Sashe 23
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayya sarkin hakuri murmurshi kawai tayi
ta fisu fa kunsan ita lokacin da tabar gida shekaranta 26 sukuma 19 Ruwaida da Hamrah sune shekarun su daya Ayya ta girmesu sosai amma dayake me mugun hakuri ce ita take binsu
Suma motan suka fad'a suka bar su niga dan dama kowacce ta bar bak'o a hotel
Barno
Fansan
DUNOMA
ASHSHA KANGIRAM COMPANY
Ayyaa ce take juyi akan kujeran office na general chairman
Afusace a ka banko kofan Duno ne da takarda a hannu wanda tun kan ya shigo security suka dan ka masa na sallama ne
"wacece ke?
A hankali kujeran yake Juwo da ita har yakama daidai tuwa cire barin gilas din idon ta tayi tana murmurshi ta kamar kullum
ta bashi amsa da
cewa " AYYYARAM KANGIRAM DUNORAM
*A K D*".
Wani irin gumine yake yayafowa muluniya Duno cikin in nina yafurta
"ASH SHA ASHSHA.!!!!!
"umm Abba kana mamaki ne nasan zakayi mamakin yanda na juya komai cikin sauki ko."
Wani file ta mek'a masa tace "gashi idan kabude zaka ga yanda akayi komai yazo da sauki
Budewa yayi ina da ky'ar yake iya gane wa
Bashi da ikon musu da abinda ya gani dan har da sa hannun Kalam na saudia da lawyer Jamal na saudiya akan cewa lokaci yayi da zai barwa Ayya dukiyar ta juya da kanta
Amma abinda yafi bashi mamaki kanin duka wasu sirrikan kasuwan sa na waje da yakeyi wanda ko matar sa bata san yana da wasu kamfanun nuwan manya da tare da hadin guiwa da turawa amma gashi komai yakoma mallakan Ayya da sauri ya daga kansa ya Kalli inda laptop din shi yake Yana nan inda yake a ajiye a kan table na office din ya sauk'e ajiyan zuciya dan yasan aciki yake da pin number na account din shi dan ko da iya aji yeyyen kudin Ya tsira to yana da abida har yamutu bazai ga talaci ba
Murmurshi yayi yace "kinyi kokari."
Tace "bani nayi kokari ma masoyi na sabon chairman din wannan company GREMA BUNIMA
shiyayi kokari
Shine yayi dan wanda yayi kokarin gano pin number din account awajen na kasa 6 da aka Adana kudi me yawa
Ya isa abin jinjina na masa
tayi maganan ta na tura masa laptop din
Da sauri ya bude a furgice ya dago ya kalli Ayyaram
Yace oh accout !!!.?
Murmurshi Ayya tayi tace "Eh ai na maka adalci da ban bika da sherrin ka ba
Kamar yanda Kai kamin bita da kulli ba
Ni na barwa Allah
dan nasan nagama da kai tunda ayanzu bana jin akwai ko can jin 5 ajikin ka kuma a haka zaka zauna tunda saboda dukiya kamin abinda kamin ko to gashi karasa
Daga wannan bani da wani abinyi Sai Allah ya maka yanda kayi
dan
kuwa ko yanzu nasan kaga sakaiya akan yaranka Amina da Modu da suka rantse junan su suke so har Sun gudu sun bar k'asan da ga Kai har matar ka baku san inda suke ba
to suna American har da yara biyu ko jiya mun gaisa da Amina a facebook na tayaka murna wannan soyyayar tasu AI shine
(YAR HUTU MSR ADAM)
kaga tuwonka miyan ka
dariya tayi tace ina ruwan (MAKAUNIYAR SOYAYYA PAKI )
ga Bilkisu ta juya kwakwalwan ta ashaye shaye ai kaga bawani abinda yarage ko."
Cikin wani irin murya
yace "waya fada muku tsirrin pin number na account dina.?
Murmurshi Ayya tayi tace " babbar yarinyar ka Ruwaida wanda ka bata yarda da amana fiye da matar ka da yaranka ita ta gaya mana tsirin komai."
"Wllh karya kike my Ruwaida ba zata min haka ba shekaran mu nawa da ita."
Dariya Ayya tayi ta tafa hannu sai ga Ruwaida da Hamrah da Grema
Idon Donu kamar Ya bado yake Kallon Ruwaida da take jifan sa da murmurshi
ta juyo ta Kalli Ayya
tace " Ayya me kike a office din my sweetheart na kuma?."
tana kallon Ayya da tayi wani balain dacewa da kujeran office din
*Kirari tafara mata abasu kala abasu kala*
Ita ko Hamrah wayan ta ta dauko da ke daukanta
pic
Ruwaida ta juyo tace
my sweetheart nayi mamaki ganin ta dama wai Ayyaram ita ce Shegiyar Ashshan da kace dalilinta kayi dukiya aiko ban san kai bane."
"Ruwaida ke da nabawa amana da gaske kece kika ci min amana."
A firgice tace "da kaske kaine ai
nazaci wani Dunon ne Allah yasa de bata maka can kas ba dan kai ma kasan nafi wuta cin kudi kuma da Kai na dogara munshi ga ukku...
Security din sa ne yashigo da sauri da waya a hannu yace "sir madam ce tace kayi sauri Kaje gida ba lafiya."
hannun sa na rawa ya karbi wayan
Dama a handfree yake
Muryan Maman Ayya ce Kangiram
"Alhaji kayi sauri kazo gida akwai matsala wasu mutane dayawa da sojoyi sun zo sun fito damu da ma aika tan gidan gaba daya gashinan Sai rushe gidan ake da motan Rusau."
