Sashe 21
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"sabo da da wuya asamu y'ay'an larabawa haka anan kasan malama zata bincika ai malama ba bakuwa bace a gidan marayu."
Duka magan ganun Aminu Mudda yayi naam dasu dan haka yasamu yarda doctor Yusura tare da yimata alkawarin biyanta manya kudi suka tattara suka tafi yanzu haka yaran shekaransu daya kuma yace ana yaye su zai kar bosu
Kinji abinda ya faru bayan barin ki gida ."
"Amma Aminu idan ba k'agen labarin nan kayi kawai dan na baka y'arka ba me shidanka."?
Wayan sa yafito dashi yabani
yace "kinga pic din yaran da Mudda kuma kinga nan ya shiga wata weldone hotunan yaran ne har sunfara tafiya abin sha awa bul bul dasu tana ganinsu ta gaskata Aminu dan ko makaho ya shafa yasan jininta ne
Sai washe baki take tana na nunawa Hamrah da Ayya suma murna suke tayi
"YA Aminu yanzu ya zamuyi musamu ganin yaran nan da Umma inji Ayya."?
"gaskiya saide nabaku number ta da kuma yanda zaku sameta a instagram dinta da tweeter kunsan likitan mata ce tana sauraron mata Sosai kuyi sabo da ita sosai har kukai mata ziyara Sai kuga yaran har ita karaji din dan asbitin sunce ba aikinsu bane sun bata sallama tana gidan doctor din
"Ruwaida tace zamu baka y'arka yanzu amma Sai ka yarda zamuyi aiki da Kai tukun zamu baka y'ar kuma mucire ka a cikin wanda zamu dauki fansa
Dan dama a nawa fansan mutane 6
1 MALAMA
2 TABAWA
3 DOCTOR HABIB
4 KAMAL
5 DA KAI AMINU
6 ABBANA
yace "wane irin aiki?."
"sona ke mu hada guiwa da Kai wajen guda nar da aikin mu."
"ko baki fad'a ba nima ina da niya saboda ina son Mudda ba najin dadin yanda family sa suka tarwase amma kinsan Sai addua dan malama ta wuci duk tunanin mu."
Ruwaida ba ta sha wahalan sabo da Yusura ba har mukayi sabon bayan kamar shekara likacin munyi sabo sosai da kanta ta dameni nakawo mata ziyara mukaje mu duk ka
Hamra Ayya Barrat Abdallah
A Egypt
Muna sauka a airport
Aunty Yusura ce tazo daukan mu
Ashe Yusura ta wuce yanda muke tunani farar balarabiya wayewa da kogewa a Boko baki bazai iya Fadan saba
AHLAN da SAHLAN ne a bayan motan yan biyun Umma sun girma sosai sai kiriniya suke sai kallon su nake kamar na hade su da jikina
Sai bayan munyi dinner wata mata ce da gani yar uwar Yusura ce ita take ta dawai niya da mu tana da kirki nide na masu na gata inda Ummata zata bullo har nagaji bayan muyi wanka mun sake fitowa falon a harshen hausa dan kar suji
nace "sis nifa nagaji Umma kawai nake son gani jina nake kamar ba gaskiya ba ne."
Abin mamaki me makon Hamrah ko Ayya suban amsa Yusura ce tabani cikin harshen hausa ban taba zaton ta iya ba larabci mukeyi
Tace "sorry yarinya ta Umma ki tana cikin koshin lafiya Ummu Suleem shiga kifito da Aunty Khadija."
Baki na sake na ke kallon ta har Umma ta fito ban sani ba kawai mekewan Ayya da Hamrah na gani sun doshi inda wata wayayyi yar macce da gani jin dadi ya zauna mata sukayi da gudu wanda ko ba afada musu ba Sun San Umma tace fadawa a jikinta sukayi suna cewa "Umma kece ita ma rungume su tayi ta na shafa kansu ni kam na dan K'are awajen
Sai su suka ja ta har inda nake
Hannuna ta kama
Cikin rawan murya tace "Ashsha kode kina fushi dani ne akan abinda namiki Wllh ba lefina bane bansan nayi ba.......
"Umma bana fushi Sai mamaki kawai nake."
Aunty Yusura tace"nasan zakiyi mamaki wannan duka aikin Aminu ne Kharajina ta warke tun ran data haifi AHLAN da SAHLAN shine Aminu ya kwashe komai ya gaya min na jijina labarin ku ke da Khadija abin tausayi ne Khadija tunda ta warke kukan take har Aminu yakawo mana labarin ki tukun ta samu sauki nasa KHARAJINA a makarantan wayar da kan mata da koya musu abubuwa kin ganta de ko koda wace iriyar Mace zata iya karawa."
Bayan mungama koke koken mu nace "to Aunty bayan zaben Abba bai nemi ganin mahaukaciyar da yayiwa ciki ba."
Duk shiru sukayi suna kallona da alama da magana a bakin su
Can Yurura ta numfasa tace "Ruwaida munyi miki wani lefi ban yi haka da wata manufa ba Sai dan na koyawa malama hankali a sanda komai Zai bai yana nayiwa malama shiri na musamman
Ruwaida na aurawa Mukaddam kanwa ta UMMUSULEEM ."
Tanuna wannan matar da take dawainiya damu
Cikin mamaki nake kallon ta
"kimin bayani Aunty ".
"bayan angama zaben Nigeria Abban ki sun samu nasara da ya nemi ganin Mahaukaciyar nace ai tawarke da ma surprise din sa nake sonyi na nuna masa UmmuSulem a matsayin Karajina abin mamaki Sai yagigice yace shi aranan yake son a daura auren su ina gayawa Ummar ki tace ta yar da a daura da Ummusulem a ranan aka daura auren yanzu haka ita ma ta Haifu ga yarinyar tanuna wata kyakkyawar yarinya zatayi shikara daya tana tafiya sannan tace kuma ita ma Ummar ki tana da
Ciki."
