Sashe 42
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ameen. Inji Kharajina
Ruwaida tace "sai de matawalle fa ya zakiyi da soyayyar sana shekara 7.?
"Gaskiya sis matawalle fa mommy sa tana da matsala ba muna cikin soyayyar ba tace ita d'anta ba zai aureni ba saboda ai ba asan asalin Ummi ba
Dama yamall ma yace idan nasamu wani nayi aurena kuma Allah yamin zabi da mafi alkari yabani suruka mesona dan mommyn Affan fa kullm ita take tashina sallahn asuba dan ma basai nagaya miki wacece itaba."
Mall da Halima suna fitowa acikin super market bai fita da escort dinsa ba daga shisai Halima
Suna tafiya sai wasu samari da suka sauka akan babur da alama ciki zasu shiga
"Kai Kai wanake kamar *kyan bariki*?
dayan yace "itace mana halee kyan bariki haka abu yaci gaba yanzu andena bin Kallamu dan garuwa kenan."
Halima yitayi kamar bada ita suke ba
"haba halee kin bata bat uwar daba kashe arna wllh goron dutse sai uwar daba me arna."
da sauri ta taka tashiga cikin motan
Mall yana juyowa samari a tare sukace "M W W!!!!
ai ajuje suka arce dan ganin yanda fuskan sa yakoma
bayan yashiga motan zuciryar sa tana masa tsake tsake dan ba wannan ne karo na farko da hakan ta faru ba duk sanda yafita da ita sai hakan yafaru why?
Amma baya son zargin kowani abun yayi tasiri a ransa
cikin dakiya yace "Sadiya. "
cikin rashin gaskiya tace "naam.
"meyake faruwa ne aduk sanda muka fita sai hakan taso kasan cewa dake awancen karan na miki tambaya kince baki sani ba ko
bawai dan nayar da ba na Kyale awancen Karon ma dan ance ruwa baya tsami banza
ki gayamin meyasa samari da matasa suke miki kirari da halee *kyan bariki* da kuma *uwar daba me arna*?
Kuka na muna munafurci tasa
tace "kasan ni naci sunan kakata
ta bangaren uwa akwai yayan Mamata a goron dutse kamansu daya da mamata haka yasa mu yaran suma muke kama sosai kamar de yanda kuke da Ruwaida to akwai wata yarinyar ta Halima wanda sunan mu daya ita ma sunan kakar mu ne da ita yariyar ta mana zakka a family.
Daka nan ta kwashe duk yaruwanta ta gayawa Mall da suna yar uwar tace
Takara da cewa shigasa ina budurwa nafi sa nikaf idan zan fita musamman idan zanje goron dutse gidan yayar mamata."
Mall ya gansu da mayanin ta
Yace "ashe kuma kuna da zakka to Wllh kar ki bari tasan hanyan gidan ki
dan wanda na ajiye a gida mata ta isheni."
Tace" insha Allah."
Ruwaida cikin shigan ta da Hamrah tasa ta tayi tafito wani rigane mekama da bra a jikinta dan ko rabin cikin bai kai ba gashi da babban wuya rigan tasaki siririn hannun yayi k'asa hakan ya baiyana nafula ninta da ko bra bata sa masa ba cibiyar ta manne da zoben cibiya na farin gol yayi d'as shamulellen cikin ta
gashin kanta ta fake shi a kusa da goshin ta jelan yana yawo a faskanta Siket din robane shima ko pant ba tasa aciki ba kuma iya kansa rabin cinyar ta
Tagaban su ta wuce tana baza wani tsishirtaccen kamshi Mall baisan sanda yasaki cup din da yake hanun sa ba sai ji yayi tash ya fada akan dining table din ya fashe ida ko Halima ita ma bata Mall take ba Ruwaida tagama tafiya da imanin ta ina ma zata samu koda hannun Ruwaida takama
Ruwaida tafara gane Mall yafara sanin da ita tarkon ta yana setuwa
Cikin wani irin salon tafiyan take takun ta Har ta karasa jikin bango inda wayar telephone yake a banne cikin salo take danna number har ta gama ta kara akunne tajin ginu da bango ta daka daya kafanta ta daura a bangon yan da cinyoyin ta zasu sake baiyana
Magana tafara cikin wani salo sai faman lumshe ido take da Ayya take wayan amma ziki rantse dawani saurayin take
Mall da yakasa kunne Yana jinta har yasa da wa take wayan
Murmurshi yayi yace wasa kema zaki fara dani kenan dama wannan shiga duk dan na taya ne ko zaki gane baki da wayo ke zaki kawomin kanki
Kama hannun Halima yayi suka sauko a dinning room din zuwa tsakiyan parlour
Ya seta bakin sa dana Halima yafara romance dinta fiye da kulum
abin har ba kwun gani
Cikin wani irin murya yace "my sugar tashi mu shiga bedroom kar mu tadawa yarinyar can jaraba kinsan abinki da y'ar hannu Kai yanzu ma duba min ita ko ta jik'e
Murmurshi Ruwaida tayi dan ita haka ma kwalliya ta biya kudin sabulu tunda har tafara samu Yana magana akanta
Ita ko Halima bata san wasa Mall yamata ba dayake dama son taba jikin Ruwaidan take kawai sai ta tashi taje da sunan wai zata duba Ruwaida Ko tajik'e
Ruwaida bata bari Halima ta tabata ba tayi cak ta tashi ta fada jikin Mall tare da rungume shie
Dan Kare wani irin k'ara Mall yasa wanda baisan nameye ba shide yaji gashin jikinshi ya iba jinsa yake kamar wani Mall din ne ba shiba
"Yasalam!!! yasalam!!! kawai yake furtawa yaka sa daga hannun sa ma balle yasake mannata da jikinsa kamar yanda zuciyar sa take basa umarni sokoko kawai yayi
Ruwaida goga masa kirjinta kawai take hannunsa ta kamo tasa a k'atasan ta gashi dama ba pant
Cikin wani irin murya tace "kaji ai zuwa da kai yafi tsako yakaji yajik'e".?
