Sashe 34
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
30.
idanunshi sunkada suyi jazur tamkar wanda aka watsama barkono. naga kamar zai yo kaina,tuni na tsugune a kasa na dauka ja na zaiyi shima tsugunawa yayi. na kai hannuna duka biyu na rufe kaina ko mayafi ban yafa ba (kin san amarya a gidan wuninta) yace ahankali kuma cikin wani irin murmushin da yafi kama da kuka atine ko zubaidah? sai kuma ya mike da hamzari ya rufe kofar dakin auwal da sakata. Na tsorata na gigice na rikice na soma kuka nace bello meye haka? Wannan baidace ba sam,da nasan kaine wallahi bazan zoba...wannan wane irin wulaqanci ne? Aure fa zanyi,so kake kazubar minda martaba,a zargeni akan abinda bashi bane? Ya fiddo sigari ya cinna mata wuta yakai labbanshi masu sulbi,yayi mata kyakkyawar zuqa ya feso hayaqin a fuskana,nayi azamar kudundune fuskata da sauri,taba nadaya daga cikin abubuwan dana tsana a rayuwata,yayi murmushi again wanda yafi kama da kuka zubaidah 'YAR RAINO,Koko matar uban dan da ake raino?
[10/23, 8:00 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[10/23, 5:07 PM] A A Dboy: 🤔🤔 *TUNA BAYA🤔🤔
~BOOK 2~
Tuna Baya2 31-35
31.
ke kuma haka akeyi?daga zuwa wankau ki kore matar gida ki kwato da da mai gida?da wannan abin kunyar ai dakin baro naki daga nesa,mai qaunarki fisabilillahi,tun kina 'yar sama-tsami-tsaka- tsami..ya dosoni bayan ya kashe tabar ya yar na runtse idanuna gam lokaci guda nasoma karanto duk addu'ar data zo bakina,da kyar inba giya yasha ba, al'amuran shi sun soma daina bani tsoro,mai yuwuwa yasami tabin hankali a kwakwalwa ne? He is acting as a lunatic! (yana abu saikace mara hankali) ai bude idonki zakiyi, Atine zubaidah ki dubi tsabar idona kice bakya son wannan bellon.wallahi auren tausayi zakiyi da ubangidanki ba auren so ba...nakwace fuskata cikin zafin nama,baidamu ba yasake murmusawa, ya jingina da bango ,idanunshi akaina yana fuskantana ido cikin ido yacigaba da magana. amma wannan karon cikin nutsuwa da kwantaccen sauti'zubaidah kidawo gareni,in nuna miki son dake dankare a zuciata,wanda yawan shekaru, girma da canjin rayuwa bai canza ko qanqani daga cikinsa ba saima abinda yaqaru,na auri fatima don iyayena suyimin afuwar dazan aureki agaba,amma badon so ba nasha gayawa baba da inna,ban taba janye niyyana na auren kiba abinda suke cedani a kullum shine su babu ruwan su a ciki,wannan tsakaninmune.don haka afuwar ki nazo nema.abinda yafaru can baya ban san ya akai ba,bansan meya sameniba,haquri nazo nabaki ki tausaya min kiyafemin zubaida! rayuwata zata gurbata,zata tagayyara,idan kika auri wani baniba..kamar da wasa naga bello nasharar kwalla ayau,wanda da ace ba idanunane suka ganeminba zance qaryane.
32.
Wani irin karfine yazomin na mike nayi hanyar kofa ina girgiza kai,babu kalamunshi ko daya daya tsikare ni,balle yahudani,na dubeshi ina murmushi a sanda nakai bakin kofa..mai kafa kamar MUBURGI? KYANDIR? Yau itace inba ita rayuwar dan kwalisa bello waziri zata tagayyara....?kokarin zare sakata nake,don aganina nagama magana (i've no more to say)
Na soma dube-dube,kana a hankali tamkar wacce tasha duka,nakai idona ga abinda tuni na mance da shi; "NABAR GIDA,CIKE DA KEWA DA KAUNAR KI,INNA NA AMARYA.NABAR GIDA,CIKE DA BAKIN CIKINKI,KISHIYAR INNA NA,LAMI.NABAR GIDA,ZUCIYATA CIKE DA KAUNAR, WANDA BARGO, RUHI, BAZAI TABA DAINA KAUNAR SHIBA; MUHAMMAD BELLO WAZIRI KARAYE; nasauke idona tsuruuu,abinda tausayi,dana sani ban rubutaba.hawayesuka soma bulbulo min, nakifa kaina cikin gwiwowina.zubaida mafitar ki daya a wurina ,kije kice bazaki auri taheer ba. inkin qi, saidai TAHEER ya auri ragowar BELLO. kin ganni nan bana tsoron uban kowa. idan na kashe mutum,nakashe banza,shin meye zabinki?
