← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 46

Sashe 40

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kharajina tace "caf ai Wllh kos korimace Wllh Laraba me aikin Mama tafita kilin gata daf da kas'a kamar tukuban tsire."

dariya akayi taci dan walwala family akwai fashimtan juna

Washe gari da misalin 9 na safe aka
daura auren

Ismail Muhammad Muhammad

Da HALIMA

Saboda za aje Adanawa adauro da Hamrah da Sahal

Ruwaida tace Ummi dan Allah nima naje Adamwan idan andaure sai muzo tare."

Ummi tace "wannan mijin ki zaki tambaya shiyake da iko."

Shiru Ruwaidan tayi ita ko ina zatabi hanyan da zai hada ta da Mall ma

Umman Ruwaida tace "to yaya abinda ita ma Hamrah nan zata zo me nata na zuwa muma manya ai godiya da karban amarya ne zai kai mu."

Kowa baki ya fude yake kallon yanda Ayya Hamrah Ruwaida suka dau makeup
dan wanda yamusu mekeup din ya kware sosai dan hatta kaman su iri daya ya maida kodan komai nasu iri daya ba ban bancin takanas a *India* Abida tayi hayan sa dan yayi musu mekeup din

Haka suma Nafisa Kharajina Farida shigan su iri daya gasu dama duk farare kyawawa suma

Sai aunty hassana da anty Fati da Aunty Abida suma shigan irin daya
Duk material ne

Sai yaran gidan dana dangin suma kowa duk anko iri daya maza da matan su

Ihu su Kharajina suka sa asanda suka ga su Ruwaida Wow sis
KALA KALA KALA ABASU KALA

Abida tace "gaskiya kam yau suka amsa sunan su Aisha ukku masu baiwan kyu Na BALAI
EN UKKU
yawar daya yar uwa hakori."

Fati tace " kar ki bude baki dan ma nasan ki da kamewa."

Hall din ba lefi yahadu Halima ana zare ido dan anzo wajen dako amafarki ba asan za azo ba ita ma balefi tayi kyu dan Mall ya kashe kudi sosai wajen daukan masu yimata makeup
Mall zaune da amarya sa
Sahal ko har yanzu zaman jiran isowan su yake

Wayan sa yazare yakira Abida yace "ke Abeed bana son wasting time ."

Hamrah da Ruwaida
Awaje suka barsu

suka fara shiga DJ din Abida tayiwa magana akunne aiko ya sako wani lafiyeyen kida wanda baitin wak'an Rara ne yake rerawa adaidai sanda Ruwaida ta shigo Hall din tare da wasu indiyawan yan mata daga bayan ta suna zuba mata wasu yan kakkun flavour masu kamshi

Asannan sautin wakan yayi k'arfi kunsan de rara ga kadan daga cikin wak'an

_kuzo mu wak-e amarya ango yaji dadi kauna idan tayi nisa riba aure_

wak'an ya bak'an tawa Mall rai dan sunan sa dana Ruwaida kawai aka sako ba asa na Halima ba amma yasan abida ce

Daga nan Ruwaida takoma tazauna acikin yan uwan ta dan bayan da satayi ta hau inda ango da amarya suke dan ba a tsara zaman da ita ba

Kamar yanda Ruwaida ta shigo haka Hamrah ma ita ma nata wak'an yayi amma Ali jita ne yabudo

Duk marokan da sukayiwa Hamrah da Ruwaida kirari Ayya kyutan kujeran makka ko key din mota take badawa ai take waje Ya kacame da aka san cewa Ayya ce
A K D
kuma Ruwaida yar gidan me kwano ce

Halima da yan k'awayen ta yan kallo suka zama Mall da yaga duk shirin na kankan tar masa sahibar sane hannun ta yakama suka fita

"Ismail da ma Ruwaida ce matar ka yan ukku balai da baba yake aiki agid......

dasauri ta rike bakinta dan takusa kwafsawa

Mall yace "ki karasa mana baban ki yake aikin zagin su agida kullum ko ai inaga bawani malami da bai zagesu ba."

