Chapter.....11
So Ne Silar Komai Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Mallakar 👇
Fa'IK ✍️
INA YIWA.....
Ɗaukacin Al'ummar Musulmi BARKA DA SALLAH!!! ALLAH Yakarɓi Ibadarmu Yasa Kuma Mun Rabauta Yakuma Nufi Musake Ganin Wani Azumin Cikin Rai da Lafiya 🙏.
GARGADI.
Duk Wata Dama A Littafin Nan A Kare take, komai Za'a Aiwatar Sai da Izinin Mai Littafin Dan Haka Akiyaye.
FADAKARWA.
Yima Rubutuna Kyakyawar Fahimta Banyishi Dan Kowa ba. Nayi Dan Ilmantarwa Da Nishadantar wa. A Kuma Shirye Nake Wajen Karbar Kowane Irin Gyara Cikin Fahimta bada Cin Zarafi Ba🙏.
Bissmillahi Rahmanin Raheem
Lamarin Su Abdul-wahab Kuwa Sunshigo ne Sanda Innarmu ke Tsakar Gida kan Yar tsugunno tana Arwallah Sallar Magarib taɗaga tadubesu Yanda Suka Shigo Wani Iri Tace, "Lafiya?"
"Ba'akomi Innarmu Cikinsa ne keyi Masa Ciwo." Abubakar ne ke Wannan Maganar. Yayinda Shikuwa Abdul yawuce ɗakinsu Kai Tsaye Tunda Yasamu Abubakar ya belesa.
"ALLAH yasauwaka Ai Sai Yanemi Magani Yasha ko? Wannan Ciwon Ciki Haka yake ta Fama dashi Tun Yana Yaro. " Innarmu ke Wannan tarihin Kafin Tashiga Kwashe Kayanta Ganin Hadari Yagangamo Har Ansoma Yayyafi Inda Abubakar Yashiga tayatan. Kafin Su ida Aka gwace da Ruwan Dole Haka Cikin Ruwan Suka idasa Kwashe Kayan Kafin Innarmu tashige dan yin Sallah.
Shima Abubakar ɗakinsu Yanufa yacire Kayan jikinsa da Suka Jiƙe Shataf! Yasa Jallabiya Yaɗauki Buta Yafito Bakin Baranda Yayi Arwallah Yakoma cikin Ɗakin Nasu Yana Cewa Abdul-wahab "ya Abdul Magarib Tawuce Yakamata Katashi Kayi Sallah."
"Jira ni Muyi Jam'i. " Abdul-wahab Yafaɗi Hakan gamida Fita dan Yayo Arwallah
"Okey Tau Bari Nayi Nafila Kafin Kazo."
Bayan Sun Ƙare Sallar Abinci Abubakar Yaɗauko Musu Yayinda Ya'iske Abdul-wahab yaɗauki Handout Yana dubawa Dan Yana da Tex Goben Saidai Karatun baya Shiga Kai Kwata-kwata Baya ma Fahimtar me Yake Karantawa Muryar Khaleesat Kawae Ke Amsa Amo Cikin Kunnuwansa.
Abubakar Ya jere kulolin Abincin Gaban sa Yakuma Kawo Masu Ruwan da Zasu Sha Yazauna Yana Cewa, "Tau Bismillah Muci Abinci."
"Naƙoshi." Abunda Kawai Abdul-wahab Yace.
"Ya Abdul baifa Kamata kana damun Kanka A Kan Tunanin Wannan Yarinyar ba Karka manta Wacece ita da kuma Ramin da Kafito."
"Meka Sani ne Abubakar? Ka kuwa San Meye So?..... "
"ALLAH ko yatsine Wa Wannan So Naka Yaya Inhar Haka yake Baya Barin Mutum Yasan Ciwon Kan...."
