← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 46

Sashe 4

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Caballiya Tana mugun shayin Ruwaida baki na rawa tace
"Allah ya huci zukiyar hajiyata ta Kama hannun yaran zata fita dasu Ruwaida tace "barsu dasu zamu fita."
"tom tace ta saki hannun yaran ta fita dan tasan idan Ruwaida tana wanann halin su Hamra ma shayinta suke

Barrat tace "Auntyna tare zamu fita serious . Ta gyada musu Kai tsalle suka Fara dan basu saba musu da fita tareba
Suka tashi suka haura sama dan suyi shirin zuwa wajen Shek Idris falala
2
[7/21, 3:26 PM] ZAINAB GONI SANDA KANAMMA: Bude baki nayi ganin duk kansu ukkun cikin wasu zirma zirman shijabai ko kafan su ba ahankowa duk kansu da nikaf ahannun su suna shirin daurawa suka fito babban falon suka fito anan suka dadda Caballiya da JUMMAI da sadiya ma aikatan su
Baki bude suke bin iyayen gidan nasu da kallo dan basu taba tunanin ta irin wannan shijaben agidan ba Caballiya tafara yiwa Hamra kirari dan itace dai dai ita
"yayi uwar d"akina Hamratu shindatu diyan makera Masu hora wuta dan shikansa karfen tsoron ku yake....
"yayi Chabal karki sa tsohon tsumi yatashi na fara aman wuta karfunan gidan su narke."
Ayyaram dariya tayi ita ko Ruwa daure fuska tayi tayi gaba parking spot tanufa Sai yanzu ta tuna dukka motocin flat number su inkiyan sune ajiki wato *Abasu kala* Wanda duk inda aka gansu ansan sune yara matasa suna musu kirari
Kuma bai kamata suje gidan mlm dashi ba

Tana d'aga kanta ta hango MUSA driver Wanda shi aikinsa kawai shidiman GIda "MUSA ta kirashi da sauri mutumin yakaraso yakusa haifanta amma tsabar masifan Ruwaida jikinsa narawa yazube HAJIYA gani". Ina key din motan ka?
Atsorace MUSA ya d'ago HAJIYA Dan Allah ki temakeni wllh ni me yarane kuma ansa Ranan auren yarinya ta wllh da wanann aiki na dogara idan nayi wani lefine zan nemi tuba Yayi maganan cikin in ina
Ruwa dariya abin so bata Saide dayake ta tsani yan aiki araruwanta bayan abaya ba abida take so irin yan aiki da talaka amma yanzu ba abinda ta tsana irin Su da kuma kuntatasu dan haka ta sake tamke suka tace "idan ba agidan uban ka kakayo ba nace bani key ko."
Ba alamun mamaki a fuskan MUSA dan yasha jin Wanda yafi haka awaken ta jikin sa narawa ya meka mata
adai dai lokacin su Ayyara suka karaso wajen ajiyan zuciya MUSA ya sauke ganin su dan yasan zasu temaka masa
Itako Ruwaida tayi inda ma aikatan suke parking
Shiko Musa gani su
su Hamra basu kula da halinda yake ciki bane suka bi bayan Ruwaida Musa yayi saurin taransu ya gaya musu Ayyyaram tayi murmushi tace " bawani Abu Baba musa dama aro mukayi bamason fita da namu ne."
Ajiyan zuciya Musa yasauke yana musu godiya yana cewa "ikon Allah yau su HAJIYA a motana

duk ma aikatan da sojojin da suke tsaron su abin yabasu makaki Ganin su HAJIYA a cikin garamin mota suna fita Ruwaida ta kad'a kan mota Sai gandun albasa gidan Malam

Basu samu wani matsala ba wajen shiga gidan Malam dan falala yana karban korefe korefen mata da maza yana sa Santo na aure rigiman rabon g'ado da de sauransu Kai tsaye suka ce mlm suka zo gani Sai da aka dan duba jikin su aka tabbatar bada wani makami ko wani illla suka zoba aka musu jagora har inda malam yake ganawa da mata mace daya suka tadda acikin babban palon da alama ita ma jiran mlm take

Ba ajima ba sai ga mlm tareda wani dan agaji yana take masa baya yasha rawani irin ma malamai take wani irin kwarjini yayiwa su Ruwaida Wanda atake jikinsu yafara rawa cikar haiba da kamala irin na malamain ya zarce yanda su ka tsammana ko bakin su kasa budewa sukayi Zama mlm yayi a kan kujera su dama suna kan kujjeran amma dayake yan duniya kin sauka sukayi duk da matar da suka tadda akasa take dan agajin yayi mamaki dan bai taba cin Karo da matan da mlm Yana sama suma suna sama ba amma bayi magana ba yawuce bayan malam ya tsaya dan agajin ya bude wajen da Adua San nan yace " ta farko tayiwa mlm bayanin abunda yake tafe da ita matar ta
Fara tsara Mijin ta yasaketa amma taje daukan kayanta yayi aure yasa adakin bata ga nata kayan ba ta masa magana yace ta kaishi kotu akarba mata ita kuma bazata iya kaishi Kotu ba suna da yara atsakanin su

Malam yace ta bada number waliyan ta dana Mijin aji ya akayi ta bada ya sallameta

Dan agaji ya Kalli su Ayyara yace "sai ta gaba ko."
yana mamakin rashi kunya irin nasu sunwani kane akan kujera suda yaransu dan Barrat Sai tsalle tsallen take
Da kyar Ruwaida ta cire nikaf din ta cikin dakiya ta d'aga idon ta ta zuba acikin na mlm da gani so take tacire tsoro suyi abinda ya kawosu
Tace " d'azu kayi magana akan wadan nan watsasun yan matan malam to a matsayin na muma yan mata ne bama jin dadin abinda sukeyi gashi ance ciwon ya mace na dukkan matane mlm mezai hana akirasu aji meya fito dasu bariki ina iyayen su."

