Sashe 28
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruwaida wani kallo tayiwa matar wanda kana gani kasan uwar Sahal ce
tace mata "dan me zaki min wannan tambayar."
Matar tace "saboda d'ana ne."
"ok na kane Hajiya Turai ce."
"to ni kuma budurwar sace me jirar sa dadi ."
Hjy Turai tace "Budurwa ya d'auki wannan magudan kudin ya baki Wanda ya linka nawa."
Ruwaida dariya tayi tace "to banda ke da abinki Hjy saurayi na nefa dan yabani fin haka ma ai ba a bin mamaki bane Yana bani fin haka ma ya zaiyi ya baki abinda yake bani kina masa abinda nake masa ne."
Hjy Turai ido ta zare ta kasa magana
sai matar da suke tare ce tayi magana dayake su ukku ne suma amma dayan da nikaf
a fuskanta
Matar tace "ke wacce iriyar suruka ce har zaki dubi sabar idon uwar sa ki fadi haka ."
Ruwaida ta juyo ta kalle ta tace
"dena cewa surukata uwar saurayi nade wanda ta hana hallal bata hana Haram ba ta hana muyi aure amma bata hana ya rage zafi dani ba
ki gaya bata tayi kuskure dan ni da natashi har da iyayen sa maza na hada nake harka ".
Matan duka ukku suka hada bakin cewa "kece Hamrah."!!!!!!!
"ummm.
tace
me nikaf din tace "lalle baki da kunya ahakan kike son d'an namu ya Aurer ki ai ko mata sun Kare ba yanda za ayi Sahal ya auri karuwa irinki."
Dariya Ruwaida tayi tace "me ya rage ai ina samun yanda nake so awajen d'an da uban dan ba da Sahal kadai nake har kar ba hadda k'anin baban sa Wakili walwala
kai har Iddeeri da Hakuna zan hada dan yanzu haka cikin su ne dani idan na haifu nakai muku Sai kutan tance na Sahal ne ko na iyayen sane....
Wani mari me nikaf din ta zuba mata
aiko ita ma ta d'aga hannu zata rama
Ayya ta tare hannun
Ai take hankalin mutane yazo kan su
Kuka uwar Sahal take matan 2 suka jata suka fita ko check din basu tsaya sun karba ba
a mota sai fad'a Ayya take mata har suka k'a raso gida
Ruwaida Sai kace da tayi abin arziki da gudu ta karaso ta rungume Hamrah
tace sister Albishirin ki."
"goro."
ai Yau na miki maganin wannan muna fukan matan."
"suwa?
Uwar Sahal mana da matan k'annen baban sa duk naci mutum cinsu."
daga nan ta kwashe yanda akayi ta gaya wa Hamrah
Hamrah mekewa tayi
Cikin hawaye
tace "amma Ruwaida ban taba sanin ke yar iska bace sai yau ko ma meye baza suci darajan Sahal ba kiduba yanda shi yake mutunta nawa iyayen zaki yiwa nasa haka Wllh Allah ya isa tsakani na dake."
Ruwaida cikin mamaki take kallon Hamrah ita a ganinta kwaninta tayi
"yanzu Hamrah dan na rama abinda suka miki shine zaki jamin Allah ya Isa ba nan suka kiraki a waya daya bayan daya suka ci miki mutumci ba har kina cewa muje gidan nace kibari wata rana dalili zai hadamu murama Sai da dama ta samu yanzu zaki ce haha. "
Hamrah tace "amma ai ba wannan akuyancin naki nace zanyi ba baki tsaya akan dan su ba har Mijin su."
Daga nan de suka fara fada wanda tunda suke basuyi irin saba Ayya tana kallon ba tayi magana ba balle wata tace ta goyi bayan wata
Sai Cabaliya ce tazo ta raba
"Subbahanallashi Sankira yau kune da fad'a haka."
Hamrah da kuka ta haye sama dan tasan Sahal yanda yake ji da yan gidan su zai iya b'ata musu rai ko ma yarabu da ita
Ruwaida ko ko ajikin ta wani irin tsawa ta dakawa Caballiya wanda ta kusa jika da ita tsim tsim Cabal ta fita
tunda abin ya faru Ruwaida ta rasa me yake mata dadi dan dama da Hamrah suke kulle kullen su na daukan fansan dan Ayya ba abakin komai take ba gashi yanzu Hamrah tana fushi da ita
yau ta kudurta ko bata so sai sun shirya
Hamarah tana zaune tsakiyan gado ta buga uban tagumi dan ta rasa yan da zata shawo kan Sahal yaki sauraronta ya kirata ya gaya mata maganganu son ransa
ita ma ayu ta kudurta dole ta sashi a idon ta
Hakan yasa takira s s din sa Jaafar
Tace dan Allah ina Sahal"?.
yace muna A W I hotel oga bashi da lafiya fa kizo nasan ke yake bukata."
"ok gani nan zuwa."
agaban Ruwaida sukayi wayan taji komai dan haka tana ganin Hamrah tafita ita ma ta shirya ta bita
"Wllh Hamrah abin ya bani mamaki yanzu a gida komai ya rushe na shirin auren mu da nake sa ran zan shawo kansu amma yanzu faruwan wannan abin yasa An samin rana da Khadija kanwata yar gidan Baba Wakili wanda na ke cemiki suna kama da Ruwaida sosai."
