Sashe 36
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Awannan fansan duk na malama yafi sauki ina son tuna tar daku cewa bakin mutane Yana tasiri acikin rayuwan dan Adam gashi de duk tsiyan malama komai yana shirin zuwa mata da sauki badan komai ba sai dan bakin al umma da suke mata addua gamawa lafiya dan mutum ko mutuwa yayi Mala iku suna rufe file din sane da abin da mutane zasu ce a kansa Allah ka kai masoyan mu kan gawan mu idan tamu tazo
Ameen
*B Jattko**AMFANIN SOYAYYA*
aure
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
*Ashbat*
kainuwa asso
*20*
A
Germany
anyi aikin Ayya cikin nasara har tafara magana Hamrah da wata kanwar Greman ne suke zaman jinyar
Anyankewa Bura hukuncin kisa
Anyi bikin Wassilim Kabir sankira da Ammati Nabil shiddams
Da Juwairiya Kabir Sankara
da Akram Nabil Shiddams
Anyi biki irin na kece renin nan
Amma ameduguri
Dan daga gidan su Hamrah komai a sanyaye akayi dan Hamrah ma batazo bikin ba dan tana wajen zaman jinyar Ayya
Ruwaida tasamu lafiya da tawarke a cancer din doctor da zai mata aiki a mahaifa yazo sai yaga mahaifan Ruwaida ras yawarke bawani aiki da za ayi mata dayake dama tsagewan bakin hamaifane ashe maganin da yabata tana sha yawarkar da wajen su Kharajina anyi murna sosai rungume Ruwaida tayi tana cewa "sis budurcinki yana nan
*Gidan Mukaddam*
Umma da Ummu suna yanda suke so malama takoma kamar bata gidan haka Abba yadauki kulawa na musamman yabawa matansa da yaransa sallah kawai yake tadasu shima jam I yake jansu
Malama ganin abin take har yanzu kamar a mafarki wai larabawa take kishi dasu ita kam ta sallamar musu sosai malama ta sake runguman Qur ani da dagewa akan daliban ta na islaminyan cikin gida idan abin yamata zafi zakiji tana karatunta tun karfi dan fitar da lafazin Qur ani yana yaye damuwa
Ahlan da Sahlan idan zasu shiga part din malama Ummulsulem hanasu take yauma kamar kullum suna zaune a dinning sai dariyan su da shewa kakeji malama da tun asuba take masallacin islamiyar ta dama na mata ne tazo wucewa ta murmurshi tayi ta karasa inda suke dafa dinning table din tayi tana kaida Mudda amsawa yayi kawai yaci kaba da abin da yakeyi
Yace "Allah my Kharaji sai kin karamin to ke duka ke zaki ci saboda baki taba zuwa gona kinga yanda ake noma ba ko yajawo filet din gamasa ita ma Umma tajawo kokuwa suka fara saida sukayi ta adi a dinning table din daga karshe de ita Umma ce ta kwace tayi nesa can parlour ta tsaya tana
cewa" ni zaka cewa ban taba zuwa gona ba nafika sanin meye gona kaida kayi rarafen parlour nida nayi acikin Sahara da gona
Taya abincin nan zaimin yawa ka manta cikin jegone."
Ire iren wasan ninan shikawai ake agidan
Sosai suke abinda suka ga dama dan ma metaya su Hajja ta tafi India duba Ruwaida
Malama da tagaji da tsayuwa ba wanda yace mata tazauna balle a mata tayin abinci ga lafiyayyun abinci irin na larabawa Ummusulem da kanta take shiga kitchen tayi
Malama Shafa kan Sahlan tayi tace "yarona ba gaisuwa ya school kwana biyu bakwa zuwa bada hadda fa."
Ahlan ne yace "Ummul ce take hanamu zuwa wajenki wai ke muguwace."