"ciki? kuma Ya akayi tayi ciki bayan Abba bai san da ita ba
Dariya tayi tace"
Allah kenan shi yake tsara komai yanda yake so
Dabara mukayi dan inason yazama Khadija ma ta tara yara shine nacewa
Ummusulem tace wa Mudda ita tafi jin dadin sa asanda take mahaukaciya fuskan su arufe
Tana fada yace Eh Wllh nima haka yanzu jinake kamar ancanzaki amma ban fada ba dan karki ji ba dadi."
Ummusulem tace "to ko rufe fuskan zamuyi ko zamu ji dadin wacen karan aiko Ya yarda daka nan muka tura Khadija
Aiko kullum zai ce arufe sai ayi idan ido na ganin ido to da Umusulem yake idan an rufe to da Kharajina kinga ita ma Umman ki tayi ciki
Wannan shine burina naga sun tara yara alokacin buri na yacika na nunawa malama kumurcin kan dutse ne mu kuma Allah sheke da tsara yanda yaso ba ita ba ko bokan ta."
Wani irin ihu nayi na fad'awa jikin Aunty
"gud Anty Wllh baki min lefi ba Sai ma faranta min da kikayi Wllh Wllh tun da nake ban tabayin farin ciki irin yau ba
Wllh inda wata zan kadediyar budurwar ki sake aurawa Abba duk su haifi yara 12 12 12 kinga aka hada mu 40 kenan akai wa malama Sai yafi mutuwar ta ciwo."
Hararana Aunty ummusulem tayi tace "baki da hankali ko da
gamu ba kari."
"Da hankali na second Umma".
wannan baban naki ne har zai iya zama da mata 4 mu ukku ba yaya mutumin da yafi Agogo iya aiki yanzu inaga nan ma kusan wata 4 bai zoba balle Nigeria
(Allah sarki har kuntuno min my fauxia conel akram )
Nima nace "to Wllh inde daga ku ba Kari
to ku daje dan da gaske nake son kanne dayawa mucika gidan malama dan haka Sai de kuyi 15 15 Wllh a gaban nan."
Murmurshi tayi tace "Ruwaida baki da kunya ko."
Munji dadin zaman kasan daga baya mukayi shirin komowa badan komai ba Sai dan fansan mu
Amma fa su Umma sun Dauka karatu nake dan su Hamrah ma cemu su
Aminu yayi abokan karatunane kuma agidan su muke zaune da Umma ta matsa mu bata number maman su Ayya na Cabaliya me aikin mu muka bata suke gaisawa
Taso mubar mata Abdallah nace ta barshi
Yanzu shekara Ukku kenan Umma ta haifi yar ta Mace Abba yasa mata Hajara sunan malama aunty Ummusulem ta sake haifuwan namji Amran
Malam kaji tarishin mu."
numfasawa malam yayi yace "hakika an zalince ku amma ku zalincin da kukayiwa kanku a matsayin ku na musulmai yafi karfin zalincin da aka muku yawa kutuna banda shirka ba lefinda yafi zina
Duk lefuka kamar guguwa yake shawaji amma duk sanda zina ya shika to zai kafu a waje daya sauran lefukan suna jif guwa kansa wanda ba karamin tuba ne zai baza shi ba
San nan ina rokon ku da kuyafewa duk wanda suka muku lefi dan kun fisu lefi....
"Mun fisu fa kace."
Inji Hamrah."
Malama yace "gwarai kunfisu zunubi dan me fushi yafi me mugunta
Daukan haki
Shi me mugunta yana gama muguntan sa Ya gama Ya manta
Amma me fushi kullum yana kullace da shi Yana tsaka abinda zai masa yarama kamar ku da kukayi shekara 6 kuna shirin kulle kulle daukan fansa kar kuyi mamakin kungama wanke musu zunubin ma
Abinda nake so da ku kuji tsoron Allah ku tuba daga nan yafara jamusu aya amma kafin ya sauke Ruwaida zata sauke kuma ta fassara masa
Ruwaida tace "kagama ko?
To dama bamu zo wajenka dan mu nemi sulhu da Kai bane munzo ne mukara maka sani akan abinda kake wa azan tarwa Kana zakin karuwai ka bincika abinda yake fitowa dasu karuwanci tukun dan ruwa baya tsami banza idan za abi ta b'arawo to abi ta mabi tsawu
Da haka muke maka sallama."
Tashi sukayi suka fice
bayan kwana biyu
*FANSA*
*NURA*
Hamrah ce a kwance akan cinyar tsohon senator Zazaje asalin wanda suka fara haduwa
Sake shaho kirjin sa tayi ta kashe murya tace "my sweet yaku kayi da director NE?
"haba tawan kin sanni fa an riga an cire duk wani shedan Nuraddin Hamza Sank'ira yayi degree awanan year din
Haka center waec da neco
ma nasa an cire duk wani sheda da zai nuna yayi exam a shekaran
kinga bashi da wani sheda da zai bawa kotu asake masa wani a matsayin ammasa fashi sai de shi akama shi amatsayin dan fashi
Yanzu Nura ko matsayi messenger ba zai samu ba a kaf fadin Nigeria ga sharrin sata da nasa aka masa a bank wanda bai isa ya biya koda rabin kudin ba."
hade bakin su tayi ta na kashe shi da wani irin Kissing
Gidan Nura
afusace yashigo gidan yana kwallawa matar sa kira "Sadiya Sadiya
"ah ah Abban Khairat ba asamu nasara bane naga har kayi dare haka.?
Afirgice take tambayansa