Sashe 23
Wasu Mazan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba tare da ta ce masa komai ba, ta juya ta shiga cikin ɗakinta. Zama ta yi tana jin yadda zuciyarta ke suya. Duk da cewar matar aure ce, amma ta ji babu daɗi, saboda ba ta son mijinta ya yi hurɗa da kowa ce ya mace."
Raka ta da idanu ya yi, ganin yadda fuskarta ya canca."Mata.." Ya ce tare da girgiza kansa. Har ɗauki ya kai su ya kwantar, sannan ya ja musu ƙofa, bayan ya yi musu addu'ar bacci.
Da ya tura ɗakin ya shiga, sai ya same ta a zaune ta zabga damuwa.Da sauri ya ƙarasa ya janye mata tagumi."Kin san yanayin da kike ciki za ki sanya wa kanki damuwa?"
Hawaye ya gani suna zubowa a fuskarta." Yarannan da ka shigo da su ya sanya na ji kamar watarana za ka shigo da su a matsayin 'ya'yanka, waɗanda wata macen ta haifa maka. Wallahi ba zan iya jurar ranar ba, fatana gara ace na mutu za ka ƙara aure. " Ta ƙarashe maganar tare da rungume shi ta saka kuka.
Jin abin da ta ce hankalinsa ya tashi matuƙa gaske! Ƙara matseta ya yi ajalinsa yana saukar da numfashi.
"Mai ya sa kike tunanin zan iya ƙara aure? Wallahi kin ji na rantse miki. Ko babu ke a cikin duniyar nan ba zan iya kallon wata 'ya mace da sunan aure ba. Ina sonki ban taɓa kallon wata 'ya mace da sunan soyayya ba. Ke ce mace ɗaya wacce zuciyata take bugawa saboda da ita. Tun lokacin da ba haɗu dake tausayinki da ƙaunarki suka cika raina. Ina sonki kuka zan yi miki alƙawarin da zai sanya ki yadda da soyayyarsa. Ni Damir ba zan taɓa kallon wata 'ya mace da sunan ina sonta ba, ko da ace bakya raye. Zan rayu ni kaɗai har lokacin da Allah zai ɗauki raina, na je gare ki sai mu ci gaba da rayuwarmu a Aljanna."
Jin abin da ya ce sai ta share hawaye."Karka ga laifina da son kaina. Kishinka da sonka suka sanya nake jin haka, saboda lalurata kuma na ke jin kamar ba zan yi tsawon rai ba."
"Shiri!!!" Ya ce da sauri bayan ya sanya hannunsa a bakinta yana mata wani irin kallo wanda yake sanya ta ji ta ƙara zurmawa a sonsa.
"Mai ya sa kike yawan tunanin mutuwa za ta raba mu? Ki daina tunanin haka saboda duk lokacin da kika faɗa mini, sai na ji kamar ki ma wa'adina ya cika. Kina tunanin zan rayu a duniya in babu ke?"
"Dole za mu mutu babyna."
"Amma ba yanzu ba, sai mun ga jikokinmu har da tattaɓa kunni."
Yadda ya yi maganar, yansa ta saki murmushi, tare da rungume shi tana haɗa hancinsa guri ɗaya suna jin saukar numfashinsu.
Ƙara haɗata da jikinsa ya yi yana shaƙar ƙamshinta ya ce,"To ki kwantar da hankalinki. Mijin ki na ki ke ke kaɗai, kuma za ki yi tsawon rayuwar da za mu tsufa tare.
Bayan ya tafi ta zauna a bakin ƙofar tana tunanin halin da take ciki.Ta kasa bacci tunani kawai take yi. Har zuwa asuba sannan ta samu ta kwanta bayan ta yi sallah. Da gari ya waye ta miƙs daidai lokacin da wayarta ta yi ƙara.
