Sashe 34
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kharajina ki yafemin wasarere danayi da rayuwan ki keda yaran ki saboda neman abin duniya gashi akan sa aka cutar min da iyali Kharajina kinyi hauka kinci abincin bola kin kwana a jeji kinyi yawo cikin rana ba takalmin
duk a dalilin sakacina
sannan nasa an dauko ki nasaki a gidan k'asa na dinga amfani dake sai da kika samu ciki yanzu gashi Abdallah ma na kasa bashi amsa balle Ahlan da Sahlan idan sukaji tarishin haifuwan su me zance musu ga Amira da Ameer da Abdulrahman suma bani na rad'a musu suna ba
bansan wane irin shukunci zan yankewa wanda suka cuceni ba
wai akan dukiyar abinda tun ina yaro nake kokuwan neman sa kota wane hali nayi shirka akan sa naso kusantan zinah a kansa Allah ya temakeni Ashe Matata ce
yanda naso dukiya ashe akan sa Allah zai jarabeni."
Ummuusulem tace "yawwa yanzu kashiga hanya Allah yace zamu iya jarraban ku ta inda mukeso dan mu kwada imanin ku kowa da tasa k'addaran ka godewa Allah daya tsaya a haka kaci gaba da neman kafara akan shirkan da kayi kaga de bokan naka dashi aka hada baki aka cuceka kuma ba malama ba kowaye yaje yace amasa aiki a kan ka inde yabashi ishehen kudi zaiyi kuma bai isa ya juya alk'alamin ubangiji ba yanzu abin yarage maka shine kanemi yafiyar Ruwaida dan tasha wahala tana da ikon jefar da Abdallah amma gashi ta kula dashi yazama mutum."
Mukaddam yace "ni ba Ruwaida bace ayanzu a gabana yaran nan k'anana su nafi ji
Ruwaida fa kunsan abinda tamin idan ita me kishin ubatane baza tamin abinda tamin ba Kharajina kirufe idon ki sosai dan zan hukunta Ruwaida duk da tana da aure."
Kharajina tace "amma ai ranta ne ya b'aci ko."
Yace "ai tasan bana cikin haiyacina kuma koda ina cikin haiyacina bai kamata tamin abinda tamin ba."
ganin ya dauki zafi sai fada yake yasa Ummusulem ta dauki yara tace mutafi aka bar daga Mudda sai Umma da jaririnta
washe gari abin yazame musu biyu ga zuwa kaduna ga zuwa meduguri suturan Ayya
sai rabuwa sukayi daddy Idiris da matar sa Maman Farida da Sahal da Ahabubakar suka kama hanyan meduguri
Sauran mutane kuma suka kama hanyan kaduna da jagora Mukaddam
Nan danan suka sauka dayake a jirgine
*Gidan me kwano*
Malama duniya ta mata daidai da yaran ta datake mutuwan so Ahlan da Sahlan komai nata Yana tafiya mata yanda take so
tana sama taga shigowan motoci tare da security din Mukaddam
da sauri tasauko k'asa tana rike da yaranta
Amma sai taji shiru tasan wata kila ya tsaya a bangarin Hajja ne amma ai ta hanashi wannan tsarin dan tafi son yafara tsauka a part dinta tawuce ajin taje part din Hajja ta masa sannun dazuwa kamar da dan haka tasamu waje ta zauna jiran sa
bayan Mudda ya gama gayawa Hajja komai da kuma shedu har da video din da Aminu yayi
Hajja rungume Kharajina tayi tafara kuka
" Kharajina
baki mutu ba
Kharajina ina cewa kece masifa a gidan Ashe makiran tana karkashina ban sani ba Ashe Kharajina ke alkairice
Mukaddam daya na haifa na baki kinzo min da dan mutum har 10 wanda 7 daga ciki nakine 3 na kishiyar ki da akayi adalilin ki lalle Khadija kece alkairi a zuriar mu
Hajara daga yau kinbar gidan na muguwa me fuska 2
Mudda yace "nikuma Hajja idan tamar gidan ai taci bulus me zai dameta tunda idan dukiyane matar nan tayi nisa
ba zamu koreta ma zata zauna taga yaran Mudda har goma suna yawo acikin gidan sai tafi jin haushi ta haka zan samu na rama abin da tabin dan ajiye komai zanyi na bawa yarana da matana tattali da son da wani uba bai nunawa yaran saba."
