Sashe 33
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"dan Allah Affan kar ka boyemin da gaske Ayya ta mutu."
" Kharajina ce tace dan Allah ki nusu sis duk merai bai wuce haka ba Ayya ta tafi meja da ikon Ta ala ne zaiyi kuka
Yau darin Alhamins ne gashi ta mutu da kalman shahada,
addua yaka mata kumata idan son nata kukeyi ."
"Affan ka kaini wajen ta kaji."
Affan yace "sorry my love Wllh antafi da ita yanzu ina gama Sun tashi
Hamrah tariga ki far fadowa tare suka tafi
Sannan itama Maman Ayya ta rasu haka Allah Ya kaddara rana daya zasu amsa kiran ubangiji
za ayi musu sutura a meduguri."
Ruwaida tace "wlllh bazan zauna ba sai ayi suturan Ayya dani
ganin tana Abu kamar bata cikin hankalinta ne yasa Affan yace "to mutafi inyaso mucewa doctor zamuje mudawo ko nasan yanzu basu tashi ba
Airport
hakan ko akayi basu tashin ba tare suka kai gawan kuka da damuwa awajen Hamrah da Ruwaida
ko magana sun kasa yi sai bin kowa da kallo kawai
Gidan walwala
Ummi runguman Ummusulem tayi na murna kamar da gaske yar uwar tace
tace Ummusulem Ashe zan ganki keda akace mana kin mutu bakin cikin y'arki ta haifi cikin shege kuma ta daura miki tace ke kika haifu yasa zuciyarki ta buga kin mutu.?
Murmurshi Ummusulem tayi tace"yaya makircin kishiyane nice na haifu ba Ruwaidan bace ina haifuwa ta haukatani tace Ruwaida ce ta haifu ni na mutu suka samu wani gawan akayi masa sutura ni kuma Aminu ya kai ni can wani jejin kinga wanda ya tsinceni nan tanuna Mukaddam da yasaki baki cikin mamaki
yana kallon gashi matar tayi kama da Kharajina
Ummi tayi salati tace ikon Allah duk tsoron Allah rin na Malama ta iya yin haka."
Mukaddam kam abin yayi mugun daure masa Kai gaban sa yaji Yana faduwa to meye haka malama Ruwaida
YA abin yake mishi kama da Storyn family sa
Saurin girgiza Kai yayi yace malama bazata tabayin haka ba kuma ai ummusulem ba Kharajina bace lefina ban taba tambayan Ummusulem ya rayuwanta yakasan ce a baya ba
Ummi ceta katse masa tunani da cewa "to ummusulem ai wannan Mai kwano ne Alhaji Mukaddam."
"Eh shine mijina."
"ok Alhaji na kira mazan gidan yanzu zasu zo dan sunfita..
Kafin ta rufe maki sai ga Alh Haruna da Alh Ideeris da Prof Wakili sun shego."
sai Mall dasu Anas
Alh Mudda dama akokaine da Haruna sai adawan siyasa sosai aka gaisa ya gabatar da kansa amatsayin Mijin Ummusulem
Godiya suka shiga yimasa kamar gaske tare
su kaci abinci duk mazan a dining Area sai wani girmama Mukaddam suke sai bayan ishai
Mukaddam yatashi tafiya kaduna amma Ummusulem ta hana tace yabari goben sa wuce tare
da dare yayi zai tafi gidan sa na cikin Kano tace a a ita de anan zasu kwana baga part nan an ware musu ba
Murmurshi yayi yace "mata mata masu mulki inban da ku wazaice babban mutum kamar ni me kwano na kwana gidan mutane nayi yaya da security dina
Kinsan ni waye a Nigeria kuwa."?
zunburo baki gaba tayi tace " niko nasan waye Mudda amma yau agidan yayata zamu kwana
bawani security sunfi matar ka son kane ".
Murmurshi yayi yace" yanda kike son haka za ayi
Yace "Amma tambaya ne fal abakina yau?."
tace "wane tambaya.?
