Sashe 15
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malama jin zuciyar ta tayi kamar zai fashi idan aka fasa zuciyar ta ba abinda zai hana aga hayaki ayanda yake aiki kasa daurewa tayi ta fad'a jikinsa tana kukan bakin ciki afili kuma wai kukan murna take
NACE UMMM
"nagode alhaji da soyayyar ka gareni muyi wa Allah godiya wata kila abinda muka jima muna nema tsawon shekaru 20 Allah zai bamu yanzu Insha Allah Karaji rabon muce."
Malama agaban boka Auta
"nagaya miki HAJIYA auren nen ba makawa to ke meye damuwan ki bade dukiya ba AI dukiyan Mai kwano ayanzu ikon kine."
"Auta nasani aure ba fashi bance ahana ba amma bana son yanda yake nuna son yarinyar ba ya iya biye sonta ko agaban waye yarinyar da inda Allah yabani haifuwa na ajiye irinta 5 amma Sai wani rawan kafa yake akanta iyayen sane ma suka ture basa so da kyar na shawo kabsu da kaina suka amince."
"to yakike son ayi yanzu".
"yawwa Auta inason amai data kamar wata tunku dangin Mijin suji ba abinda suka tsana irinta shima ya tsane ta sannan naga yarinyar kamar bulkuma ce inason ka sake kara mata wawan taka sannan bana son koda ma aikatan gidan suna janta dan kar takoyi Hausa da turanci da shine Yaren gidan tana zaman daki koyaushe nake so kaga hakan zai sa mulkinta ko da yaushe yana hannu na tunda ni kadai na iya larabci ."
"angama ko hauka kike so za asamata."
"ah ah bance hauka ba sabo da alhakin Sai yayi yawa."
"HAJIYA kina da tsoro."
"kai ko ba dole ba lashiran ma inaso nasamu AI shiyasa."
Dariya Auta yayi yace "hajiya duniya tamuce lahira banda mu."
*To masoya muje zuwa ya karajina zata kasance idan ta aure Mudda m kwano*
*B Jattko*/12, 10:15 AM] +234 803 970 1225: *AMFANIN SOYAYYA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
Kainuwa asso🤝🏻
*8*
Da kyar Mattawa baban Karajina ya yarda da auren bayan Sharuda da alkawarwura da Alhaji Dashiru ya masa na bazasu ci amanan sa yanda wancen yaci ba kuma ana daura wa da waye gari zasu tafi kasan chat din harda shi dan a dauko sauran dangin suga inda suke kuma za acigaba da nema masa y'arsa
Andaura aure
KHADIJA KARAJINA da MUHAMMAD MUKADDAM cikin farin ciki
Ango ya angonce dan jiyayi amarya komai yayi anshirya mata wani dan karamin part a gefen na malama
Kamar yanda Alhaji Tashiru yayi alkawari haka ya shiyar tafiya chat amma amota zasu tafi abuja Sai su tashi a jirgin da mallakin Mudda ne
Tafiyan ajalin Muda da Mattawa ne amota daya
Suna barin kaduna tayan su ta gaba ta fashe gigicewan da driver yayi shi yajanyo musu mugun hasari wanda kana gani kasan bawani mai rai ciki dama su hudu ne acikin motan hatta motan Security da yake bayansu ya samu buguwa amma bai fadi ba Innalilishi wannan family sunga rashi Hajja ana kwantar mata kawan mijinta tafara tsinewa Karajina tana cewa annoba ce me farar kafa tafito ta tafi itako Kareji duk tafisu gigicewa ga bajin maganan su take ba ga tana gani aka shigo da gawan uban ta gida yarikice acikin dinbin mutane ta fadawa gawan uban tana kuka sosai tana neman malama ta mata bayani daker Hajja ta hakura tabar Karaji ta zauna amma tsana duk duniya ba wanda ta tsana har yanzu irin Kareji
Bayan wata 4 Allah yabawa Kareji ciki wanda har yanzu Hausa ba jinta take ba Hajja ta danyi murna da cikin amma de kullum cewa take ita bata ga abin Farin ciki ba da wanda ba asan asalin saba shikam Muda yayi murna sosai cewa yake Allah yasa ta haifu namiji nasamu magaji Habubakar sadik sunan sa malama afili tafi kowa murna
Zaune suke abanan boka Aura Kamal Aminu malama
Tace "Auta yanzu yarinyar nan haifuwa zata cigaba dayi ina zaune ko."
