Sashe 16
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nikam abin dariya yabani ga fisari ya dameni Sai nasaki dariya sosai
Abinka da soja kawai Sai yazuciya ya fara fada wani murya naji abayan sa Yana cewa "ya akayi Matawalle."
Wanda yake fadan ya Kwashe abinda yafaru ya gaya masa ya daura dacewa haba me ake da aiki a Nigeria arasa inda za aturo mutum Sai inda za arena maka hankali nifa bazan iya service din nan agidan mutane ba gaskiya."
Dayan da yake bayan azuciye Ya bode kofan motan ina ganin fuskan sa dariyan da nake ya makale ganin irin kyansa da kuma kamar nasan irin fuskan amma banga ma tunani naba naji an wunsiloni waje tare da cire min shijab da nikaf alokacin daya amma me shima cak ya tsaya Yana cewa " *Kharajina* nima da sauri na kalleshi jin ya ambaci sunan Umma na amma na dauka yazata itace tunda muna kama
Dayan naji
yace" haba *MALL* wane irin Kharajina kuma kana wannan siririya kuma tafi Kharajji fari dan kama suke."
wanda aka kira MALL yayi shiru yace koda yake ance da irin wannan kaman aduniya
Afili kuma yace "ke kiyi litdown ki nada hankali soja kikeyiwa dariya."
Najuyo ina kallon sa wani irin tsawa da bansan irin sa ba yadoka min wanda yayi sanadiyan kufcewan fisarin da nake dannewa bansan sanda na zube guiwowuna biyu a kasa na daga hannuna ba abinda ban taba inshiba yinshi ba ko a primary school kukane ya kufcemin
Bajimawa Sai ga Dan zomo wani yaron gidan mu yazo shiga aiko da sauri yayi parking yafi Yana cewa ''yasalam! Madam ya akayi ne yamusu bayani suka ce Natasha shi wanda aka kira da Mall har yanzu kallo yake bina da shi yace "kobe ma kiyiwa soja dariya."
Fadawa tayi cikin malama tana kuka ta gaya mata aiko malama ranta yab'aci sosai ta kama fad'a takira Murtala anan yake gaya mata dan gidan gomna Matawale aka kawo services shine tamusu abinda bai kamata ba amma ayi hakuri basu santa bane
Malama tace " Ruwa kiyi hakuri dan gidan gomna ne zaiyi service shine baban sa yace yayi anan YA yarda da yawan security din gidan nan
Kiyi hakuri kidena shiga harkansu kinji. "
Ruwa tace" shikenan."
"Malama Bari naje na gaida Umma."
Malama bata son taji Ruwaida ta cewa Karaji Umma
"ina Hajja nashiga bangarenta ance tayi tafiya?"
"Eh taje Maiduguri gaisuwar kawarta tarasu."
nace "Allah yaji kanta.
Afita
Akan gado na samu Umma sai rawan sanyi take ga AC a kunne hakoranta sai hadewa yake da sauri na hau gagon
"Umma meyake da munki ki.?
Nadago da ita aiko atake ta kwaro wani amai Sai yunkuri take da guduna fita part din malama tare muka shigo da ita ta daga Umma sosai tayi wani fari ta rame cire mata rigan jikinta malama tayi tana cemin hada min ruwan dimu a wanketa a kaita asbit....
Maganan ne ya makalewa malama ganin yanda cikin Umma yagirma."
Tajima tana jinyan amma dayake tasan ba mahaifa ajikinta yasa bata damu ba amma yanzu GA ciki yagirma amma tace AI wata kila wani jinyan ne acikin ta ba ciki bane
"Malama zan biku hospital din."
"Ah ah Ruwa zauna ki huta daga zuwanki."
Malama da doctor
Wllh Hajiya patient dinki ciki gareta harna tsawon wata 6 amma me dalilinki na kin yarda."
"shike nan doc nagode dama ganin tajima bata haifuba ne na kasa yarda akwai goron albishi na musamman."
