Sashe 41
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsugun nawa yayi ya shafo hawayen ta
"idan dan wannan kike kuka AISHA kibar kuka kina tare da Sa adun ki nefa wanda yafi kowa sanin ciwon ki
wanda AISHA kawai yake so bawani abu naki ba dan Allah idan ba kukan dadi ba kar ki b'ata mana daren nan dan ni sonake mu manta da komai sabon rayuwa zamuyi bana son ki kara kawo min baya Hamrah ina kishin ki dauki kanki bawanda kika sani sai ni nidin ma Kai na kishin kaina abaya da bamukai matsayin aure ba nake dan haka ki dauka yanzu zaki fara sanin Sall din ki."
da ganan ya hade bakin su suka zube anan cikin nuna kewar juna
*Allah yakawo zaman lafiya ina yiwa duk wanda suka tsinci kansu cikin rayuwa irin na Hamrah aduar shiryuwa da samun ingan taccen rayuwa yaku ma kare wasu da shiga irin said Ameen*
Umman Ruwaida ce takira Mall
Yana dauka yace "Ummati an tashi lafiya."?
"lafiya lau d"ana yara sun kai muku Breakfast sunce baku sauko ba shine nace ko su haura saman kar abar yar mutane da yunwa."
"Umma ai bamu kwana agidan ba muna asbiti da Halima."
"subbahanallahi!!! meyasame ta?
"Umma sai de kunzo din kawai ."
abin yabawa Ruwaida mamaki wai Halima a first night taji ciwo har asbiti amma data tuno maganan caballiya na zuwa wajen di'nki tayi murmurshi tace za arina
Umman Ruwaida ce kawai taje ta duba Halima a gurguje dan jiirin safe zasu hau zuwa kaduna daga nan ma airport ta wuce dansu Kharajina da Farida suna jiranta
sai yar aikin Ummi Saratu aka barwa Halima
Mall yakira Ummi rai ab'ace
"haba Ummi yanzu kamar matata ba lafiya duk gidan arasa wanda zai zauna mata sai yar aiki."
"yar aikin ba mutum bace
To ma wakake son natura Abida Hasana Fati de kasan matan aure ne tun ajiyan Hasana da Fati suka tafi yanzu Abida ma shirin tafiya take Abuja
Kharajina da Farida sunbi Umman ku kaduna
Nafisa kuma shirin tafiya suke india gobe zata raka Ruwaida za asamata hakori ko dan ita Ruwaida baka damu da halin da take ciki ba
Ita matar taka ba yar gari bace bata da dangine za kamin iyayin naka da kake ganin kafi kowa iko ko."
"Ummi amma.....
Ummi kashe wayan tayi
Har aka sallami HALIMA Ummi bata jeba Umman Sahal da Mama Farida ne ma sukaje so daya
Su Ruwaida anje andawo hakori ansa kamar dama natane kuma ba me cirewa irin namu nanan aka sa mata ba shi yashiga kenan har mutuwa
kwanan ta Ukku a part din Ummi Ummi tace ta tattara ta koma nata
Langwabe kai tayi
Tace "Ummi wai da Sai naje kaduna na dawo tukun."
murmurshi Ummi tayi tace "kide koma dak'in ki tukun zakije kaduna kwanan nan."
Nafi ce kadai taraka ta dan su Kharajina sai gobe zasu zo a kadunan
Halima da kawayen acike a parlour tana ganin su Halima da gudu tayi kan Ruwaida ta Rungume " oyoyo Aunty ai ina tambayar ki awajen Ummi take cemin kinyi tafiya dan sweet haka yace min bai sani ba da na matsa masa ma yace idan ina son zaman lafiya dashi karna k'ara kawo masa zancenki ni kuma duk banji dadi ba kar ace ko adalilina ne yasa zaki bar gidan dan bansan ma Mall yana da mata ba sai ranan bikin."
