← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 46

Sashe 3

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kar ki damu zaki samu miji kin San ance mekyu ba ta kwantai
Ba zan banta da keba
Bye
Yana gama fad'an haka yafito a motan YA na dafe da kansa na makirci dan ace yana cikin damuwa harwani layi yake da Result a hannun daidai inda su Baba Haruna suke YA fadi yana mekawa Baba Haruna results din yana kuka yana Hamrah ta cuceni
Yana nuna motan yana kuka

*To ya Hamrah zata kasance ko da yake ai Nura yace mekyu ba ta kwantai. muje zuwa*

*team Ruwaida*
*B Jattko*
[9/19, 5:52 AM] ‪+234 806 165 0187‬: *AMFANIN SOYAYYYA*
(Makirci yaudara cin amana fansa )
_________________________________

*NA*
________________________________

*BATUL ADAM JATTKO*
_______________________________
🌈Kainuwa asso🤝🏻

*Sadnaf Mela Adele*
*Ban manta da kaunan ku ba tun a damatah*

*Khulud Hadim*
*Yanzu ma nabaki Ayyyaram*

*Taurarin ciki*
*(1) RUWAIDA MAI KWANO*

*(2) HAMRA SANKIYA*

*(3) AYYARAM KANGIRAM DUNORAM*

*(4) Sahal M WAL WALA*

*(5) GREMA BUNIMA*

*(6) ISMAIL M WAL WALA*

*1.....*

Yan matane su ukku kyu da gayu a wajen su zai yanasu b'ata lokacine fararene dukkan su dukda kowa da kaman sa yanayin shigan sure yafi kama da naturawa aturawan ma marasa kunyan cikin su dan tufafin jikin yafi babu ne kawai falon da suke ciki abin kallon ne Wanda zaman zaiyana shi bata lokacine shima

da gani
Musu suke sosai a tsakanin su "Ruwaida ai takan ya Nura zamu fara daukan fansan mu sannan sai Mama Arima da mijinta tsohon najadun

Ai Malama da Abban ki basawane sai a fad'an k'arshe.
Hamra tace "gaskiya ne dan Idan muka tabo mai kwano to munsan tamu tazo karshe gwara mufara da wanda zamu ci riba akansu."

Dayan da take kwance saman kujera idon ta alumshe sai asannan ta bude ido ta sauke akan wanda da gama maganan
tace
"Ayyaram naso afara tagan Malama da Kamal da Abbana
Amma tunda ya Nura shine k'aramin alhaki ba lefi mufara ta kansa amma gaskiya Hamra yiwa yar shekara 2 Ripping yayiwa fansan mu k'adan kamar yanda ya lalata miki raruwa zamu shiga cikin rayuwan sada iyalinsa mu lalata aikin da yake takama musa akoreshi musa a lalata tukan wani takarda da yake takama daga na primary har na degree dinshi bayan munje fashi cikin wannnan halin sannan musa ayiwa yarsa da matar sa rapping agaban sa bayan munyi secing din komai nasa kinga dole ayi firing din shi awajen aiki tunda muna da TANIMU awaken,

Sai mu kama hanyan meduguri wajen Mama Arima
Abban da Mamata ai idan muka Gama dasu to tamu tazo karshi dan haka su Sai a karshe.

Tafawa sukayi dukansu ukku suna ihuuu murna..

Amma me jin sunan su da babban malamin nan shek Idris falala yafara ambata yasa suka tsaya cak tare da zubawa, TV din ido suna sauraron duk da ba sabon abu bane awajen sujin zaginsu abakin malamin amma na yau ya kuresu ga abinda yake fad'a

_mata kunsaki DAMANKU dame wadannan kodaddun suka fikune suka samu daman tsaye zukatan wasu saga cikin mazaje ku da kyalyelin banza bayan kunfisu daraja da kima ko awajen mazaje amma rashen *AMFANI* DA DAMANKU yasa suke AMFANI dashi sun mata kukuka b'ata kanku ku duba yanda wadan nan fustsararun suke daukan wanka abin haushima wai yaran kune idan sungan su suke musu kirari wai ABASU KALA Y'AN UKU BALAI_

