Sashe 2
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Eh mana Dan kar agane ne ai."
"to kuma yaya ni yaushe zan shiga."
"ah ah aike naki ME tsadane."
Zata sake magana ya mata rad'a a kunne dariya tayi ta hade bakin su Sai da suka kara soyewa sannan yafito zai tafi har baki get ta rakoshi yajuya zai tafi tace "yah ya juyo
Yana kanne mata ido tace ya Noory amma ba waya ahannu na fa."
"Hamrah bazan baki waya yanzu ba saboda tsaro."
Yajuya tasa ke kiransa Yajuyo
Tace"dan Allah yah Noory ka nad'an kula da su Juwairiya ma."
Dafe kansa yayi yana girgizawa
Yace " nashiga ukku wai ke Hamrah meke damun Kine to tsaya kiji zaki Zaba koni ko kuramen iyayen ki da ma haukatan k'azaman kannenki dan naga abin naki kwanan nan ki nason nuna min ke kin koma bayan iyayenki ne to ni kud'i bana makiya na su mora bane ya doka tsaki ya bawa sojojin umarni su dude masa yafita."
Ba kunyan Nura yaje yayiwa sauran yaran hanyan makaranta abin ka da yana da kud'i ahannu nan danan yabi da hannun chairman suka zamu shiga yakai
Aikin da Nura yafarayi fasa bangarin iyayen sa yayi ginin bulo kuma na zamani ba kayan more rayuwa da bai zuba musu ba
gidan Innan Dumba kam ma dena shiga yayi duk yaran gidan ya musu canjin makaranta mekyu banta kannen Hamrah
Hamrah sai da tayi wata ukku tana gurzuwa a hannun Zazaje da sauran abokan sa da shi Nuran duk bayan kwana 3 Sai yaje nan da nan Nura yazama Alhaji Nuraddeen mota na Hawa har duda 2 ya malllaka ga ya siyi babban fili a adamawa ga gidan da Hamrah take na Abuja sen ya mallaka masa bashida damuwa
A dolen sa da akayi hutun makaranta ya dauko Hamrah bawanda bai tsorata da ganin ta ba amutanen gidan ganin yanda ta zama wata balarabiya ga komai na cikekkiyar mace ya Gama baiyana ajikin ta ba wanda zai ajiyeta a ajin fulanin ma balle family sank'ira
Amma da sukayi la akari da Nuran dama yana mata balle yanzu da wasu ma hutawa suke tare da shi sai abin yadena basu mamaki sukace Kawai kayan hutu yake kai mata
Umman sace tayi ta fad'a data ga yanda su Harira suka rame suna ta kuka sunsha wahala baza su koma ba senior suna basu wahala
saiga Hamrah tazo haka
A bangaren Hamrah yanzu ta fara hankali so dan sosai tayi kuka a boye da taga yanda gidan su Nura ya koma gashi har anfasa na Baba Habu da Baba Haruna shima Sai gini ake Umma ta zama hajiya acikin wani super England da ita aka bawa ya dauke Sai wani jin Kai take Hamrah ko gaisuwan kirki ta kasa yi mata dan bakin ciki
Aiko ta
Kama fad'a tana cewa tana cin arzikin d'ana ta gaisheni ya gagareta suma yan matan gidan duk da dama basu isa su had'a kansu da ita ba amma na yanzu yayi yawa Hamrah ta musu nisa
A yanda tabar d'akin su ahaka ta tarar ba abunda ya sauya ana su bangare kanneta sunanan cikin datti kamar da
Kuka take sosai taja kannen ta ta rungume
ita ko Inna a tunanin ta makarantan ne bata so dan haka bata nuna damu ba
Hamrah abin ya dameta
gashi ko da naira 5 Nura baya barinta balle ta tsiya musu tashi tayi ta koma d'aki har dare bata fito ba gashi dama tana fashin sallah
Nura da ya gama yiwa chairman alkawarin zai kai masa ita yau yashigo dakin
"What ban gane ba inda zaki ba munyi da chairman zan kai ki."
"ya Nura ko kasheni zakayi na dena maka bauta kanayiwa iyayenka ninawa a wahala ba
Haba dubi nawa iyayen da kannena.
Shiru Nura yayi yana tuna yanzu fa Hamrah ta fara wayo idan ba shima wayon zai mata ba baza su zauna lafiya ba yasa
yace "Haba sugar yazaki ce haka suma zan fasa musu nasun na gina ai kinsan Baba kabiru shine karami dole nashi ne zai zo akarshe idan kika sake komawa Abuja insha Allah kafin kizo Zan gina duk ka gidan."
ahaka ya shawo kanta
Har ta yanda suka tafi gidan chairman
Har Hutu yakare MA aji da chairman suna kwasan rabon su
yan makaranta sun koma makaranta Hamrah ta koma Abuja
*Bayan shekara 4*
Ahalin yanzu Hamra shekarunta 19
Nuraddeen ya mayar da Hamrah cikekkiyar Karuwace
Lokacin candyn su Hariya haka yace ita Hamrah ta fadi exam dole ta maimaita yanzu yadena kawota hutu tun zuwan farko acewar sa ta zabi ta zauna agidan wasu kawayenta ya yarda da kokarinsu ne yasa ya barta tana K'aruwa dasu
shi ko ba komai bane bayason kawota ne dan kar taga yanda bai ginawa iyayen ta gini gidan ba
Ayau Nura ya ya fara fita aiki dan yana gama Service a watan ya fara fita aiki dan dama aikin sa yana ajiye yake
Yau Hamrah tana zaune Nura yashigo da wani amblock a hannun sa yana jifan ta da murmurshi ya zo ya rungumeta yana nazo miki da albisri supriase amma YA daura mata amblock a cinya tana murmurshi ta bude wani tsalle tayi ta sake rugumeshi asan da taci Karo da i v na auren su sai sake mai maita karatun take
*IYALEN SAMAILA TANIMU SARKIN K'IRA*
*NA FARIN CIKIN GAIYATAR DAURIN* *AUREN Y'AY'AN SU*
*NURANDDIN HAMZA* *SANKIRA DA*
*HAMRATU KABIR* *SANKIRA*
"My dee ya akayi haka aure sai saura kwana 3 zaka ka gayamin yanzu yaushe zan koma Gida nayi shirye shryen aure"
"kar ki damu angama komai kuma yan zuma kama hanyan gida zamuyi bayan biki da sati zamu zo dan ba abani hutu ba."
