Sashe 10
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acewar Mama da za azo dani aka min wannan zanen na bare bare Dan kada a tuhunesu da ina suka samu yar larabawa Sai da Zane ya warke a ka aske min Kai sukayi shirin fitowa Dani
*Nigeria*
Rigima Sosai akayi da iyayen Mama da Yakura baban Mama yace bai yarda ba ya daga tafiyan yarinya zatazo da shege bayan acikin kanuri babban abin kunyane da zai bita har jiko kinta dan haka inason a tara dangi na kusa a daura auren Kangiram da Duno Sai ace tun acan aka daura har suka haifu Sai de ayi haka amma bazan yarda da abin kunya ba."
Kowa ya yar da da shawaran Kolami kakana musamman ABBA DUNOMA dan wata dama aka bashi na malllakan dukiyata cikin sauki
Hakan ko akayi iya dangi najiki aka samu asirrance aka daura auren a falon kakana Kolomi
Amarriya ta tare Allah ya albarkaci auren su Mama da yara kamar yanda ya albarkaci company na da shashara a duk duniya cikin shekaru kadan ABBA Duno yazama Alhaji Dunoma da kuke ji na Barno babbar y'ar su da suka fara Haifa itace kanwata Bilkisu Sai Amina Sai modu auta naga tsabagen tsangoma awajen dangina basa sona sunfi son su Bilkisu Ashe ni shegiyace
Mama ce kawai take sona shi kansa ABBA yafi son su BILKISU ko makaranta sauran yaransa waje yake fitar su daga sungama primary din su niko ko da likacin sani a makaranta dayayi kin sani yayi yar saida Bilkisu da AMINA suka taso yasamu tare Kiri Kiri ya sa su Balki a school me tsada ni yaki sani Sai da Mama tayi magana ya sani a me saukin kudi duk da haka Sai ya kwasheni a matsayin zai kaini makaranta yaki kaini ya wuce Dani office ya Dan kawa kananan ma aikata ya manta Dani ga yacire min shijaf da sauran kaya wai na ji iska haka zanyi ta yawo dagani Sai dan pans office office gani da dan karan kyu a haka bazan manta rananda wani ya yafara lalatani ba haka nazo wajen Abba Ina kuka na gaya masa dariya ya kece dashi yace "gud very very ai hakan akeso amma zo Ayyata kar ki gayawa Maman ki kinji zata dakeki."
Shine mafarin lalatani
Haka ba kullum ya ke kaini makaranta ba Kai ko jarrabawa ake ba kullum yake kaini ba duk ko ranan da yakaini to zansha duka
Nafi son nayi ta yawo a cikin ma aikatan company ana sayanin biscuts da sweet ina sha
idan lokacin tashi yayi yace drivern sa ya kaini gida bayan ya jamin kunnen kada na cewa Mama banje makaranta ba yasan dukana suke shikuma bayason a dakeni shiyasa bai Kai niba makarata ba
Nima kuma bana son zuwa makaranran dan kullun inde ya kaini Sai an nadamin duka shiyasa bana son zuwa school ashe shi Yana kaini zaije ya cewa malaman sumin duka bani da aiki Sai wasa da maza ga jakanta ga kinzuwa kullm Sai ya saukeni a bakin get na zame haka za anadamin duka
Ranan ko da zai kaini na dinga kuka Kennan haka zaice inde bazan gayawa Mama ba shikenan AI shi rashi karatuna alkairine awajensa niko bana ganewa
Haka idan akayi jarrabawa kullum nice zan dauki class din mu
sai da nayi wayo sosai nagane Ashe hakan ABBA ba gata yake min ba na fara cewa ni inason yakaini kuma alokacin na makara sosai har Bilki da Amina sunshiga j s 2 Modu ma yagama primary niko Ina primary 4 saboda ban samu karatun dawuri ba nafi duk yan class dinmu girma da jakanta
*Bayan shekara 13*
Sai a lokacin na gama secondary inda Bilki da Amina harsuna shikaransu ta karshe a Jami ar India Modu yana London
Alokacin shekaruna, 24 samari Sai Wanda na zaba dan ma bana harkan su amma hankalina ya gama kwanciya da
*GREMA BUNIMA* wanda d'an gidan lawyer barrister Bunima ne
Sunzo gidan mu shida baban sa dan yana son yayi ritaya dan haka yazo da dansa wanda shima babban lawyer ne
barrister Yace "Alhaji Duno naso a ce na bada Amanan nan Da hannuna dan nauyi ne akaina amma duk sanda nayi magana Sai kace Sai ta tashi aure ga shi auren shiru amma a gani na koda batayi aureba ai yarinya me shekara 24 zata iya rike dukiyar ta amma yanzu ga d'ana zan bar masa yaci gaba da rikewa kafin lokacin amma kafin na yanke wannan shawaran nakira barrister Mujashi Ahamed da Jamal sun amince na bawa Grema kaga Shine nazo sanar da Kai zan ajiye aiki. "
Abba yace "eh ai yanda mukayi da Kalam dama Sai tayi aure to ni kuma bantashi aurar da ita yanzu ba dan karatu zata fita waje Dan de tayi nauyin daukan karatunne gashi kannen ta har sun gama sun dawo
Sai ta dawo za ayi komai ya Kalli agogon hannusa
yace "Barr inada meeting ayimin afuwa yameke yana yiwa security dinsa alama da sufita suka fita suka bar barrister da d'an sa awajen saurayin mekyu da kamala yajuyo yace "dady sai Yau she zaka gabatar Dani a San Dani Wllh Dad serious Ayyaram kawai nake so A mata."
