← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 46

Sashe 12

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga abin da yafaru yake nunawa computer din
*"Subbahanallashi Ayya ki sani nifa uban kine duk mazan duniya kirasa nabi*
*Sai ni*
*Mekike so dani ne ko* *kinsan duk tsawon wannan watanni hudun* *kin jefani cikin damuwa wannan wane irin k'adddara ne wanda yata ta cikine zatayi sha awana."*

Ni kuma
Nace *"Baba Wllh Sai kabiya mini bukatuna a tunanin ka bansan kai ba ubana bane najima da Dani dan haka ko kafiya mini bukata ko na kasheku har Mama kamar yanda nayi yunkuri abaya kasan zan iya dan inada bosawa Kasani na Kashe ku har yaran ku nasamu lawyer Dina yabani dukiyata naci da cida gayu na kawai macuta kawai*

Baba yace
*"to shikenan Ayya amma bazan iya ne manki ina cikin haiyacina ba ki samin powder concern kifitar ni a haiyacina irin na wancen karan amma da hankalina bazan iya taraiya dake ba."*

Nace
*"ah ah yau ahakan ka nake sonka wllh Baba idan baka bi umarni na ba wllh kaga yanzu zan fasa maka kanka*

Na nuna masa bindiga
Hannun saya d'aga yana cewa ya yarda daga nan kawai na fada masa
Nide dakanan na kasa cigaba da kallon

Yace "idan bazaki kalli nan ba to gawani Kalli nan dan na gaskiyan delete dinshi zanyi na nunawa uwar ki Wanda nayi editing dinshi

Na dago nasake kallon laptop din tunda ga inda yake shigowa dakina ya daukeni zuwa dakinsa ashe duk maganganun shi yakeyi yace na Mai maita nikuma bana cikin haiyacina Sai na Mai maita komai shiya fada
Yayi editing yacire nasa yabar nawan
A gabana yayi delete din dayan
yana murmurshi

Nace "Baba me namaka zakamin wannan sherrin."?

Yace
"AISHA ke ba y'ata bace ke shegiyace

Daga nan ya kwashe
komai na rayuwata ya gayamin

"BABA da gaske ni ba y'arka bace.?

"kinga kinyi Kama da y'a'yana ne gaki a kod'e kamar jememmen fata ai kinga nawa yaran bak'ake masu gama dani ne ai."

To Baba medalilin kana cin amanana ta.?

"yawwa yanzu kika biyo hanya dalilin na dukiya nake so shi kuma tsohon balarabe yace a danka a hannunki tsabar rashin a dalcima wai idan zakiyi aure kenan dukiya zai koma hannun wani kato muda muka sha wahala dukiyar ta bunkasa ko ohoo Sai yanda mijinki yayi damu kenan ko,

Idan zaki gane shine dalilina na hanaki karatu nasan Sai ki nada ilimi zaki iya juya wannan dukiya
Naso tun kina yarinya kizama yar iska yar share shaye yanda bawani Mijin kirki da zaisoki hakan bai samu ba naso kasheki naga wannan uwar taki bazata bani hadin Kai ba shiyasa na zabi nuna mata wannan video nasan zata tsaneki daganan bazata hanani daukan duk matakin da naga dama ba akanki."

Ayya kam daga nan zuciyar ta yafara kyankyashewa komai yadena bata mamaki dan yawuce mamaki

Adake tace "to cikin jikina fa".?

Yace "yawwa y'ar gari ciki kuma idan baki manta ba watani 4 da suka wuce kinyi wani bacci na mamaki to magani muka samiki awanan lokacin muka hada plan nida doctor Abbas yazo har nan dakin ya miki dashensa saboda irin wannan Ranna kinga uwar ki zata gane kece munafuka tunda tsawon lokacin baki damu ba ni kuma idan kin kula Ina cikin damuwa watan nin nan har ta Gaji da tambayan meke damuna wanda har itama yajefata damuwa kinga yanzu idan tagani sai nace dama shine damuwan,
Bana Abu batare da lissafi ba."