A firgice
Yace ina security din gidan.?
Alhaji abin fa babba ne dan da alama suma security din da sanin su dan suma suna wajen niko takalmi babu na fito."
Bai karasa jiba ya kashe wayan jikin sa yana rawa ya mekawa security din shi wayan amma security yace"Sir ko nace Duno ai yanzu ba Kai nakewa
Aiki ba kaga wanda nakewa.?
yanuna Ayya
cikin wani irin murya yace "Ayya haka ki kayiwa rayuwata ko har gidan da muke ciki baki bari ba!"
Ayya tace " ina son za agina min islamiya ne awayen dan gidana ne wanda kakana Kalam ya gina min
wai haka mafa namaka rangomi idan da ta su sister na yi ai da sai ka mutu amma yanzu jeka Ka sabo da matar da mahaukaciyar yarka suna wani hali
Dak'yar yake tafiya har yaje bakin kofa
Ruwaida tace "sis barin sa zakiyi ya fita da wayan sa bayan yasan manya zan iya zuwa Ya nemi temakon su suba shi gidan zama."
Da sauri Hamrah tace "hakane tsohon najadun kawo wayan ko ta warce security suka turashi
Haka yafita Yana gani ma aikatan san suna masa dariya dan dama ba dadin sa suke ji ba sai murna suke su na zolayan sa
Awajen mota sa direbo bin sa da sauran security suma kallon banza suka masa da yaje shiga
Suka ce bashi sukewa aiki ba acikin motan sa akwai abinda zai Dauda ma hanawa sukayi da yamatsa ma wani har da nuna masa bindiga dole Ya juya yafita acikin company ko 5 babu a jikin sa dan shi ba abinda yake rikewa Sai de arike masa hatta waya."
Hamrah tayi dariya tace Wllh ni da son samu ne ai acire kayan jikin sa dan zasuyi tsada ka Agogo hannu sa ni meyasa ma ban cire ba."
Hararan ta Grema da yake Duba wasu abubuwa a laptop yayi yace "kanwata baki fa dakyu."
Allah yagir sonayi yatafi a sirara shi ba talauci yaki ya ci amana ba ai ya gamu da talaci
(MAGANIN BIRI KAREN MAGUZAWA BODIGA)
saura shegen doctor Abbas me dashen ciki."
Da sauri Ayya tace "ah ah dan Allah kucire Abbas ko dan abinda yake gaban sa sabo da sirri kansa sun sako sa gaba akan sai ya karbo musu Barrat shikuma ya kasa tunkara ta
Yaci albar kacin allura da aka ce yamin Na HIV baiyi ba."
Ruwaida tace "ai dama ke kam zucuyar a Mace yake."
Murmurshi Grema yayi tare da jan Ayya ajikin sa ya rumgume
yace "Allah sarki Ayyata me sanyi ce."
*Kano*
Fansa
Abban Ruwaida
Sun sha wahalan shawo kan Mukaddam dan baya har Kan mata na Khareji ma akan dole yayi Dan ne man mulki
amma yau da gobe Sai da sukayi yanda ya fara kula Ayya
Ance zuciya bashi da k'ashi
Sun jima suna tura masa pic din Ayya na tsiraici har gaban ta suke tura masa suna masa kalaman batsa abin ka da shedan Sai gashi yafara Yi musu ripley ai murna kaman sayi me
Har sukayi zasu hadu awani hotel a Kano
Sosai Ayya taci wanka iya wanka
Aminu da tare suka zo da ogan sa Kanon yasan komai dama dai dai sanda zasu shiga
Mota shima ya shigo
"Ya Aminu ai yanzu muke shirin zuwa hotel din naku."
rai abace yace "wai Ruwaida meyasa kike da kafiya akan Abu ne ki tuna bafa Mukaddam kadan zaki tozar taba har da kanki an gaya miki ba acikin haiyacin sa yake ba amma kin kafe."
"tsaya kaji Aminu Wllh Sai na dauki fansa akan kowa Kai kadai na cire aciki."
Suka shige mota Hamrah ta ja
Su acikin mota suka zauna Ayya ta shiga
Mudda da yana faman aiki a laptop amma du baya second 20 Sai yaduba Agogo wani irin sha awaa ne yake dawai niya da shi wanda gani yake Sai Ummusulem ce kawai zata gamsar dashi ita din ma Sai sunyi cikin duhu inda haske ba ta isa ba
Yaji anyi knowking har Yana tun tube ya je yabude Ya na ganin ta yasaki wani ajiyan zuciya dan yakama ki dimewa ashe a hoto bai ga komai ba
Murmurshi tayi cikin wani irin muryan da tasake kashe masa jiki tace "Wow wai Yau ni Ayya kani ga Mukaddam me kwano."
Hannu ta yaja ya karasa shikowa da ita ya maida kofan
Ya jata suka fada gado
Babu wani wata wata yafara Aiko mata da sakon ni jikin tane Ayya ya fara rawa tasaba harka da wanda suka fi mudda tsufa amma bata tabajin ba dadi kamar wannan ba ko dan baban Ruwaida ne jitake kamar da babanta mahaifi take cikin rawan murya tana maida hawayen da yazo mata
tace " ya kamata dear kadanyi wanka ko.?
Dan zame jikin sa yayi yace "sorry kin gigita ni ne na banta ashe tunda nazo banyi ba har zai shiga toilet din
tace "am idan kafito Zaka samu wutan room din a kashe dan Allah kar ka kunna inde kana son na gamsar da Kai Dan bana sex da haske nafi son aduhu ba tare da kamin magana ba ."