Ruwaida kokarin raba jikinta tayi da Halima dan duk maganan nan tana rungume da Ruwaidan take yinsa gashi kuma taji ance y'ar lesbian ce dan sai faman gogata take da jikin ta
Ruwaida raba jikin tayi ta b'ata fuska tace "nagode.
Suka haye sama Nafi tace "nifa matar yamall din nan bata min ba."
Ruwaida tace "shi ai tamasa."
HALIMA tana komawa kawar Baraka tace "amma kin more ina ma nice na rungume lafiyayyeyan jikin nan."
Hafsy tace "dan Allah Halee kisan yanda zakiyi kisata a kungiyar duk mu d'ana."
Halima tace kun isa ma banzaye ai tafi karfin ku har kunsa nafara kishin ku
da safe Ruwaida parlour kasa ta sauko cikin shiganta mekyu da aji duk da bawani mekeup tayi ba wandon jens ne sai wani roba roban riga kuma Shara Shara ce rigan ana kallon boob's dinta gashina afili suna wani irin zillo ga heeps na daukan hankali tana kad'asu kanta ba dankwali sai zubo gashin ta da dama ba kitsuwa yake ba da tayi abayan ta gashi yasha gyara a India
samun su tayi a zube manne da juna amma da gani Halima ceta manne masa danshi aikin sama yake a laptop dinshi
"Assalamu alaikum
Yamall barka da war haka. "
tace tare da zama akan kujera ta dauki kafa daya ta daura akan daya
Mall da yake son yayi control din idon sa kasawa yayi kasa dauke idon sa yayi akanta amma duk da haka Halima har tafishi shiga wani hali wuf ta tashi tana fara a
"Aunty wllh har na manta da kina gidan ai da nakiraki munyi breakfast amma tashi muje kidan ci wani abu tayi maganan tana hada hanunta dana Ruwaidan."
Ruwaida tana da k'ank'ami dan ba abincin kowa take ciba tafi ma ga newa tayi da kanta dan ita abinci me nauyi bai dame ta ba babban abincin ta me nauyi bai wuce dambun kuskus ba sai kunun k'yada ko nono kuna kafin ta tsako tayi shayin buri da na'na' da cukui tasha bata da wani abincin da yawuce wannan."
Ta janye hannunta tana cewa
"bana tare da yunwa."
Ta Kalli Mall da sai lokacin yake kokarin janye idon sa akanta amma yamakara dan sai da suka hada ido
Tace "yamall ance Hamrah bata jin dadi zan dan shiga."
idon sa akan laptop din sa Kamar bazai bata amsa ba de yace "da da zakiyi tafiya har na barin kasan da izinin wa ki kaje ."?
"ai nazaci su Ummi Sun gaya maga."
bai kalleta ba yace "ok yanzu ma sai kije ki aiko Ummi ta gaya min."
Ita de Ruwaida jan bakin tayi tayi shiru
Halima tace "haba sweet ka barta mana."
Hannu ya daga mata alaman baya son maganan
Adai dai lokacin Kharajina da Farida iyayen hauka suka shigo da gudu Ruwaida ce a facing din kofan dan ita suka gani
"Wow sis haka kike bada kala abasu kala abasu kala."
Suka fada jikin Ruwaida suna cigaba da ihun su
Wani irin tsawa sukaji
"Kai waya gayamuku nan dandalin karuwai ne zaku kawo mana iskanci
Get out ."
