Sashe 17
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruwaida tana ganin ya seta ta tayi saurin zubewa a kasa ta yiwa Abdallah runfa dan haka ta samanta bullet din yawuce
Jikake tass bullet din yafasa glass din mota
Dukka kowa yayi cirku cirku awajen
zai sake setawa da sauri malama ta shiga tsakani tana kuka tana cewa "Alhaji kadinga cewa innalillashi baka San cewa idan kayi kissa ko awayen Allah kafi Ruwaida lefi ba."
Ruwaida tashi tayi ta karasa inda malama take ta fad'a jikinta tasaki kuka shima jaririn Sai kukan yake
Malama tasa hannu ta karbi jaririn ita ma kukan take a zuciyar ta kuwa cewa take bata taba ganin kama irin na jaririn nan da Mukaddam ba dan tanada pic na Mudda Yana jariri kamar shi take gani take wani tsanan dan yakamata amma afili runguman shi tayi idon ta Yana fitar da hawayen bakin ciki
Ruwaida ce tafara magana cikin kuka
"Malama kingani ko da Abba yake kama d'an sane Wllh ummata ce ta haifu nasan ke kadaice zaki yarda Dani nasan zaki fashimtar da Abba."
Itama tace Ruwaida bani da bakin da zan fashim tar dashi akan abinda idon sune fa Yagani jinin haifuwa Yana fita a jikin ki sannan Ummar ki da bakinta ta fada Ruwaida kine mi tuba awayen uban ki kifadi wanda yamiki wannan aikin dan nasan irin tarbiyan da nabaki bazaki taba aikata zina ba waya baki fyade.?
Ruwaida daura hannuta tayi akai
tace "nashi ga ukku malama ban san me zance ba gashi ba lokacin wahayi bane balle Allah yasauko min dashi amma nasan yana ji kuma Yana gani tunda ke baki yarda dani ba nasan ko Qur ani naci ba me yarda dani said....
Hajja ceta katse ni dacewa "Malama mekike jira da tsitaciyar magen nanne da bazaki bari ta tafi ba ko kina so narasa d'ana da ya rage min aduniya."
Malama gaban Hajja ta zube tana kuka "Hajja ke kadai zaki temakeni wajen shayo kan Mudda ya yarda yabar min yarinyar nan saboda lefin da tayi bai kai hukuncin da ya yanke na koranta ba ina yake son Ruwaida taje......
Da sauri Hajja ta katseta da cewa "malama kar ma ki fara tun barko alfarman kine auren uwar ta tsintaciyar mage gashi yanzu me ta k'ara mana inba tozarci da asara ba kituna narasa mijina a dalilin su bazan rasa d'ana ba tunda yace bazai Iya cigaba da kallon taba taje ko ina ma."
Malama tace
"Hajja kituna Allah yac......
Mudda yayi saurin cewa "malama ayau wa azin ki ba zata karbu ba awajena Wllh idan ruwaida ta sake second 10 a gidana sai na kasheta."
Malama tace "to kamin alfarma daya ina son narike jaririn nan kasan shi bashida lefi m.....
Kafin ta karasa Mudda ya mata wani irin tsawa wanda duk wanda suke wajen Sai da suka tsorata
Hajja ce kar bi jaririn a hannu malama tace "ungo k'azan tanki fice mana agidan tashiga tura Ruwaida har ta fitar get tacewa sojojin su fitar ta
Ko takallmi babu haka nafito agidan ubana Mukaddam me kwano da ake yiwa lak'ani da *YARO DA KUDI*
Haka na dinga tafiya ga katangan gidan mu kewaye shima aikine dan gwangwani guda ne gidan mu
Ina shan kwana na ga motan Mama Harira glass din tarage ta leko tace"shigo Ruwaida na zagaya na shiga
Tayi gyaran murya tace " da farko de zan fara da baki hakuri kan afinda yafaru ina dasa hannu ciki Ruwaida malama kamar yanda kika sani uwa daya uba daya muke da ita amma gaskiya na tsani malama saboda mugayen halayenta ba yanda na iya ne nake mata biyayya amma ina jiran ta gama daukan nauyin karatun yaran nawa su tsaya da kafafunsu da ganan da kaina zan fito na tona asirin duk abinda take yin wanda ko mahaifan mu basu sani ba
Daga nan ta kwashe duk tarishi gidan mu da labarin da na bada ta gayamin
Mama Harira na gode yanzu kina da inda zaki kaini saboda wannan yaron ki temake mu".
"zan so haka Ruwaida amma ina tsoron malama kin sa mutum me bin bokaye ba afiye boye masa Abu ba amma temako daya da namiki ta bude cover motan ta ta dauko wani handbag ta meka min
Tace " wannan kudine da zaki dan Kashe aciki Sai pic na asalin UMMA ki da family ta da na dauko a dakin UMMA taki tun dazu nake nan dan nabaki ki nemi yayar Umma ki su kadai suka rage miki nasan zasu sabo miki mafita ga number na idan kina mukatan wani abu ki k'irani tana gama fadan haka ta mekamin Key din ta fita a motan kitafi da motan amma kar ki tsaya akusa kuma idan kina bukatan meman Umman ki ki nemi Aminu amma kar sunana yafito fato."
"insha Allah Mama Harira sunanki bazai fito ba nagode
Na sakalawa jaririn belt naja motan tafiya nake gani kifin cikin rijiya ba inda nasani ba inda muguwar malama ta barni nake zuwa ga dangin Abba amma ba gidan Wanda nasani kawai nabi kwalta har na wuce Zaria Sai da nayi tafiya sosai shima jaririn baccin sa yake Sai da taje Kano na kuzu cikin gari haka na dinga zagawa anguwa anguwa na rasa yanda zanyi nayi parking akofar wani gida balefi gidan da girman sa kuma anguwan ma balefi wani tagani Yana tafiya da sauri ta fito tace "Baba dan Allah temako nake son kamin."
