Sashe 24
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
99.
Tun haduwan mu da Ashsha nayi sittiru ba kadan ba, kowanne bana banxa ba. Dama kuma Abban Jawad bai rageni da komi ba ta fannin tsadaddun sitturu. Kuma nafi son in sa nashi in yana nan, bakin shi baya shiru da yaba mani, ya kan ce wai ni bana raina abinda aka bani. Wannan ya tabbatar mani duk kyautar da yayiwa matarsa, baya burgeta. Nayi wankan rana na kamar yadda na saba. Atamfa Super-Holland kalar ta orange da blue, duk cikin kayana, itace tsohuwa, domin akalla ta doshi shekaru uku, itace a jikina. Dinkin mai kama jiki, dan caras iya cibi, xaninne ke karawa har kasa. Banyi daurin kai ba, don ba damu na yayi ba. Xagayo da dankwalin na yi wuya na sai shacin fuskata kawai xaka iya gani, wadda na san haduwarmu da Ashsha, gabadaya ta canxan, tsari da fasalin halitta na ya koma irin nata. Tace wai turare in ka fesa shi yana sawa kaji ranka da dadi, don haka na dau daya cikin turarukanta ''GUCCI'' na feshe ilahirin jikina dashi. Na kuma ji dadin. Jawad yayi dariya ya sakalo hannayen shi xuwa wuyana ta baya ''Momi na, kinyi kyau. Idan Daddy na yaxo xan ce ya baki turare, yau kin fesa turare'' ''ni kuma in ka fada, in fada masa kutufo da ka rinka yiwa Uncle Tom rannan''. Ya kyalkyale da dariya ''ai bai ji xafi ba, bari ma in tambaye shi Uncle Tom!'' ya shiga jerawa Tom kira, sai gashi a sukwane, hannuwan shi dama da hagu rike da tumatir da tattasai ''lafiya? Irin wannan kira haka Master?'' ''Nothing actually. Dama tambayar ka xan yi, wannan kutufon da nayi maka kaji xafi?'' Tom yayi tsaki ya juya ya fice, sai kuma ya dawo ''Tine, danki bashi da dama''. Momi na baki tambaye ni ba, karatun da kika biya min jiya da daddare, na rike'' ''To na tambaye ka yanxu, yi in ji?'' ''Sai mun kwanta akan carpet'' ''ni kuma bana son kwanciya, sai barci ya daukeni'' ''To Momi ki xauna akasa, in kwanta a cinyarki, sai kifi jin in ina karatun sosai''.
100.
Na sauka kasa daga kan kujera, ya kwanta duka a jikina, ya soma karanto ''Suratul A'ala'' ina shafar kanshi, in yayi kuskure, in gyara mashi. Ya dade yana kallon mu, admiringly, baya son katse mu, baya son daina kallon wadannan fuskokin guda biyu. Wadanda ke faranta masa, su wanke duk wani bacin rai da ke tare dashi, wadanda da ganin su kasan ba abinda ya dame su a rayuwa, face kauna da kulawa da junan su. Sabanin shi da xuciyar shi ke cike da kuncin rayuwa, duk a dalilin rashin dace da samun mata ta gari, thoughtful and caring tamkar mai rainon Jawad. SHIN MAI XAI HANA SHI AUREN ZUBAIDAH MUHAMMAD KARAYE? Wadda ke kula da gidan sa, gudan jinin sa, cikinsa da mutuncinsa baki daya? Wadda xuciyar sa ta dade tana kawata masa tsararren jikinta da ko a turai, bai ga kwatankwacinsa ba! Wadda ya dade yana kimanta dan kyakkyawan bakin ta a yayin kissing! ''Kada kayi haka Oga ne fa'', xuciyar shi ke tunatarwa 'to Oga, bai san mai kula dashi ba? Bai san mai mutunta shi ba? Bai san abinda xuciyar shi ke so ba? Bai san mai kula da cikin sa ba? Sai kawai