Malama ta goge hawayen da yazubo mata ta Kalli Abba tace "Mudda dan Allah ka gayawa matan ka zasu iyamin kowane irin horo amma dan girman Allah karsu horeni da rabani da Hassan da Hussaini."
tana gama fadan haka ta juya da sauri tabar wajen
Ummusulem taso mayar mata murtani amma ta kasa tarasa dalilin da yasa malama take da mugun kwarjini duk abinda tayi niyar yi mata idan tazo gaban malama sai ta kasa yimata koda kallon banza ne
Ita ma Umman Ruwaida haka Kai shima Mudda malama mugun kwarjini take masa
(Wannan sirrine na falalan karatun Qur ani da salatin Annabi )
India
Ruwaida manne da waya sai faman shagwaba take zubawa Affan
"haka fa kace zaka zo ba kazoba har an sallamemu yanzu muna gidan Abba na Banccop
ah ah basai gazoba nayafe dan gobe zamu tashi missing too much my dear
OK".
ta kashe wayan tareta kissing din sa
Hajja tabe baki tayi tace inde wannan Mijin naki me kiran samudawa wanda ya gama da boka Auta ma balle ke zaki gane kuren ki idan kika hada daki dashi wannan Mijin naki da nagani Marar annurin fara a
ba sumbata ta waya ba zanso naga kina kissing din nan afili marar kunyar karya."
"Dakata Hajja bangane me kiran samudawa ba kuma wane boka auta yagama dashi dan baki san waye Affan bane?."
" Ismail de niko na ganshi dan gidan Hajiya Ruwaiyatu soja."
murmurshi Ruwaida tayi tace" bakiji daidai Hajja."
"ke gidan ku ungo naki ni zaki cewa banji daidai ba anuna shi yana wani cinkunu ace shine Mijinki ki zauna kina cemin banji daidai ba karya na miki kenan."
"ah ah Hajja kinde fadi ba daidai ba."
Cikin mamaki Hajja ta cire wasa tace "yanzu dawa kike waya."
Ruwaida tace "saurayina ne Affan Suleiman"
Hajja waya ta dauka tana duba number har taje kan Umma tasa wayan hands-free
daga can Umma tayi sallama tana gaida Hajja
Hajja tace "lafiya Khadija wai ni ya sunan Mijin Rawa ma."
Hajja "Ismail sunan sa yanzu ma yaya tasa ranan tariyar Saturday de idan kunzo Wednesday saboda ansa ranan auran sada HALIMA yaya tace sai Ruwaida ta tare amma kar ki gayawa Ruwaida bata san zancen ba zuwan naku goben yana nan ko."?
"Eh."?
Kawai Hajja tace tare da kashe wayan dan ganin yanda Ruwaida ta wani firgita amma ko motsi ta kasa yi
"Hajja da gaske ne an auramin Yamall?
Wllh ba nason sa ni Affan nake so ya zanyi da soyayyar Affan yamall baya sona ya tsaneni."
"bangane ya tsane ki ba kuma waye Affan din Aisha ina raye ba aissa amiki abinda ranki bayaso ba kinsha wahala yanzu dadi zaki cigaba daji
Ruwaida ta kwashe duk abin da Mall ya mata tagayawa Hajja sannan ta gaya mata waye Affan
"barni dasu mukoma gidan tukun za a juya komai yanda kike so."
Nigeria
Hajja tace
"Mudda ya akayi kace awuce da Ruwaida da Kharajina Kano danme ba zasu zo gida ba."
Mudda yace" Hajja Ruwaida tamin lefi ina son zan nuna mata kurenta nace kar a hadaku mota daya kuma wanda ya dauki su Ruwaida ya wuce Kano da ita gidan me walwala
amma nima inason ganin ta sosai hakan bazai hana na hukunta taba."
Umman Ruwaida shiru tayi
Ummusul cema tace "to Abba haka zata tare baka sa mata albarka ba."
"nasa mata albarka Allah yasanya alkaire acikin rayuwanta."
dariya Hajja tayi tace "amma zasu sha drama dan nima da k'yar na lallaba Ruwaida na kawota wai ita sai an raba auren dama ina tunanin yanda zamu rabu lafiya shike nan ma nida tagan ni saita tare wata kila ma sai ta samu ciki Ruwaida rigima amma ko zata dangana da wannan Affan din sai anyi mata rubutun dangana."
