← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 46

Sashe 24

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ya karaso wajenta yace" haba Ashe ba nida Matata kadai ke da wannan matsalan ba
Ina ga wata baiwar ce hakan nima haka ba zan kunna ba nafi son duhu yana shiga

Ayya da dauki wayan Mudda tafita

"Assalamu alaimu Alhajin Allah kun Karasa kanon kenan?".

Murmurshi Ruwaida tayi
tace
"Waalaikumus salaam
Malamar Allah".

"macce wacece ke?

" ni ce yarki Ashatul Ruwaidatu."

"Ruwa!!!

"Eh ina farin cikin sa nar dake ayu zan kasance da mijinki kuma ubana
Shi zai bani dan shegen a wannan karan dan ban san uban waccen ba shiyasa nace Umma ce ta haifu amma yanzu idan Mudda ya bani kinga nasan uban sa Sai na kawo miki kirena kamar yanda ya kawo miki yan biyu yace daukowa yayi agidan marayu Sai ki hada ki rike
Ni munshiga harka
idan kasuwa ta tayi kyau kuma Sai ya gina bin d'aki kusa da naki kinga da ma dayawa basu san ni y'ar gidan Mudda bane zamuyi zaman mu na zama kishiyar ki."

da karfi malama tace "RUWAIDA RUWAIDA RUWAIDA!!!!!!!!!!!!

amma Kit ta kashe wayan kaba daya dan ta dena jin motsin ruwa tasan ya gama wankan

duhu ne sosai shafata yafara yana wani irin gurnani har yaci re mata riga sai pant da bra

"tace idan kayi mu amulla Dani a baka sani ba ai baka shiga damuwa ba niku ma so nake kashiga."
tana cewa haka ta ja wuta haske ya gauraye d'akin

Mudda dama yaji kamar muryar Ruwaida
yana daura idon sa

akanta yace
"RUWAIDA!!

"naam
Abba.

"mekike nufi ne?
wani shegen nake son ka bani."

Mudda yasake jan tewol din kugun sa

Yace "me yake faruwa Dani ne Ruwaida ni ne fa Uban da YA haifeki

"nasani ka shaifeni ka kuma korani karuwanci kuma duk yawon kawuwanci na idan banyi ta raiya da Kai ba ai ban ci riban bariki ba."

Kuka sosai ya fara yana cewa ya Allah bai yana min lefin da na maka ka min wannan jarraban ka yafemin."

Murmurshi Ruwaida tayi tace aiko ni nasan lefin ka wajen Allah baka wuce mushiriki me aiki da aikin boka ba
San nan ma zinaci

Maci amana dan ni da Allah yabaka amana ne kawai dan na haifi shege Sai ka koreni ni.

"to yanzu yakike son ayi

Ayau nake son kabani ciki na haifa maka shegen ai dama kana da su AHLAN Da SAHLAN "

kukan ne yaci karfin sa yace "RUWAIDA nayi nadaman ahaifuwanki.

Dariya da fashe dashi tace "nima na jima da yin nadama akan kasan cewar ka uba agareni

Tun san da nasan ka daukeni ka dan kawa azzaluman matar ka bayan ita Allah da sanin sa yaki bata haifuwan."

"duk abinda zakiyi kiyi kar ki kiramin malama azzaluma da ma Sai da Hajja tace kar na aure Kharajina banji ba gashi har yanzu bakin ciki bai dena bi biyar rayuwata ba."

Murmurshi Ruwaida tayi tace *"KHARAJINA KHARAJINA*
Baiwar Allah gawa taki rami."

nadena Kiran malama azzaluma amma
Kai zan kiraka azzalumi ko jashili baka da sanin tun lokacin Annabi aka haramta daukan dan wani a bawa wani inde ba maraya bane to uwa tarike kayanta
An Haram haka tun lokacin Annabi annabi ya dauki zaidu tun yana yaro ya mayar shi d'an sa zaidu Ya mayarshi uba amma da yake musulumci yana da tsari yasan renon d'a Sai nasa iyayen Allah yace zaidu zai saki matar sa ZAINABU kuma annabi ya aureta kaga inda an yar da D'an wani yazama na wani da zaidu ya zauna a dan gidan
ANNABI

Saboda akwai batsala
mafi yawan yaran da tar biyan su yake lalacewa idan aka bincika ba awajen uwa da uba suke ba

Shiyasa larabawa namiji ko sakin macce yayi to za tayi zaman yaran ta amma Kai da uwata ka daukeni kabawa wani tun da Allah bai bata ba kasan dalilin da yahana tane

Kazo muyi abinda Ya kawoni nasan ko kwana zanyi ina bayani ba ganewa zakayi ba Mijin malama
Tayi maganan tana jan tewol din sa da yarike gem

Ruwaida
Ruwaida
Kawai yake kira wani irin wawan..........

*Tofa masoya*

*Ruwaida zata iya kowa koda yake bata da kunya ai*

*Ruwaida y'ar Kharejina* *DIJA QAYA*
*MMN TA*

*B Jattko*
[9/12, 10:16 AM] ‪+234 803 970 1225‬: *AMFANIN SOYAYYA*
(aure)

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*
*ASHBAT*

_ban hakuri ga masoya na masu nema daga farko ta private Wllh abin yana riki tani har na rasa wa zan nurawa wazan bari abin yayi yawa gashi bani da network dan haka na yi alk'awarin turawa duk group din da nasan ina ciki daga farko a gobe insha Allah amma ba zan k'ara turawa private ba kar aga kamar wulakancine Allah yasani abin ne yafi karfina sabo da idan na bude Data zan ga mutum sama da 30 Wllh nagode_