Tas! Kakeji Abdul-wahab Yasauke wa Abubakar Mari A kumatunsa Kafin Yanuna Sa Cikin Fusata "Ka rena ni ba Abubakar ba? Ko dan Kaga Damata ne Kake Gayamin irin Wannan Maganar Banza!" Abubakar yadafe Kumcinsa Cikin Ƙunar Zuciya Yana Kallon Abdul-wahab Ɗin Kafin Yakaɗa Kai Kawai Yaɗauki Kular Abinci Yanufi Waje.
Abdul-wahab yabishi da harara Kafin Yace, "da kazo Karama Marar Mutumci Kawai." Yayi tsaki Gamida Yin Jifa Da Handout ɗindake Hannunsa Yajawo Pure Water Dan Yasha Yaji Ruwan Sun Masa Ɗaci Dan haka Suma yayi Wurgi da ledar Batareda yadamu da Yanda yake Tsiyaya Acikin Kayansu ba. Yamike yana Ta kai kawo Acikin ɗakin Nasu Kafin Yakaiwa Hannunsa Naushi Gamida Cewa, "Khaleesat Kin Cuceni."
(hummm! SO! Kenan)
Kai Tsaye Yanufi tagar Ɗakinsu Yana mai Yaye Labulen dake Gurin Yatsurawa Wajen Ido Yana Mai Kallon Yanda Ruwan Saman Keta Kwarara Kamar da Bakin Kwarya Sai Walƙiya da Cida Ake Tayi. Yajima A haka Yana ta Sakar Zuci dana Kasa Gane Ta mecece har Ruwan Saman da Ake Suka Tsagaita Sai Yan Yayyafi -Yayyafi da Akeyi Awannan Lokacin ne Kuma Abubakar Yayi wa Innarmu Sallamar Sai da Safe Yanufo ɗakin Nasu Ko inda Abdul-wahab yake Bai Kallah ba yagyara Wuri Yayi Kwanciyarsa.
Dai-dai Lokacin da Shikuma Abdul Yabaro Jikin Tagar Ya Sauya Kaya Izuwa Jallabiya Yaɗauki Kwando Wanka zai yo Wanka Dan Nufi In yayi wankan Shikenan Goben Asubancin Zuwa Skull Kawai Zaiyi.
**********
Momy ce Ta Kwankwasa Gilashin Motar danake Ciki Nayi Saurin Tsaida Kukan da Nake Na yago Tisue Ina Goge Hawaye Kafin Na Buɗe Motar Nafito banyiwa Momy Magana ba Kawai Rufe Motar Nayi Nanufi Cikin gida Yayinda Momy Kuwa Sai da Tasanyawa Gidan Sakata Ta Rufe Sa'annan Tanufo Cikin Gida Zuciyarta Ta Babu Daɗi Da Irin Wannan Yanayi da Khaleesat ke Ciki Tau Amma Tunda Dady Ma da Yake UBA yakawar da Kansa Cewar Rayuwarta ce Tana da Yancin Yin Yanda Taso Ita Wace Power Take Da Ita Ta Shiga Rayuwar Ta Khaleesat?
(Nikuwa Nace Kece ko Mai Power Momy Saidai Rashin Nesanta Tunani Yakawo Maki Wannan Hangen.) Kai Tsaye Ɗakin Khaleesat ɗin Tashiga Tasameni kan Sallaya ina Sallah.
Ganin Hakan Yasa tasamu gefen Katifa ta zauna tana mai nazartar kowace Kusurwa ta ɗakin Taga Yanda Na Sauya Komai Na ɗakin. Nikuwa Saboda Ganin Momy Yasa naita Doka Nafilfili Wayanda Ni Kaina Bansan Iya Adadinsu Ba Dan dae Kar wata Maganar Tashiga Tsakaninmu dan A ganina duk Sune Suka Janyo min Faɗawa Wannan Halin da Nake Ciki Wannan yasa Hawaye na Suka Kasa Tsayawa Dana goge wasun zasuyi ta zubowa.