Sai asannan ta samu bakin magana tace "Eh Wllh amma mamaki na ya akayi tazama yar gidan me kwano kuma meyasa kuke kama da ita?

"zan gaya miki kinga yanzu abokina yana kirana bari na gansa shiga mota yabude mata

yana barin wajen k'awarta Baraka da take boye tafito tace "ke Haly anya baki cusu kan ki inda yafi kar finki ba ki duba wadan nan larabawan ki shigo cikin su Wllh in badan abin namiji ba ko a yar aikin bazai kai ki gidan sa ma me kamar wannan matar de kaga yar me kwano da yafi shugaban k'asa kudi."

"Baraka kede bari wllh babban Matsalan ma kin san baban mu agidan su yake aiki drive din sune dan ma bawanda yasan ni y'arsa ce ni wani kyansu bai dameni ba tunda shi yagani yace yana sona ai yasan da ita ni ya
ce yana sona."

"ummmm nede ina jiye miki kishi da abasu kala

Adaren aka kawo Amarya Halima

Mall sai rawan jiki yake dak'yar yabari sukayi sallahn godiya

Amma me yana cikin shafata hannun sa yakarasa cikin bra din ta memakon yaji dum kamar yanda yake sammani sai yaji Abu luguf a kance gashi bawani tudu duk da shidin bak'on abin ne yayi mamaki dan ayanda yake kallon Boob's na Mace yana ji ajikin sa idan an taba za aji wani yanayi dan kallo da ido ma yana jefashi cikin wani hali idan yagan su kyam a tsayen tunba na Ruwaida

Amma ya share yaci gaba yaje kan me gaba daya wani ihu Halima tasa tana yarfa hannu sai gumi tage tana ihu ganin haka yasauka amma sai me jinin da yagani har yayi yawa har tsoro yabashi amma yayi murna tunda ance duk wacce ta fitar da jini a first night to takawo budurcinta
Tasha tarairaya awajen Mall amma ita ta kanta take dan zafi takeji sosai
Adare suka tafi asbiti

" doctor ban gane dinkin da aka Matane yafarke ba wane dinki kuma za ayiwa gaban macce kuma budurwa."

"Mall dinki aka mata bai kara sa warkewa ba wajen ya farke a haifuwa ne aka mata dinkin kome."

" wane irin magana ne Doctor jiya muka tare da ita dan naga baka gane ba."

What? Sir kana nufin wannan raunin a first night tasamu to ba haka bane asalima dinki aka mata bai karasa warkewa ba har wajen yafara b'aci kuma wannan ba budurwa bace dan naga wani tsohon operation na haifuwa a k'asan maranta in ma da sunan buduwar ka aureta...

Bai karasa ba mall yazuba masa wani wawan mari tare da sake shak'o wuyansa

"matar da na sameta mudurwa zaka ce har ta haifu kasan yanda nake da kishi kuwa."

"sorry sir muje na nuna maka kagani da idon ka."

Tunkuda doctor mall yayi sukaje har dakin da Halima take akwace

Doctor safan hannu yasa tukun ya budewa Mall zanin da Halima ta rufu yace kaga ga kan dinkin nan wanda ko warkewa baiyi ba

To kaga operation din nata kuma tabbas na haifuwa ne yakamata ka bincike ta dan da yawa mata idan zasuyi aure suna zuwa mu musu Dinkin ni da kai na nasha yiwa mata."

Cikin wani irin tsawa Mall yacewa Halima "ki gayamin gaskiya ya akayi aka miki dinki dakuma operation na haifuwa?

Kuka Halima tasa tace "Wllh tsautsayi ne Ya fadamin wata rana naje Iban....