Rungumeta ya yi ya kwantar da kanta a ƙirjinsa yana shafa bayanta, kamar wata jaririyar da yake son ta yi bacci. Tana kwance a kan ƙirjinsa hawaye ya bin ƙuncinta. Ji take yi kamar za ta mutu wata ta samu tsadadden mijinta. Tana sonsa da mugun kishinsa, sai dai a jikinta ba ta jin za su yi tsawon rayuwa.
Bayan ta yi bacci ya kwantar da ita ya miƙe. Bayi ya shiga ya ɗauro alwala, sannan ya shiga cikin ɗakin yaran. A lokacin Musaddik ya farka yana kwance a kan gadon
"Umma," Ya ke kira da muryar gwarancinsa.
Da sauri ya ƙarasa kan gadon ya ɗauki yaron ya rungume. "Ka tashi baby boy?" Ya yi masa tambayar yana tunanin sunan shi da Marwana ta gaya masa.
Kallonsa ya yi kuma yana kallon ɗakin. Da sauri ya ɗauke shi. Ganin bai san shi ba sai ya saka kuka. Da ƙyar ya samu ya yi shiru. Kicin ya nufa yana ƙoƙarin haɗa masa tea, Baba ta shigo tana goge idanunta.
"Sannu Alhaji." Ta ce masa ganinsa ɗauke da yaro yana jijjiga shi.
"Yauwa Baba, don Allah ki kula da shi."
"To Alhaji, baƙin yara muka samu ne?" Ta yi masa tambaya tana kallon yaron.
"Eh, ki ba shi abinci, da alama nono yake son sha, kuma mahaifiyarsa na asibiti babu lafiya."
"Ashsha! Allah ya kawo sauƙi." Ta ce bayan ta karɓi yaron.
"Amin," Ya amsa sannan ya koma cikin ɗakin ya fara sallah. Sai da ya kai kusan ukun dare, sannan ya miƙe ya kwanta. Bai ta shi ba sai da aka kira sallar farko.
Bayi ya shiga ya yi alwala, sannan ya zauna yana jiran a kira sallah. Bayan gari ya waye wayarsa ya ɗauki ya danna layin Marwana. Ganin Damir ne ya sanya ta saki murmushi."Hello Yaya," Ta ce bayan ta ɗauki wayar.
"Marwana kun kwana lafiya? Ya mai jikin?"
"Da sauƙi har yanzu ban ganta ba. Cikin dare suka yi mata wankin cikin kuma sun ba ta rest bed.
"Okay, Allah ya ƙara sauƙi, bari na sa ya Baba ta haɗa muku breakfast sai na kawo muku."
"To, Yaya don Allah da kayan da zan canza da kuma ita."
"Ok zan kawo miki." Ya ce tare da kashe wayar.
Bayan ya kashe wayar, miƙewa ya yi ya ƙarasa gurin ta da take zaune a kan kafet tana azkar, hannunta ɗauke da Hisnul Muslim.
Hijabinta ya cire tare da kai hannunsa kan cikinta."Da fatan tauraruwar mata gimbiya ta shi lafiya?"
Murmushi ta yi masa tana kallon sa. Bakinta ta kai saman goshinsa ta sumbata. Ya rintse idanunsa yana jin kiss ɗin har zuciyarsa.