33...
Ya baro kujerar shi,ya cireni tsaye, nadunkule hannuwa,wallahiwallahi kaji na ratse da girman allah zan maka ihun fyde.ashe kai dan iska ne bello ban sani ba? Karewar iska atine ni bello danguguwane....Ya soma dosoni, ganin da gaske yake a guje na tasamma kofa.wannan karon ma na kwashi kaina ayashe tsakar daki awal domin kuwa dogayen kafafun shi yasa suka kwaso ni. Yaya me kike ciki? Yana kara doso ni tare da soma balle botiran hannun shi zuwa na wuyan kakin da ke jikinshi.na fashe da kuka da karfi cikin raina kaina gashi kuma bana son in mishi ihu tun da kuwa kirari ne zanyi in burmawa kaina wuka.waya kawoni? wani bayani zanyi a yarda bada kafafuna na shigoba? Sai na koma lallashi
34.
bello kaji tsoron ALLAH don Allah?kana fa da aure gobe zanyi aure!to zubaidah nikuma yazaki yi dani? Ay bansan kai dan iska bane kai bello sai yau, da ina zantaba sauraranka a rayuwata? Murmushi yayi mai fidda sauti.zubaida idan son danake miki iskanci ne ashe taheer ma dan iskane? Tunda shima yana sonki? Allah ya sauwaqe.yallabai bai taba min wannan keta haddin ba. Tunda nake dashi shekaru tara dan yatsana bai taba riqewa ba.kayi shirin hisabi dashi ranar gobe qiyama,kan qazafin daka yimasa. Wallahi kaji narantse saina gaya masa, don yasan dawa yake zaune?dan iska,mai neman matarshi ta aure!ya fadada murmushinshi mai kyau nayau fiye dana kullum yace,ki iya bakinki zubaidah,idan nasake cafkarki a ragowa zaki gidan taheer,nace insha Allahu Allah yafika. wannan ba sobane,kai mayaudarine kawai.sonka din banza.me ake da son dan iska? Yace sake fade bello dan iska,kiga a masoya akwai mahaukata zubaidah!nayi tsit ina haki yakura min ido kamar wani sabon maye,yayi kuta yace, shi dan iskan ubangidan naki,ashe yaga haka kike da kyau,ba irin matar shiba.shine ni zai cuce ni? Nagaya miki gaskia meye zabinki? Hawaye nafutar mishi aguje suna sauka akan kumatunsa, jikin shi babu inda baya kyarma nima kukan nake.tausayin shine yazo ya dabaibayeni amma bukatar shi kodaya ba mai yuwuwa bace,zan bishi da addu'a Allah ya yaye mai sona kamar yadda naroke shi yayemin a sanda ya wulaqantani, magana nake hawaye na bulbularmin kaifa kace baka sona,atika kake so, sabida kafana kamar maburgi..... Bello ya rude yaqara kwancewa iyaka.
35.
ya tabbatar zubaidah nason shi.akwai dalilinta na auren taheer.yazare jikin shi da karfin hali ne kawai irin na soja,kafin ya durqushe akasa yasoma kuka nanemi gwaggwaro na kifa nasa gefan rigata na share idanuna,nabude sakatar da sauri a guje nayi gida.nafada cinyar inna na Amarya nashiga rera kuka tamkar raina zai fita. tuni gida ya watse domin magriba takawo kai,su ashsha sun fice alwala,daga amarya sai sadiya dake linke kayan danai amfani dasu,amarya hankalinta yatashi takamani muka shige kuryar daki,amarya don Allah meya hana auren bello da atika?shine yazo?shine amarya yai bala in bani tausayi,baki ganiba kamar ya haukace,yanata abu na marasa hankali.naci gaba da kuka sosai, amarya tace kirufa mana asiri zubaidah,kada kice zaki komawa bello.yazamuyi da suruntun mutane da alhakin baban jawad? Nasoma girgiza kai dasauri wallahi so dai guda daya bello nakewa. idan na auri yallabai tausayine da karamci kawai, amma babu so ba qauna ginshikin aure, tassss....! marin da amarya ta dauke nidashi kenan,atine lalle kin cika yar'adam,son ubanki!ki iya bakinki, idan malam yaji dakyar inbai yafe kiba.na rantse da Allah inhar ina raye kinbar bello har abada! koda ba uban jawad zaki aura ba.nafada abaya a yauma na qara kin manta sanda yaron nan ya tozartaki, kika zomin nan bakin-ciki kamar ki mutu. sannan yanzu donke azzalumace, mahaukaciya, wadda bata san ciwon kanta ba. kizo gaban idona babu ko kunya wai kina son bello?