Tun Momy najin daɗin Zaman datake harya soma Gundurar ta kai harta Soma doka hamma da gyangyaɗi dama Tagaji Musamman ma Aikin yanzun Yayi mata Yawa Itakadaece Yanzun keta ɗawainiya da costomer ɗinta tayi Wannan tayi Wancan hakan Yasa Momy Tamike Tafice Tabarni Da Sunan Inna San Wata Ai Bansan Wata ba. Yayinda Nikuma Tana Fita Nazube kan Katifa ta Ina Mai rera Wani Marayan Kuka Meyasa Abdul zai Kasa Fahimta ta? Meyasa Bazaimin Uzuri ba? Banyi Tsammani Soyayyar da mukewa Juna Ba Tana Iya Barin Ɗayan mu Yayiwa Waninsa Haka ba! Banyi Tsammani Cewa Abdul-wahab zai Iya Juyamin Baya ba Idan Nazo Gareshi ba. Tau Waɗɗanan Tunane-Tunanen Sune Suka Abokanci Zuciyata Har'izuwa Sanda Wani Bacci Marar daɗi Yazo Yaɗaukini Wanda Dukkaninsa Mafarkine Akan Artabun mu da Abdul-wahab..
Washe Gari Tunda Asuba Na Nemi Ruwan Zafi Nahada Shayi Wanda A Ynazun Shikaɗai Nakeji Abinci Mafi Sauki Da Zan iya Mu'amala dashi Nasha Kafin Nayi Ayyukan da Nasan Ko Dama can Nikeyi Dan Duk Wannan Taɓarar Danake Ban yarda Nabar Taya Momy Ayyukan Gida ba. Shiryawa Nayi Cikin Wani Swis Lace Mai Kalar Kwai Naɗan Shafa Hoda Sama-Sama Kafin Naɗauki Hijabi Harkasa nasaka Jakkata Naɗauka Bayan Nacire wayoyina dake Caji Najefa Ciki Naduba naga Atm ɗina nacike Saboda Banada Isasshen Cash Kuma Bana son Fita da Motar Saboda Jiya Ankwana Ana Ruwa Nasan Kuma Cabo yayi yawa Zata Lalace ne Kawai. Ban ma Nufi ɗakin Momy ba danna San intaganni Bazata barni in fita ba Shatar Mai Kk Napep naɗauka Harzuwa School ɗinsu Abdul-wahab har Hall ɗinda Suke Lakca Aka Kaini. (Nasan Wannan ne da Taimakon Yusuf Abokinsa. shi yake Sanar dani Komai kuma ko A Yanzun shi yahaɗani da Wannan mai kk Napep ɗin Yakawo ni) Nasha Wahla Sosai kafin inga Abdul-wahab inda Nasamesa Karkashin wasu bishiyo na dogon Yaro yana Zaune Kan Darduma Handout rike A Hannunsa Yana Karatun ta da bai Samu Yayi Jiya ba Kafin Ashiga Tex ɗin.
Nesa Dashi Ma Wasu Ɗalibaine Suke Zaune Suna Karatun Wasu Gungu ne Wasu Kuwa Sukaɗai ne Yayinda Wasu Suke Zaune Kan Darduma Suma Wasu Kuwa Sun Kakkafe Mashunan Su Suka Zauna Akai.
Abinda Na lura dae Wurin matattarar Ɗalibai ne Kuma Yana da Yalwa Irin Yanda Kowa Baya damuwar Wani Sai dai Ka hangi wani can Wani Nan Nesa da Kai duk Na Nazarci Wurinne Acikin Yan Sakkanin da Basu Wuce 30 ba, Abinda Na Lura dashi Abdul-wahab Baisan da Isowa ta A gurin ba Saboda yayi Nisa Acikin Karatunsa.
Kamar wanda Aka Cewa ɗago Kanka Idanuwansa Sukai Masa Kyakykyawan Ganin Khaleesat ɗinsa tafe Izuwa gareshi tana Rangaji kamar Iska zai tafi da ita Shi harga ALLAH Yaba Ransa Cewa ba ita bace Kawai Gizo Ne Take Masa Saboda tsabar Damuwa da Yayi da Tunanin sa Wannan Yasa Kawai Yayi Tsaki Yamaida Idonsa Kan Handout ɗinsa Afili Yake Cewa, "Ya ALLAH ka yayemin Wannan Masifa."