Hajja yan uwan ta dana mahaifin Mukaddam takira tace suzo akwai family meeting duk ataru tace wanda yaji yaga yawa wanda bai jiba
a part din Hajjan yabar su shi kadai ya karaso part din Malama
da fara anta ta tareshi tana cewa
"Alhaji baza kadena zuwan bazata ba ko."
Murmurshi yayi yace "awannan zuwan nazo miki da abubuwan mamaki da bazatan bari nayi wanka nafito yana maganan yana shafa kan su Ahlan da yaji wani irin kaunan su yasake nunkuwa a zuciyar sa
ya wuce sama binsa malama tayi amma yanuna kamar bai san tana binsa ba har ya bude kofan yashiga kafin tashiga ya banko kofan da karfi sai da malama ta fadi yaji faduwan ta da salatin da tayi amma sai ya nuna kamar bai sani ba
cikin takun isa yake saukowa yasha babban riga na shadda kyan sa da kwarjinin sa abaiyane yake hutu dajin dadi shiyake k'ara fito da kuruciyar Mukaddam ake kiransa da *Yaro da kudi* akalla yakai matakin shekaru 57 ayanzu amma baza kace yayi 40 ba shiyasa ake kiran sa Yaro da Kudi abokin manya
waya yakeyi har yakarasa sauk'owa
zama yayi kusa da malama
da tadafe goshinta daya kumbura
"lafiya malama na gankin haka meya samu goshinki haka."
"Alhaji wai zan bika na hada maka ruwan wanka ne baka san ina bayan ka ba katuro kofan amma na shafa magani."
"sorry maman 2 ina cikin farin ciki ne ina 2 sukayi.?
"naga alama tun shigowan ka kana cikin fara a
yau kuma a part din Hajja ka sauka."
"Eh hakan lefine."
"ah ah wai danan yakamata kafara shigowa kayi wanka ka shirya kadan samu nusuwa zata fijin dadin ganinka anawa ganin."
"yace hakane amma koda ganina ai kinsan banida wani matsala ina samun duk kulawa fiye danan wajenki kar ki damu."
kafin malama tayi magana Hajja da jama an ta suka shigo
cikin habaici take cewa
"masu gida sun zo me waje yazo yara kushigo gidan kune nan gida ga magadan gida tana rike da hannun Ameera da Hajara
Malama ta meke tana washe baki
tace" Hajja bak'i mukayi ne haka.?
"mutan gidan na gaskiya ne sukazo ba bak'i."
"to maraba da mutan gida."
Tace cikin fara a
amma idon ta yana kan Abdallah da yake mata mugun kama da mukaddam
amma azaton ta d'an dangine dan ga yan uwan sunan tare sake
zama kowa yayi amma ummusulem kusa da Mudda taje ta zauna daf kamar, zata shige jikin sa
Mukaddam ne yayi gyaran murya yace "Hajiya Hajara
wannan dakike gani itace Ummusulem tana da yara Ukku Hajara Nadrak sai Zaharin kingan su yanuna mata yaran
Matata ta ukku kenan
sai mata ta biyu
wanda kinsan ta kece dalilin auranta yaranta 7
da karfi yace Kharajina tana inane sai asannan Kharajina ta shigo tasake wanka tasha kyu musamman zanen da aka mata a hannu na fulawa yasake fitowa da hasken fantan ta tasha nad'in cikin bakin liffaya tafara takun isassun mata har inda Mudda yake tasamu gefe ta zauna
afirgice malama ta meke cikin in ina take nuna Kharajina tace "Khadija yaushe kika warke?."