"Grema inason kagane idan kace kana son yarinyar nan ban San irin fassaran da za A mana ba za ace da yawa zasu dauka saboda dukiyar sune amma kaje ka nemi so awajen yarinya idan ta amince abin zai zo maka da sauki bawai ni ba."
Sosa keyar sa yayi yace "daddy taya ake tun karan budurwa ne?
"OK kana son sanin yanda na tunkari mommy kane?
To muje Gida ka tsareta ni na manta."
Fitan su a falon baki yayi dai dai da shigowan Ayya da mota a guje bakar doguwar rigane ajikinta tasha bakin glass ta dan zubo da gashin nan gaba yakara fito da kamanta na larabawa Kai Ayya a larabawan ma ta daban ce Grema rasa dan kuzaren nasa ma yayi tsaban kwarjinin da ta masa
"haba my son kar ka karaya Kai mafa me ajine jeka."
"Daddy kaganta fa kamar aljana".!
Shide daddy mota yawuce yamasa alama da hannu yaje kawai."
Da karfin guiwan sa YA tun kareta dai dai sanda zata rufe mota
yace "Amincin Allah ya tabbata ga sarauniya Aisha Indon mata meyasa kike wasa da rayuwanki kina Dunoma Family zaki fita batare da Security ba a wannan zamanin."
Yabawa Ayya dariya har ta murmusa
Tace "sabo da dogaru da Allah yafi dogaro da wanin sa idan nayi juyi najini acikin kabari nan ma zannemi security ne."
"sosai ma zaki nema mana AI nan nema kike bukatan security na gaske Dan....
Katseshi tayi dacewa wazai bini."
Yace "aikin ki mana."
Dariya tayi tace "dan Allah waye Kai kana da abin dariya zan iyacewa ban taba tsayawa da wani nayi zance haka ba."
Yace "Allah Sai da mayen Ayyya.?
Tace "haka sunan ka?
"Eh ai ni Banida sunan da yayuce mayen Ayya yarinyar da tun tana jaririya ta samu nasar sace zuciyar *GIREM*."
"ni Ina nasan ka Ina jaririya har zan sace zuciyar ka za kamin Sherri kawai."
"Ina ba Sheri bane kin sace"
Ahankali Ayya tasa hannu ta fitar da glass din ido ta
AI da sauri
GREMA yarufe idon sa
Yana cewa Masha Allah ai dole kina rufe min wannan baiwar na ido dan Allah ki maida ina da magana dake ga daddy yana jirana."
Juyawa Ayya tayi zata shiga ciki takun takalminta Grema da idon sa yake arufe yaji ya bude idon da sauri yace "haba Ashsha to kimin alfarma na karshe Dan ina yunwan phone number naki kiyi temako ki samu ladan ciyarwa."
Ya karashe maganan yana meka mata wayan sa yana wani marairaicewa
"Kai haka Kake ne komai naka da banne."
Dole ta karba ta sa masa ya karba yayi Kissing wayan yana juyuya ta yace ban San wane irin Godiya zan miki ba
Na yarda da friend dina da suke kirana me sa a Sai Yau nayar da ni me sa ane."
Tace "me akayi na sa a daga bada number."
"baza ki gane ba ne kishiga ciki kigaida mommy."
Gyada Kai tayi tana mamakin yanda ita ma zuciyar ya gama yarda da Wanda bata San waye shiba ko sunan sa bata tambaya ba towaye saide dodon kunneta yasake tuno mata maganan sa
_Eh ai ni banida sunan da yayuce mayen Ayya yarinyar da tun tana jaririya tasamu nasaran sace zuciyar *Girem*_
Kenan sunansa Grema
Tana tafe tana wannan tunanin
Har tayi nisa yasake binta " _Ayysha_
Jin sunan tayi Har cikin kwakwal wanta ya kashe mata jiki bata juyo ba ta tsaya da tafiyan da takeyi
A hankali ya furta "Alfarma nagaba dan Allah inason idon ki ya dinka kasan cewa kullm cikin glass."
Yana fadan haka yajuya yayi tafiyan sa ita kuma ta juyo ta tana kallon sa tafiyan sa ma abin kallone dama da tsaddun maza irin wannan a fili ba fim ta ke kallo ba ido da ido a gabanta
Tana gani ya shiga securityn sa suka ja suka rufe har saida motan su yafita a gidan ta juya har zata shiga part nasu taga part din kaninta Modu da security a tsaye tunda yazo basu ga junaba Sai ta wuce gaisheta security sukayi ta shiga palon ba kowa Sai Karan TV a bedroom ta shige batayi knocking ba tashiga Kai tsaye abinda tagani yasa kanta ya fara juyawa idon ta yafara ganin dishi dishi idan idon ta ba gizo yake mata ba kanwarta AMINA da kaninta Modu ta ke gani a kwance suna aikata alfasha ga fim na batsa
"Meenal Ahamed !!!."
ta shiga kiran sunansu hannunta dafe da kanta
A firgice suka tashi kowa ya nemi kayansa yasa ita ko ko jakan hannun ta daya fadi bata tsaya dauka ba ta fito palo tana dafe kanta ta zauna a kugera
Atare suka fito suka durkusa a gabanta
Amina tace "dan Allah Aunty Ayya ki rufa mana asiri kar wannan abin yafito Wllh sharrin shedan ne."