Shiru tayi yanayin fuskanta YA janza.
Yace"lafiya.?
Tace"yaya naji ana cewa Sai da idda aure yake tsarkaka kaga nikuma yanzu cikin nan har yakai wata biyu idan muka je gida ahaka kamar Da matsala."
"Hamrah bawani matsala cikin wata 2 kacal ko kinsan d'an wata 6 ma Shari a ta bada balle sai muyi wata 8 da aure zaki haifu za a dauka 7 ne bazan iya k'ara zubar miki da ciki ba kin ji abinda doctor yace a wancen ma idan kika sake daukan ciki kika zubar mahaifan ki zai samu matsala so mubar kayanmu."
"hakane YAh amma idan kuma ba naka bane fa."
"ai ke naki ne yazama nawa ko ba nawa bane."
Motan yana karyo kwanan anguwansu ta hango yanda gidan su yakoma kamar gidan babban me kud'i yanayin parking ta balle motan ta fito dan wani mugun son taga Innanta da k'annenta take Sai me Tana zuwa daidai tsakiyar gidan tayi turus dan hango inda ta ke tsammanin nanne gidan su yana nan a gidan k'asan sa diri diri ta fara ta na wurga ido kanta yana juya mata taruwa akayi ana ga amarriyar nan da k'er ta fara takawa bata yiwa kowa magana ba tayi cikin gidan su yananan inda ta barshi inna ta hango tana alwala Juwa ta na ta fifita wuta sai hayak'i yake da wani kodeden lesce Wanda tun zuwanta na farko ta bata dafe k'irjinta tayi tana taku dak'er ta karasa inda Inna take duk tayi bak'in wahala da karfi ta fad'a jikin inna abinda tunda take batayi ba tajita jikin Inna ta fashe da kuka ita ma inna kyakkyawan runmuma ta mata tana kuka Juwa ma ta k'araso
Dak ka suka runmume juna
Itade Hamrah ba UMM ba UMM UMM har dare yayi batayi magana ba amma tana cikin kannen ta ta najin haushin kanta da bata iya kurmanci ba data iya ba abinda zai hana ta gayawa mahaifanta abida
Nura ya mata ko zata samu sauki
Shiko Nura yasan yana da fad'an Hamrah agaban sa dan haka ko sauraron inda take baiyi ba
Waslim yace"ya Hamrah yanzu ahaka zaki aure wannan Nura din Wllh baya son mu yana bawa har yan anguwa kudin sa banda mu ko Baba bai taba bawa ko 5 ba idan ya gammu hararan mu yake."
Shima Habibullah dan kimanin shikara 9
Yace" Allah mugune ba nason sa
Ita kam yau gadon kurmantan YA mutsa ko tari ta kasa Yi ita so take ma tayi kuka ko zata samu sauki
Sukuma kanen
Sai gaya mata abida Nura yake musu suke
Sai Ranan gobe daurin aure Nura ya shigo fuska a daure tunda su kazo bata ganshi ba ita ba fita tayi ba shi bai shigo ba Sai yanzu
Yace"kizo muje hospital Dan Baba Haruna yana ce Sai anyi tes kafin a daura auren."
A firgice tace" kuma yaya yazamuyi da Cik.......
"kede kizo muze ni nasan yanda za ayi."
Yayi gaba
*Bayan sun dawo a asbiti*
Nura Saida yayi parking a kofar Gida yace Hamrah kiyi hakuri da duk abin da zai fito abaki na Hamrah congtulation wannan shine result din ki da yanuna kina da shigan ciki wata 2 da dan kwanaki Wanda dashi zanyi *amfani* na gujewa aurenki
Hamrah ni Nura tunda nake ban taba son auren ki ba sha awan ki kawai nake kuma tun kina wata 3 kike bani nusuwa Hamrah badan Inada mugun kishi da kuma ina nemawa yayana uwa tagari ba da na aureki kinyi kokari akaina sosai afili ke nake shirin Aura amma a zashiri Sadiya Isa zan aura kin ganta nan YA dauko wani calandar na shida Sadiya yana nuna mata wanda ita ba ma jinsa take ba Sai dafe Kai da tayi
Nayi amfani dake wajen tara dukiya ne kawai
yanzu zan shiga gida na nuna wa kowa yagani kina da ciki dan haka kin yaudareni amma zan juya auren kan wata yarinya da take mugun sona dan bazai yuwu nariga na gaiyace manyan mutane sannan na fasa aure ba
Hamrah har kin manta da ni din waye a awajen ki
Uban ki ba bakowa bane a wajena illah d'an kishiyar kakata wanda kakata tun kafin ta rasu tace kar muso shi
kar ki manta Dani nima bazan manta dake
Ke ba dan kin kasance maziyaciya ne ba dan haka ba har mesuna zan sa miki amma ba zanso y'ata ta gajeki ba dan ance ana bin halin me suna