Auta ya fashe da dariya yace hajiya zata haifu amma daga wannan inaga ba kari dan zamuyi amfani da aljani Jumbar idan tafara nak'uda zaije ya zauna tana haifuwa kafin mahaifan yakoma zai lalata mahaifan shikenan ba ita ba kara haifuwa kuma zamu sa mata ciwon ciki me tsanani ke kuma ki hada baki da doctor yace da matsala a mahaifan idan ba acire ma zata iya mutuwa kinga idan ancire shike nan."
Dariya malama tayi tace" yayi maganin Kuka na autan bokaye
Amma idan namiji ne ina son Adan nakasa shi yanda bazai iya rike dukiyar ba asa masa kurgunta ko makanta."
Boka yace "Angama
Haka Allah yasauki Kareji lnda tasamu yarta Mace mekamada ita sak amma kamar yanda boka yace haka akayi aka cire mahaifa da sunan mahaifan ba lfy
Zokuga rawan kafa awajen Mudda
Aminu da malama da Kamal
Malama tace" ai tunda akayi haifuwan bamu samu zama ba haifuwa yayi kyu mun samu Mace da boka yace zai naka sata na hana nace tunda macece ya barni da ita yabar min komai ba zan taba barin taji dadi ba."
Kamal yace" ai da bari kikayi ya nakasata dan macen ma ai zatayi ilimi to ma yanzu meye abinda namiji zaiyi Mace bazata iyaba ilimi ko mulki,?
kuma kin manta zata Yi aure mijinta kina ganin bazai nemi mulkammu ba muda aka tara dukiyan damu wani yafimu iko."
"Kamal Kennan bazan taba Bari tayi Boko ba
Miji kuma K'ani ka UMAR zan Aura mata Sai yanda mukayi dasu."
Kamal yace "hakan yayi ya sunan yarinyar ne da de ance Habubakar za asa Sai gashi ansamu mace."
Ita ma dariya tayi tace "sai susa saddik'a AI."
Itako Hajja ta dauki yariyar amma da Mudda ya tambaye ta sunan wa za asa mata
Cewa tayi kasamu malama kuyi shawara yanda tace shike nan
Aiko malama cewa tayi asa sunan yayar Karejina da suka zo nema AISHATU RUWAIDA
Muda yana falon yana aki a laptop dinshi malama ta zo wajen sa ta zauna ya dago ya kalleta ya janye laptop din yana murmurshi yace" kinjini shiru ko sorry kina hakuri na sani."
"umm ai nasaba abinda Natashi dashi tun ayarinta ai yazama jikina,
Amma ni yanzu magana nazo muyi akan tilon yar mu Alhaji tunda y'ar nan ta fito duniya nake jin wani sonta shine nake son muyi shawara akan Kare lafiyar ta."
"Eh nima yanzu Wllh duk duniya ba wanda nake so kamar Ruwaida yanzu haka na maida duk malakin dukiyata yazama nata sabo da kin san mace bata cin gado ita daya ni kuma ayanda na wahala bana son ace yar da na mallaka kwaya daya an bata wani kaso aciki ba dan ina son Ruwaida duka takardun mallakan komai nawa ya koma sunan ta dan mutuwa baya sallama."
