Sashe 13
Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to Mamata kishiyata naji dukiyata fa.?
Kudin da yake cikin ATM din nan yayi Rabin abinda kakanki yabaki so ya isheki mukuma zamu rike sauran dan muna da hakki akai."
"Kai Mama bakuyi cuta ba kituna canjin da dana yanzu ba daya bane."
"Wllh Ayya da dayanda zanyi da nabaki dukiyar duka yin hakan tonan asirine ne kije ya isheki."
"to mama kafin nafita ina son nasan address din dan tauren saudia da kukayi cikina."
Ido Mama ta zaro "Dan taure kuma."
"Eh mana Mama AI ke yar akuya ce wazaki bi inba taure ba."
Gigiza Kai mama tayi tace "Ayya nayi na nadaman haifuwan ki."
"Kai Kai mama ai sai Yau kikayi Nadama ai azatona tun da kikasan kina da cikin zina ki kayi nadama amma kin makara wajen nadama."
Gigiza Kai mama tasake Yi ta fara Jan kafa zata fita da gani tana cikin matsanacin damuwa
Sai da taje kofan daki tajuyo tace Ayya idan kika kara mintuna 15 acikin gidan nan zan zuba fetur na Konamu duka kinga an futa."
Tafita
To ni kuma abinda yasa na fita bana son ta kona ma aikatan gidan wanda akallah sunfi mutum 13 kuma nasan tunda tace zatayi zata iya shine na shirya a gurguje na dauki ATM din nafito ta kofan baya
Na zauna a bayan gida sai da asuba na bara tafiya akafa nazo Tasha inda muka hadu da Hamra
Suka fashe da kuka dukan su ukku
Shi kansa malan hawaye yake
Yace "to ina shi lawyer din naki meyasa baki ne meshi ba.?
AI nabar wayata adakin Modu a lokacin amma yanzu muna tare dashi yayi yunkurin aurena mama shi ta hana dan labarina ya baza barno da temakon Baba Duno shine ya baza komai
Amma shi *Geerem* bai hakura ba yana zuwa yabiyawa kansa bukata yakoma a kaina yafara zina."
Malam ya girgiza Kai yace to ya batun HIV kuma yakikayi dashi?.....
*Kunga labarin Ayya amma naji comment dinku itada Hamra waya fi taka kaddara me zafi kafin azo kan oganniya Ruwaida*
*B JATTKO*[9*AMFANIN SOYAYYA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
*SIS kuyi hakurin rashin gani na online wayan ne yasa mu matsala amma zakuci gaba da ganin Post a wayan sis dina nagode da kulawan ku*
*Kunbane dariya a comment dinku fa to de damasu cewa rayuwan AYYARAM yafi tada hankali da masu cewa na HAMRAT duk naji amma nide RUWAIDAT ce tawa* 🤸🏼♀🤝🏻
Kainuwa Asso🤝🏻
*7*
"Bani da HIV munje gwaji yafi a irga ana cewa bani da shi,
To saida nasamu shi doctor Abbas din dana hadu dashi a instagram na tambayeshi yake cemin ai baiyi amfani da asalin kwan masu HIV din ba asalima nashida matar sa ya dasa yaturomin pic nayaran sa sak Barrat yanzu haka rigima ne sosai tsakanin sa da matar sa wai sai ya karbo mata y'arta dan ita maza ta Haifa shikuma yana tsoron tunkarata ne amma inajin har takai zancen har kotu wanda ni hakan yamin daidai dan andauko hanyar tonan asiri kenan duk da nasan bawani nasara zata samu ba Dan da alama alkalin Baba Duno ya siyeshi."
Malam yace "yanzu dukka Dukiyar Alhaji Dunoma na barno nakine?
Yanzu duk tsoran Allahn mutumin nan da yawan shidim tawa addini zuciyar sa ba mekyu bane?
Yaki yarinya yakira BARRAT da take faman Game a wayan Ruwaida shikuma Abdullah a wayan Hamrat ajiye wayan Barrat tayi ta karasa wajensa Shafa kanta yayi Yana mata addua Yana aiyana Allah yasa su Ruwaida su shiryu kafin girmanta dan Barrat ba baya bace a kyu
Ya dago ya kalli Albdallah yace "yaka Yaro shima Shafa kansa yayi yace "shikuma fa."?
Hamra tace wannan shine Abdullashi wanda zaka jishi cikin rayuwan RUWAIDA."
Malam yace sunan medadi da ma ana Ruwaidatu sunan ake kiranta da RUWA AI da bangane ba da alaman gaskiyar sunan AISHATU SADDEEK'A ko dan tafi kowa yawan ruwayoyi acikin sahabbai mata me sunan Aisha ake kira da Ruwaidatu."
Ruwaida tace" hakane gafurta amma ni labarina dogo ne wanda Yana bukatan zama na musamman gashi Rana yayi."
"ba damuwa ya Kalli dan agaji yace shiga da yaran nan ciki a basu abinci nima zandan sallami wasu awaje tare malam da dan agajin suka fita ya kama hannun yaran kirane yashigo
Wayan Hamra wanda tuntuni anakira yana silent kaninta Wasslim ne dauka tayi tana cewa" cikin ummuna ya akayi ne."?
"Aunty fine akan maganan masu neman auren Juwai ne gobe zasu zo Shine gaskiya bana son sarakan bakin cikin nan su karbi mutanen shine ko zuwa zanyi ne
Wllh banason tarasa wannan daman a karau na 6 dan muddin Baba bazai dena sa Nura cikin rayuwar muba bazai tabs yin kyau ba."