Mukaddam yace "tun sanda ta Haifi Ahlan da Sahlan tawarke."
"cikin tsoro malama tace Ahalan da Sahlan kuma?
Hajja tace "Eh mek'amata yaranta."
Malama tasake cewa "wai wanne Ahlan din wadannan na wajena garin yaya."
Ita ma Kharajina
Cikin murmurshi
tace "idan tantama kike ki tambarar idan neman sani kike kiyi *tambaya* nice Khadija Mustapha
maman Ruwaida da Abdallah da k'annen su ga sunan".
cikin borin kunya Malama tace "mude tamu Kharajina ta mutu sai de me kamar ta ko kuma wani makircin a kaso a kullamana saboda neman duniya."
Ummi Mall tace "Eh hakan ma zai iya faruwa saboda yanzu duniya ake nema ta kowane hanya."
Hajja tace "Hajara alamun rashin gaskiya ya baiyana a gareki bake ki kayin tambayan yaushe ta warke ba yanzu shigowan ta kuka kika zo kina cewa ta mutu
Khajinan biyu ce da wada ta mutu da wanda ta warke
Tode kin haukata Kharajina kuma mijinta yasameta da temakon Aminu wanda shine yakaita dama daga nan Hajja takwashe komai ta gayawa malama
wani irin kuka Malama tasa ta zube a k'asa
Adaidai sanda yaran Mall suka shigo da boka auta
bayan sun masa laga laga da duka sun k'ona gidan sa da bukkan sa na tsafi
shima zubewa yayi yana kuka dan tunda yafara bokacci wani babban aljanin sa yace wanda Zai karya masa alk'adarin sa yarone matashi fari idan ya baiyana su zasu gujeshi dan yafi karfin su
Mall sojojin da yaturawa Auta dukka arna ne dan yasan basu da tsoro
yakalli dayan yace " Gud johny shine Autan ko."?
"yes Sir ."
Mall yace kaine auta me aljanu ko to ina aljanun suke har aka 'daukoka nan."
"Wllh tunjiya suka gujeni sukace lokaci yayi na tashinsu yanzu bana tare dasu yanzu ina nan amutum dina sai de ina neman alfarma da kasheni kafin na fara girban abinda na shuka na zalinci mutane na raba aure nakashe rayuka da bansan adadin suba."
Mall yace "ok shikenan tambayar da zan maka kafin na turaka gidan wahala daga cikin wahalan ka akwai yankan naman jikin ka abaka kaci shine abincinka har ka mutu."
"wani ihu yasa yace Mukaddam ka temakeni Wllh wannan shine wanda akace zaiga karshena dalilin sa yasa aljanuna suka gudu."
Mudda yace "Auta ni ba abinda zance a gareka sai nagode dan nima ta kaina zanyi wajen Allah nanemi tuban sa Kai ma kaje kayi dan haka ni yau ina cikin farin ciki
bazan hana Ismail hukunta kaba akan abinda kayiwa uwar sa."
Wani irin gurnani auta yafara yana dukan jikin sa kaman ninsa ne yafara canzawa
Mall yasa aka fita dashi
Hajja tace
"Hajara kifadi hukuncin da yakamata ayanke miki da kanki."
"cikin kuka tace "duk hukuncin da aka yanke min daidaine dan dukka alamomin munafuka ya baiyana a gareni
An yarda dani nayi zalinci anbani amana naci
bakomai bane ya jawomin hakan sai son zociya
wanda nasan dama irin wannan ranan zai sameni wllh Wllh na tuba tuntuni dan ko auta najima bana zuwa wajensa
Mukaddam kayafe min."
"yace nayafe miki saboda ina son nima Allah ya yafenin lefina wanda irin naki ne amma kisani bazan k'ara yarda dake ba."
tace "Mudda nagode da yafe min da kayi amma ina son ka yarda dani saboda nasan Kai mada ka tuba kana neman Allah ya yarda dakai duk da Kai zunubin ka baikai nawa da nasani Na take ba."