Wannan Abu ya dugunguza malama bata taba tsammanin Mudda zai zartar da wani shukunci ba tare da shawaran taba wai ya mallakawa yarsa komai sufa ai ita ma zata iya bugan kirji tace da ita aka tara dukiyar tunda bata san meye jin dadin zama da Miji ba kullum yana yawo zuciyar ta yafara wani irin zafi kanta ya fara sarawa Amma dan kada ya gane ta danne afili tace
"Masha Allah nima shawaran da zan baka kenan amma ina son kada kanunawa duniya kabata dan ni ason samu nama kada kanunawa duniya kana da y'a iya najikin mu ma mugob'e su da yad'a haifuwan nan."
A firgice ya kalleta yace "meye dalilin hakan ina shirin yin liyafa".?
Saboda hau da bakin mutane kasan bakin mutane guba ne sosai shine zaka ga yaran masu kudi irin ku dayawa ana samun batattatu aciki balle mu me kwaya daya tak ina son har girmanta muna tattalinta musata a islamiya ba Boko ba sannan koda tazama budurwa bazamu nuna yarmu bace saboda tasamu wanda yake sonta da gaskiya dan nasan mijin da ya aureta shine zai cigaba da juya dukiyar ta kaga bazamu so ta auri wanda ba son gaskiya yake Mata ba."
Mudda shiru yayi a nashi lissafin har ya lisafo manyan makarantu masu tsada da Ruwaida zatayi amma Shawaran malama abin dubawane tunda ancire mahaifan Karaji balle yasa ran samun wasu yaran yana son Ruwaida baya son baki ya kamata dan haka
yace "hakane magananki yanda
Ki kace shiza acigaba dashi dan haka na mallaka miki Ruwaida kece zaki koya mata duk wani tarbiya yanda yadace dan wannan uwar tata metasani."
Shan nono kadai yake hada Ruwaida da Karaji ba abarinta awajenta har aka yayeta malama ita da kanta take kula da Ruwaida Sai Tabawa ita Kareji Sai tayi sati bata ga Ruwaida ba
Karaji yan aikin gidan ma sunfita daraja agidan ba mezuwa yace matar gida ce ita de zata ci zata sha amma haka take bata san komai na rayuwa ba tunda take bata daba rike kudi a hannun ta ba koda yake kota rike mezata tsiya hatta sadakin ta Yana inda babata ya ajiye mata daga masu aikin har mutan gidan ba me kulata Sai Harira Harira kanwar malama ce ita take dan koya mata Hausa aboye har tafara ji
Bayan shekara 19
Sai da nayi wayo sosai
nagane Karejina matar gidan ce bansan itace uwata ba Sai de ina mamakin yanda muke kama wata rana nake tambayan Harira ta gaya min daga nan nake zuwa gaisheta Sai de bawani fira sosai a wanan lokacin nasamu shiga A B U Zaria Qur an zalla nake karanta nayi sauka tun ina da shekara 15
Ko amakaranta ba asan ni y'ar Mai kwano bace zanji ana ta firan bashida da ko nadin gajin wa azin malama
Nide bani da kawa balle na tanka dan malama ta hanani shulda da kowa kullum ina cikin hijab har kasa da nikaf ba wanda yasan ni budurwace
Kakata Hajja balefi tana nuna kulawa agareni umma tace de har yanzu bata so
Watarana nazo gida na tarar da get ancan za masu gadi bawanda nasa ba dasu bane
Fisari sosai nake ji dan de ina tsoron jeji ne ban tsaya ba hone nayi amma suka ki bude min daya sojan ne ya leko
yace "yakayi ne."
Tace "bangane ba bude min za ayi."
Yace"da izinin wa za abude miki."
Nace"bangane ba har Sai na nemi izini zan shiga."
Yace "haka ka idan aiki yake."
Nace "to awajen wa zan nemi izinin."
"wajen wanda kikazo wajen sa kuma kicire wannan abinda kika rufe fuska dashi tukun.