Jiki na rawa malama takoma gefi ta kira tsohon doc nasu Tanimu
"ranki yadade uwar dakina."
"Tanimu Haka zaka min kace kacire mahaifa tsawon shekara 19 amma yanzu ciki yafito ajikinta."
Baki na rawa Tanimu yace "HAJIYA ganin na auna banga komai ba kuma ganin ke alokacin kindamu acire ne yasa nace miki nacire dan ki kwantar da hankalinki dan nasan ciwon bai kai acire mahaifa ba dan de kin tsorata ne.....
AI bata karasa jiba ta kashe takoma ta kama Karejina take ta shan wuya suka fito zuwa inda Kamal yayi parking ya kaisu ta na kwantar da Umma adaki takira Kamal da Aminu suka fita
Wajen Auta
Auta yace "doc ne ya b'ata aiki amma yanzu ciki yashiga wata na 7 yafi Karfin alalata shi saide idan zamu Bari ta haifu sai asan nayi."
"Wllh Auta bazan Bari ta haifuba saboda yanzu haka Wllh Alhaji komai nasa Ruwaida shawaran komai ita ce me bashi ga yarinyar shegeya wai har wasu mata ta dauko ana koyawa Ummanta yanda ake kwalliya da turanci yanzu har ta fara wayewa balle ace tasake haifuwa ina Wllh bazai ma yuwu ba kawai kane mo mana mafita kawai."
Boka yace" ansan da cikin nata ne."?
"Ah ah iya mune muka sani Sai ita inaga tasani AI."
Dariya boka yayi yace "shikenan ma kije ki tsare ta adaki kada kowa yasan tana da ciki in zan tura aljanu su cusawa ita Ruwaida cutan masu ciki ta dinga amai da zaben abinci idan lokaci haihuwan yayi ki tambatar ita Ruwaida tana wajenta ta haifu a daki mukuma zamuyi aikin mu awaje mu haukata uwar San nan mu ballowa Ruwaida jini da ciwon ciki kamar ita ta haifu amma hakan bazai yuwu ba Sai kin hada da Tabawa da doctor kin tsaye su
Ita kuma uwar a haukan zata dinga sinewa yar tace ta haifi cikin shege kinga ba yanda za ayi abawa mijinki abinda aka haifa sai Ruwaida idan yazo zamu sa masa tsanan Ruwaida yakoreta su shika duniya ita da dan kinga dama bawani saninta akayi ba dukiya yazama naki,
Amma idan watan haifuwan ya kama ki dauke wannan surukar taki Hajja
ki tabbatar Mudda baya kasan."
"to Auta hakan yayi amma de kawai ba yanda zanyi ne bana son haukata ta saboda akwai zunubi sallahn ta azumin duk akaina yake."
Auta yace "shikenan zamu sa tawarke bayan ta shiga duniya."
"yawwa auta ba inda ta sani kodaga nan kaduna aka kaita wani wajen bazata iya kawo kanta gida ba."
Handcacheik a Hannun ta tana da tsartar yawu aciki tuda ta shigo parlour Hajja take karantan yanayinta
"Ke dan Allah tashi kin dameni da tsarte tsarte kamar wata me ciki."
"Allah hajjaju zuciyata tana yawan tashi gashi komai naci Sai na amayar kuma komai na taba Sai naji kamar an shafa danyen kwai kinsan ni ba son warin sa nake ba."
Hajja tace
"kode kina da tsusan ciki kije kiga likita kawai."
"to."
Malama adakin Umma Kareji tace "Karaji ya jikin naji."
tace "da sauki yanzu meyafi damunki."
Tace "zazabi ciwon Kai amai shikenan."
"Ok yabaki magani zaki dena sai de nayi mamakin da kika boyemin abin farin cikin nan kina dauke da ciki har na tsawon watanni 7 baki gaya min ba."?
Saurin rife fuskanta tayi alaman kunya
Murmurshi malama tayi tace "Khadija kin biyamu Allah yaraba lfy amma ina neman wani alfarma awajenki."