Babban mutum ne yace "Allah yasa zan iya.""
Dan Allah gidan haya nake nema."
Kallo na yayi sama da kasa yace kina nufin awanan zamani haka kawai ake daukan gida abawa mutum haya batare da ansan inda kika fito ba koda yake kinji anacewa Kano garin b'aki ko to Bari nagaya miki bazaki samu gidan haya ba har se kinbi ta hannun me anguwa hima sai ya bincika sosai kafin yasa anemo miki."
"inane gidan me anguwan."
"Yana bayan layin nan idan kika zagaya kiyi tambaya."
Komawa mota nayi na dauki Abdallah na kulle motan na zagaya baya
tambayan da megari ya fara min ina jagora na wanda yasan gari aka yarda dashi wanda ko wani abun nayi shi za anema ya nemoni San nan ni yar ina ce
"Nace bani da jagora kuma ni yar kaduna ce cikin shege nayi iyayena suka koreni."
Me anguwa yace Kai Kai basu kwauta ba ai yanzu ciki yazama ruwan dare amma agani na kibari na hadaki da mutane aje aroki iyayen naki dan zaman kyakkyawan Macce irinki a bariki ba karamin hassari babe."
Ya dauko min wani nasiha da bana gane meyake cewa haushi yabani dan haka tun da sauran mutumcinsa a idona na meke nace Bari na dauko kayana a can
Jin ginuwa nayi ajikin motan na zauna ina kuka yanzu idan me anguwa ya kaini Abba ya hakura haka zan zauna da azzaluman malama tana bunnemu da ranmu nida dan kanina rungume Abdallah nayi ina kuka nake cewa "Wllh bazan kaika ba Abdallah zan Bari sai ka girma mu dauki fansan abin da malama ta mana."
Hone da suke min ne ya dawo dani haiya cina na dado Kai wasu kyawawan yan mata na gani da gani kofar shigan su na tare dayan ce ta Karaso baki na rawa take tambaya na lfy me ya samoki kike kuka".?
Naci gaba da kukana dayan ma fitowa tayi ganin yanda suka rude
nace
" bakomai."
"To wannan motan ki ne dan matsar dashi mushiga da namu gida kinga garin da hadiri".
Key din na mekawa dayan."
Ta karba dayan tadan jani muka koma gefe ita daya ita tashiga da duka motacin har nawa tace " kinga mushiga ciki da alaman agajiye kike ga yaro yana kuka inji na bisu nashiga a parlour muka zauna
Meyawan fara an tace "ni sunana Ayya sai yarinyata ta shafo kan wata yarinya da bazata fi shekara daya ba aduniya tace ita kuma Barrat Sai yar uwata Hamrah nan gidan mune."
Nace "OK."
Hamah tace "kibashi nono mana yana kuka kuma gashi jariri ko cibiyar bai fadi ba ke ko me ya fito da ke da wannan jaririn da alama haifuwan Yau ne ko jiya"
Da sauri Ayya ta ajiye Barrat tayi kanmu tace " haba Ham ban gane ko cibiya bai fadi ba muganshi."
ta kabi Abdallah a hannun Hamrah nide binsu kawai nake da kallo
Ayya da dafe kafada na tace "haba Sis nasan de ba lafiya ba fita da jaririn yaro haka dan Allah ki fada mana kome da gani gina cikin damuwa amma kafin nan ki bashi nono tukun."
cikin kuka nace "bani da nonon da zan bashi dan kuwa ba ni na haifeshi kaddara ce ta hau kan mu nida shi."
Ayya tace duk kaddaran ki baki taka Rabin namu ba sai....
Da sauri Ruwaida nace "duk duniya ba me irin *(KADDARA TAH HAUWA*
*A JIDDA)*
itama da sauri Hamrah ta katseta "karki fara tamu kaddaran da ban yake da nakowa."
Murmushi nayi nace "zanso jin naku Kaddaran inde yafi nawa."
Ayya ce tafara bawa Ruwaida labarinta sai Hamra
Cak Ruwaida tameke gaskiya ne akai ban bance Naku da nawa amma ta wani bangare nawa yafi zafi kawai ni sauki na ba aketa min haddi ba ina tare da budurcina na
Kuma a gani na Ayya naki shine Kaddara amma naki *Hamrah* gan gancine da wauta
Da ganan ita ma ta kwashe nata tafada musu
rumgume jina sukayi suna kuka Ayya ta dauki Abdallah ta sashi a nono
Tace tamu Kaddaran kenan dan haka *(MUSO JUNAN MU AISHA MACHIKA)*
Ruwaida ta meke tsaye tace" Hamrah ke yasunan naki na gaskiya."?
Hamrah tace AISHA."
Ruwaida tace Allah Kai kasan shikiman da ka ajiye a kanmu da ka hadamu waje daya *AISHA UKU 111*
Dole ne mudauki fansan abinda aka mana".
Hamrah tace" AI ko zamu iya daukan fansa Saide akan Nura kai shima yafi karfin mu dan yayi kudi ayanzu fa manager ne a central bank of Nigeria ne Yana harka da manyan balle Baba Duno da Me kwano bamu Isa tun karan su ba."
Juyi Ruwaida tayi tace " daukan fansa dole ne koda zai zama karshe rayuwan mu Wllh Wllh Sai mun dauka."
Ayya tace "tayaya
"?