Sashe 31
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ismail zanmaka tambaya amma sai kamin alkawarin gaskiya zaka fad'a min duk d'acin sa."
"Ummati dan baki san halina bane ni bansan karya da canza zance ba bana Iya yinshi tun ina yaro duk abin dana fada a gida ba amusa min gaskiya nake fada duk d'acin sa kuma ni Kai tsaye nake Abu ba kwane kwane
ko me kika bukata inde nasani gaskiyar zan gaya miki."
"ina son ka gayamin gaskiya akan yaya rayuwan k'anwarka Ruwaida ya kasance bayan bana nan."?
"Ummati bana son kina damun kanki da rayuwan Ruwaida bata san kanta ba UMMA Ruwaida ta bata rayuwanta ta bata nawa tunda nafara ganin Ruwaida sonta da kaunata yaso yamin illah aranan da muka hadu da ita aranan nake shirin barin kasan nan zuwa American inda nake koyan aiki har nayi sallah ma da gida dama ta kaduna zan tashi shine na tsaya a wajen wani abokina dan gidan governorn kaduna anan muka hadu da Ruwaida muna rabuwa na tashi sai da naje America na dauki wayana da sunan kiran Ruwaida narasa number nakira yarona da na bawa yanin saving din number sai yake gayamin nayi hakuri memakon yayi saving yayi mistake yayi delete yaji tsoron gaya min ne a lokacin
nasa Matawale ya nemo min ita yace wai ankoreta a gidan to dama cemin akayi kanwar matar gidan ce nasha wahala har na kasa jurewa nazo dan nemanta
da kaina naje gidan har Abban ta Mudda nagani ya cemin shi bai ma santa ba ya manta haka matar sa ma shine na ke ta wahalan neman ta kwasam na tsinceta da wani shiga
daga nan yakwashe duk tarishin Ruwaida wanda aka boyewa Umma yagaya mata
yana kaiwa karshe ya dunkule hannunsa ya naushi tafin daya hannun idon so yayi wani irin ja ina ma zai samu yayi kuka da yaji dadi
Umma jawo shi tayi ta daura kansa akan cinyar ta tana shafawa ita ma hawaye ne yake zubo mata
Sai a sannan Mall yasamu hawaye yazubo masa wanda wannan kukan rahma ne a wajen sa cikin kuka ya fara magana
"Umma meyasa Ruwaida tamin haka meyasa ta dasa min sonta da farko kuma daga karshe ta dasa min k'inta Wllh Umma ko sunan Ruwaida bana son ji auren ta da Ummi tace an dauramin idan da gaskene yazanyi Umma ki temakeni ki shawomin kan Ummi Wllh bazan iya rayuwa da ita ba."
d'ago kansa Umma tayi suna fuskantan juna tace " Ismail kana son nacewa Yaya tasa a raba auren ku da Ruwaida kenan ko?.
Yace
"Eh."
"OK amma baka ganin Kai amatsayin kana dan uwan ta baka zauna da ita ba balle bare."?
"Umma acikin yan iskanta zata samu Wanda yayi daidai da rayuwanta ni bazan iya hada ko zaman gida daya da ita ba."
"shikenan kabar komai a hannuna zan san yanda zanyi bazata tare ba amma kayi hakuri mugama babban case din da yake tsakanin mu da Mukaddam kafin mudawo kanku."
"OK my mommy."