Mlm yace " yarinya adua shi ya kamace mu da muyiwa irinsu amma wadan nan sunwuce duk tunanin mu abin yafi karfin mu amma bamu kyaleba munanan muna yaki da abin sai inda karfin mu yakare dan manzon mu yace duk inda kaga barna kayi nasiha idan nasiha bai karbu ba ka tsawatar Idan bakada daman tsawatar wa to ka kyamaci abin aranka

Dan haka muna nan muna yaki da abin yanzu haka akwai yan agajin mu 2 a hannun Hukuma saboda munason tsawatarwa dan haka kuje kuyita adua Allah ya muku albarka kuna yan mata da wannan shigan kamar A kasar saudia irin ku idan zasuyi yawa barna da zinace zinace zai ragu haka fa jiya yarinyar nan aka direta agabana daga ita Sai wani guntun siket da baifi Rabin cinyanta ba."

Ruwaida tace "hakane mlm amma mlm yanzu idan kamanta zaka ganeta.?

"Sosai ma agaba fa namiji ya direta kuma kullum suna cikin turamin hotonan su ta Facebook suna cewa mlm idan kayaba kar kar kwari zuciyarka mu arahane damu wannan abin nasu yanamun ciwo amma ina nan ina kaiwa k'aran su wajen Allah shiyasa bana fad'an wanan
Dan lefin yafi karfin nafito na fad'a,
kawai Dan ina musu nasiha.

Ahankali Ruwaida tasa hannun ta bude nikak din Ayyaram.
Dan agaji yagane amma mlm da bawani kallon su yake ba bai gane ba

Hamra ma bude nikaf din tayi Ruwaida murmushi tayi tace"inaga mlm bai gane ba Sai kin fito a AYYYYAA dinki zai gane."

Subbahanallah ba kunya tacire zurmemen shijab din wani shegen shiga ne yafi babu ta tashi Ta meka cak tana juyi agaban mlm wani gumine ya sirtoyo wa mlm yarasa ma abinyi jikinsa Sai rawan bacin rai yake dan agajin bai taba ganin mlm cikin wannan yanayin ba shima jikin sane yafara rawa da cikin zafi yayi kan Ayyyara

*Yakukaga amfanin*
*Acigaba*

*Team Ruwaida* 👍🏻

*B Jattko*
[9/19, 5:52 AM] ‪+234 806 165 0187‬: *FAMFANI SOYAYYA*
______________________________________

*NA*
______________________________________
*BATUL ADAM JATTKO*
______________________________________

______________________________________
*2.....*

MALAM d'agawa dan again hanu yayi ya koma gefe yana fuci Ruwaida ta sauke murmushin ta afuskan mlm tace
"yanzu kam kagane kana tare da *yan ukku bala i*
Ko?
Gyaran murya malam yayi yace "duk da nayi farin cikin ganinku amfa inason ku fara sanar Dani dame kumazo.?

Hamra ce tayi saurin cewa malam munzo maka da bayanin rayuwar mune Wanda shine dalilin mu na fad'awa a wannan harkan wata kila idan kaji zaka dena ganin lefin mu kabawa masu lefin lefinsu dan duk wata karuwa ko dan shaye shaye to awai dalilin fad'awar sa cikin wanan harkan,
Muda ka ganmu ba yan uwa bane asalema haduwan nan Kano mukayi,
ni yar ADAMAWA ce
Ayyyya yar meduguri ce Ruwaida yar kaduna ba komai cikin rayuwan mu sai *zalinci yaudara cin Amana*
Duk kan mu labarin mu ba shida dadi amma labarin Ruwaida yafi tada hankali Wanda shi Sai a karshe zata baka,
kaji abinda ya kawomu".

Mlm yace "ina jinku."

Ni sunana *HAMRA KABIR SANKIRA*
Nafito a adamawa anguwarn sarkin k'ira wanda kakana shine sarkin ki"ran garin adamawa gida mu family gidane babana su 7 ne awajen mahaifinsu su duk mazane Wanda duk su 6 d'akin su daya mahaifina shi kadai ne uwar sa da ban kowa idan zaiyi aure baya fita aciki ake yanda abashi duk da bawani babban Gida bane gashi na k'asa sukeyi ba me ginin siminti basu da sanar da yawuce k'ira tukunya ludaya wuka, Dade sauran su
Mashifina Kabiru ya kasan ce yana da larurar kurmata Dan haka ma haifiyata ma kurma ce ni mu 4 suka Haifa nice babba Sai kanina Wassilim sai Juwairiya Sai habibullah autan mu,
Chapter 4 · 0% Book details