"doctor Abbas shi yamin dashin ciki shiya bani results din inada ciki to Baba meyasa baka bani cikin ba tun lokacin kasa aka min dashe."

"sabo da zaki shiga damuwan da zai sa shakku cikin aikina
Kuma dashin mada aka tashi yimiki ai Kwan aifuwan na masu, HIV aka samiki kinga zaiyi saurin kasheki kenan dan bana son kiyi tsawon rai."

Wani dariya AYYARAM ta kece dashi tace yanzu kamin daidai kaga shikenan idan na mutu AI bani da sauran bakin ciki ko,?

Amma Baba na godewa Allah da kafin namutu na ga taka k'addaran Wllh Baba baka mukatan fansa Allah ya dauka min naga bayanka tun kafin kaga nawa akwai bomb agidan ka duk Randa yafashe to zai Kai Rabin nawa muni."

"Ayya Kenan ai ni bawani bomb agidana Sai na ganin bayanki shikenan bani da wani damuwa ."

"Shikenan Baba jeka ka gudanar da aikinka kar Mama ta ganka a dakina komai yarushe."

"Hakane fa kuma amma kafin na tafi bazan boye mikiba kina da dadi Wllh badan ina mutuwan son dukiya ba dana barki kodan futawa Wllh masu cewa farar mace bata da zaki su suka cuceni da ai tunkina yarinya na mora."

Murmurshi nayi tare da janye blanket dana rufe jikina dashi
nace" AI yanzu ma zaka iya d'anawa gashi."

Dafe kansa yayi yace zanso haka banzo da condom ba kinsan kekuma yanzu malama patient ce HIV yana yawo ajikin ki."

Nace "Aiko Baba gari bai Karasa wayewa ba muje mana bedroom din ka kasa nabiya maka bukatu dear bana son barin ka da bukata."

Saurin kallon ta yayi yatsorata da ita sosai Ashe tanada wayo haka
Yace
"Ayya dole ki mutu dan idan nace kibi duniya Wllh zaki fi Kar fina mata irinku a bariki zasuyi kasuwa kinga gadona kinjika sharkaf kinwuce sanin da nayiwa mata."

"Baba daman Kane narayu ko na mutu."

Daukan laptop dinsa zai fita
tace "bye bye sweetheart."

Yajuyo ya kalleta yace "zaki Iya ai y'ar zina ce
Yafita

Dafe Kai Ayya tayi ahalin yanzu idan tace da cikekken hankali da nufuwa da ya rage a Cikin kwakwal wanta to tayi karya
Shikenan rayuwata ta kare Mama meyasa Baku barni a wajen yan uwana da muka fito duniya tare ba Allah sarki ko ya sunan su nasan sukam hankalin su akwance yake Suraiyya ta basu ingantaccen tarbiya
Shikenan k'adara da lefin zina da Mama da Abduljab sukayi a kaina ya sauka Insha Allah bazan je garesu ba na lalata musu jin dadi su ba Insha Allah zamu hadu a lashira

Shiko Baba yana kara sawa bedroom din shi yayiwa Mama kiran gaggawa kafi tazo har ya har giza dakin tun daga kan zanin gado da komai na bedroom din yana kuka idon sa yayi fulufulu dan saida yajima yana kuka sannan ya kirata yana jin ta murda kofa yafara buga kansa a bango yana kuka wuwu
Da sauri Mama ta karasa inda yake a tsorace ta fara tambayar meya faru dan koda kuwar da uban sa suka mutu baiyi wannan kukan ba

"Alhaji lafiya shikenan an haukata min Kai dama shiyasa nasha kawo maka magunguna na kari ya yanda ka daukaka aduniya ai dole kazamu makiya wayake zama haka yanzu amma baka son amfani da magani aiko ba asiri akwai bakin mutane ."