"game da abinda naji da zu game da rayuwanki zaki min karin bayani."
Tace "gaskiya da gajiya a jikina bari na karbo Zahkar mu kwata sai
da safe zan baka amsan
Amma kafin na tafi sai kagama komai nashirin ka dan yau aduhu nake so zan Kashe tuwan."
washe baki yayi dan yayi missing din yi aduhu kullu tace ita ah ah
"to to ai nagama jeki dauko sa karki jima."
Sai da takashe wutan tukun tafita
ta bangaren Ummi sun gama komai na gabatar da Kharajina Yusura ma tabiyo bayan su da yaran Kharajina
"Wllh Ummusul dita ke ta daman ce acikin duhu Allah yamiki baiwa biyu amma na duhu yafi dadi Kai k'irjin ki ma aduhu k'ara girma suke laushin fatan ki da komai naki
kina tuno min da Kharajina ta...
"Kai wannan Kharajinan da take bakin ka kullum Yau har kama da ita a zashiri zanyi
wani murya da ya kid'ima Mukaddam yadoki dodon kunnnen sa dama bata taba magana ba sai yau
arazane yace "muryar ma na Kharajina ne."
Kharajina tace "har kaman bari kaga."
Tana gama maganan taja wutan ta kunna dakin ya kauraye da haske
"murmurshi tayi tace "yade ko ba muyi kaman bane ?
Mukaddam dafa bango yayi yana kokarin shigewa ciki sai zare ido yake
atsora ce ya fara magana "dan Allah ummusulem kiyi hakuri ki koma yanda kike Wllh ban san aljanun da suka samiki hauka basu fita ba Ashe su suke juya ki kike komawa Kharajina a duhu."
Murmurshi Umman Ruwaida tayi tace "shiga kayi wanka kafito kasa kayanka sai ayi maganan ko."
da sauri ya kwashi kayan sa yayi hanyan toilet ya rofo kofan har da key
dariya abin yabawa Umma ashe maza ma suna tsoro
Tashi ita ma tayi tashiga daya bedroom din tashiga bathroom din ciki ta shirya tafito
Har lokacin Mukaddam bai fito ba
Parlour ta fito inda ummusulem take tace "Ummu Ina gafa Sai kin shiga kin fito da Mijin ki fa".
ta kwashe yanda sukayi ta gaya mata
dariya ita ma tayi tace "to kije ki kira su yayan kafin na fito dashi."
"haba habibi ka bude kofan mana."
"kin koma ummusulem dinki ko.?
Tana danne dariyar ta tace "Eh nakoma."
Fitowa yayi yana rarraba ido
yace "ai ke aikin danye ne baki warke ba aljanun basu bar jikin kiba."
tace "ras nake sai de falawan matar kace take maka gizau."
Muje falo ta kama hannu sa Mudda har yanzu a tsorace yake
Suna fitowa parlour yaci karo da duka mutanen gidan cikin mamaki yake binsu da kallo to meyakawo su bangaren da suka sauke su a wannan daren amma kawai saiya wayince
yayi murmurshi yace "walwala na talakawa sai kayi."
Murmurshi Alh Haruna yayi yace "in boka auta ya mutu ko."?
atsorce Mudda ya kalleshi amma dayake dan duniya ne kawai ya wayinci dacewa
"waye kuma boka auta."
Alha Haruna yace "duk ba wannan bane dalilin taron mu anan
Mukaddam kasan wannan yanuna masa?
Kharajina
Idon sane yasake sauka akanta arazane yameke
"wai me yake faruwa ne."?
