Sashe 42
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
80...
cinikin kuwa mai karshen tsada sai faty tace dadin abun dai ba yau ya fara aureba,balle atsaya anayi mai yanga sukace ahayye!shine naga dai ana ta bare bare jiki dazuciya da aljihu,duk da an taba auren faty tace ai dan waccan ta tafi ne gaba daya suka sa dariya sai wajajan shabiyun dare abdul raheem ya shigo dauke da mukhlas a kafadunshi taheer ko na tafe da kafafunshi suka gaisa da su ashshah ya mika wa faty yaronta, taheer da sauri ya tafi jikinta wai ummana kinga babarki ta kullemu a daki ko?ba don babanmu yaje ya fito damuba duk suka sake sa dariya tace kai ba babarka bace kenan mukhlas abin ma babu kara yanzu ina jawad?yace ai shi ta fara kullewa don yace shi wajen mominsa za shi amma yanzu ya gama kuka yayi barci nan ma dariya akayi abdulraheem yace aunty faty abbasu mukhlas yace ku fito ku tafi yanzu suna waje tare da yallabai tace au baza su shigo su bamu kudin sayen bakin ba to ba inda zani sai an sallameni abdulraheem ya fita yana dariya tare suka dawo da bello, yallabai na biye dasu abaya kaina arufe yake balle ince ga yanayin da fuskar bello ko na yallabai ke ciki a wannan lokacin,jikina ya shiga tsima ta ko ina dana ji wai bello ke tambayar ashshah nawa zai basu kudin sayen bakin har wannan mai kwadayin faty yawu bakina ya tsinka galau! nana diyar hajiya hafsi da faiza da lola da basu san komiba sune sukace kwata miliyon ya rubuta cheque babu ko musu ya dankawa lola ta cafke ba ko angode,ya dauki danshi dake ta mika mai hannu yasa matar shi a gaba suka tafi tana cewa to zubaidah Allah ya bamu alkhary sai mun shigo miki sallama kenan ta rusuna tayimin rada na harareta duk da wai ance aikin banza harara a duhu tunda kuwa fuskana cikin laffaya take sauran ma ina jin yallabai na cewa oya Allah ya bamu alkhary,abar min mata ta huta hakanan,suna ta dariya suka fice yana take musu baya bello har sun shiga mota ya leko yace da taheer asubah tagari yana murmushi yace you too su ashshah abdulraheem ya maida su gidanmu
[10/23, 5:18 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[10/23, 5:19 PM] A A Dboy: 🤔🤔 *TUNA BAYA*🤔🤔
~BOOK 2~
Tuna Baya2 81-90
81.....
bayan fitar su masu gadi sun rufe gida,ina jin takunshi a lokacin da yake hawa saman bene wannan ya tabbatan min sassashi kenan,wasu dumammun hawaye suka sake shararomin a guje. na mike duk jikina babu lakka,oh ni atine ba mamaki zargi da shakku sun shiga tsakani, wadanda sune tubalin da in har suka ginu a zuciyar ma'aurata rayuwar auren ke rugujewa.to ina zan saki Jiki da mutumin da baka yarda dashi ba?yadace ayau na aje kunya,in aje jin kan namu na 'ya 'ya mata in bayyanawa yallabai hakikanin ko ni wacece?tun da na yarda ma kaina nayi aure ne da zuciya daya,in har kuma ina son rayuwar auren mu ta dore cikin aminci da yarda da juna uwa uba so da kauna ginshikin aure,wadda nasan akansu muka aminta,muka gina rayuwar mu,to akan me rana daya zanyi sake kaidin bello ya ruguza shi? inma banda kaddara wadda ta rigayi fata ni ina kara tuna wani bello balle har inyi tunanin zai zamo matsala a gaba ga rayuwar auren da nayi domin Allah da ingantaccen so da kauna? Wannan tunani tamkar an tsikaramin allura ne na mike zumbur na fada bayi,na shiga warware laffayana,na dibi kaina a madubi,na tabbata duk inda ake son MACE,to tabbas zan amsa wannan sunan,na warware gashin kaina a hankali,ya zubo kafaduna duk wani motsi da nayi ni'imantaccen kamshi ke tashi daga cikin jikina,ni kaina har ban san sunan kamshi turarukan da nake ba na fada kwami na soma wanka irin wanda bantaba yi ba a rayuwata, wanka ne slow - slow tamkar name son canza fata, duk wata gaba a jikin zubaidah a yau wanku, ta fita sumul.na dauro towel wanda iyakacin shi gwiwata,na zauna gaban dressing mirrow na shafe jikina da mai na E45 cream na debo cosmetics din da muka hado a pittsburgh nayi amfani da turarukan escada magnetism da escanda sentiment na cakuda da turaren haute wata jikkakiyar rigar barci na kalar beig da maman ashshah ta taba bani tsaraba umara,ban taba amfani da itaba haka ban taba tunanin akwai ranar da zan iya amfani da ita ba arayuwata saboda rashin kaurinta da kankantar ta,amma a yau ita na dauko,na fesheta da turaren azzaro visit da L instant De guerlain duk sai dakin da wani bala'in ni'imtaccen kamshi mai dadi da sanyaya zuciya toh amma me?saina tsaya stand still na kasa sanyawa,na kasa koda motsi daga jikin stool din da nake zaune,ina rike da riga toh inje ince da abban jawad me?gani nazo?kai zubaidah ina ajinki?