da gudu suka fita jiki yana rawa dan su basu kula yana gida ba
Bayan wata 2
Mall da Halima iskan kala kala suke yi agaban Ruwaida bawani kalan romance da basayi
Agaban ta
a ban garen Halima tana yine dan Ruwaidan taji haushi tunda Allah yagani mugun sha awan ta take amma Ruwaida tak'i yarda koda hannunta ta taba
Shima Mall hakan ne mugun sha awan Ruwaidan yake Dan ko bai taba ba yasan Ruwaida da Halima da bambanci dan Ruwaida tanayin shigan da yake bai yana tsirinta sosai
yanayi ne wai dan yajefa Ruwaidan cikin wani hali idan ta matsu zata kawo kanta gareshi Dan yanzu ya gama tabbatarwa lalle sha awanta yakeji so dayawa ko aiki baya zuwa saboda kawai yaga tafito ya ganta
Hamrah ce tazo dan kullum idan sahal ya fita office ita ma nan take zuwa
dan Mall baya barin Ruwaida tafita
Hamrah tace "anya Ruwaida kece kuwa anya ba acan zamin ke ba wllh nagaji da jiran yaushe zanga farin cikin ki alokacin da Sahal yagaya min an daura auren ku da Mall kuma baya son ki wllh cemasa nayi yazuba ido yabamu wata 2 kacal zaki juya Mall yanda kike so amma ina sai naga kamar yanzu basiran ki ya toshe gaba daya sai kace ba Ruwaidan mu ba."
"Ya zanyi ne Hamrah nifa bama wannan ba yanda yake nunawa matar sa wani kulawa da soyayya agaba na wllh yanzu har tsoron fitowa general parlour nake saboda sex ne fa kawai basayi agabana duk wani kala romance wllh bawanda basayi."
Hamrah tace "banza to ai dan ke sukeyi dan kiji haushi yanzu da kika dena fita general parlour ai dadi zasuji Suji sun san cewa kin damu ki fita kinuna baki damu ba ki din ga yin shigan da zaki na daukan hankalin sa shifa namiji ne wane lafiyeyen namijin ne zaigan ki baiyi sha awanki ba haba sai kace bake ba kikayiwa bariki ma kwalliya balle aljanan ki
keda hatta cibiya baki bari ba kina masa kwalliya
kiduba wannan matar me dunkulelen wuya Wllh ko a ayar akin gidan nan bai kamata ta zauna ba."
Haka Hamrah tayi ta bata shawara tako gamsu
*Gidan su Affan*
"haba son kaga yanda kake son hallaka kanka wai idan kyan Ruwaida ke fusganka angaya maka mekyau suna karewa ne najima inason baka shawara akan abinda sai yafi maka Ruwaidan alkairi kaki."
"Mommy menene zaifi abinda raina yake so alkairi. "
"yawwa son ina son na maka tayin Kharajina kaga yarinyar tana da hankali da nusuwa gata budurwa gashi bawani abinda Ruwaida zata nuna mata yarinyar tamin tun sanda mukayi zaman jiyar Ruwaidan kuma naga kaima ai da shakuwa sosai a tsakanin ku duk ko inda shakuwa yake to idan am matsa so zai shigo son ka daure a kullun sai nayi istihara a kan ta akullun sai naji son ta yashigeni ina ga akwai alkairi."
Shiru Affan yayi
Ganin bai musa ba yasa HAJIYA HADIZA tayi ta cusa masa ra ayinta
Numfasawa yayi yace "mommy bawai bazan iya sonta bane bana son nasake yiwa zuciyata tabo saboda Kharajina tanada saurayi matawalle dan gidan tsohon Kaduna state governor. "
"bar wannan Affan kaide kaje ka kwada ina ji ajikina za asamu sa a."
wayan Kharajina jina yayi ringing a karo na 3
tana duba me kiran ta dado kai ta Kalli Ruwaida
murmurshi Ruwaida tayi tace "sarkin munafurci ki picking mana Kharajina kina son boye min kuna soyayya da Affan duk da bansan dalilin kina boye min ba."
sunkuyar da kanta Kharajina tayi tace "wllh kunya nakeji ace saurayin yar uwata....
"dakata my kharaji nida Affan de kinyasan munrabu Kennan wllh bana fatan rabuwa da yamall dan shine zabina da sonsa na ginu
Affan yayi arayuwa Ya iya soyayya sai dena miki murnan samunsa Allah yasa shine mijinki."