*Tofa*

*B Jattko**AMFANIN SOYYAYA*
aure

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

*NA HANA AMIN DOCUMENT AMMA YANA CIGABA DA YAWO*

Kainuwa writtes associate🤝🏻

*DOMIN KU NAKE MASOYAN ASALI*

*AYSHA GARKUWA GROUP NVL*

*JATTKO GRP NVL*

*KAINUWA FANS*

*ASHBAT JOOTGAR FANS*

*HUGUMA CONVERSATINS*

*SAWWWAMA GRP NVL*

*SUBAYA GRP NVL*

*AZRAA FANS*

*MEIMEI BEE FANS*

*MRS OMAR NVL*

*AISHA MACHIKA FANS*

*AISHA SADA GRP NVL*

*SADNAF GRP*
*SAJIDA MALL YAJI SAKON KI*

*RALLY GARBA K"AWAR HALLYMALL* 🤣

*DA DUK WANDA SUKA BADA SAK'O NA ISAR*

*DAN KUNA BANI KALA A COMMENT DIN KU🤝🏻*

*22*

naje gidan kakata a *K'ofan na isa* ta aikeni na ebo mata ruwa a makota zata tafasa tea dan rijiyar su ba dadi nasamu wani Yana jan ruwa kawai sai nace bari na zauna akan boket din kafin yagama zaman da zanyi ashe a tsinin bakin marik'in bucket din na zauna ya shigeni sosai dan kasa cire min ma akayi sai a asbiti aka cire aka min dinki shine lokacin da nace maka nayi tafiya Tarawa kaiwa alewan bikin dan ina jin kunya gaya maka ina asbiti ne."

Operation fa inji Mall cikin tausayawa dan ya gamsu

"tun ina yarinya nake da matsalan fisari a marata amma ina kara girma abin yana karuwa har sai da aka min aiki na samu lafiya".

Doctor Khalid shiru yayi yana jin renin hankalin Halima amma da yayi tunanin idan ya tona asiri zai iya b'ata sunnah shine yayi shiru

Mall yakali doctor yace" kaji ai ko."

"Yes hakan ne Sir".

matsawa Mall yayi kusa da Halima Ya gyara mata
zanin ya zauna a bakin godon cikin tausayawa yace " sweet meyasa baki gayamin ba nasake jimiki ciwo."

Halima Jan mayafin ta tayi tarufe fuskan ta alaman kunya."

Mall ya kalli "doctor yace" yanzu doc yaza ayi."

"Eh zamu mata aiki a wajen dan haka zamu dan riketa kwana 2 saboda sai muna dressing din wajen. "

"OK. "

*Part din Su Sahal*

sosai yanuna kulawan sa akan ta yana wani rawan jiki kamar buduwar zai bude dan yasan Hamrah san me zafi ce ko acikin mata daban take watan nin nan bashida wani nusuwa dauriya kawai yake

"Allah yasall nafa koshi."

"Hah daga kincin ye wannan zan kyaleki. "

bude bakin tayi yasa mata

mek'ar da ita yayi tsaye yana warware mata leffayan da Ayya ta nade ta dashi yana lumshe ido dan yanda wani lafiyeyen kamshi yake tashi ajikin ta jefar da liffayan yayi doguwar rigane ajikin ta hannu yasa ya zuge Zip din rigan yayi k'asa sai bra do sket ya dora hannun sa akafadan ta yana shafawa ahankali har zuwa inda k'arfen bra din yake balle shi yayi shima yayi k'asa a hankali ya aika hannun sa kan boobs din idon sa alumshe yace "Wow sugar yan watan ninan da bamu gaisa da mutane naba suka girma haka suka kara laushi sugar a duniya Allah ya zabeni yacika min burina Allah yasa a lashira ma nasamu irin wannan rayuwan."

Ita de kuka takeyi

Yace "yi kukan ki sugar Yau ranan murna ne."

kwace jikin ta tayi tazube a kasa tana kukan sosai

cikin kuka tace "ba kukan farin ciki nake ba Sa I'd kukan bakin cikin ne bani da abinda zan baka na murnan wannan ranan dan nasan Yana cikin ranakun da baza ka mantasu ba naso ace ina da abin baka amma Nura yacutar da rayuwa ta."
Chapter 40 · 0% Book details