← Book details Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 46

Sashe 44

Amfanin Soyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suhan Tana da kishi sosai so ko tunanin gaishe da zarah bata yi ita kam ma haushin ta take ji har a ranta bata son ganin ta sai ta daure dai zata wuce kitchen..

Musamman zarah ta ajiye waya ta mike cikin kasaita tace ke!!!!
Baki ganin mutane ne ko ke makauniya ce...?

Juyi mai kyau suhan bata yi ba ta tsane fuska kamar mai shirin amai tace '" ohhhh..ashe akwai mutum ai bangan ki ba ta dan ja karamar tsaki...
Ko kara 1 seconds batayi ba ta wuce..

dan karamin busashen dariya zarah tayi tace zaki ko san da wa kike yi yarinya
.. i am back duk wani mai ji da rashin kunya da iskan ci agidan nan yanzu nafi karfin sa..zan gyara masa zama just wait leeme have ur time first.itama tayi tsuka ta koma ta zauna ta cigaba da hidiman ta

Haka suka dauke 4 days a gidan in banda sa insar mugayen halaye da maganan banza babu abunda ke wanzuwa tsakananin su ...

Sosai zarah ta kulla ta a ranta cewa dan hutun da zata dauka bayan hidiman ta sai ta surfa suhan sosai ta nuna mata ita wace ce..

Ita ko suhan kullum haushin ta da tsanan ta ke ninkuwa aran ta ba komai ke haddasa mata shi ba illah mugun tsananin kishi a wajen ta gani take majeed nata ita kadai kuma bazata raba shi da zarah ba.

Shiru shiru su majeed ba labari daga nan souvite union ma an kasa samun signal dinsa abu wasa wasa har hankali ya soma ta shi babu infomation daga rusell babu daga majeed..

france ta yanke hukunci gobe in suka cike kwana na biyar za'a je a duba su..
washe gari ko da aka je russia neman su gaba daya an zaga ko ena babu su babu mai kama da su...

Abu ya dawo cece kuce da hayaniya tsakanin sauran manya.

.daga chan kuma su captain suna cikin garin amma su na wani katoton gida a kasar wata teku ...an cimmu su ne sosai sabida basu da yawa ...acikin su da suka tafi duka sauran maza uku sun mutu mace suka yanke ma yatsu aka kuma mata aski...

mahmud ma ya galabaita sosai har kamannin sa ya sauya amma sai dai zuciyan nan na bai cire hope din zasu fita ba ....

Captain abwani wajen da ban russel ya daure shi..don nasu daban ne fadar yar gado ne tun daga kan mahaifi...sai ya sa aka masa allurar cocaine sannan an zana masa katoton zanen tatoo a gadon bayan sa na symbol din shamud da sword guda biyu
da kuma gefen hannun sa na dama aka zana logon rusell wato tsuntur dove tayi fika kamar zata tashi...a cewar rusell idan suka zo bombing din su sai majeed ya kai sako ma mahaifin sa a lahira cewa russel ne yayi karshen su baki daya a doron kasa.. ...

Majeed Yayi dauriya cikin tsananin azaba ga cocaine din na mugun girgiza masa jinin sa...

sai dai saukin abun babu abunda suka masa bayan wannan...

daga bisani aka sa su a jirgin ruwa da shi da mahmud da captain mace da na namiji da suka rage chan tsakiyar ruwan suka fito...

Bai daure su ba sabida yaga duk sun ji jiki...

Barin ma majeed daya sake yayi kamar baiya jikin sensess dinsa alhalin yana kan taro nitsuwa ne makan sa...

Suna kaiwa kan ruwa rusell da shi da mutanen sa suka watsa siganal ma kowa da kowa daga sauran manyan souviet union na us da france da armies abu yaje breaking news a head qtrs anan ma hankali ya tashi suka yi kokarin rufe ma media suka suna so su bada immideite taimako amma ena its too late ..

ga nan dai cc tv yana nuna musu bombs din da aka dana a jirgin ruwan da su majeed suke...ga kuma kar su captain majeed Sukan su basu san me ya faru ba

camera na gama nuno jirgin da zai kwashi
Su russell komai ya soma daukewa ya dawo signal failure engineers suna kokarin gyarawa agurguje a gani ko bomb zai tashi da su majeed ko me zai faru..

Amma shiru sai wajen wani 15 seconds ya dawo clear babu jirgin duka biyu sannnan wuta ke ci sosai akan ruwa...

A girguje aka tura troops jirage motoci da da helicopters in no time aka iso bakin wajen....

Abunda aka iya samu shine rabi rabin jikin rusell kai da ban kafa da ban komai ya kone agefe guda aka kan plates din boats din aka tsinci majeed kwance kamar ba rai aka fito da shi

...sai ya dawo kalar daga riga ake gano mutum aka soma tattara pieces din ga wakin mutanen russell. Amma Babu su mahmud..

Abun ya daure musu kai sai da ka kira Wasu mu marine soldiers aka tura cikin ruwa da kyaar da fitina aka samo captain mahmud da sauran captain mace da dayan namijin duka babu mai motsi ajikin su . ..
Aka fitar da su ..