"Abdul Nice Masifar? Abdul Wace irin Tsana ce Kayimin harkake dangantani da Masifa?" Abinda Kunnuwansa Suka jiyo masa kenan Abinda kuma yaƙara Tabbatarmasan da Cewa Bafa Gizo Take Masa ba Khaleesat ɗin dai ce Zahiri Tau Amma Ya'akayi....
"Abdul-wahab Komeye Ina bibiyar ka Ai Yakamata ka Tsaya kaji Uzuri Na... "
" Uzuri? " Yakatse ni da Furta Wannan Kalmar wadda yafurta tane Kamar ma baisan Metake nuhi ba. "Idan Har ke kinsan Uzurin Meyasa Kika Kasa Yimin Shi A Sanda Nake Bukatar sa daga gareki? Alhajin Naki Ya yaudarenki ne Ya Juya Maki Baya A Yanzun Shine Kike Dawo Gareni Ko Yaya? "
"Abdul-wahab duk Ba Wannan bane Yakamata Ka Tsaya Ka Saurareni Wallahi Wallahi Baduk Abinda Kake Hasashe Bane Ni Banyi...... "
Yaɗaga Mata Hannu Cikin Ɓacin Rai Kafin Yace, "Kinga Khaleesat bana Wani Bukatar Jin Komai Gareki ko kin Manta Abinda Kika ce Min A Waccan Ranar In tuna Maki? 'BANA SONKA NAKUMA GANO WANCAN YAFI DACEWA DANI. DAN HAKA DAGA YAU BANI BAKAI INA FATAR KAGANE YANZUN MENAKE NUFI' Ko bahaka kika ce ba? Saboda Haka Nagane Mekike Nufin Kuma Nafita daga Rayuwarki Bani Bake Dan ALLAH Ki Rabu Dani Kibarni Na Shaƙi Ɗaɗɗan Numfashi Bana Son Abunda Zai Hargitsa min Kwakwalwata."
Yana gama Wannan Maganar yadurkursa Yahaɗa kan Kayansa Yaninke Sallayarsa Yamaida Cikin Jakkarsa Yagoya Zai Bar Gurin Nariƙo Rigarsa da Iya Ƙarfina Cikin Kukan da yazomin Nace, "Wallahi Abdu Bazan Fita daga Rayuwarka ba Meyasa Bazaka Tsaya ka Saurareni A Wancan Ranar Duk Abinda Nayimaka Bawai Nayishi Bisaga Doron Kiyayyarka ba Nayi ne Saboda Wani Shiri Dana..... "
"Da kika Shirya Na cutata ko? Tau Aikin Cucinin dan Haka Ki kyaleni Mana Ko Wata Sabuwar Cutar kuma kika kullo A Yanzun Kuma? Tau Ina mai Sanar maki A Wannan Karon Bazaki yi Nasara ba. "
Yana faɗar hakan yafisge daga Rikon da na Masa Yarataya Jikkarsa yawuce Bai ko Waiwayeni ba Balle Ya'amsa Kiran da Nake masa ba. Nadurkushe Nan Kasa Ina Mai Fashewa da Wani Irin Kuka dana kasa Hana Kaina yinsa. Ina Maicike da Nadama dana San Haka zata faru Da Ban Bari Naso Abdul-wahab ba! dana San Haka zata Faru da ban Ɓata Lokacina gurin Tariyar Abinda Nake Ganin Zan Faranta masa dashi Ba dana San haka ce Zata Faru da ban Shirya Wannan plan ba Marar ma'ana! Dana Sani!! dana Sani!! dae Gasunan Barka tai Sukaita Ziyartar Zuciya da Ruhina.