83....
ki tuna yau wata ranace mai matukar muhimmanci da tarihi a gareki ranace da kowace 'ya mace ke tinkaho da ita idan har kika kai kanki shin dame zaki tuna ta da muhimmanci?sai na juya na sake dibar kaina a madubi duk wata sura ta da 'ya mace ke tinkaho da ita,ba wadda ban mallaka ba, nayi tunani idan har yallabai ya iya daya kawar da kai a kaina a wannan ranar da yake kira special day a garesa,me zai hana nima inja ajina? daga can falo na jiyo motsi cikin talatainin dare,ana kokarin murda kofa da karfi duk na gigice a tsammanina ko 'yan fashi ne suka kawo mana ziyarar sannu da zuwa,jin ana murda kofar dakina sai naji hantar cikina ta kada wani farrrr!abinki da cikin dare nayi taga taga nayi luuu,zan fadi amma naji an tareni,na tsinci kaina a wata duniya ta daban rasa ji da ganina lokaci mai tsayi kamin na farfado,na rintse idona da karfi, na bude bayan wani lokaci muka dubi juna,yayi murmushin nashi da ba kowa yake iyawaba yace i'am sorry momin jawad ban zaci idonki biyu ba,na tsorata kiko? Cikin wata murya mai rashin ammo,na dago na dubeshi al'amari da na gani mai GIRMA cikin idonunsa ya bani tsoro he totally need assistance (yana bukatar agaji)ya danna wani abu jikin gadona fitilu koraye suka mamaye gurbin hasken komi ya zama dim baka jin komi sai rugugin hadari dake taruwa a sararin samaniya yana hade da sambatun yallabai wanda bana iya komi acikin al'amuransa masu ban mamaki ne, haka shi kanshi mai ban mamaki ne dana rasa gane inda yasa gaba yace ZUBAIDAHHHH, gayamun sunan turarenki? da murya dana kasa amincewa ta ogana ne, bai sani ba, duk wani weakness(raunina) ya game samun shi, daga can kasan makoshina na Escada magnetism yace umh uhm ba shi kadai bane? Nace sai azzaro visit yace COULD YOU VISIT MY HEART TO SEE HOW PRECIOUS YOU ARE ME
84....
(zaki iya ziyarta zucyata kiga yadda darajar ki yake a gareni?)na girgiz kai domin al'amarin har yaso yafi karfi na nace I WISHED I COULD (nayi fatan ace zan iya )a ka kece da ruwan sama kamar da bakin kwarya ba tahir dinbah ba zubaidah ba kowanne kokari yake ya nunawa dan uwansa ya fishi so da kaunar kansa asubar fari ina jin shi yana waya da fulani wai akai komi da ake na al'ada don zubaidah budurwa ce kunya ta kamani.amma don farin cikin sa shi ko sai murmushi washegari da safe bayin gidan mai martaba suka shiga sauke gara ta abinci da sutturu da kayan kawa na mata iri iri harda saniya guda biyu daga fulani garar su dubulan da alkaki?da nakiya,bakilawa gireba,gasasshen rago guda,nikan dan kunya ban iya hada ido da kowa ba. wannan tonon silili dame yai kama,naji haushi yallabai ya kamani,bayan duk sun tafi duk nasa aje araba sadaka rabi akai gidanmu na shirya cikin wani material navy green da aka yiwa senegalese na feshe jikina da turaren love is all ina tafiyar kasaita na doshi sassan abban jawad fuska daure wai ni a dole fushi nake, tun daga nesa bude min hannuwa babu alamar bacin rai tattare dashi ko kadan babu wannan daddaurewar da tamtakewa da yake yi kwanakin baya face annuri irin nashi a kullum koma ince na yau ya zarce na kullum,wani iron farin cikine a kyakkyawar fuskarshi ke fesarwa,da farko kunya naji,sai kuma na dunkule hannuwana a kirjena,na rage taku.na soma wani irin murmushi yace come on momin jawad abida yace kenan na noke kafada nace umh uhm,nida aka aura ba'a so har ana guduna anamin fuskar shanu ........ya saki wata nauyaryar ajiyar zuciya, kashin bayana ya amsa kadan ya rage bai karyeba a'ah yallabai rashin son har yakai da 'a karyani? oga baya ko sauraro na cikin faffadan kirjin shi har baza ka iya hango zubaidah ba sabidah girman taheer (giant).na lumshe idona kana na budesu gaba daya akanshi ya dago ya dubeni kafin yayi murmushi ya soma magana,ke baki da ganewa wallahi.ke baki san kishi bane ina KISHINKI ZUBAIDAH