It seems like su captain majeed ne kawai suka tsira. Babu wanda ya san meke faruwa har sai da aka basu emergency treatment daga secret millitary lab din su in not less than 2 days dik da mummannan rauni ajikin su kowa ya bude ido amma banda majeed

har yanzu yana shan oxygen baya ko motsi altho babu wani major bruises ajikin sa in banda tatoos din da aka masa hannu da baya kamar mutacce haka yake kwance ana monitoring.

Anan su mahmud suka bada testimony yadda abun ya faru...
Kamar yadda suka gani majeed yayi deceiving dinsu rusel akan baya iya motsi... jirgin tafiyar su na zuwa ya gauraya su har ya samu ya tseratar da sauran yan uwan sa acikin ruwa..

da ganan basu san me ya faru ba bomb ya tashi...

An jinjina sosai sannan dukan su an basu cikakken lambar yabo ..

cikin dare da doc ya sanar majeed na shirin farfadowa aka soma ya da labarai A prominent media houses musamman mutuwar russel a hannun majeed..

Mum na zaune aka kira ta daga chan aka mata bayanin kaf abunda ya faru sannan aka turo mata videos ta gani live

Ta ci kukan fitan rai ita kadai a dakin ta gode ma Allah da danta ya dawo mata da rai don har zazzabi tayi cikin kwanakin tana kuma yawan mafarkin sa yana mata murmushi ....she just cant wait for the next morning ta je ta gansa ido da ido a chan us...

Daga nan kuma gidan su zarah yau ana saura 3 days hidima bata ma samun kwana sosai a gidan so suhan kadai ke zaman ta...

Da safiyar Allah mum ta shigo gidan suhan na bacci...
Aka aika maids ta ta dago ta ..tare da zarah ta same su suna tsaye

Cikin ladabi ta rusuna tace barka da zuwa mum ena kwana...tayi dan murmushi tace lpya lau suhan...

Kan tace zata dago ta tambaye mum din ko lpya this very early visit mum ta zaunar da su baki daya ....

Anan ta shiga basu labarin abubuwan da suka wakana da majeed har tana hawaye gaba daya ta mika musu video suka kalla komai ....

Tun kan aje ko ena suhan ta rude ta shiga rero kuka tana jin tsananin bugun zuciya

Abun ya dame su matuka harta zarah zafi take ji aranta kamar zata sauke tears itama

...mum ta shiga rarrashin su duka musamman suhan dake neman birgima a kasa ganin an debo sa cikin video kamar mutacce ...

Mum din ma har saida ta samu nitsuwa itama sannnan ta sanaar da su yana nan da rai yana undertaking medicals tana so suje masa dukan su tare... .

chak suhan ta yanke kukan tace bata kara ko one step daga nan kawai su tafi ita zata je wajen shi...

Zarah ta dan yi sight relieve tace tankgod aranta...idanun ta sun sauya sosai kalar kuka amma jin ance ga conditon dinsa da sauki ya sa ta ji sauki..

Alhmdllhi tafada a hankali tana maida kanta kasan gwirwta tana maida nunfashi kan tace wani abu

Wayar ta ne yayi kara its her god father akan maganan hidima so sai ta amsa a daddafe ta juyo tana binsu da ido

kan suhan na kan kafar mum tana dan calming dinta suna jiran zarah'tana amasa wayar ta dan harare ta cikin ranta tace " yaro dai yaro ne so dole komai ya r
dinga masa kuka wee wee sai an rararshe shi kamar jin jiri ta da dan ja tsuka a boye......tayi karamin ajiyan zuciya

abun ya dame ta ba karya amma sai ta daure Tace " mum amma zaku soma tafiya zan zo daga baya nikam...

Mum ta dago tace mene?

Da boldness din taTace yeah ..ummm naga dai abun da sauki yanzu and i just got a call ena so na dan duba wani abun i will still come bawai nace bazan zo bane.. Tafada hankali kwance kamar ba ita ba

Baki bude mum ke kallon ta suhan kam ta dade da fadawa duniyan tunani bata ma jinsu cos zuciyan ta ya girgiza sosa dataga videos din ysdda abin ya faru..waht if yau ance mata majeed dinta ya mutu wannan statement din ke sata dada bulbulan hawaye

Mum tace zarah? Me zakiyi wanda zaifi miki lpyar mijin ki?.. he needs us now all of us muryan mum har na rawa

.cikin rashin son jin maganan ta kau da kai ta daure fuska ba ta ce uffan ba...

Mum tayi shiru chan tace ma suhan yata tashi ki shirya toh sai muje tunda ita sai daga baya suhan ta tashi a sanyaye tana goge tears din ta ta shige ciki...

Tsakanin mum da zarah ba wanda ya sake magana....wani bin her contoiius is telling her ta ajiye maganan career nan for once ta duba lamarin mijin ta majeed ko ba komai ai tana son shi kuma yana kula da ita sosai amma wani zuciyan yayi convincing dinta cewa this is just a moment for you me acikin kwana uku da zaki ajiye kije wani jinya..?
Chapter 44 · 0% Book details