*ban yarda amin document ba idan da yuwuwar hakan idan na gama zan sa ayi nagode da soyayyar ku*

Kainuwa asso

*13....*

wani wawan mari ya sakar mata wanda yayi sanadiyar dauke war jinta da ganin ta na wucen gadi jitayi kamar andoka mata guduma sheraf ta zube ball yafara yi da ita kamar ba mutum ba tayi kuka ma gagaranta yayi

yana bol da ita har parlour Ayya da dama a parlour take dan jira take taga da gaske Ruwaida zata iya abinda take kirari in tayi yun kurin hakan to ba zata ta ba barinta tayi ba

ihu tasa a sanda ta ga yanda Abba ya canzawa Ruwaida ka manni wanda bakin ta da hancin ta jini yake fitar wa sosai

wani ihun ta sake kwallawa a inda taka Abba ya dauki ka fansa ya daura a wuyan Ruwaida shure shure takeyi a kafa shikuma ya dan na kafan sai da yaga nufashinta ya dauke cak sannan ya yo kan Ayya da take ta faman ihu ita ma wani ball yayi da ita Allah ya temaketa ta tamek'e a guge ta fita

tana zuwa wajen mota taga ba Hamrah

wayan ta ta dauka jiki na rawa dak'yar ta gane number Aminu ta kira

"YA Aminu Wllh ya kashe mana Ruwaida Wllh ya Kashe ta Abba ya kashe Ruwaida."

"wani tsawa ya daka mata yace "ai yayi dai dai kenan da ya kashe tan dan ya rage iri me ake da hali irin nata koni abinda zanyi kenan

kuma kar ku kara kirana idan ba so kuke ku hadani da uban gidana ba."

wani ihun Ayya ta sake sawa amma Kit ya kashe

sai de yana gashewa Ya fad'a mota da wani irin gudu yake janta ikon Allah ne kawai ya kawoshi hotel din

Ita ko Ayya tana jin Aminu ya kashe cikin kuka ta kira Hamrah da ma tana cikin hotel din dan haka agude suka fito ita da saurayin nata

daidai san da Aminu ya kara so suka shiga parlour atare da ma abude yake

Aguje Aminu yayi kan Ruwaida kin kimar ta yayi yafita da gudu suma suka rufa masa baya sata yayi a motan su Hamrah yace kuyi sauri ku kaita hospital zan koma naga ya oga yake

Mudda da yashiga sa kayan sa amma saboda tashin hankali da yake ciki da k'yar ya iya sa kayan ma

Karo sukayi da Amina zai shiga ciki
cikin in ina yace "Aminu baka ga wata ta fita da Ruwaida ba."

Aminu yace Ruwaida kuma wace Ruwaidan Ruwaida tamu."

"Eh ita."

"ban gan taba.

"leka Kira min su Sherif subi bayan su."

Aminu yace" Sir ka manta mun bar su a gida."

Sai yanzu yatuno ashe a hotel yake bai zo da security ko daya ba Sai Aminu Dan baya boyewa Aminu ko mai

"Sir lafiya ai na dan fita ne yanzu malama ta kira tace nameka maka wayan shine."

Mudda ya gayawa Aminu abin da yafaru yana kuka shima Aminu kukan yayi Yana cewa "Sir kar fa ta mutu da gaske."

"Mukaddam yace ai babban abinda nake so Kennan ta mutu kuma ta mutu kuma duk inda aka sa gawan ta sai an fito min dashi na wulakanta ta".?

Aminu yace Sir ni abin mamaki ma ya akayi tasan Ahlan da Sahlan yaran kane bayan ba wanda yasan sirrin daga ni sai Kai Sai Yusura da Ummusulem."

Mudda yace "wasa kake da yar bariki kawai ta fad'ane fa."

Aminu yace "amma Sir kana ganin yanzu lokaci bai yi ba na ka bai yana family ka."

"Aminu naso haka amma ummusulem taki yar da acewar ta ita tana tsoron matan Nigeria tunda dama kishiya ce ta haukata ta na ce mata ni matata me tsoron Allah ce taki yar da balle yanzu da ko waya na bata
d'a gawa akan na k
dauko su Ahlan."

Malama kiran Ruwaida yayi mugun kada ta dan Auta ya tabbar mata da ya gama dauke hankalin Ruwaida daga gida dan haka hankali kwance ta ke guda nar da kulle kullen ta na son komai na dukiyan Mudda ya koma sunnan Ahlan da Sahlan dan jitayi duk duniya ba abinda take so kamar su kuma tasan idan Sun tashi basu da uwar da yawuce ta tunda marayune dole suma su sota kuma ta yar bazata musu abinda zasu gane ba ita ta haife suba
Sai ga kiran Ruwaidan ya kada ta sosai

ba abanza Ruwaida zata mata haka ba anya ba wani da ga cikin wanda take sirri da su bane ya yaci amananta

Wayan ta ta dauka ta kira Kamal da doctor Habib

Malama ta kalli taron nata tace " tabbas wani yaci amanata cikin ku biyar din nan da nayi aiki da ku kuma Wllh idan bincikena ya nuna min wanda ya min zagon k'asa Wllh Sai ya Raina kansa ciki har dake Harira wanda muke uwa da ya uba daya."

Haka kowa a cikin su ya fitar da kansa da sunan shi ba shi yayi ba

"Shike nan nasan de cikin kune Bari naje na gama da Mudda dan tunda ya shigo ya kulle kansa yana kuka

Kai Aminu ba kasan abinda Ya faru tsakanin sa da Ruwaidan ba kace ko."

"Eh malama ni ban maganta ba."

"OK bari nazo muje wajen Auta ai shi zai gano."
Chapter 24 · 0% Book details