_sukuma suna daukan kudi suna watsawa yaran ahaka kwanaki aka taka wani yaro amota akan yana bin bayan motan yan uku bala i to yara basuyi karya ba yan uku bala i ne nima na fad'a dan wllh jiya naga abinda ya firgitani muna cikin siyayya a shopprise kawai naji samari suna ta ihu suna AAYYYYA wllh nazaci wani abin gudune sai da dan agajin Nada muke tare dashi yace min wai wanine yagoyo mace dan iskanci agabana namiji ya direta wato na dauki matakin da naga zan dauka ko to nide ban isa ba dan munsa yan shisba sun bincika gidan da suke acikin nasarawa sunje amma abin mamaki yan sanda ne suke gadin su wanda muka matsa sai anshiga amma dayake da daurin gindin manya lefin kanmu ya dawo wanda haryanzu awai yaran mu biyu yan shisba da suke hannun yansanda_

_dan haka ba mu dawani matakin dauka wanda yawuce mumusu addua idan masu shirriwane idan kuma basu da rabon shiriya Allah yanisa tamu dasu_

_saide ina son bawa mata shawara kamar yanda nasa ba baku dagamu har yaran mu ragaman mu yana hannun ku sai macce taga dama zata bar mijin ta ya kasance mane min mata_

Daga nan yashiga bawa mata shawara kamar yanda yasabo da kuma jan kunnen iyayen yara samari da yan mata wanda dayawa sunkai munzalin aure amma suce sai sungama karatu sun kama aiki koda iyayen suna da kudin da zasu musu auren amma su zuba musu ido amma basu hanasu yan canzuna ajikin su wanda zasu fita sunemi matan manza ba

Ajiyan zuciya suka sauke sanda malam yarufe da adua suka Kashe TV

Hamra "tace wannan mutumin bayajin Bari kojiya na tura masa pic din mu facebook din sa amma baya tsorata."

Ruwaida ta meke zaune tace "Yayyaram da gaske jiyan kun hadu a super market din ne?
Ayyya "tace wllh ni banwani Ganshi ba amma dan dauka Khashim ya dauke ni tundaga mota harciki Yadireni bangan Saba nikam.

Hamra tace "awanan Karon sai munnunawa wanna mutumin kurensa.

Ayyaram tace "kina nufin musiyi file a mujalla ko gidan TV zamu je?.

Hamra tace "eh Hakan zamuyi.

Ruwaida tace" nikuma ina so muje gidan sa mu sameshi idan kuka gaya masa dalilin mu na fadawa bariki idan bai fasa ba yaci gaba balefi muyi fito nafito dashi.

duk sun gamsu da shawaran Ruwaida dan dama da shawaranta suke aiki Dan haka tafawa sukayi suka fara shewa

Shigowan wasu kyawawan babbar mace zata Kai kimanin shikara 6 namijin 5 da kuka macen tana reke da hannun kanin nata suna karasawa tsakiyan falon suka Yi fatali da jakan hanun su da flask da suka kame awajen suna kuka
Hamra ce ta meke a gije ta riko hannun su suka karasa suka zauna arikice take ke tambayan su
"Barrat Abdallah meya same ku? waya tabaku?

Cikin sheshekan kuka Barrat tace "mu ina baban mu kullum su salma suna mana gorin Baba shine yau yayar su salma Hamida ta shigo class dimu taga Anur da Abdullah suna fada shine tacewa Abdullah wai dan gidan karuwari Shege shine yan ajinmu suke mana dariya wai mu shegune bamuda Baba har tacewa sauran yan class wai su dena zama akusan mu zamu Shafa musu cuta shine aketa tsan tsanin mu.