[10/23, 5:07 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_*
[10/23, 5:09 PM] A A Dboy: 🤔🤔 *TUNA BAYA*🤔🤔
~BOOK 2~
Tuna Baya2
36.
Na durkusa bisa gwiwowina,muryana narawa da karkarwa,kiyi haquri kiyafeni Amarya,bazan sake ambaton bello ba,bazan sake cewa inason bello ba,nabarshi araina,zan auri yallabai inbishi koda bana sonshi...Amaryatayi salati ta sanar da ubangiji kana ta ingijeni,koda bakya sonshi? Kin barshi aranki? Lalle mutum abin tsoro Allah ma abin tsoro,kada ki soshin,aure nagani inda uban daya isaya hana a daura shi gobe banda ikon Allah! Tafuce tana kakabi wasu hawaye suka zubo min a kundukuki na,narasa inda zan tsoma raina inji sanyi,wai meke damuna ne?ni atinen mamman mai kalwa? Sai na tashi nafito donna dauro alwala,inrama sallolin dake kaina,saiji nayi jiri na kwasata kamun intantance maike faruwa najini wanwas,jiri ya kwashe ni ya yar a gindin rijiya dani da butar gaba daya,daga wannan ban sake sanin mai ke faruwa ba.farkawa nayi na tsinkayi duk jama'ar gidan akaina.wasu na fifita wasu na sannu zubaidah a haka muka kwana,duk gabban jikina babu wanda baya ciwo kuguna ya bugu,ko zama nakasa sai kishingide,domin kwanciyar ma tagagara.da wayewar gari luba ta shigo wai sai a daga daurin auren tunda haka tafaru alamun masifa kenan acikin auren.baba yayi mata shiru bai saurareta ba yasan rudun tsufa kedamunta da bellon data kwallafawa rai yakira ashsha yace takira yallabai ta abunda suke magana tagaya mai taji mai zaice? Ashsha takira yallabai ta wayarta tagaya mai komai ake ciki, hankalinshi yatashi matuka yace tabashi baba,ya qasqantar da murya yana roqon baba kada afasa daurin auren insha Allahu zanji sauqi ne basai andaga daurin auren ba,yanzun nan zai turo kaninshi muhd yakaini asibiti a kano,shima yana bisa hanya,yatsaya jiran tawagar ofis dinsune sutaho tare.
37.
ba'a fi minti sha biyar ba mohd yazo,yace turo awal su fito ya kai su asibiti.ni tunda naji ance mohd sai na tattake na zauna daram da duwaiwaina. tamkar in kwala ihu dan azaba, amma nadake na cije lebe,nace yar buguwace, harta sace ba inda zani a sayo min mantaleta na shafa.amarya ta hau fada ance dake ana raina buguwa ne?idan ya ruruce naga da kafar da zaki cangala acikin mutane ashshah tace kyaleta amarya har party zamu je ina ruwan amarya mai bantararren kugu,nina san allura take tsoro kawai da muna makaranta saida ta taba yin wata da zazzabbi bata fadawa kowaba don kar ayi mata allura inji ashshah baba yace zaki tashi ko sai na shigo da dan aiken?na mike da kyar, ina dafa bango ina kunkuni ashshah da lola suka kamani wai shi baba bai san waye muhd din da ake nufi ba?ai shikenan idan ma yasace ni ai su suka jiyo. yana cikin motar shi ceranto-ex kafarshi daya awaje daya aciki, sanye da kufta da wando na wata irin jikakkiyar shadda (mali)ruwan sararin samaniya (dark&light blue)kenan dinkin mutane maiduguri,kan shi ba hula,takalmin kafarshi bakine budadde dan thailand.ga wani lafiyayyen agogo azurfa da ratsa cikin lafiyayyar fatar hannun shi