"Kingi Wllh kwara hauka akan abinda yafaru Dani."
Tace
"Alhaji meyake damun ka haka kaduba tsawon wata hudu Kenan ko 5 ka haram tamin kwana a dakinka kana cikin matsanacin damuwa amma ka kasa gayamin Wllh ba banza bane muje wajen malam yaduba ka sosai."

Tasowa yayi yana kuka ya fada jikin Mama yace
"Kingi ayanzu rayuwata bashida amfani ko ba akashe niba ni Zan Kashe kaina dan idan kika ji abin da yafaru ke kanki zaki zabi mutuwata fiye da rayuwa na dan naci amanan matata Kingi taya bazan gujeki ba tsawon watannin bayan amanan ki yana cikin fushe dani."

"Wllh Allah kome kayi bazan gujeka ba."

Sake fashewa yayi da kuka itama haka suka hadu suna kukan sosai
"Alhaji idan baka gayamin ba zaka shiga hakkina."

Tashi yayi yana cigaba da kukansa ya dauko laptop din ya kunna ya ajiye yakoma ya kifa kansa da bango yana sauke ajiyan zuciya

Itama Mama kanta wani irin juyawa kanta yakeyi wani wawan nunfashi taja ta zube sherkaf
Juyowa yayi yace "au tafiya zakiyi shikenan na jefi tsutsu 2 a dutse daya
Har zai fashe da dariya yatuno da ma k'udan dukiyar da yake hannun Mama wanda harkan awaje takeyi bai san sirrin sa sosai ba afili yace Khadija ba yanzu zaki mutuba da sauran likaci da sauri yayi inda Fridge yake ya dauko roban ruwa ya kwara mata taja nunfashi idon ta arufe amma hawaye yana surtowa a hankali bakinta yake furta astagfirla Allah lefin da nayi sama da shekara 24 sai yanzu hukuncin YA haukaina y'ata ta cikina ita take neman mijina Ashsha kincuceni wanda ya gaya miji cewa ke shegiyace shima ya cucemu yazanyi da wannan kazantan acikin gidana...

Baba yace "kuma kinsan abin tashin hankalin ma wai ciki ne da ita na tsawon wata 4 tace,
Ban yarda ba na tambayi doctor Abbas yake cemin ai jiya ta ce amma yace za a iya zubar da cikin cikin sauki batare da asiri YA tonuba,
Amma Kingi kiyi hakuri bazan iya rayuwa ba zan mek'a kaina a jefini kawai."

Alhaji hakan bazai yuwu ba dan bazan yarda akan wata gurbataciya na gurbata sauran yarana ba idan maganan nan yafito asalin yarana zan bata dan haka ita guban ita yakamata tabi duniya."

Afirgice ta fito

Tura kofan Ayyya tayi tazubawa Ayyya da ta zama kamar wata mutum mutumi dan jin komai nata jitake baya aiki

"Aisha Sai Yau nayarda sin taccen mage bata mage lefin ki ya girmi duka ya girmi zagi Saide nace miki jeki kyagani,
Mu muka rufa miki ariri muka rayu dake bamu gayamiki asalin kiba shine kika bincika kika sani idan dukiyar kike so bata haka ya kamata kikar ba ba akwai hanyoyi da dama cikinsu harda kisa dan da kashemu kikayi yafi da wannan tozar cin ai mutuwa gidan kowa awai amma banda kazanta irin wannan ki gaggauta barin gidan nan kuma duk inda zaki je kar ki tsaya akusa kije inda mudake Sai alashira zamu hadu ga wannan ATM din akwai kudi da zaki iya rayuwa a duk k'asan da kike so ki tashi nace tun kafin gari yagama wayewa."

Murmurshi Ayyya tayi tace ai ko baki koreni ba nima bazan zauna agidan dabbobi ba amma yazanyi da cikin Mijin ki ko kunbar min?

Dafe kirjinta Mama tayi yanda yake mata zafi
tace "AI dama ke kika sashi yayi adole ki tafi dashi abinki ba ma bukata ke ma ki kayi mana haka balle wannan cikin naki da yafi shege shegan taka ai yafiki goba."
Chapter 12 · 0% Book details