← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 46

Sashe 25

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar Mudda ya budewa malama kofa ta shigo
"haba Alhaji me haka ka yar da kaddara mana katuna Allah baya hadawa bawansa jin dadi gaba daya aduniya dole kowane bawa da kaddaran sa dan ya mana alkawarin Sai a lashira zai hada mana jin dadi duka amma aduniya jarrabawa a ka turomu Allah baya hadawa mumini Abu biyu jindadi kwanciyar han kali ka duba yanda Allah yamaka ni imar dukiya wanda nasan mutane dubu suna cewa ina ma sune
Ka godewa Allah Ya maka ni imar dukiya wani bashi da ko abinda zai ci a gidan sa ga kuma a sake jarraban sa da abinda yafi nakan nan."

Mudda yace "malama y'ata fa ta min haka yasa ke sa kuka."

"To Alhaji ya za ayi dama sai da nace a bar ta agida da agida take ba zatayi haka ba amma ka nace ka korar min yarinya duk wacce a kace zaman kan ta take dan tayi haka ai ba abin mamaki bane."

Dan kar ya gano wani Abu batace Ruwaida ta kirata ba

Tace gaba da yi masa nasiha har ya samu bacci me nauyi ya dauke sa

Gidan Auta
Malama tace "to yanzu ba yanda za ayi a man tar da Ruwaida gida."

Auta yace "Hajiya yau muka mara ne tunda aljani Dokora yace ba zai iya tunkaran ta ba to ba wanda zai iya yarinyar tana da tsari sosai a jikinta ta nada addu oni ga shegen kafiya irin su masu bushe shen zuciya Abu baya saurin cinsu amma za aci gaba da cusawa Mudda tsanan ta kawai

da ky'ar a ka samu Ruwaida ta kawo numfashi

Bayan kwana ukku ta ware ras dan ita take nacewa wa ma asallame ta

Doctor ya shigo da
takardan sallama a hannu sa ya mekawa Hamrah yace "amma a ki yaye gaba Sai wani takardan yasake me ka musu yace gashi wannan kuma a siyi maganin aci gaba da sha sabida abida ke cikinta shima yasha wahala dan da kyar muka sayar dashi ma kuma tac.....

"What !!!!
Atsorace Ayya tace "doc me a cikin ta.?

Kallon mamaki doctor ya mata yace "ban gane ba?

Hamrah tace
" Kai ne de bamu gane ba me acikin nata."

"Kuna mufin Baku san tana da ciki ba kenan har na wanni 3."

"Mune muka kasani."

inji wata mata da wani saurayi da suka shigo a lokacin

Hamarah Ayya Ruwaida duka atare suka mek'e cak

A tare suka furta
"mommy Affan!!!!..

Murmurshi Afffan yayi ya na kallon Ruwaida

ita kuma mommy tace "Ummmm my daughter
Kiyar da ciki ne dake kuma na d'ana kinga yanzu idon ki zai zo kan sa ki aure shi tunda ba irin magiyar da mamu miki ba nida daddyn sa amma kin ki yanzu da haka ta faru dole ki aureshi mu munason cikin ni na bawa my son shawaran haka."

Affan murmurshi yayi yace "nasan zakiyi mamakin yin cikin ki a matsayin ki na wanda kike tatalin budurcin ki sabo da first night ko to nayafe first night ni Ruwaida ta kawai nake so."

Ruwaida tace "duk da ba yau na fara cin karo da abin mamaki ba wanda yafi haka ma yafaru a Kai na
Amma ya akayi nayi ciki."

Murmurshi yayi yace yanda akayi mommy ce ta ban shawara kamar haka

*Wata rana*
"Allah mommy idan na rasa Ruwaida zaki rasani".

"Affan ba zaka rasa taba wai ba kace kuna rage zafi Kai da ita ba.?

"Eh Mom."

"to mezai hana ka yaudareta ka amshi budurcin kaga dole ta yarda ta kaure ka."

"caf Ruwaidan ai baza ta taba yar da ba ta wuce tunaninki mom."

Murmurshi tayi tace
"ta isa ai idan ta san wata bata san wata ba

Rage zafin da kukeyi ba kwa samun nusuwa ne."

"ah nusuwa Kai ai Ruwa ko mafarkinta nayi Sai nayi wanka."

"yawwa to ina son kasan yanda zakayi ka mata Dabara ka dinga hada sperm dinku waje daya kana goga mata kaga wata rana zata samu ciki shikenan bata da shijjan guje mana."

Hako ko akayi har wata rana kike cewa

"my Affan ni fa ina tsoron goga min abin ka da kakeyi kuma ko mun samu nusuwa ba ka fasawa ina tsoron kada ciki ya shiga fa tunda muna samun nusuwa."

"hama my sweet ta ya ciki zai shiga bayan baki da kofa ai ciki sai masu kofa nide ina son ki aureni dan Wllh ba zan barwa wani ke ba
Amfanin soyayya aure. "

Ai kin tuna da haka na ke yaudaranki kusan shekara sai gashi Allah ya kawo yanzu

Kuma ni doctor ya fara bawa result naje na kaiwa mom

dafe kanta Ruwaida tayi tana innalillashi!!!

Ayya kam cikin kuka ta fara cewa
"yanzu duk tatalin da muka yiwa budurcin ki Ruwa babu ya tafi a ban za."

Hamrah tace "ai cikin nan zubar shi za ayi."