ya juya, ya maida musu kofa ya rufe. Munji maida kofar dukkan mu. Muka dubi kofar, ba kowa. Amma kamshin da ya turare dakin na Yallabai ne. Jawad ya mike a guje ''Daddy na, ya dawo Momi ki tashi muje mu bashi abinci''. A'ah Jawad, jeka kai kadai. Uncle Tom xai kaiwa Daddy abinci'' ya shagwargwabe fuska ''Momi na, kullum nace muje dakin Daddy na, sai kice baxaki ba, amma shi yana xuwa dakin ki, kuma waccen matar tana xuwa kullum''. Me xancewa yaron nan? Tambayarshi ta bani mamaki, ba kuma nason ko kadan yayi tambaya in ki amsa mishi ko in mishi karya. Ya tsatstsare ni da fararen idanunsa, na sunkuyar da kaina. ''Jawad ita matarshi ce, ni ko mai rainonka ce kawai, kaga ya dace yaron gida ya dinga shiga dakin Ubangidansa, ba'a kirawo shi ba?'' Ya girgixa kai, da alama ya gamsu. ''TO ME YASA BAXA KI AURE SHI BA KEMA?''.Wannan yaron da kure mutum yake, kaifin basirar shi yana bani tsoro, to me xan ce masa kuma?
[10/8, 5:27 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[10/8, 5:35 PM] A A Dboy: Tuna Baya 101-105
101.
Sai na wayance ''kai na daura xuwan xafi a Gas, maxa jeka yiwa Daddy welcome''. Na mike, shima ya kama hanyar kofa yana kunkuni. ''tunda baxa ki gaya min bam xan je in tambaye shi ai shi xai gaya mini''. Xuwa can ya dawo ''Daddy yace, kixo ki xuba mashi abinci, yaji ciwo a hannu'' ''kai don me baxa ka xuba masa ba?'' ''Ni baxan taba tuwo ba, bana son shi''. Nayi dariya ya dare bayana, muka tafi sassan Yallabai. Sanye yake cikin kafta da wandon farin danyen voyel, yana kwance cikin kujerer alfarmar main falinshi, rike da waya ana ta xabga turanci, ya rufe wayar a cikin kallona ''Xubaidah Jawad ya wuce goyo, bakya tsoron ya bude maki kirji ne? l' ''Ai shi din ne, ya riga ya saba'' ''ki sauken abincin kasa, yau bana son hawa table din''. Nayi murmushi, Na yi murmushi, a raina nace ''gargajiyar ta motsa kenan''. Na koma na dauko katuwar ledar cin abinci, na shimfida a gabansa na sauke komai, Jawad na kalmashe cikin jikin shi, ''wanne xa'a fara ci?'' ''Wanda duk kika ga ya dace'' ''ai kowanne ya dace'' ''to a bani kowannen''. Ina xubawa yana kallona, wanda hakan ya haifar min da rudewa, rawar hannu da rikicewa duka. Ya sauka a kujera ''kin tsugunna kamar ace ar, ki danna a guje, xama xaki sosai. Yau tare xamu ci abincin'', YA ILAHI, na dubi Yallabai ya xame min wani karamin yaro, magana yake min kamar Babyn dake gaban Mamarshi. ''Ni da Axumi nake'' ''axumin menene?'' ''Na tadauwi'i mana'' ''A'a na ramumuwa ne, in kuma kince baka ba, ki rantse; wallahi axumin tadauwa'i nake. Sai nayi kus, na xauna can gefe a darare. Al'amuranshi masu ban mamaki ne, komi nake yi ya sani. Tunda ya fara cin abincin bai kara magana ba. Sannnu-sannu, daga gyan-gyadi barci mai nauyi ya dauke Jawad. Duk abinda ke wajen nan Yallabai ya ci kowanne, ko ba'a fadi ba. Shiru ga mai cin abinci santi ne. Da gani ya bala'in yunwatu, don ma dai yana da jure yunwa. A turai yafi son yayi Axumi, duk bayan kwana daya, don bai son abincin su bai burgeshi.
102.