*Borno*
Mama Kangiram daky'ar tayar da aka sasanta ta da Duno sai da Ayya tayi ta sa baki Ayya tasa ansake gina musu gidan dukiya kuma bata dan kawa Duno gaba daya ba amma ta bashi babban mukami
shiriye shirye bikin su sai kabatowa yake
shiko Duno yagama zama abin tausayi kunya duniya yak'are masa Mama kam tunda asiri yatuno bata kulasa kullu cikin kuka Mama take idan ta tuno wai mijin ta yayi taraiya da y'arta sannan ya zamar da k'awar yarta tamkar matar sa bugu da K'ari kuma wai yaranta sun aure juna har da yara a tsakani anya aduniya akwai wanda yakaita jin kuncin duniyar nan kuwa
Allah kayafe min so daya nayi zina amma yamin yad'on da yafi karfin hankalina
zaune suke a
Dining area Duno kunyar Ayya ya hanasa sakewa dan ko ido baya bari su hada da Ayya da Mama yarame gama daya ga ciwon zuciya yayi mugum kamasa aikin ma yana zuwane saboda yasan zai nisan ta kansa da ganin Ayya da Mama
wayan sa dayake hannun Barrat ne yayi k'ara tamek'a masa karba yayi ya kara akunnu
"Innalilashi
to Alhamdulilah Allah nagode maka dawanan jarabawan kaya femin sauran zunubai na to nagode."
yakashe wayan tare da sakin kuka
Mama ta ajiye spoon hannun ta ta kalleshi tace
"lafiya.?
numfasawa yayi yace "Mudu yaje yayi shaye shayen sa ya dauki jigi daga shi sai Amina da yaran su acikin jirgin yakife kuma yakama da wuta ko tokan su basu samu sun iba ba Amar abokin sane ya kirani."
Kuka Mama tasa "yanzu mezan cewa wannan mutuwan Amina da Amudu sallah bai damesu ba ko nace basayi ka sun zauna cikin haramci
ga Balkisu ta haukace a shaye shaye ga Kai abinda kayi har na koma ga Allah bazan manta ba duk wannan abin yafaru ne dalilin zina da nayi so daya tak a rayuwata Allah kayafenin
shima Duno cikin kuka yace "bake kika jawo haka ba nine ai ga yar zinan nan ita ce take amfanan mu namu na hallak din sun b'aci feye da yanda nake son Ayyaram ta b'aci gashi ita ta zama shiryeyiya take amfanan mu
duk da mummunan halinda na jefata har da haifuwan shege nasan duk da ita tace ta yafemin hakkin ta dana Barrat bazai barni ba
Itama Ayya kuka tasa sosai dan taji mutuwan yan uwata
dangi ma na kusa aka gayawa mutuwan bawani zaman makoki da akayi dan jikin alh Duno ya matsa yakai shi da kwanciyar asbiti ana shirin fita dashi yace ga garinku Ayya da Mama sunyi kukan rashin sa
*Adamawa Yola*
*Nura*
Nura Saura kwanaki uku yarage wa adin da aka yanke masa yacika idan bai kawo kudin da ya sata ba zai ziyarci prison
abin duniya Ya isheshi sai yatashi ko 5 bashi dashi ajikin sa dama gidan su dashi suka dogara bawani me sana a dan dama basuda sanar da yawuce k'ira amma tunda yasamu kudi ya hana kowa k'ira ya dauki nauyin su amma yanzu sauran mutan gida sun koma k'iran su
kuma ko sile ba me bashi dama dama ma mamar sa
tunani yayi anya bazai fito ya fadi abin da yayiwa Hamrah ba ko zata temaka masa
wajen Baba Haruna yaje yakaranta masa komai daga farkon rayuwan har karshe
girgiza Kai Baba Haruna yayi yace "nidama nasan ba kada gaskiya nun alokacin na fad'a ai amma ganin yanda Kabiru ya Dauki zafi yasa nabar Hamrah ta tafi
Nura kai mugune makiri ka zalici iyalin Kabiru
Mukan mu ka yaudaremu Nura alokacin da ma mahaifin mu zai rasu kama hannuna yayi ya dan k'amin Kabiru yace yasan ni kad'ai ne meson Kabiru bana nuna masa y'an ubance narike shi amana amma harda ni a Koran Kabiru a gidan uban sa naci amanan mahaifina
Nura ka cuceni gashinan zaka girbi abinda kashuka
nasan bayanda za ayi su yafe maka nide bani aciki zanjena nemi gafaran abinda nayiwa dan uwana kawai."