Ina Mall bazai iya amfanuwa ba dan shida mutum mutum taya yake idon sama lumshe suke
sakin sa tayi tameke har tayi taku biyu taji yarike mata hannu
Juyowa tayi taga idon sa arufe yake murmurshi tayi tace " ya akayi ne yamall?
cikin wani cunkudedden murya yace "kizo ban karasa gani ba."
Murmurshi tayi "tace nasan kaji amma kasani Ruwaida nake tsada gareni wannan ma ala koro na nabaka ai yayi wuri na baka kaina yanzu ba kamin kuka kala 60 ba wllh."
Da sauri mall yabude idon sa sai asannan hankalin sa yadawo jikinsa yatuna tabar gazan da yayi daure faska yayi yakoma Mall din sa sak sannan cikin wani irin tsawa yace "me kikace ?
da sauri Ruwaida tabar wajen dan tasan zai iya make ta
Haka da dare ma tazo da shigan da yafi na dazu ta zauna akan kujera ta daura daya kan daya tana karanta litafin
*SA A YAFI GATA*
*NA*
*B JATTKO*
Novel din ya gama tafiya da ita
shima Mall aiki yake a laptop amma hankalin sa duk yana kan Ruwaida duk da ga Halima kwace a daya cinyar sa
ita ma Halima ko ido bata son kif tawa tsaboda kallon Ruwaida
Mall dafa kansa yayi da yaga aika aikan da ya afka agaren kallon Ruwaida ya janyo musu babban asara bai gama tunanin ba wayan sa yayi ringing kasa dauka yayi yakara akunne a ajiye ya dannan yasa a handfree
Daddy ne yace " Ismail meyasa mu kanka haka lafiyan ka kuwa Cikin 5seconds ka janyo mana asara da zamu yi shekara bamu maida ba kasan halin turawa basa daukan kaddara innalilhashi yanzu yazamuyi."
"sorry daddy wllh Ruwaidaaaaaaaa ce."
"meyasamu Ruwaida daddy ya tambaya a gigice."
"bakomai Dad bari naduba aikin ko zai gyaru ."
Halima tace "ai kin baza ba dole tarikita mutane ba tazo tasa mutane gaba a tsirara dan ma wahalan banza kike."
Shiko Mall ta bar gazan da yayi wa company su yake dan haka da sauri Ya haura sama.
Ruwaida tayi murmurshi tace "ke kike ganin wahalan banza nake amma gashi Mijin ki ya nuna aikina yana kyau tunda gashi har yarasa tunanin sa yake."
Halima tace
"Aikin banza ke kuntun har zaki tsaya kina gayawa mutane magana waye bai san yan ukku balai ba yara suna binku kuna watsa musu kudi anacewa abasu kala."
Ruwaida tace " k'warai kuwa nikam kuntuce kuma cikekker yar bariki wanda daga nan gida da waje ba inda bariki na baije ba Turawa da larabawa inaga zan iya irga iya k'asan da ban taka ba aduniya a bariki amma sai de banyi me amfani ba tunda ban gani a gida ba ai kyan bariki a agani a gida
Kuma mijina bai sakeni dan na haifu wata 5 local da aure ba nasake wani yasake ni dan yakamani da wani ba wata fa riban bariki 3 take dashi agida."
Amma da ta tashi aure zuwa tayi aka dinketa kamar kwarya
Halima zaro ido tayi dama Ruwaida tasan ita wacece amma afili tayi murmurshi tace "amma ahakan dan uwan ki yake so kuma dan kinsan ni wacace baki Isa kirabani da Mall ba."
Ruwaida tace "zai miki kyu idan kika zauna iya masayin ki niba sa ar yinki bace kar ki kara koda kallon inda nake
dan ni ba yar madigo bace."
Halima zata yi magana taji saukowan Mall kawai sai ta fashe da kuka
Tana cewa "nashiga ukku yanzu lefin Halima har gidan aurena yabini wlllh Ruwaida ba nice Haliman da kike nufi ba yar uwata tace bani bace idan kin karayi min gori akanta zan iya barin gidan."
Ruwaida bude baki tayi tana kallon munafirci irin na Halima."
Mall yace ke yaushie har kika samu bakin Magana zaki yiwa matata rashin kunya
Ko na taba cewa ina sonki ne balle reni yashigo."
Ruwaida hannunta biyu ta daga tace "ah ah baka taba cewa kana sona ba abinda zan iya tunowa kawai farkon haduwar mu kace na adana soyayya ta Sai bayan aure dan AMFANIN SOYAYYA
aure
Mall da ya zubawa lips din Ruwaida ido yanda yake ja ta sheki na jan hankali bai san sanda ya fusgota ba y........
*Dan kuyi hakuri da jina shiru amma insha Allah ankusa zuwa karshe*
*B
*surriem* JATTKO**⚜BRILLIANT WRITERS ASSO??*
™/8/ 2018??
*??SAKAMAKO??*
_The pitch blunder_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*??
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*
*FId -jannah na swthrt fatima tijjani read to tell the feeling 143 huhn????*
My head aches sai ayi hakurri da misspelings
and words Pls
*Page▶64 full page*