Mommy tace "kar ku fasa zubar shi ai kunsan ni wacece kubar gani ku karuwai ne kun San manya to mu manyan ne na asali kun sani ba wanda ya isa ya ja Dani a fadin ka san nan

In ban da ma so sone me Affan zai yi da Karuwa."

tajuya ta Kalli doc tace "Hamza Kai ne sheda duk abin da yasa mu cikin nan."

tajuya ta fita Affan ya taka mata baya dan yasan idan ya tsaya zai kwashi kashin sa ahannu a wajen yan ukku balai

Hamrah tana kuka tace "mu kuma haka rayuwan zata kasance daga wannan Sai wannan....

Ayya tace" ai duk lefin kune Sai da nace a dauki fansan nan dai dai misali sauran abar wa Allah amma kuka ki kuduba abin da kuka yiwa matar Nura a gaban yaran ta ku kasa kattin maza suka dinga hayeta kamar doki

Haba Ruwaida idan kina tunanin Allah bazai jarrabe ki ba kin yaudari kanki kituna mummunan k'udirin ki akan mahaifinki kituna yanda ya dinga zubar da hawaye a kanki
tun farko nace mubi shawaran malam kuka ki musamman ke Ruwaida kinsani kin take ina mu ina dena ganin matsifu."

Hamrah tace Wllh Sai anzubar da cikin nan."

Ayya tace "OK kina da ikon ja da mommyn Affan kituna ita ce fa shugaban alkalai na k'asa

*waye*
*AFFAN*

Affan d'ane ga Alhaji Sulaiman minister Mai kuma babban dan kasuwa

Sai matar sa
HAJIYA HADIZA
Shugaban alk'alai yaransu 6 duka mata ne Affan ne namiji
Affan dan gata ne na garshe meji da naira dan ya na aiki da matatan man petrol na k'asa

A b'an garen kyu Affan ajin farko ne dan iyayen sa Fulanin yola ne

Affan ya gama macewa da son Ruwaida

duk kan su jikin su asanyaye suka shigo gidan baye Ruwaida da ko magana bata iyayi yanzu duk tana din da takewa sojan ta wanda bata awa Sai ta tunoshi duk da bata san inda zata gan sa ba tana ji ajikin ta shi ne mijinta dan tasan dan uwanta ne na jini tunda shima yace dan gin umman sa yan niger ne kuma iska yayi sanadin dan ginta ba ta Tantama ita ce yayar umma Kharajina wanda suka zo nema wani k'ara ta kwallah ta fada jikin Ayya
"Aunty Ayya me zan ce masa me zance wa sojana watarana Affan ya cuceni

Hamrah tace "towai ma sis ya akayi ki ka kasa gane kina da ciki .?

"Kin san dama ina b'atan wata to a wannan shidiman daukan fansan wata 3 ban ga period dina ba Banyi tunanin ciki zai iya shiga ta ba shiyasa."

Ayya Hamrah Ruwaida a zaune a gaban wani likita

Ayya tace "Doctor yanzu ba yanda za AYI azubar da cikin ba tare da an taba budurcin ta ba

*To masoya ya ko me doc zaice musu*

*Kuma idan an zubar ya zasu kare da mommy*

*Nayi ne saboda comment din ku najiya*

*kunsan yau baranan post bane na dan bakune sa boda yanda naji wasu suna fassara Ruwaida ni kuma Ina son ruwaida amma Sai naji comment din ku idan na bai min ba zan sake baku Team ruwaida*

*B JATTKO*
[9/12, 10:16 AM] ‪+234 803 970 1225‬: *AMFANiN SOYAYYA*

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*
*ASHBAT*

*Masoyan rayuwa*
*Group*
*Zauren beenaxir*
*Miemie beee fans*
*AZRAA FANS*
*Inajin dadin comments din Ku* 🤝🏻

Kainuwa asso

*15*

juyata Ummi ta farayi bakinta na rawa ta fara magana

" tunda na fara ganinki a bank hankalina ya tashi nayi mamakin kamanki da mu har naji ina son na kara saki a ido na

Kimin bayani ya akayi kika zama yar gidan Karajina ta

bayan naje garinmu ko kara ban gani ba sai tarin Sahara bani da kowa ."

"Ummi labarin me sawo ne."

hanunta Ummi ta kama suka shiga ciki bayan tacire zurmemen hijab dinta ta rufa mata

Babba parlour yayi sit cike da family me walwala iyaye da yara
Kowa Ruwaida yake sauraro

Cikin nusuwa da kamala ta zai yana musu komai na rayuwanta

Yaran Hajiya Ruwaiya kuka suka fara har Anas me bin bayan Mall duk kan su suka fad'a jikin ta suna kuka dan basu da burin da yawuce suga dangin Ummi dan Ummi a kullum sai tayi maganan dangita tayi kuka ta koya musu son danginta kullum zancenta baya kuce su

Kharajina mekama da Ruwa ce ta dago
Ta kalli Ismail da yake gefe a zaune

Tace "Yamall bakayi farin ciki ba dama itace wanda kake bani labari ta muna kama ashe yar uwar muce
Yamall kayi farin ciki mana kai fa kasha cewa Ummi insha Allah zaka nemo mata dan ginta ba yanda za ayi duk su hallaka za asamu ragowa ashi kayi gaskiya ansamu ragowa."

Mall ko Kira kawai ya kwallawa yaron Sahal da yake kofan parlour ya shigo

Ya Kalli Jaafar din yace "kaje gidan karuwan da kuke zuwa ka dauko min yaron nan Abdallah amma kabiya kasiya masa wasu kayan sawa kar ka kawo mana shi da kayan da aka siya da k"azan tan zina bayan an ciyar dashi da Haram."

Yayi maganan yana me k'awa Jaafar ATM din sa Jaafar ya fita

Ummi tace "yanzu haka Karaji ta sha wahala
yanzu dama a nan nan kaduna take gidan me kwano
Chapter 25 · 0% Book details