Aminu ne yashigo yana cewa "Sir al kairi ne yake shirin faruwa wannan da kake gani ba kowa bace illah Khrajinan ka uwar yaran ka ba mutuwa tayi ba makircin mune dan bazan cire kai na aciki ba amma banyi da son raina ba sai dan ina gudun tuggun da malama zata hada min awajen ka
Daga nan ya kwashe komai ya gayawa Mudda
Da babban sheda wato ashe yayi video komai na kulle kulle malama tunda ga ranan ta tafara har zuwa yanzu
dafe gansa Mudda yayi wasu abubuwa ne suke dawo masa wanda suke kara gaskanta abin da Aminu ya nuna masa
Kansa ya dafe Yana juyawa
Yace " yanzu ina Abdallah ina Ruwaida Ahlan da Sahlan yaran sunna ne da Kharajina nasa mesu ina Amira da Ameer din ina Abdulrahman din duk aka meko masa
Rumgume Abdallah yayi Yana Kuka yara har 4 nawa bansan da zaman su ba gashi duk masu kama dadi
da karfi yace
"MALAMA
AUTA
KAMAL
DOCTOR HABIB
TABAWA
dama kune makiyana a guniya za.....
salati da gigicewa da Sahal yayi ne ya katse Mukaddam
kowa yashiga tambayar Sahal meya faru?
Allah yayiwa Ayyaram k'awar su Hamrah rasuwa...
Dak suka fara salati dan sunsan Ayya da halayen ta masu kyu adan zaman da tayi dasu
Hatta oga Mall yaji mutuwan
*Wayyo RIP AYYA* 😭😭😭😭
*Dalilin haka nima na dan dakata*
*Dama nadan bakune saboda kuci dariyan Mudda da Aljana Kharajina* 🤣
*B JATTKO**AMFANI SOYAYYA*
aure
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
Kainuwa asso
*19*
Mukaddam ta yaran sa da matar sa yake
su kuma mutanen gidan kowa jimamin mutuwan Ayya yake
da gudu Farida tashigo falon tana kuka" Ummi wai da gaske Aunty Ayyan su Ruwaida ta k
mutu Wllh yanzu nagani an daura pic dinta a facebook wai ta rasu dama ina ta kiran wayan ta kwana biyu baya shiga."
shima Mukaddam sai asannan yagane wa ake magana duk daba alkairi ya hadasu ba yaji mutuwan ta
Kowa da jimamin abin ya kwanta baye yan matan gidan da sunyi zaman dadi da Ayya
bayan kowa ya fita anbar Mukaddam da iyalin shi ya kasa sauk'e Abdulrahman a cinyan sa sai faman lallashin Abdallah da yaki dena kukan mutuwar Ayya yake
"haba Abdallah kayi hakuri ba ita ta rasu ba wata ce daban."
inji Mukaddam
Abdallah yace "itace mana ai YaSall aka gayawa kuma Aunty Farida ma gashi tace ta gani a facebook shikenan nida Barrat mun sake zama shegu..
atsorace daga Umma har Abban suka kalle shi
Idon Mudda ne yaciko da kwallah yace "waye ya taba ce maka shige.?
"a school dinmu ake gaya mana nida Barrat tunda bamu da Baba wai mu shegune mu k'azanta ne basa cin abincin mu wai mu y'ay'an yan ukku balai ne yanzu gashi mamar muma ta rasu Aunty Ruwaida batanan Aunty Hamrah bata nan
to ina Barrat din?."
Kuka yasake sawa
shima Mudda kuka yasa yasake runguman Abdallah
"nine Baban ka Kai d'anane."
Abdallah ya dago Kai ya Kalli Mukaddam
yace " moomi Ayya matar kace.?
Tambayan yabasu mamaki amma dayake yaran yanzu sunsan komai amma da mamaki Yaro dan shekara 6 kamar wannan har yasan haka
Mudda ya nuna Umma da ummusulem yace "ah ah kaga matana kuma kaga wannan itace mamar ka yanuna Umma."
"ah ah ni Moomin Ayya ce mamana."
girgiza kansa yayi yace "malama kin cuceni cuta ta har abada."
Umma tace "ai bawani abu bane dan Abdallah yace Ayya ce mamar sa kaman ta a labarin da aka baka yanzu Ayya ita ta shayar dashi kuma ai uwace tunda ta shayar dashi
sai de nace Allah yaji k'an Ashsha yaba mu ikon rike amanan y'arta Barrar."