."dan uwa kwantar da hankalinka komai yazo karshe basai kabar aikinka kazo ba kasan turawa basa son wasa da aiki zamuyi shawara da *Sahal*
wai wata fitar ne."?
Dariya wassilim yayi yace "AI kinsani *Akkaram Shiddas* mana."?
"bawani Wannan zabin kane saboda kana neman aure a gidan ko."
"ni kuma ANTY AI ambani Ammatee fahtiha kawai nake jira
Ita kuma Juwa AI kyu da asali tagani."
Dariya Hamra tayi tace kaide fadi gaskiya Fulani atare a barebari amma kasan duk kwa nan ka Sai nabaka Barrat idan lokaci yayi dan ba abinda wannan kajerar zata nuna mata gata kanuri itama."
"haba AI ko alahira angel ta ishini."
"AI shikenan muma me zamuyi da second ai ga Habibullah."
Yace "shike nan ma futa roro
kibawa aunty ruwa."
yace
Daga nan suka shiga fira da Ruwa dan Wassilin yazama goggegen Dan Boko yana aiki a London babban abokin sa Akkam Shid shiyaba shi aiki a companyn su dan kannen Hamrah sun samu karatu mekyu dalilin haduwan Hamrah da SA IDU WALWALA Dan kidan tsohon mate makin shugaban kasa wanda ta taba haduwa dashi a secretariat shi yaje makarantan su Wassilam da Sunan yana da kokari gomnati ta dauki nauyin sa da ganan yanemi sanin iyayen sa yatemaka musu sosai dan family Kabir Sankira abinda Nura yamusu ya zame musu hassada game rabo Dan yanzu kabiru kurma da Dumba sun zama Alhaji da Hajiya amma basu san dalilin Hamra yake musu
ba hassadan gidan Sai abida ya karu idan anzo neman auren Juwairiya su suke cewa AI Karuwace ce dan a mazan da take bi aka samu Wanda ya dauki nauyin su dan yayar tama haka tayi Sai afasa auren gashi de yanzu ta samu ko yaya zai kasance
Bayan malam ya shigo
Labarin Ruwaida
Sunana AISHA MUKADDAM ME KWANO...
atsorace malam ya dago ya kalleta fukkan sa da alaman rashin yarda
yace "Me kwano ke medin sace.?
Y'arsa ta cikin sa."
Afusace Malam yanuna musu kofa yace" get out
Ashe dama duk labarin da kuka bani tasuniya ce yaudara ce irin naku na karuwai."
Mukaddam bashi da d'a bai taba haifuwa ba ko shekaran jiya anyi fira dashi a news bai taba haifuwa ba dalilin hakan yaje gidan marayu ya dauki yara 2 da sunan zai rike kuma tunda ma ansan Mukaddam bai taba haifuwa ba zancen banza."
Murmurshi Ruwa tayi tace" nasani haka yake cewa tun da aka haifeni
Amma inason kabani mintuna 10 kacal nasan zaka yar ni yar sace ta nuna Abdullah tace AI ko fuskaan yaron yaci ga gane Yana da halaka da Mukaddam kuma yan biyun da yace marayu ya dauko suma Yaran sane halak."
Malam yajuyo Yana kallon Abdullah sosai yaga baiwar kama duk da Yaro dan shikara5 ne kuma shi malam bai taba ganin Mukddam ido da ido ba
"ina jinki."
yace amma har yanzu bai yarda ba Yana DE son jin nata batun
Alhaji Mukddam yayi aure da matar tafari Malam Hajara Hajara hafizar Qur ani ce sosai tun tana y'ar shekara 12 tayi sauka ta haddace hadisai da dama tana da mutukar kokari hakan yasa ta tashi da wani mugun farin jini a cikin garin kaduna iyayen ta talakawane sosai gidan da suke ma nahayane a anguwan hayin rigasan dattawa duk wani gasa na karatun Qur ani amakaran tansu to Hajara dattawa ce akan gaba kuma babu Tan Tama zata ci Alhaji Tashiru Mai Gwano tunda aka gaiyaceshi wani gasa yaga nusuwar Hajara da baiwan ilimin yayiwa dan sa tilo Muddama sha awa yasamu malamin su yagaya masa bukatan matsayin Tashiru Mai kwano aduniya bawani abinda zai gagareshi aiko ba adau lokaci ba akayi auren lokacin ma shi Mukaddam Yana waje yazo de yaga yarinyar kuma yace tayi masa Saide Mukaddam tun yara yaro yatashi da zafin nema wanda dama acikin dukiyar yatashi iyaye da kakani sun Gaji kudi amma baye Muddam bashida wani lokaci sai na nema Ya iya juya kabo yazama naira juya goma yazama ashirin acikin kan kanin lokaci ba wani Abu bane awajen Mudda bashi da lokacin mata ita kanta matar tasa Hajara Sai da uwar ta Hajja ta matsa sannan yazo dama agidan su aka ajiyeta dan Hajja cewa tayi baza ta kaita ko ina ba suna tare tunda Mudda ba mijin zama bane a daddafe yayi kwanaki sa 10 da zai tafi Hajja tace yatafi da matar sa aiko bai musa ba amma yasan shi ko a can ba mazauni bane ahaka ya dauki Malama Hajara yatafi da ita aiko tayi nadaman binsa abin kida ustaziya acikin turawa haka tace ida zata koma Mudda bai soba dan yana mutukar son Malama tana tunatar dashi addinin sa sosai yana son zama da ita amma da yake shi bature ne bayaja da ra ayin mutum Sai ya aikota