Dasauri Kharajana tace "nikuma ki fadi kome ki keso zan miki ke daya kike sona kece gatana ke kika san maraicina ni bani da kowa saike abinda kike so nima ina so."
"Yawwa yar kanwata ina son mubawa Mukaddam mamaki wato muyi suprise dinsa kada yasan kina da ciki har Sai kin haifu zai fi nuna murna sa zai kara sonki har ita Hajja nasan Sai takara sonki idan suka ga d'a daga sama kimarki zai karu hakan ba
Zai yuwuba harsai kinboye cikin nan yanda hatta ma aikatan gidan nan karsu san kina da ciki idan suka sani zasu yad'a kowa yasani."
Washe baki Umma tayi dan tana son surukar ta da mijinta su sota itade tasan ko a kauyeso ba haka mata da miji suke zaune ba idan taga Mukaddam a part dinta to tsananin bukata ya kawoshi yana gamawa zai juya baya zama da ita yayi fira haka agidan ma wajen malama kawai take jin sanyi
"to dama nasan bawani fitowa kike ba kina rufe kofanki sosai shi kuma Mukaddam gobe zan tafi kasan da yake dan karyayi mana zuwan bazato har da Hajja zan tafi kawai ranan da kika haifu Sai muji Sai muzo atare,
Itan kika ji nakuda ki sa akira Tabawa da Ruwaida kadai sun Isa sai doctor Habib amma ita kanta Ruwa Sai kinzo haihuwa ki gaya mata gudun kar ta gayawa babanta kuma kada ki kuskura ki haifu ba tare da Ruwaida awajen ba kinsan yanzu duniya ba yarda shiyasa bana son kowa yasan kina nakuda inba doc Habib da Tabawa da Ruwaida ba."
Malama a bedroom din Hajja Sai Ruwaida
Malama tace
"Hajja Wllh ina son muje China tare naji labarin wani shahareren doctor akan cikon kafanki."
Washe baki Hajja tayi
Tace" kamar kinsan haka nan ma yawon nake so kinsan idan nadanyi yawon nan Sai kiga naware sosai yau she zamu tafi?. "
"gobe insha Allah Mudda ma yana can ai."
Ruwaida tace "malama nima zanje Allah bani da lfy."?
"ah ah Ruwa kiyi zaman ki kinga kina cikin karatu nikuma idan naje bazan zo dawuri ba zamu huta kamar wata3 haka."
"to AI saura wata 1 da sati 3 mu fara exam muna gamawa zan biki."
"OK Sai mungan ki."
"Kamal ka tabbatar anshafa danyen Kwan nan a jikin motan ko dan kasan dole ta raka mu idan taje jikin motan taji k'arnin kwai dole tayi amai daga nan ranan da komai ya faru idan ance ta haifu kaga Hajja bazatayi mamaki ba"
Washe gari
Hajja kan har tashiga mota dan sunso su makara
Malama da Ruwaida atare suka fito Sai faman lallashin Ruwaida take har suka karaso wajen motan Ruwaida ita ta bude wa Hajja ta shiga
Wani irin yunkuri Ruwaida tayi da karfi wani amai yazo mata kamar zata amayo da hanjin cikin ta da sauri malama ta fito ta dafata tana jera mata sannu
Ita ma Hajja fitowa tayi tana "ikon Allah ni Fatima Al amarin yarinyar nan da mamaki yarinya kamar me shigan ciki gai....
Daure fuska malama tayi "haba Hajja wannan wane irin fatane ni nayar da da tarbiyar da na bawa y'ata typod ne kawai kinsan wancen karan ma haka tayi Tabawa kamata kushiga ciki ki Kira doctor Habib yadubata."
Suka shige suma driver yaja dan sunkusa magara
*Tofa masoya yanzu muka shiga labarin Ruwaidatu fa me ra ayinku akai*
*B JATTKO*
[9/12, 10:15 AM] +234 803 970 1225: *AMFANIN SOYAYYA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
kainuwa asso
*10......*