Sashe 19
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mudda bayan kwana 2 yace
"Aminu kaji yanda naji mahaukaciyar nan kuwa Wllh kamar Kharajina ta nayi mutukar samun nusuwa da ita abinda nake so daka kaci gaba da kula min da ita saboda inason na dinga kasancewa da ita har nagayawa Kamal saboda Kai daya abin zai maka yawa amma Aminu ka kiyaye kar Kamal yasan security din dakin kudi saboda bawan da yasani sai kai da Ruwaida
Bayan wata 6
"Aminu akwai matsala fa."!!!
"Sir wane iri".?
"ina ga mahaukaciyan nan tana da ciki cikin Yana min tudu sosai Kai ciki nema dan har mitsi yake sosai........
*Tofa mosoya Sai naji comment Dinku akan yanda pg gaba zai kasance yanzu aka fara amfani da labarin Ruwaida fa 🤣 idan ciki ne da Kharajina yaza tayi ta haifu ajikin wannan gidan k'asan*
*B JATTKO*
*TEAM RUWAIDA* 👍🏻
[9/12, 10:15 AM] +234 803 970 1225: *AMFANIN SOYAYYA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
*Ina bada hakurin Rashin ganin post dina a wasu group din da nake ciki*
*Na pg 8* *hakan ya farune dalilin* *network da ban dashi sosai amma ni duka group din da nake ciki* *nake hadawa nayi* *mark*
*Duk inda bai jeba to* *network ne*
*amma ni ina ganin ku duk comment* *din ku nagani nawa ne bazai jeba nagode da soyayyar ku gareni*
*9.*
Ruwaida Tabawa tana sata cikin parlour ta jitayi tana sha awan wasu Kayan sweet a toilet ta fada tasakawa kanta shower tajima tana wankan dan tsantsanin jikinta take yanda tana shin shina hannunta Sai taji kamar k'arnin Kwan yana nan
Tana fitowa ta jefa doguwar riganta tayi dreesing din kamar kullum dogon shijab har kasa ta daura nikaf dinta ta dauki ATM dinta ta jefa acikin handbag dinta tafito har tsoron dosan inda parking space din yake take kar ta sake jin k'arnin Kwan
a hankali ta bude motan ta Shiga tayi key ta fice baruwan ta da kallon kowa
Ibrashim Matawalle yayi saurin tabo ISMAIL WALWALA yace "Mall gata bita wannan shine daman ka inde ba sokake ka Kara kwana a kasan nan ba."
Shima wanda aka kira da Mall saurin Tashi yayi ya fada motan sa ya mata key ya rufa mata baya shima security dinshi suka rufa masa baya anasu motan
Wani tafkeken super maket tayi parking shima yayi kafin yafito har security dinshi sun fito
Cikin takunta na isa take zaban kayan zak'i tana jefawa cikin basket din ban garen Turare taje ta dauki na dauka ta ze tameka tana maida numfashi taciro ATM card ta basu tana jiran su cira su bata
Abayanta taji muryar da tun shekaran jiya da taji shi bai dena bugan dodon kunnenta ba
yace "kamar nasan wannan nikaf din fa."
Ruwaida bata jiyo ba amma tasan da ita yake dan daf da ita yayi maganan kuma dama ta ganshi sarai inbanda renin wayo nikaf dayane da ita
"malama dake fa nake."
Banza tayi dashi
"OK nama gano abokiyar fadan Matawalle ko?
Dan Allah temako zaki min yanzu na ajiye wayana akan wani canter ina zaban kaya amma na manta shine zaki ban wayanki nayi call din sa ko zan gani."
Juyowa tayi suka hada ido ta cikin nikaf din ya mata kwarjini sosai amma jin malama tace ta girmamasu y'ay'an manyane cikin daure fuska
Tace "duk ga maza yan uwan ka me gamina da Kai."
"ai suma bani da gami dasu gwara ke din ina da gami dake ."
"me gamina da Kai?
Tace a san da aka meka mata komai nata da dauki ledan zata juya
Yayi saurin rike ledan
Yace" a matsayina na me gadin gidan yayarki kinga ko aike uwar d'akina ce ke yakamata ki temakeni."
Kallon sa tayi sama da kasa ta tabbata asojan ma yataka wani matsayi babba kuma gashi har taka masa baya ake amma yana kiran kansa me gadi
Amma da yake bason jayaya take ba ta meka masa wayan da zai karba harda rissinawa Yana murmurshi yagama sa number ya danna Calling abin mamaki wayan yana hannun security din shi yana murmurshi yana kallon wanda wayan yake hannun sa".
Mutumin yace "sir da wane suna zanyi saving?
Yace
"kasa *Mrs Mail*"
Yace "gashi.
yameka mata wayan
Tayi mamakin yanda ya mata wayo ya karbi number ta dan bata taba bawa wani namiji number taba amma tajuya ta fita shima ya taka mata baya
"ammmm baki jiba mrs Mall matar ".
Har tabude mota zata shiga kuma ta tsaya dan ya kaita karshe
"nice matar ka."
Yace "uwar y'ay'a ma kuwa."
"OK kamar yanda Kasani letdown a karfi ana soyayya ma da karfi Kenan?."
"kinji nace ki soni ne ai adana soyayyarki Sai na aure ki ai Matata nace shi kuma *AMFANIN SOYAYYA AURE* bana bukatan son da bana aure ba dashi da babu duk dayane."
"nace zan aure kane."