Abdullah yace nide ummy Allah bazan Kara zuwa ba har su musy abokaina fa sunce basa sona da muka fito break har tofa min yawu suke.
shima ya fashe da kuka

Da gudu Ayyaram tazo ta rungume Barrat ita ma tafashe da kuka cikin kuka tafara cewa
"Barrat yayi wuri da kifara fuskan tan wannan rayuwan nima yanda kike shegiya haka nake amma ni nawa da sauki akan naki Barrat tabo d'aya ne akaina na rashi uba amma ke naki tabon ukku ne masu zafi kuma wanda gwara ni Barrat shiyasa nake rokon Allah kar ya barki araye ya dauki ranki kafin ki fara fuskan tan wannan rayuwan Barrat rayuwanki bashida *AMFANI* idan akace miki bakida uba garki damu idan aka ji tsantsanin ki karki ji haushi kigodewa Allah yaci gaba da rufe miki tsirin ki Barrat dan idan sukaji wacece ke kinfi shege sh.....

Itama Ruwaida tasowa tayi tunowa da nasu rayuwan hannu tasa ta raba jikin Abdullah da Hamra ta jawoshi jikin ta ta rungume ta fashi da Kuka "Abdullah nima ban sani ba kokai shegene ko kanada uba amma nasan Kai jini nane umma ta agabana ta haife ka acikinta kafito a gaban idona amma tacewa duniya ni na haife ka wannan yasa babana ya koreni dan wai nayi cikin shege kuma na lakawa uwata sherrin Wanda inaji ajikina kaima uban kane Kai ma uban kane dan sak kaman ku dashi baka da ban banci da Abba amma ba muda mafita dan umma da tamin wannan sherrin tabar duniya na mata uzuri ba acikin haiyacen ta take ba amma Abba zan dauka mana fansa kwanan nan Shida.....

Da sauri Hamrat ta katse su ta kwace yaran tana masifa
"hama Ayya haba Ruwa wannan Maganan yayiwa yaran nan girma basu San ma me kuke cewa ba yazaku cusa musu babban Abu azuciyar su tun suna yara Kama hannun yaran tayi da suma kukan suke tace "baby kuzo muje na cire muku uniform na muku wanka caballiya zata kaiku gidan zoo kusha Ace cream aiko yaran nan danan suka fara tsalle suka bi Hamra sama

Sukuma Ayyaram da Ruwaida suka cigaba da kukan su dan idan suka tuno rayuwan su Hamra bata isa ta basu hakuri ba shiyasa ba tabi ta kan suba har Caballiya dake kitchen ta kejin kukan azuciyar ta tace yau kuka an tabo larabawa kenan
har Hamra ta fito da yaran cikin shiri sunyi kyau sosai macen farace tas da gani tanada surki da larabawa shi namijin yana da duhu amma ba baki bane
Hamra bata bi takan masu kuka ba ta fara kwallawa Caballiya Kira da sauri wata da Kana ganinta kaga tsohuwar bariki ta fito
"gani uwar dakina me masauki na."

"Cabali zaki dan fita da yaran nan amma dan Allah kar kice zaki tuka mota da kanki ku samu salis ko zakkar ya kai ku
San nan idan kuka zo bama nan Idan lokacin islamiya yayi akaisu dawuri."
"angama uwar d'akina
Takalli su Ayya tace yau kuma larabawa antuno da jiya Kennan banda abin ku kudubi yanda kuke har kuke tsoron bariki ai ni da nashigo Bariki kamata nayi sosai nida bankai ku cin ribar ta bama yanzu kukam mezaku ce da bariki data muku uwa ta muku uwar d'aki idan ba abinda ya jefaku bariki kuke tunani ninawa nasan ya linka naku amma har yanzu bana nadaman fitowa bariki......
tsowa Rawaida ta daga mata tace "keyanzu Caballi harwani fariya kike da barikin ki Marar *amfani* ko kin manta yanda muka tsintoki kina bani haushi idan kina wani kod"a bariki".
Chapter 3 · 0% Book details