Cikin Wannan Yanayi Marar daɗi Namike na Nufi Bakin gate ɗin Makarantar Tasu Natare Mai Kk Napep Sai Gida Muna isa Kuɗinsa kawai Namika Masa Yana "Ga Canjin ki." Amma ina! ban Tsaya Sauraren sa ba nashigewata Cikin Gida dai-dai Nan kuma Wani Irin Amai Yatasomin Na nufi Gurin Famfo dake Tsakar Gidanmu Nasoma Tsulashi Kamar Zan Amaye Yan Hanjina.
Saboda Ruɗewa da Tashin Hankali da Fargabar da Suka Ziyarci Momy Bata San Sanda Tai Shuri Da Kwanon Ɗumamen dake Gabanta ba Tabi Ta Kan Cupin Kunu tashure shi Shima Duk Suka Zube Suka warwartse A Falon Idanunta Rufe Ta Nufo Inda Nake Durkushe Ina Yunkurin yin Amai Amma yaƙi Zuwa Saboda Babu Komai Acikin Cikina Shayi ɗaine Kuma Na Amayar Dashi.
Momy Tariƙeni Cikin Karkarwar Jiki Tace "Khaleesat Meyake Faruwa dake ne? Nashiga Ukku Na Lalace mezan Ji ingani Khaleesat?" Kafin Ta Rushe da Wani Irin Kuka Ta'aza Hannu Saman Kai Tana Faɗin, "Heeee!!! Oh May Good!" Tayi Hausa Ta Koma Yarensu
Ganin Bazai Hissheta ba Ta Jawo Hijabi Ta Rarumeni Ko Gyra Jikina banyi Ba Muka fice Waje Saida Mukai kai Get Ta Tuno Bata ɗauki Kuɗɗi ba Ta'ajiyeni Ƙasan Bushiyar dake Harabar Gidan Namu Tanufi Cikin Gida Kamar Zata Kifa Har Tana Tuntuɓe Yayinda Nikuwa Nakasa Tantance Halin da Nake Ciki Saboda Ga Yunkurin Amai Inayi Amma Baya Zuwa Irin dae Amanan Mai Azaba Da Kuka Sani.
Dishi-Dishi Nake Hango Momy tana dawowa Gareni Can Cikin Maƙoshi Na Samu Nace "Momy Kitaimake ni Zan Mutu! Zan Mutu Momy Za... za.... Zan...."
Iya Abinda Na Sani Kenan Sauran saidai Kuji Daga Bakin Momy da FA'IK.
Duk Ƙokarin da Momy Tayi Kasa ɗaukarta tayi Dan Ayanzun Itama Duk Jikinta Amace Yake Batansan Ina ma take Takawa ba Tsoron ta ALLAH Tsoron ta Ace Khaleesat Nada Ciki Tunanin Hakan Ma Sai Yasa Taƙara Ɓarkewa Da Kuka Sai Gwalamniya take Cikin Yarensu Yayinda dae taga Hakab Bazai fissheta ba Tafice Da Hanzari zuwa Bakin Titi Tadawo Tareda mai Kk Napep Yakama mata Suka Shigar da Khaleesat ɗin Kafin Suka Naushi Hanyar Asibiti. Tayi ta Neman Number Dady Amma bata ganta ba cikin Wayarta ba. Tayi ta Mamaki Ya'akayi Bata ga Number ba. (Sai dai Abinda Bata Sani Ba Tana Zuwa kan Number Amma Sai Ta wuce ta Saboda Bata Cikin Hayyacinta.)
*******
Duk Iya Ƙokarinsa Na Maida Komai Ba Komai Ba Yakasa Hakan Muryar Khaleesat keta kai Kawo Acikin Kunnuwansa Sanda Yabaro ta tana Kwla Masa Kira "Abdu! Abdul!! Abdul-wahab Katsaya Ka Saurareni Dan ALLAH!!!!! "
"Bazan Tsaya ba ɗin Kin Dameni Fa.!!!! " Abinda Yafurta Da Karfi Kenan Sai da Hall ɗinda Suke Ciki Ya'amsa Duk Aka ɗago Ana Kallonsa Kamar Wani Mahaukaci. lecturer ɗinsu Ya'iso Gaban Kujerar Da Abdul-wahab ɗin ke Zaune Yace "Are U In Sanse?" Abdul-wahab Yadurkusar da Kansa Ƙasa Yana Cewa "Sorry Sir! " Lecturer ɗin Yatsurawa Abdul-wahab Ido Kafin Yagirgiza Yajuya.