Murmurshi Abba yayi yace "bawani rubutu zata hakura tasan cewa tayi dace da miji."
Hajja tace "shima ja irin kishi yasa yana wani cewa baya sonta dan kuruciya a yana yin labarin su nagane yaron yana mugun sonta wataran zasu zama abin alfahari Insha Allah."
Itama Umma murmurshi tayi tace "ai son da Ismail yakewa Ruwaida yayi yawa shiyasa ma banyi maganan araba auran ba wataran zasu jone azuba musu ido kawai nida yadin ga zubar da hawaye a gabana."
*Kano*
Kuka sosai Ruwaida take
"Ummi an cuceni an hanani Affan Ummi Allah yanzu ba ko digon son yamall azuciyata Affan nake so
Wllh Ummi idan Affan yarasani zai mutu nima bazan juri rashin saba
Kuji tausayin mommy sa shi kadai ta mallaka."
Mall da yake gefe murmurshi yayi azuciyar sa yace idan zama da aurenan shizai sa miki bakin ciki har mutuwar ki yarinya zaki mutu kowa ya huta
bari ma afara wasan tundaga yanzu
Afili yayi gyaran murya yace Ummi ki lallameta ki bita a hankali zata sauko nasan abin da namata ne yab'ata mata rai amma zata soni insha Allah."
cikin mamaki Ummi ta kalle shi
tace Ismail abinda kafada har cikin ranka ne kanason Ruwaida yanzu."
"Serious Ummi ai dama kawai bata min rai tayi yanzu na huce my Ruwa ki yafe min yayi maganan yana dago mata gira."
Ita ma Ruwaida da mamaki take kallon sa sam ba alaman gaskiya a tare dashi
Ummi tace to shikenan Ruwaida akwai lefen ki adaki kiduba abinda baiyi ba kuje kedashi kusake aunty ku Abida ceta hada
Sannan kije gidan hawa biyune ne kizabi wanda kike so ko hawan farko kona karshe gobe za amiki jere Baban ki yayi kokari da keda Hamrah yamuku kayan da nide duk yawo na ban taba ganin saba kinga kayan."
tana gama fadan haka Ummi ta meke tayi sama
tabarsu nide abin duniya ya isheni saide nama sawa raina Affan ne kawai mijina dan bani da wani tantama tunda ina da Hajja nasan zata juya komai
Maganan da naji yamall yanayi ne ya kase min tunanina
"kina tunanin yanda kikayi sa an samun tsadadden miji kamar ni ko?
Murmurshi yayi yace to baki samu ba gidana kamar mak'abarta yake a gare ki dan haka ina baki shawaran tarewa da nikkafanin ki
sannan naji Ummi tana cewa wai kije ki zabi part din da kike so to bari na gaya miki sama na biyu yamiki tsada dan da hannuna na bada kudin da aka ginashi da sunan *HALIMATUS SADIYA SASHIBA*
ina gargadin ki dacewa ki zabi na farko
Congratulations kinyi nasaran auren
*Ismail Wakili walwala*
ayanzu lokacine da zaki san shiwaye yana gama fadan haka yafice
tabe baki nayi nace ni AISHA nafi karfin ka sai Affan
waya nane yayi kara ina kanin me kiran nayi murmurshi nad'aga
kuka naji Mommyn Affan tanayi
"Ruwaida Affan ya karaso ko ya mutu a hanya Ruwaida Affan Affan Ruwaida."
"Subbahanallashi mommy me yasamu Affan din?
A gigice nake tambayar ta
"yanzu yashigo yake gayamin wai Ummin ku tagayawa Kharajina tabashi hakuri wai an daura auren ki da dan uwanki Ismail shine yana gama gayamin yafita da gudu kuma yaja motan da gudu shikenan zan rasa Affan."