Hamrah rumgume shi tayi ta saki kuka
tana cewa "Wllh bazan ta ba yafewa Ruwaida ba."
bude kofan akayi Ruwaida ce ta shigo jiki a sanyaye ta zube a gaban Sahal ta shiga jera masa hakuri da kyar ya hakura
a parlour suka barta suka shige cikin bedroom
Ita kuma ta zauna dashir tana chatting da Kamal dan sun kusa d'ana masa tarko
akayi knocking tashi tayi shigan na yau yafi na kullum k'azan ta dan wando tasa da rabin cinyan tane Sai wani riga Wanda da shida babu kusan daya ne gashi da ma ita ba bra take sawa ba Shara Shara ce rigan iya cibiyar ta cibiyar ta harda sarkan cibiya das ya manne ciki gefin cikin ta an yi mata zane mekyu tare da sunanta *Ruwa Ruwa*
gashin kanta ya baje a bayanta shigan Ruwaida ko a turawa fusararun sune masu yin sa
Tana karai rayar da tasaba yanda take juya mazaunai sai kace roba ta tafi bude kofan
Nunfashin tane ya kusan daukewa a sanda taga wanda ba ta taba tsammanin gani ba kode idon tane yake mata gizo bata San santa bakinta ya furta " *SOJANA* !!!!
shima halin da yashiga har yafi na Ruwaida bude baki yake da niyar zayi magana amma sai ya gagare shi dan rawan da bakin yakeyi
Sai Ruwaida ce take Furta "wlllh shine Wllh shine !!."
ihun da take ne yafito da su Hamrah
"Hamrah zaki kansa Wllh soja nane shine."
Mal shigowa yayi
yakama hannun Sahal
Cikin in ina da rikicewa ya furta
"Sal dama Ruwaida itace k'awar karuwan ka da kake cewa suna kama da *KHARAJINA* ."?
ya juyo kan Ruwaida yace "Ruwaida ada kece farin cikina ke nake nema tsawon shekaru naje gidan me kwano ba adadi amma ake cemin ba ama san ki ba nikuma agidan na fara ganin ki cikin shiga na mutumci da ya ja ra ayina kan ki
Sai Yau da kika zo da shigan da naji duk duniya ba wanda na tsana sama dake."
yana Kai nan ya juya zai fita
Ruwaida cikin kuka tace
Yasal ka temakeni kar yatafi Wllh zan tuba yanzu na tsani karuwanci tunda shima bayansa....
Sahal kasa magana yayi
da gudu Ruwaida tabi bayan sa
"dan Allah katsaya Wllh Kai dan uwanane dan gidan Yayari ummata Ruwaidatu ni yar gidan Kharajina ce Wllh Kai dan gidan Yayar Ummata ne ita ma yar Niger ce iska ne ya hallaka danginta
Afirgice Ismail ya zuyo jikin sa yana rawa ya karaso inda take cikin in ina
yace "ina UMMA KHARAJINA bata mutu ba tana ina?
"Ruwaida tace "tana nan."
Wani irin tsawa ya daka mata yace "tana ina nace."
"labarin da tsawo dan Allah ka kai ni wajen umman ka na kanta wayo ashe ita nayiwa rashin kunya na shiga ukku.... ."
Ismail ruse idon sa yayi Yana jin wani irin bakin ciki da farin cikin Ummin sa zata ga yar uwar da kullmu itace a bakinta amma bakin cikin Ruwaida ya danne farin cikin sa
Kasa magana yayi da sauri ya fara taka mata kalan benin
Ko security din shi bai jira ba ya fada mota yaja dawani wawan gudu
Haka Ruwaida ma ta taka masa baya a tare suka karasa gidan dai dai sanda su Ummi zasu fita
Kai wa umman Sahal hospital din tunda Ruwaida ta musu Rashin kunya ta ke ciwon Kai
Ismail kasa fitowa yayi a motan
Da gudu Ruwaida ta fito
Matan 3 daya da nikaf me nikaf din ce ta cire nikaf din da gani ba tambaya itace yayar Kharajina
Tace "lalle yanzu har gida kika biyo mu dan ki bi mazajen namu da yaran namu ne ko shegen kika haifa kika kawo mu tantance na waye ...
Da kuka Ruwaida ta rumgume ta fara magana "wllh Ummi ni yarki ce sunanan Ruwaida ni yar gidan Khrajina ce Wllh. "
A zafafe Ismail yafito
yace Ummi ki cire ta a jikin ki ita din k'azan tace
Kawai tayi gaggawan gaya mana inda zamu samu UMMA Kharajina ta fita mana agida."
*Tofa masoya duk ina jin comment din ku Wllh* *bani da network ne yasa kuka ji bana amsa* *muku Amma ni ina ganin komai posting kuma kanwata fatima jattko na turawa awayan makociyata*
*YA wannan family zasu karbi Ruwaida*
*YA rigiman ruwaida da mommyn Affan*
*ya batun fansa kuwa*
*B JATTKO*
[9/12, 10:16 AM] +234 803 970 1225: *AMFANIN SOYAYYA*
aure
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
*ASHBAT*
*JOTGAR*
kainuwa asso
*Inason Amfani da wannan damar wajen tunatar daku akan*
*Abinda yafaru da ruwaida don akwai yan mata da suke shek'e* *ayarsu amma basa bari* *akarbi budurcinsu wai suna ganin budurcinsu* *shine kawai gatansu ko nace kimar su basu duba din bin zunubin da suke kwasa dan romance da suke yi shima zina ne dan awannan zamani waya kawai matasan mu na yanzu Sukeyi amma sai sunyi wanka inaga idan aka hadu gaba da gaba dan haka shima romance zina ne dan me kuke tunanin Allah bazai jarrabi Ruwaida ba*
*sai batun cewa Oral sex bashida matsala dayawa mutane sun kawomin batawan cewa wai ANNABI yace matan ku gonakin ku kushiga musu ta inda kuke so to ba haka ake nufi ba*