Kuka sosai Nura ya fara yana rok'on sa dan yasan shi kadai ne yake da d'an mutumci a idon family Kabiru
Baba Haruna yace "ai sai
ka tara sauran iyayen ka mata da maza ka karanto musu komai kamar yanda kayi a randa kakawo min results din cikin Hamrah
haka ko akayi a babban parlour da Nura ya gina musu na family meeting duk da bawani k'ayatacce bane amma an malale shi da carpet sai setting din kujeru guda 2
Salatin su kawai kake ji da kukan Baban Nura da mamar sa
Baba Habu yace"ni tsorona hakkin yaran nan ba Hamrah ba hatta Juwairiya bamu bari ba muke ta sawa ana fasa auren ta gashi yanzu abin ya zame musu hassada ga me rabo yanda naji a anguwa ana zuzuta gidan Kabiru yasa naje wucewa ta kofan gidan naje na dawo yafe so 10 gidan kamar gidan gomna."
baba Habibu ma yace "ashe kaima kayi ni har lek'awa nayi megadi yace wajen wa nazo nace kallo kawai nazo yace na bar wajen."
Haka suma matan kowa fadan yanda su Hamrah suka daukaka sukeyi
haka suka iba kwansu da kwarkwatar su suka tafi gidan Baba Kabiru kurma
Allah ya temake su megadi Yana sallah suka tura get suka shige
Wassileem suka fara gani a saman mota yana waya da sauri Kamilu dan gidan Baba Habu yayi inda yake
"Kai Kai wass kai kazama haka kazama kamar wani bature kazama k'ato haka kasamu duniya."
ayangace Wassileem ya sauke wayan yafara bin su da kallon baku kai masu aikin mu ba
san nan yasauke idon sa akan
Kamalu
"Eh nine WASSILEEM KABIR SANKIRA
d'an gadon talauci da kurmanta."
"haba wassileem ai tunda muka taka muka zo komai yawuce ai."
Wasileem ya Kalli Baba Hamza dayayi maganan
Yace
"Eh komai yawuce kufita kutafi mun gode dan Wllh ina da cutan tsantsani idan naci gaba da ganin ku zan iya amayar da abincin da naci ku b'ace mana."
Baba Hakuna yace Muhammadu mu kake gayawa haka."
durowa yayi a saman motan Yana toshe hanci yace "Baba Haruna kana da sauran mutumci a idona karka ka bari ya zube
katar kata tar kacen ka kufita mana agid.......
wani tsawa Hamrah da tun shigo wansu tana sama tana kallonsu tayi
"Wasileem baka da hankali ko y'an uwan mahaifin namu Kake yiwa haka muna da wanda yafisu ne".
Wassileem da yanzu ganin kansa yake kamar wani yayan ta dan yanda yacika ido irin mazan nan ne masu k'iran zaki gashi zanbet yake a tsaye kamar yayi k'anwa na 3 da ita a idon
wani kallo yamata yace "ai sai ki samesu a waje dan yanzu zansa ayi waje dasu."
da gudu Hamrah tayi cikin gida dan tasan zai iya
Baban su ta jawo da sauri dan ba iya yi masa Magana zatayi ba
yana kanin su Kabiru bawan Allah yafara washe baki duk yadin ga mek'amusu hannu suna gaisawa Yana nuna alamun yaji dadi dan Yana son danginsa amma Yana zuwa kan Nura ya shakunu Yana ingizashi yafeta da k'ar Baba Haruna ya hana suka shiga ciki duka
Wassilim yace "yanzu ke da hankalinki kike son k'ara kawo mana tar kacen nan ko.?
"Haba wassileem bamu da danginda yawuce su fa bakaji ance da uba ake ado ba shikansa Baba sune gatansa fa."
"tsaki yayi yabude mota yashiga yamata key ya fusga da karfi