"Ruwaida ki cire batun wasa Wllh tun da na ganki naji kin kwanta min musamman yanda kikayi kama da family na wlllh badan ummi bata da kowa aduniya ba duka danginta iska ya hallakasu ba da Sai nace ke kina daga cikin familyn mu na San ke kanki kina ganin sabagen kaman mu to ni namiji ne amma kinga sister ta Khadija Wllh kuna kama ita kawai k'iba ta fiki."
Ya latso pic din wata me kama dani sak ba Dan mutum yafi kowa sanin kansa ba da Sai nace nice jikina a sanyaye na meka masa wayan
nace" muna kama amma ni ban taba tunanin sanin inda dangin Umma ta suke ba amma yanzu katuno min."
"Na bincika aka cemin ke yar uwar matar Me kwano ce ko."
"eh."
tace tare da shiga mota
Sake lekowa yayi
yace "bayan number ba abinda zan sake samu matar."?
Dafe kanta tayi alaman bata son hayaniya
Murmurshi yayi yace sorry Qunee ."
ya rufe mata kofan motan yana daga mata hannu
Bayan wata 2
Chana
malama tana zaune tana zuba karatun Qur ani kamar kullum
Doctor yakira ta
yace "Hajiya ansamu sabon gawa fa na wata mata yanzu ta haifu ta rasu tana mutuware dan haka Yau ya kamata nasawa Karaji alluran tada nakuda ta haifu kamar yanda aka tsara ko."?
Dariya malama tayi tace hakane kaga idan ta haukace da makinta zata ce ba ita ta haifuba da ganan kai kuma kayi result na karya na zuciyarta ne yabuga ta mutu adalilin bakin cikin haihuwan Ruwa
shi kuma Aminu zai dauke ta ya kaita inda bazata kara ganin muba abasu gawa suyi jana iza kafin mu taho kawai kaga idan muka zo dama boka ya dasawa Mukaddam tsanan Ruwaida kuma gashi tayi sanadin mutuwar matar sa san nan ta haifi shege da wannnan za ayi basaje akoreta shike nan na futa."
Yace "angama malama
"To Nagode doctor alkawarin mu Yana nan".
Doctor yace" haba HAJIYA nida ke bawani ciniki kece kika min gata ina almajirin gidan ki kika biyamin kudin karatu har awaje yanzu a kasanan ana damawa Dani afannin lafiya ba abinda zan miki na biyaki".
Ruwaida tun tana jiran kiran sojan ta shiru number sa har ta gama haddace sa har tagaji tafara Kira amma kullum arufe tarasa abinda yake mata dadi gashi tana da tarin tambayoyin da take son yi masa akan kamanta da family sa
Ta tambayi umma amma taki gaya mata komai Sai ma kuka da take fashe mata
Yanzu ma part din Umman ta dosa tana son tambayanta asalinta ayau ta kudire Sai ta gaya mata inda dangin ta suke
Amma Sai me tana shiga taga Umman a durkushe tana wani nishi Sai yarfa hannu take da gudu ta karasa tana cewa Umma lafiya meyasa kike son zama da ciwo baza ki kira doc b......
Maganan ya makale mata jin yanda Umma ta wani matseta gem tana nishi sai ga wani sulfefen yaro ya fado Sai kuka yake
Narasa yanda zanyi dan murna
"UMMA dama ciki ne dake umma kin min kani UMMA ABBANA zai sha albishir Umma kuka yake ya zan masa Umma Bari na Kira Mama Harira ko Mama Tabawa.....
Shiru nayi gani yanda Umma ta dafe kanta tana wani Irin ihu da buga Kai
Bayan da zanyi nabar ta naje kiran su Harira kawai na dauki wayana nakira doctor Habib
"Hello doctor kaza gida yanzu akwai matsala."
"Ok gani nan
mama Tabawa nakira Mama Tabawa kizo part din UMMA a....
Kasa karasawa tayi jin wani irin murdawa da cikinta yayi ta jefar da wayan na dafe cikin Sai ga jini ya tsunko min
Guda guda
Umma ko kamar ba ita ta haifu ba ta meke tana nuna ni Ruwaida *HAIFUWA* ki kayi acikin daki na
Banko kofan Tabawa tayi da munafuka tasan komai tayi turus tayi tana binmu da kallo can
tace "Hajiya Karajina Ruwaida ta haifu innalilashi!!!!
Nikuma a dai dai lokacin jini sai bin jikina yake ina ciwon ma rasa shi mayi saboda mamakin abinda Umma take fad'a
Karasowa Mama Tabawa tayi tana salati ta nacewa "sannu uwar d'akina Ruwa amma Ruwaida bakiyiwa kanki adalci ba haba biri yayi kama da mutum kwanakin nan duk kin canza yanzu me zamu cewa malama da Alhaji."
A dai dai lokacin doctor Habib da Harira da Kamal suka shigo
Gadan gadan Umma tayi kan jaririn zata yi bol dashi nayi saurin janyeshi duka na tashiga yi tun karfinta ni kuma nayiwa jaririn runfa ahaka nake ja har inda Mama Harira take na shiga bayanta Mama Tabawa ta tarike Umma Amma Sai kwacewa take tanayin kammu Kamal yarike ta kam
"nace kubarni na kashe ta Wllh idan ban kashe Ruwaida ba zan kashe kaina Ruwaida kinci amanan tarbiyar da malama ta baki duk gatan da tamin ayau y'ar na haifa ta haifi shege kunga na tambata tsintacen magen da Hajja take kira kullum me zance da wadan nan mutane Sun min gata.....
Ni kuma nace dan Allah doctor kaduba min Umma Wllh bata da lafiya Allah ita ta haifu yanzu tan ta rikice kaduba ta."