WASU MAZAN" Labari ne a kan rayuwar Nasreen wacce ta haɗu da jarrabawar rayuwa. Nasreen tasha jarrabawa a rayuwar aurenta da Faruk. Wanda faruwar haka yana da nasaba da rashin bango mai kyau abin jingina da ba ta samu ba, wato mahaifinta da ya kasa cike gurbin da ya kamata ya cike. Rayuwar aurenta madubi ne ga wasu matan da suke shan wahala ko rashin sama lafiya da mazajensu. Duk da ƙoƙarin su na son su zauna a ɗakinsu don gudun ZAWARCI da kuma fargabar rayuwar 'ya'yansu yadda za su kasance in ba su, da kuma fargabar mijin da za su aura bayan aurensu ya mutu. Wannan dalilin ya sanya ta jure zaman gidan aurenta don ta samu ta rayu da 'ya'yanta. Sai dai ƙaddara ba ta wuce mutum dole afkuwarsa tabbataciyace tun da Ubangiji ya tsara tun a Lauful Mahfuz. Duk yadda ta so ta kaucewa ƙaddara faruwar hakan ya ci tura. Ta shiga cikin tsananin rayuwa da fidda tsammani. Ta haɗu da wacce ta kira hasken da ya haska fitilar rayuwarta, amma sai dai a garin ta kawo hasken, ta sanya rayuwarta cikin tsarƙaƙiyar da ya zama tsarƙen da ya jefa rayuwar ta cikin tsarƙaƙiyar soyayyar mai kama da ƙiyayya. Sai dai Ubangiji ya faɗa a cikin littafinsa mai tsarki cewar,"Duk tsakani, akwai sauƙin." Haka ta kasance a lokacin da ta fidda tsammani a cikin rayuwarta, sai Allah ya kawo haske mai walƙiya da ya canza tubalin ƙaddararta da ga duhu zuwa haske. Ta kuma sha ruwan zuman da take tunanin ba za ta taɓa shan sa ba, bayan ta kwankwaɗi na maɗaci, wanda ya gauraye dukkan rayuwarta har ta fidda tsammanin shan zuma. A cikin littafin akwai wata irin soyayya mai tsuma zuciya. Masoyana karku sake a baku labarin littafin "WASU MAZAN" Domin na wasa ƙwaƙwalwa ta na zauna na tsara shi ta yadda zai sa ya ku tausayi da nishadi har ma ya zama darasi. Ku kasance masu bibiyar littafin domin jin yadda tubalin ginin rayuwarta zai kasance. Kun san dai alkalamin Jamila lawal Zango ba ya rubuta shirme.
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 00814407242
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/E9kBdqbI0Yf2hsCTaxPVjg
*WASU MAZAN*
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 14
Wancan group ɗin ya cika an buɗe wannan, masu son shiga sai su bi link.
BISMILLAHIR RAHMANINR RAHIM

"Ina lafiya lau my Nurii.""Daddy, yana son ya ji ɗumin babbynsa?"
Yadda ya yi maganar ya ba ta kunya ta kalle shi."Baby ya ce kar daddy ya wahalar da mommynsa."
Jin abin da ta ce sai ya yi murmushi ya miƙe yana faɗin,"Kar Baby ya damu, Daddy zai ƙara masa ƙarfi ne."
Cak ya ɗauke ta duk ƙaton cikinta, ya ɗora a gadon tare da yin mata rumfa. Bayan ya kasheta da kalar soyayyarsa ya miƙe ya shiga bayi. Wanka suka yi, a tare sannan suka shirya suka fito don su karya.
"A dining suka zauna ganin Baba Azumi ta shirya musu abin kari."
Ƙwala mata kira ya yi. Ta fito da sauri ta ce,"Alhaji gani."
"Yauwa don Allah ki haɗa abinci a kai wa su Marwana, sannan yaran nan ki shirya su, kuma sun ci abinci.?"
"Eh, na sanya musu kayan Marwana. Na mijin ne dai na duba a cikin kayanta na jarintaka, na sanya masa su."
"Ok, ba matsala bari na gama karyarwa na kai su gurin mahaifiyarsu."
"To Alhaji." Ta ce tare da juyawa.
Cikin so da ƙauna suka ciyar da junansu. Da ya kammala aka kawo mishi su Raihan. Kallo su ya yi yana sha'awa yaran. Kallon su suke yi cikin rashin sabo. Raihan ta kalle shi ta ce,"Daddy good morning?"
Mamaki da sha'awar yarinyar ya kama shi. Hannunta ya kama yana shafa kanta."Morning How are you?"
"Fine, ina Ummata?" Ta yi masa tambayar tana kallon sa.
"Ummarki ba ta da lafiya, yanzu zai kai ku gurinta."