yana da jikin girma kamar cikeken saurayi yake
Nura ture wassilim yayi da karfi yayi cikin gida shikuma Wassilim ya wuce wajen motan YA bude da karfi ya finciko Hamrah yana janta har inda su Baba suke
"YA Hamrah kigaya musu shine Wllh...
Itade kanta a dafe jira kawai take Nura yazo yace wasa yake mata jin kwakawal wanta take yadena aiki kanta yana juyawa
Bala in fada su Baba Hamza sukeyi
Ganin yan anguwa sun fara taruwa ne yasa Baba Haruna YA kama hannun Hamrah suka shiga ciki su ma sauran shiga sukayi su kaga Nura ya tara matan gidan yana gayamu su
Aiko wasu harda gud'a
Umma tana ta hamdalah ai gwara da akaje akayi wannan gwajin da an lika mana salalan bariki da sunan namu ne bakwaini ne."
yaran gidan duk ka tsalle suke suna murna banda yaran Baba Haruna Juwa ita ma kuka take sosai
Allah sarki inna sai tambaya take meyafaru aiko Hajara matar Baba habibu ta gaya mata wai wai ai aranan agida suka tabbarar da fad'an kurma dan kafin a Ankara ta dauki wani bokatin karfe ta dokawa Hamrah wani tabarya ta Zara dak'er aka saka Hamrah a gidan Baba Haruna
Da gudu taje d'akin K'ira ta samu mijinta ta fad'a masa aiko agunsa aka sake ganin hauka dan budu daya yayiwa kofan gidan Baba Haruna ya karye ita ko Hamrah tunda aka turata a tsakar gidan ta zufe Dan ba za akirata me hankali ba balle da taga Baban nata tayi yunkurin guduwa Ahamed da Khalifa yaran Baba Haruna suke cewa hamrah ki gudu amma Ina cilak ya dauketa yayi wani tafkeken rijiyan gidan da ita da kyar Khalifa da Ahamed da Baba Haruna su ka kwaceta amma fa baba kabiru yayi mugun fin karfin su gashi bayajin Bari sai da yan anguwa suka taru
Gidan yacika kowa akace Hamrah tayi ciki sai yace zatayi wannan kyan nata ai dama masifane amma fa fur baba Kabiru yakasa rukuwa dan duk yawan mutanen zubar su yake shi abari ya jefa Hamrah a rigiya da bai samu ba kawai ya kin kimo baba Haruna zai jefa shi dan yanaga shine ya hana ya Kashe Hamrah dak'er shima yasha aiko ya zuciya yace asakar masa y'ar sa ya kashe
Aka saki hamrah Wanda ita ma ya kashetan take so da gudu tayi wajen tana cewa
"dan Allah Baba ka kasheni kubari ya kasheni haifuwa na bai masa amfani ba ko aranda ban ta ba ehbo masa ruwa Yasha ba Sai Yau na kwaso masa cikin shege a gaban dinbin al umma abarni Wassilim shima da gudu yayi inda take ya riketa gam gam Baba kabiru yayi yayi ya kasa rabasu Inna ce tace masa kar ya kasheta amma ya koreta a gidan gidan sa ya shiga ya kwaso kayan Hamrah ya waso mata ya cewa wassilim ya gayawa Baba Haruna idan ya yarda Hamrah ta shiga gidan Sa sai ya k'ona gidan Mama ADTINE ta gane dan tanajin kurma dan haka ita ta fassara har yan anguwa kowa ya tsorata
Hamrah ta juya zata fita Wassilim yace "yanzu ya Hamrah baza ki tonawa dan iska asiri ba zaki tafi Ina zaki dan,
Allah kiyi magana."?
"Wassileem kar ka damu magana ta bazata k'arar Dani komai ba anan duniya akwai ranan da *za acirewa kowane bawa laka aranan ba wani me mulki Sai wanda shi shine mulki Fir auna da yakira kansa me mulki shima a kwance yake Kai hatta shi izra ilun da shi ya Zare ran fir Aina sai yanda mai mulki yayi dashi wannan ranan yana nan aranan gabbai NE sheda*
Dak'er take taku saboda Maranta wani irin murdawa yake ahaka ta karaso wajen kannen nata ta kama hannun su ta na murmurshi "Habibullah Juwairiya Wassileem Ina muku fatan alkairi Juwa dan Allah karki yarda da maza kinga Wassileem da Habib sune k'anne ne Wllh har su Bana jin sonsu yanzu aduniya ke daya nake so Sai Inna Wllh ki tsani maza kuma da yanzu zuwa kowane lokaci zan iya zuwa na tafi dake dan yanzu nawa rayuwan maza sun gama dashi dan ke Zan rayu naso Baba ya kasheni shima a Kashe shi dan shima ai namijine ko
Wassilleem yace" ya Hamah kinsan mekike cewa yanzu nima bakya so?
Bata bawa wassilim amsa ba tameka ta Kalli Umman Nura
tace "HADIZA badan tsakon da zan baki ki bawa d'an ki kunnuwan ki baza su dauka ba dana baki amma...
Taki karasawa
Ta girgiza Kai ta juya ta fita mutane dan kam tana ratsasu tafita da gudu Khalifa yabita yace" Hamrah Ina zaki.?