Ahmad dake Gefensa Yace, "Abdul-wahab Meke damunka ne Haka Kake Sambatu Irin Wannan kamar taɓaɓɓe? Ina Kule da kai Tun Kafin Mushigo nadai Bari Ne Kawae Harmu Kamallah tex ɗinnan."
"Wallahi Ban Sani ba Nima Ahmad Ban Sani ba ina Cikin Tashin Hankali Wallahi. " Abdul-wahab Ke Faɗin Hakan Cikin ɗaga Murya Wanda Hakan Yasake Janyo Hankalin Yan Aji Kansu Ganin Lecturer ɗai Gabansa Yana masa Tsawa Cewar "Get Out! "
Yarusuna Zai Bada Hakuri Lecturer Yasake masa Tsawar da Tafi Ta Farko "I Say Get Out My Freind!" Ahmad Yaɗago Yana Cewa, "Sorry Sir We..... "
"Get Out both of U! " Lecturer Yafaɗi Hakan Cikin ɗaga Murya Yana mai Nuna Masu Ƙofar Fita Cikin Ƙufula Abdul-wahab Yafigi Jakarsa yafice Kamar Zai Tashi Sama Yayinda Ahmad Yakwantar da Murya Yashiga Rokon Lecturer Ganin Abinda Abdul-wahab Yayi Yasa Yadubi Girman Ladabin Ahmad Yayi Masa Afuwa. Yayinda Ya Ƙullaci Abdul-wahab Ƙullata Mafi Muni Da Cewar Sai Yaga Waye Uban Abdul A Makarantar!
Abdul-wahab Kuwa Yana Fitowa Gate ɗin School ɗinsu Ya'isa Yasamu Bus ɗinsu Ancika Yashige Kawai Aka Kawoshi Inda yasaba Sauka Yaƙaraso Cikin Gida.
Innarmu Daddawa take Gyarawa Wacce Ta shanya A Natsakar gida Taga Mutum Gabanta kamar Wanda Aka Jefo Yafashe da Kuka yana Cewa, "Innarmu Kitaimake ni Mubar Garinan da Ƙasar Nan Gaba ɗaya Inba Haka ba Khaleesat Zata Zamo Ajalina Kasheni Zata yi Innarmu! Hauka ta ni Zatayi Innarmu. "
Duk Inda Hankalin Innarmu yake Yatashi In banda Mazari Ba Abunda Jikinta Keyi. Tayi Saurin Kamo Abdul-wahab Dake Zube Aƙasa Yana ta Aikin Maimaita "Kashe ni Zatayi Innarmu!! Hauka ta ni Zatayi Innarmu!!! "
Inbanda Kalmar "Innalillahi Wa'enna Ilaihi Raju'un!!!" Ba'abinda Innarmu ke nanatawa.....
Wai Yatakene Readers? SO! Shu'umine Fa! Gashi Dai yana Neman Tayarwa Mutanen nan Hankali Ko ince ma Yatayar Komai Zai Faru Yake Kuma Cikin Shirin Faruwa? ALLAH masani! Mudai Ci Gaba da Bibiyar Labarin SONE SILAR KOMAI Dan Ci Gaban da Jin TUFKA DA WARWARA Akan Wannan SO Da Yazamo SILAR KOMAI Gashi Kuma Yazamo Musu Babbar CUTA. Ko Meye MAKOMAR Wayyanan Taurarin? Ku kasance
Tareda Alkalamin 👇
FA'IK. ✍🏻
[9/5, 9:14 PM] FA'IK: Typing....... 💻
❤❤SONEEE ....💕💕
(Silar Komai.)