Na yi murmushi, a raina nace ''gargajiyar ta motsa kenan''. Na koma na dauko katuwar ledar cin abinci, na shimfida a gabansa na sauke komai, Jawad na kalmashe cikin jikin shi, ''wanne xa'a fara ci?'' ''Wanda duk kika ga ya dace'' ''ai kowanne ya dace'' ''to a bani kowannen''. Ina xubawa yana kallona, wanda hakan ya haifar min da rudewa, rawar hannu da rikicewa duka. Ya sauka a kujera ''kin tsugunna kamar ace ar, ki danna a guje, xama xaki sosai. Yau tare xamu ci abincin'', YA ILAHI, na dubi Yallabai ya xame min wani karamin yaro, magana yake min kamar Babyn dake gaban Mamarshi. ''Ni da Axumi nake'' ''axumin menene?'' ''Na tadauwi'i mana'' ''A'a na ramumuwa ne, in kuma kince baka ba, ki rantse; wallahi axumin tadauwa'i nake. Sai nayi kus, na xauna can gefe a darare. Al'amuranshi masu ban mamaki ne, komi nake yi ya sani. Tunda ya fara cin abincin bai kara magana ba. Sannnu-sannu, daga gyan-gyadi barci mai nauyi ya dauke Jawad. Duk abinda ke wajen nan Yallabai ya ci kowanne, ko ba'a fadi ba. Shiru ga mai cin abinci santi ne. Da gani ya bala'in yunwatu, don ma dai yana da jure yunwa. A turai yafi son yayi Axumi, duk bayan kwana daya, don bai son abincin su bai burgeshi.
103.
Ya kammala, na tsiyaya mishi ruwan lemun SANA ya fara sha, sannan wadanda nayi ''Zubaidah, kada ki kara yi min haka, ya baki fara bani wanda nake so ba, xaki bani farin ruwan banxa?'' ''Na tuba Yallabai'' ''baki tambayeni ciwon da naji ba, ko Jawad bai gaya miki bane?'' ''Ai ban ganshi bane shiyasa, amma ya gaya mani'' ''kin ganshi, ai a ido ne''. A karo na biyu, tamkar wata doluwa, sai na kai idona ga idanun Yallabai. Wai me yasa maxa suke shammata na irin haka? Su dulmiyar dani a tafkin kaunar su? Babu ko tantama nasan irin wannan kallon cikin idanun BELLO WAXIRI. Babu komi cikin kwayar idon Baban Jawad, face fitinannen so. Sun juye, sun rikide xuwa 'luv colour'. Wani abu ne ya tsirga min tun daga kirjina har xuwa yatsar kafata, na ji wani irin yarrrr! Nayi saurin sauke idona. ''Kina da maganin wannan? Zubaidah! Xaki bani?'' ''Ni... ni.. ni.. bana da maganin komi''. ''To tashi je ki, tunda bakya badawa, ki binciko mani komi kankantarsa''. Har na kai bakin kofa yace ''xo ki fice min da Dan ki'' na dawo da sauri kafafuna se karo suke da juna, shin yaya xanyi in dauki Jawad, alhalin gabadaya cikin kirjinsa yake? Ganin na tsaya cak, na kasa koda motsi, ya san tunani na. Ya fidda yaron daga jikinshi, ya kwantar dashi a kujera, na matsa na russuna na kai hannuwana ga Jawad ''iye, ashe gaskiyar Jawad kin sa turare mai dadi, to nima gobe xanxo a sammi ni''. Ai Zubaidah, baki ya mutu murus, na dauki Da na na yi waje, na gayawa Tom yaje ya kwashe kayan abinci. A wannan daren mai cike da rudani a gareni, na kasa barci. Wani abu ne na ji yana yanyameni, a gabadayan sassan jikina, game da Abban Jawad! Ba dai SO ba? Bana fatta, kuma bana addu'ar, in kara son wani namiji a rayuwata! Tun daga kan Bello, na rufe shafin soyayyah, balle da Ubangida na da nake gani da mutunci tamkar Babana!!!