"wani harara ta watsa masa nace"inda ku ka aikeni."
"haba hamrah dan Allah kar ki zabi shiga duniya mata irin bai kamata su shiga bariki ba dan zasu dulmiyar da al umma da yawa mata irin ku a bariki masifa ne kiyi hakuri zan kaiki gidan wani abokina me mata 2 Abbas kafin Baba Kabirun ya huce....
Wani irin tsawa ta daka masa
"da kata dan akuya ko Kai ma ka yaba ne."?
Khalifa ware idon sa yayi akanta wai shi yarinya kamar Hamrah zata gayawa magana bayan a haife YA kusa hai farta dan gaba yake da Nura ma
Girgiza Kai yayi bai ce komai ba ya juya
Itako tayi gaba tasha tayi
kaduna
Kano
kamar zata shiga sai taji ana meduguri saura mutum daya kawai ta fada motan medugurin Dan wani azabeben ciwon Mara take ji
HAJIYA kawo Kudin ki sai asannan ta tuna ita bata da ko kabo Dan Nura baya barinta da kudi yatsan ta ta kallah da Dan kareren zobe na Gwal Wanda da ky'ar Nura ya barta dashi Dan tasha samun gwalagwalai yana kwacewa Sai da tanuna bacin ranta dan tana son zoben wata mata da take gefen ta tacewa iyata wannan zoben meye tacire ta mek'a mata matar ta karba tana ."yarinya ai wannan Gwal ne
"to kirike shi ki biyamin kudin motan."
Matar da sauri ta fitar da kudin motan ta mek'a
Mota ya sauka a meduguri amma wajen karfe 10 na dare lokacin doka yayi ba da man fita a tasha dole anan suka gwana Hamrah tun saukan su a mota ta ga ta bata inda ta zauna sosai gashi bata zo da komai ba Sai matar ce tarakata toilet tare da bata zani ta daura a tunanin matar period nema dan bata bari ta gane tana ciwon ba
Yanda taka yanayin jinin yana zuba gunduwa gunguwa tasan cikin ya fadi bataso haka ba taso yazo duniya ya taya ta daukan fansa
Mata da gari yawaye tace to yarinya ni anzo daukana ga zobenki amma da kinzo mun rage miki hanya Dan yarona ne yazo daukana gashi can inane anguwar taku.?
Hamrah shiru dayi da sauri ta tuno ai akowane gari a kwai kasuwa kawai Sai tace bakin kasuwa."
Kai kina nesa ni ina nan Bulumkutu amma kizo idan ya sauke ni YA karasa dake."
"ah ah Mama na gode yanzu za azo nima d'auka na matar."
batayi musu ba Dan hamrah kana ganin ta zakace yar wani babban ne
"shikenan ga zoben naki ko."
"ah ah mam...
"ni karbi dallah."
Tace da Hausan ta kamar na B Jattko
Hamrah ta karba ta mata godiya
tunda ga nesa Hamrah ta ke hamgo wata balarabiyar budurwa Fara sol kyakkyawa ta kwantacecn gashinta gadon bayanta dan wani yaluluyin mayafin da da yafa ana hango gashinta kyanta har tsoro yake bawa Hamrah amma tayi mamakin ganin zanen barebari taya taya afuskanta
Ido suka had'a kawai Sai Hamrah taga ta sakar mata murmurshi tameke tayi inda Hamrah take
" assalamu alaikim sister tun dazu nake son yimiki magana danaga da mamar ki awajen sai naga ita ya dace tamiki magana jikin ki a bace baki gani ba."
Itako Hamrah baki a bude take kallonta mamaki yanda taga tana Hausa duk da hausan nata itama irin na matar nanne wato hausan yan meduguri
Bata zata ta iya Hausa ba
" ba Mamata bace ni bakuwa ce."
Taji bakinta ya furta
Zama budurwar tayi ta dafa kafadun Hamrah
"idan zaki zo bakunta bazakiyi shiriba Gaki a fuska kamar wayayyiya duk da yana yinki da fuskan ki yana tuna a lamun akwai damuwa duk da nasan nawa damuwan ya girmi naki."
"Damuwar ki bata girmi nawa ba."
Hamrah tace
Buduwar tace" Ummmm
Bazan musa miki ba amma ina son jin naki."
Dak'er ta matsa Hamrah ta gaya mata komai
Ajiyan zuciya Budurwar ta sauke tareda goge guntun hawayen da yazubo mata
tace "nawa yafi naki nesa ba kusa ba ni Sunana *AYYARAM* ni tawa kaddaran uwata ita tacimin Amana yanzu haka cikin na tsawon formonth nake dauke dashi kuma da hadin bakin uwata."
Hamrah Bazaki zauna a garin nan ba ganin maciya amana ne kinga motan can shatan sa na dauka tun dazu nake tunanin nin inda yaka mata naje nayi rayuwa na rasa ki zaba mana zan baki cikekken nawa tarishin."
Daga nan ita ma tabata nata labarin sosai Hamrah tana kuka tace lalle Mama Kangiram da Baba Duno yan akuyane ita mama ko kishin kanta bata ji yanzu Ina yakamata mudosa.?
Ayyaram tace "nide hankalina yafi kar Kata da Kano."